Reading ASHE-KISHIYATACE by Baby Afreen Chapter 5 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

taje asibiti kusan hudu dik da na farkon biyar zance daya
suke fadamata..wani ma cewa yayi baya tinanin zata qara haihu sbd tasha kwayoyin
sun mata yawa sun affect mahaifarta...

kuka sosai husna takeyi da qyar dija ta rarrasheta suka koma gida....

suna shiga gidan husna ta fadakan kujera ta qara fashewa da wani kukan da gudu
shatu ta fitoh arkice tana tmbyr husna me yasameta...

wani irin ashar dija tama shatu ba shiri shatu ta juya hartana qoqarin
faduwa...ita ko dijaa fili cewa tayi

"shegiya dama kin fadi akasadan ya mutu"

ahankali shatu ta juyo ta kalli dija takalli husna kafin ta shige daki
abunta..

"dija ynxuya zanyi?nariga na cuci rayuwata na cuci kaina"

ta qarashe maganarta tare da fashewa da kuka...

"kibar wannan kukan insha Allah komai ze daidaita"

"Taya zakice hk bayan munje asibitoci kusanbiyar amma dikka result daya...dik
ke kika jamin wallahi"

"yazakice nina jamiki? bafa kiga ni nasha maganin ba..kekika ce na baki toh na
baki kuma zakice nina jamiki"

*(Kunga yadda husna take..kawarta ta bata magani gashi mahaifarta ta samu
matsala..gashi ita ta mata wayau bata sha ba....hmm Allah ya shiryamu)*

"toh meyasa zakiban maganin bayan kinsan illarsa.?"
"kefa kikace bakyason haihuwa ko kukan yaro bakyason ji..shiyasa na baki wanda
ze miki aiki sosai"

ehu husna tayi tasa hannu akai tana fadin...
"wayyoh Allah na shiga uku"
shikuwa sadeeq a ynxu kome shatu ta bukata yana kawo mata batare da husna ta
sani ba.in yasan husna ta iyacin wani abun se ya siyo guda biyu...husna daya shatu
daya...amma dik abinda ake husna bata sani...

Kayan wasan jinjiraye kuwa sadeeq harya fara siya yana kawo ma shatu...esha
ma hk da ummi dasunga abunyara daya birgesu se su siya su kawo ma shatu..

shatu da husna kuwa mgnr kirki bata hadasu...husna ynxu batada damuwar data
wuce tasamu ciki itama... kusan dik bayan yan kwanaki husna setaje asibiti amma
disame result suke bata...

danhk kullun taje ta dawo setasha kukanta me isarta....
watarana da dadare suna zaune da sadeeq yasoma fadin

"husna meke faruwane?meyasameki naga kwana biyi kin canja"

shiru tayi tana tinanin abindazata ce ...canwata dabara ta fado
mata..marairaice fuska tayi tasoma fadin

"ni aynxu ba abinda ke damuna se yarinyarnan..."

juyawa tayita kama hanun sadeeq

"Ya sadeeq dan Allah ka naudata kauyensu nina hkra da me aikin zanyi komai da
kaina"

dariyar mugunta sadeeq yayi tare da fadin
"haba my husna kefa kikace ko agidanku bakya aiki se ynxu xakice kinhkra da me
aiki?"

"ehwlhi yaya na hkra"

"tohbaki isa ba tinfarko bakice hk ba...dan hk zamanta damaramagidanan"


kuka husna ta fara karshe ya fitoh ya baro dakin ya dawo palo dan bayasonjin
kukanta...



Abu kamar wuya yau cikin shatu watansa biyar (5) amma husna har ynxu
shiru..akulkun tsanar shatu ce ke qaruwa a zuciyarta...

wata ranar saturday husna na zaune a dakinta gaban dressing mirror tana
kwalliya ji tayi anturo qofa...

sadeeq ne fuskarsa dauke da murmushi ya qarasa lusa da ita itama murmushin tayi

"zan danfita naje office ndw"

"ok shknan adawo lfy.."

Amsawa yayi da amin ta miqe har jikin motarsa ta rakasa..

baafi minti biyar da fitar sadeeq ba dija ta shigo...hira suka zauna
sunayi ....shatu kuwa fitowa tayi daga dakinta ta nufi kitchen ...

"husna ynxu barin yarinyarnan xakiyi da cikin tinda kin kasa korarta?jifa yanda
cikin ya girma"
"dija nikaina narasa yadda zanyi wallahi"

wajan kunenta dija taje ta rada mata wata mgnr da nikaina ban ji ba...da husna
tayi suka tafa...

"shatuu!! zonan"

amsawa shatu tayi ta fitoh...tana zuwa dija ta miqecta dauketa da mari...husna
ta soma naushinta aciki nansuka fara dukanta ta ko inna suna fadin...

yau sesun kashe dandake cikin ...

suna cikin hk sadeeqcya turo qofa...

"HUSNA!!!" shine abinda sadeeq ya fada a gigice husna ta juya tana kallonsa suka
faraja da baya...

gurin shatu ya qaraso a rikice gani yayi harta fara bleeding...juyawa yayi ya
kama dukan husna ta ko inna daidai nan ummi ta shigo...

"wayyoh yaya karta mutu"

se alkcin ya juyo ya sunkuceta sukafita..dija da husna kuwa ya musu dukan
tsiya....har hancin husnana jini...

"husna kiga abinda mijinki ya mana wallahi ban yafe ba"

"dallah rufamin baki bake kika ja mana ba"

"mtsw husna ga shawa muje gidansu sadeeq ahk mufada mata abinda ke faruwa"

dasauri husna ta miqe tana dariyar mugunta...gyalensu suka zara sukafice daga
gida...




πŸ‘’πŸ‘’
[3:17PM, 1/15/2017] Baby Afreen: πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’
~*Ashe kishiyatace*~

_Na_

*Faty Afreen*


*A short story*


_In dedication to_
*πŸ’–Abba ganaπŸ’–*
*20*

Shikuwa sadeeq betsaya ko inna da ita ba se asibiti dik yabi ya rikice daga
shi har ummi...



Husna kam adaidaita suka samu suka biyasa har qofar gida yakaisu....

suna shiga cikin zauren gidan husnavta fashe da kuka dija na riqe da ita ahk
suka qarasa cilon gidan...mama na tankadan garin tuwa tajiyo kukansu...tana miqewa
taga husna ta shigo dija na riqe da gyalenta ga hancin husna dik jini...a rikice
mama ta qarasa gurinsu cikinrawar murya ta soma fadin meya faru?

badai wanda yacewa wani komai riqe husna mama tayi suka shiga palo...

"Asama'u meya sameki ko in ceku?"

"mama yaya sadeeq ne ya mana hk"

tafada cikin muryar kuka

dasauri mama ta miqe tana fadin

"sadeeq din ya dakeku hk?inji dai be kashemin jikana ba?"

dasauri dija da husna suka kalle junansu cike da mamakin abinda mama ta
fada...




*SADEEQ*

Downloaded From https://tknovels.com.ng


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment