Reading SAWUN GIWA 2 by Autar alheri Chapter 2 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

*DARE ƊAYA WANKA GOMA* ze iya tuntubar wannan nomber
👉 07037092176 domin za'akai Mikishi aduk inda kike afaɗin duniya.💃💃


*GYARAN JIKI, ƘIBA HIPS, NONO, HASKEN FATA* DUK AKAN ABU ƊAYA INGATACCEN GARIN
BOBOTIC SABAYA, BAWAI NORMAL SABAYABA NO DOMIN WANNAN GA DAƊI GA BIYAN BUƘATA CIKIN
ƘANƘANIN LOKACI. SEKIN GWADA ZAKI TABBATAR HAJIYATA INADA TABBACIN IDAN KIKA FARA
BAZAKI BARIBA DOMIN KOWANNE BAKI YASON DAƊI GA KUMA BIYAN BUƘATA CIKIN SAUƘI,

MUNADA INGATTUN KAYAN MATA DA KUMA MAGANIN MAZA MUNADA KAYAN GYARAN JIKI SABULUN
DILKA DADAI SAURANSU DUK ABINDA KIKESO HAJIYATA ZAKI IYA SAMUNSHI AWURINMU AKAN
FARASHI ME SAUƘI.

GAME BUƘATAR GARIN BOBOTIC SABAYA ZE IYA NEMAN WANNAN CONTACT ƊIN 👉07073092176
KAYANMU BASUDA NABIYU💃💃💃


Tafe take cikin izza da isa irinna sarauta wasu hadimai natake mata baya kusan su 8
biyu daga ciki sunriƙe jelar rigarta dakeja aƙasa....shiko ahankali yake takowa
cikin tafiyar ta kamala da nutsuwa kanshi aƙasa wani security nariƙe da jakar
Computer shi, shukuwa yana riƙeda wayoyinshi kusan ukku, ahankali bakinshi ke
juyawa yana tasbihi kamar yadda yasaba domin ba yadda za'ayi kiga Sheikh sudais
bakinshi baya motsi sedai baki isa kiji abinda yake faɗa ba domin tsakaninshine da
uban jigijinshi...tunda ta hango shi tanemi nutsuwarta tarasa jitakeyi kamar
takamoshi da ƙarfin Allah yazama nata, ido tazuba mishi babuko kiftawa haryanzo
kusanta dasuri duk wa'yannan hadiman suka raɓe gefe domin su ashi hanya tare da
zubewa ƙasa suna kwasar gaisuwa...shikuwa hannu kawai yake ɗaga musu domin Sheikh
sudais koda baze amsa gaisuwarka ba to yakan ɗaga ma hannu alamar ya karɓa, to
ajiye hannu dazeyi cikin sauri kursum tariƙe hannun nashi, jikinta narawa tace
"Barka da shigowa yah sudais...shiko Sheikh sudais runtse idonshi yayi daƙarfi
yanajin tafin hannunta data saka cikin nashi kamar wuta azuciarshi domin
arayuwarshi bancin maminshi bawa mace data taɓa gigin taɓashi, wani irin mugun
bugawa ƙirjinshi keyi sabida tsananin ɓacin rai amma yashiru kuma yakasa ɗagawa
daga inda yake sabida tsananin ɓacin rai...wagigice kursum tasaki wata irin ƙara
tare da dafe kuncenta alokaci ɗaya sabida saukar gigitaccen marin dataji akan
fuskarta wanda seda jinta da ganinta yaɗauke na wuccin gadi,,cikin tashin hankali
tajuya gunda taji saukar marin, yarima Basam tagani atsaye yana huci, cikin tafasar
zuciya yace "wlh idan kika koma gigin yiwa yah Sheikh dabbanci irin hakan Sena kusa
kasheki agidannan shegiya me baƙin hali. Wani irin kallo take binshi dashi kafin
tasake kurma ihu takwasa dagudu Takoma cikin gidan tana kiran uwarta.....shidai
Sheikh sudais kanshi naƙasa sabida tsabar baƙin ciki da mamaki yahanashi ko motsi.

"Please yah Sheikh dan Allah kayi haƙuri kasan halin jakar sam ba hankaline da
itaba dan Allah yah sheikh...buɗe cat eyes ɗinshi kawai yayi yana kallon Basam
kafin yamiƙa mushi hannu alamar yamiƙo Mishi wani mai da'ake wankin hannu idan
ƙaraba wani abun sabida kashe kwayoyin cuta, dama suna ajiyeshi Aduk inda suka saka
phapo acikin gidan to shine Sheikh sudais keyiwa Basam nuni daya miƙo mishi...ba
musu kuwa yaɗauko yazuba Mishi tare da ɓalle ruwan gora yazuba yawanke duka
hannayenshi har wanda bata taɓa ba kana yawuce abinshi Basam nabiye dashi abaya
tareda wannan security ɗin.

Sukuwa wa'yannan hadiman dake takewa kursum baya seda sukaga ɗagawar su Sheikh
sudais kana suka shiga sauke numfashi domin koda Basam ke kyautata musu amma bayada
mutunci idan ranshi ya ɓace Junaid yafishi sauƙin kai, sunan motsi kaɗan zasuyi
awurin yahaɗa dasu. "tab ɗijam yau tataɓa masu aji mazanda ba'a taɓawa akwashe
lafiya, cewar ɗaya daga cikin hadiman. Dasauri ɗayar takarɓe da cewa "aini wlh
Sheikh na birgeni ba namiji ne me arhaba koda mulkinki seda rabonki zakisamu namiji
kamarshi. "Humm kedai bari wato bancinda Allah kawo yarima Basam dasedai su tabbata
anan kenan kunga yadda yayi tunlokacinda takai hannu jikinshi kamar wanda wata
najasa ta taɓa?🤔 "Humm aikan dai najasarce agareshi domin ai seda ya tsarkake
hannushi tukkunna yaɗaga. "Lallai wanan bawan Allah akwai aji da kamewa. Tofa
Bakadai wa'yannan hadiman keta tsegumin su akan wannan abinda ya faru gaban idonsu.

Da gudu tafaɗo perlor inda tasamu gimbiya zaitun zaune itada uwar Tata. Cikin
tashin hankali gimbiya saudat tamiƙe tare da riƙo ƴar gwal ɗin Tata tana tambayarta
miyafaru. "Yaya Basam ne yamari kawai danyaga muna fira nida yah sudais, tafaɗa
tana ƙara ɓare baki kamar wata jinjira. "Basam kuma yadakeki? Yanzu shi haryaga
wurin dukan jininshi sabida wancan ɗan Bala guron? To wlh bazan yadda ba muje gun
memartaba, tafaɗa tana tasa ƙeyar ƴar tata agaba....girgiza kai kawai gimbiya
zaitun tayi aranta tana addu'ar Allah ya ragewa Basam zuciya domin dashine kawai
gimbiya saudat ketakon saqa agidan sabida baya ƙyalesu sedai yayita samun matsala
da mahaifinsu Itako abinda bataso kenan.
Acan turakar memartaba kuwa sosai gimbiya saudatt takwashe ƙarya da gaskiya
tafaɗawa sarki hadda kukanta...hakan yasa yatura Akira mishi yarima Basam yanajin
ɓacin rai sosai akan rashin jituwar ɗan nashi dakuma ƙanwarshi.

Yarima Basam na pert ɗin Sheikh sudais sakon kiranda memartaba kemishi
yasameshi...hakan yasa yamiƙe tare da nufar turakar Sarkin sedai besaniba Sheikh
sudais na biyedashi abaya....!




SAWUN GIWA paid book ne akan 1k kacal 👌 banyadda kowa ya karanta mun abuna batareda
yabiyani hakkinaba idan kinshirya biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉
2276776261 sha'awanatu ƙasim UBA Bank kana kitura shaidar biyanki awannan nomber 👉
07037092176🙏




Autar alheri ✍️

🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘


🐘
🐘🐘
🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘🐘


Romantic love story 💋💓💞


Daga alkalamin✍️

Dr Yasmeen Ahmad

(Autar alheri ✍️)



Marubuciyar 👇


SIRRI

SOLDIER'S FAMILY

INGARMAM NAMUJI
MEJO NAJEEB

WAYE MIJINA

TANTIRANCI SABON SALO

IZZAR MULKI

BIG LADY'S

MY LITTLE SISTER

JEJI GIRL

JIKAR IYA DELU

SHUGER DADY

And NOW 👇

SAWUN GIWA LABARIN GIRMA AKAN GIRMA SOYAYYA MULKI ISA FINƘARFI RIKICI BAN MAMAKI
DADAI SAURANSU DUK ACIKIN BOOK ƊIN *SAWUN GIWA*


Free

Book 1

Page 17 & 18

"Sallama yayi yashiga tare da gaisarda mahaifin nashi,,,amma ko gaisuwarshi be
amsaba yashiga faɗar "yanzu Basam abun naka haryakai kasa hannu kadaki karwarka
sabida kawai kasamesu itada sudais suna fira? Kuma idan bekirataba zataje ne? Tunda
hakan kazaɓa kanka agaskiya doline kabar gidannan nagaji da yawan ƙorafi akanka da
wannan yarinyar kakoma gidanka dazama kawai, yafaɗa cikin ɓacin rai....shidai Basam
kanshi aƙasa bece komai balle yayi yunƙurin kare kanshi domin yasan komi zece
mahaifin nashi ba yadda zeyiba tunda uwar tsigudidin tariga tayi masa panpo....
Sheikh sudais dayashigo tunɗazu yana zaune kawai kusan memartaba bece komai ba seda
yaji Sarki yakai karshen maganarshi tukunnah yace "papi. "Na'am sudais, ya amsa
yana kallonshi....shiko ƙasa yayi dakanshi cikin ƙamewarshi yace "acikin shari'ar
Muslunci akwai inda Allah ya yadda mace baliga takai hannu jikin namiji baligi
wanda ba muharramintaba? Yatambaya anutse.. "a'a sudais wannan kam haram ne kuma
nazahiri domin kuwa aikata hakan yana Dede da kusantar zinah ne kuma Allah cewa
yayi karma mukusanceta balle aikatawa sabida hakan wannan sam ba Dede bane. "To
Abba ita wadda kake zancen an daka abinda ta aikata kenan, Basam rigana kawai yayi
amma nikaina tunanin hukuncin dazan mata nakeyi domin danine dakaina zan hukunta ta
abinda zammata seyafi ƙarfin mari dominni ba sa'anta bane dazata riƙe kuma ba
muharraminta bane, bawai niba kosu Basam haram a musulunci ta taɓa su Indai bada
wata lalurarba domin kuwa akwai aure tsakaninsu. Ɗan shiru yayi yana sauke numfashi
cikin ɓacin rai domin bayason yawan doguwar magana amma gata ansakashi, kusan minti
3 yana ahakan kafin yaɗago yace "Papi ba Basam ne zebar gidaba nine domin nine
sanadin komai kuma bazan iya lamuntar sheɗancintaba agareni muddin taƙara ƙoƙarin
aikata abinda ta aikatamin yau, Humm sekawai yacije bakinshi. "A'a sudais baza'ayi
hakanba dan Allah karka tafi idan kaje to mizancewa mahaifinka bayan nine nabuƙaci
zamanka anan ɗin, sekuma ya kalli gimbiya saudat cikin tuhuma yace "amma saudatt
baki gayamin abinda ta aikataba har hakan takasance? Baki ta taɓa irin ko ajikinta
ɗinnan kana tace "to ai sabida tanasonshine shiyasatayi koma minene kawai ka ɗaura
musu aure kowa ya huta kaga daganan bawai riƙe hannunshi ba koma mitayi babu wanda
zece wani abun. Shiru memartaba yayi yana sauraren kalaman kanwar tashi kafin
yadubi Sheikh sudais babu tunanin komai yace "yarona kozaka aminta da wannan aure
nakira memartaba nagaya mishi? Domin kam idan akayi hakan zanfi kowa farin ciki na
haɗa za'a da babban matashin malamin addinin Muslunci kamar Sheikh sudais Muhammad
Bilal, yafaɗa murmushin fuskarshi naƙara faɗaɗa. "Humm niban shirya yin aure yanzu
ba papi kuma idan ma nashirya zannemi wadda Nakeso dakaina, yana gama faɗar hakan
yamiƙe tareda riƙo hannun Basam suka fice daga turakar....da kallo Sarki yabisu
hakama gimbiya saudat dakejin kamar tashaƙo wuyan Sheikh sabida takaici, cikin jin
haushi tace "wai yaya Hassan miye nawani tambayarshi kawai kakira mahaifinshi mana
ku ƙare magana amma katsaya tambayar ra'ayin shi bayan dagani har kai munada
tabbacin baze aminceba..."Humm saudat kenan duk yadda kikejin labarin sarki Bilal
yawuce nan musamman akan wannan yaron nashi baze taɓa ɗaura wa Sheikh sudais aureba
muddin bashine yace yanason matarba kuma idan yace yanaso inada tabbacin ko ƴar
waye seya aura Mishi ita idai Allah ya ɗauro aure atsakaninsu, yafaɗa yana jimanta
abin.... gimbiya saudat batace Mishi komaiba tamiƙe cikin takaicin rashin nasara
ɗakin.

A general perlor kuwa gimbiya zaitun nazaune tana tunanin abinda zeje yadawo akan
wannan lamarin Sega Junaid yashigo, cikin girmamawa ya gaidata kana yace "lafiya
kuma Ummi naga yaya Sheikh da yaya Basam sunfito daga pert ɗin memartaba kuma
Sheikh riƙeda hannun yaya Basam? Damaki gimbiya zaitun tace "Sheikh kuma hardashi
yaje gum memartaba? Gaskiya ina tunanin hakan domin dai ayanzu atare nagansu.
Murmushi gimbiya zaitun tayi aranta tana furta alhmdlmulillah kafin tadubi ɗan nata
tace "bansan abinda ke faruwaba Junaid sedai inaga ko minene itada Basam ne domin
tashigo tana gayawa mahaifiyarta ya daketa. Ido Junaid yazaro cikin mamaki yace
duka kuma Ummi? "Tabbas kuwa kuma yadaketan ba ƙarya tayiba domin naga shafin
hannunshi a fuskarta sedai duk abinda yasa yamareta abinnan me girma ne...tab ɗijam
to Allah ya kyauta Bara nashiga ciki yafaɗa yana barin perlor..

*DARE ƊAYA WANKA GOMA*🍌🙈

HUMM KARKI BARI ABAKI LABARIN WANNAN SIHIRTACCEN MAGANIN ƳAR UWA, DOMIN KUWA DUK
WADDA BATA SANSHIBA TO TABBAS TABAR BAYA DA ƘURA, *DARE ƊAYA WANKA GOMA* MAGANINE
MA MATIKAR MAHIMMANCI AGUN NAMIJI DA MACE AMMA BAZANCE KOMAIBA IDAN KIN GWADA KECE
ZAKI DAWO SA GUDUNKI, IDAN KUWA HAR KIKA GWADA BEMIKI AIKIBA, TO WLH ALLAH ƊAYA
ZANBAKI KUƊIN KI, Game bukatar *DARE ƊAYA WANKA GOMA* ze iya tuntubar wannan nomber
👉 07037092176 domin za'akai Mikishi aduk inda kike afaɗin duniya.💃💃


*GYARAN JIKI, ƘIBA HIPS, NONO, HASKEN FATA* DUK AKAN ABU ƊAYA INGATACCEN GARIN
BOBOTIC SABAYA, BAWAI NORMAL SABAYABA NO DOMIN WANNAN GA DAƊI GA BIYAN BUƘATA CIKIN
ƘANƘANIN LOKACI. SEKIN GWADA ZAKI TABBATAR HAJIYATA INADA TABBACIN IDAN KIKA FARA
BAZAKI BARIBA DOMIN KOWANNE BAKI YASON DAƊI GA KUMA BIYAN BUƘATA CIKIN SAUƘI,

MUNADA INGATTUN KAYAN MATA DA KUMA MAGANIN MAZA MUNADA KAYAN GYARAN JIKI SABULUN
DILKA DADAI SAURANSU DUK ABINDA KIKESO HAJIYATA ZAKI IYA SAMUNSHI AWURINMU AKAN
FARASHI ME SAUƘI.

GAME BUƘATAR GARIN BOBOTIC SABAYA ZE IYA NEMAN WANNAN CONTACT ƊIN 👉07073092176
KAYANMU BASUDA NABIYU💃💃💃


Washe gari da sassafe maisoon da yah muhseen sukayiwa Anty meenah sallama a airport
kana jirginsu yaɗaga zuwa Nigeria...seda sukaga tashin jirginsu tukkunna suka koma
gida sedai suna isa saka samu fawan na jiransu, sosai suka gaisa cikin mutunci kana
yace "meenah ina autar mom? "Laa bata gayamaba yah fawan wlh juya taɗora rigimar
ita bazata zaunaba seta tafi hakan yasa yah muhseen yace tashirya sutafi yanzu daga
airport muke wurin rakasu har jirginsu yatashi inaga kafin yamma autar mom kam tana
gida....wani irin kallo yakebin anty meenah dashi tunda tafara magana zuciyarshi na
tsinkewa "mikenan ake nufi? Maisoon muhseen tabiya bayan tasan ita yazo ɗauka a
ƙasar? Tana nufin son muhseen takeyi akanshi kome? Inaaa wlh sam bazata saɓuba
yafaɗa Aranshi kafin yajuya fuuuu yabar gidan ko sallama beyiwa anty meenah
ba...ita kam mamaki sosai yanayinshi yabata sadai batace komaiba tashige warta gida
itada yaranta..

Fawan nafita airport yanufa domin yin cuku cukun tafiya domin yayiwa ƙanshi
alkawarin da isa Nigeria zegaya mata asalin abinda keranshi gameda ita kana yagawa
abbey domin ayi gaggawar yin komai yariga muhseen ɗin...sedai duk yadda yaso yabar
Saudiya aranar abin yaci tura doline se bayan kwana biyu zesamu jirgin zuwa Nigeria
ahakan doli yasiya ticket ɗin wancan jirgin yakoma masaukinshi zuciyarshi na ƙunar
doline yajira nanda 2 days tukunnah yatafi.


Nigeria

Jirginsu na sauka suka hango jafar yazo ɗaukarsu tare da A'isha, dagudu A'isha tazo
suka rungume juna itada maisoon suna murna. Shi kuwa muhseen Jafar yabawa hannu
cikin girmamawa ga yayan nashi yace "munsameku Lafiya yah Jafar? "Lpy qalau bro y
ibada? Alhmdlmulillah, "yah Jafar inawuni cewar maisoon kanta aƙasa..uhmm sannu
autar mom yan saudiya to y ibada? "Alhmdllh yah Jafar y su anty sofy da baby's na?
"Duk suna lpy, yafaɗa yanayi gaba shida muhseen. Amotama hakan suke ta fira cikin
nishaɗi da farin ciki daga A'isha har ita maisoon domin sune abaya yah Jafar da yah
muhseen suna agaba. "Ƙanena wane hukunci yakanye akan zancen da Abbey yayimuku
kauda su fawan? "Humm aini nasamu tawa yaya in sha Allah nanda ɗan lokaci zan
bayyana ta gareku. "Tofa 🤔 Masha Allah amma naji daɗi wlh.."yah muhseen matace
kasamu? Kai mana naji daɗi wlh sweetheart Kinga daga mungama wannan bikin senasu
yaya ko ya fawan yace yasamu mata gaskiya wannan abin Yamin daɗi, Maisoon tafaɗa
cikin farin ciki. "Wlh kuwa sweetheart Nima naji ai kamar nataka kan ɗanda anty
sofy zata haifa sabida murna, cewar A'isha suna taɓewa da Maisoon. "Please my one
bro wacece wannan me sa'ar agaya muna ita domin tunyanzu agabatardamu agunta
amatsayin cikakkun ƙanen miji domin tafara tattalinmu koba hakaba sweetheart?
Hakane wlh, A'isha tafaɗa tana dariya...Humm ai kuna tare da koma wacece domin kuwa
sa'arnan bazatabar gidanmu ba taje wani gidan tabbas doline takasance acikin
ahalina kuma ina matuƙar sonta wlh har cikin raina, sekuma yayi shiru can yace
"rabbi kabani muradin raina idan samunta alkhairi ne agareni kuma idan ita ɗin
matatace Allah ka mallaka min ita cikin aminci...gabaki ɗaya baki suka saki suna
kallonshi cikin mamakin kalamanshi musamman ƴammatan da dasukayi kamar andasasu
sabida lulawa duniyar tunani. Yah Jafar kuwa cikin mamaki yace....!


Saura page ɗaya free yaƙare kuhanzarta biyan naku domin kusamu damar karanta SAWUN
GIWA har ƙarshe 💃



SAWUN GIWA paid book ne akan 1k kacal 👌 banyadda kowa ya karanta mun abuna batareda
yabiyani hakkinaba idan kinshirya biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉
2276776261 sha'awanatu ƙasim UBA Bank kana kitura shaidar biyanki awannan nomber 👉
07037092176 🙏
Autar alheri ✍️

🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘


🐘
🐘🐘
🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘🐘


Romantic love story 💋💓💞


Daga alkalamin✍️

Dr Yasmeen Ahmad

(Autar alheri ✍️)



Marubuciyar 👇


SIRRI

SOLDIER'S FAMILY

INGARMAM NAMUJI

MEJO NAJEEB

WAYE MIJINA

TANTIRANCI SABON SALO

IZZAR MULKI

BIG LADY'S

MY LITTLE SISTER

JEJI GIRL

JIKAR IYA DELU

SHUGER DADY

And NOW 👇

SAWUN GIWA LABARIN GIRMA AKAN GIRMA SOYAYYA MULKI ISA FINƘARFI RIKICI BAN MAMAKI
DADAI SAURANSU DUK ACIKIN BOOK ƊIN *SAWUN GIWA*
Free

Book 1

Page 19 & 20

"Tofa 🤔 wannan wacece ƙanena? Kodai ƴar gida zakayi acikin ƴammatan gidanmu zaka
ɗauka? Murmushi yayi kana yace tabbas kuwa yaya aciki zan ɗauka domin nasamu zaɓin
raina.."wow Masha allah Amma kuwa da su abbey sunfi kowa farin ciki da wannan
al'amarin koya kukace sister's? Yatambaya yana kallon su maisoon..ajiyar zuciya
suka sauke atare musamman maisoon da zuciyarta ta tsananta bugawa, kana suka ce
"hakene yaya aikuwa zamuso musam ko wacece antyn tamu acikin family...zaku ganta
soon, cewar muhseen adede lokacinda yah Jafar yayi Perking a cikin gidan Dady, wato
gidansu maisoon.

Cikin zumuɗi suka fito itada A'isha suka nufi cikin gidan da hanzarin su...da kallo
muhseen yabisu har suka ɓacewa ganinshi kana yasauke ajiyar zuciya. "Miyafaru ne
ƙanana? Kodai acikin waƴannan yammatan ne kafaɗa irin wannan kallo hakan? Gayamin
wacece acikinsu? Yafaɗa yana sakin murmushi. Lumshe kyawawan idanuwanshi yayi kana
yace "maisoon yaya ina mugun son yarinyar nan Allah yasa ta amince dani, yafaɗa
cikin rauni. "Wow Masha allah gaskiya kuwa idan kasameta kayi dacen mata bro Allah
yasa ta karɓe ka amma kayi gaggawar fito mata da asalin buƙatar ka domin kuwa inba
hakanba wani ze iya riganka..dam ƙirjin muhseen yabuga cikin fargaba yace "in sha
Allah yaya zan yi ƙoƙarin hakan. To Allah yasa mudace,. Ameen y Allah, yafaɗa kana
suka nufi cikin gidan.

Sukuwa yammanta suna shiga suka samu mom zaune a perlor, wani mugun ihu maisoon
tabuga tanayi kan mahaifiyar Tata cikin cikin farin ciki da ɗauki ganinta. "Oyoyo
my lovely I miss you so very much wlh, tafaɗa alokacinda ta maƙalƙaleta tana manna
mata kiss a fuska. Cikin farin ciki mom tace "ikon Allah maisoon karyani zakiyi
wannan murza hakan? Ashe dai kunma iso yanzu nake waya da Ameenah tace ai tunɗazu
kuntaso keda muhseen yana inane? "Ta tambayeya tana waigen bayanta, Murmushi A'isha
tayi cikin sanyin halinta tace "mom yah muhseen yana waje zeshigo yanzu, inawuni.
",Eyee Uwar Muminai kice tare kuke aibangankiba wannan sarkin figar hankalin duk ta
maƙalƙaleni, to y kk y hajiyarki? "Tana lpy qalau mom. Masha Allah maza kuje ciki
to kuyi wanka kuhuta sekuzo kuci abinci. "To mom suka faɗa atare suna barin perlor
akuma wannan lokacin muhseen da yah Jafar suka shigo. Cikin girmamawa suka gaisa da
mom. Aiko taji daɗi sosai domin yaran nasu suna da kirki kuma tanajin daɗin yadda
suke nuna kulawarsa ga autar Tata. "Mom ga little sis nan naɗaukewa meenah please
dan Allah tadena irin wannan tafiyar menisa ita kaɗai koba komai a gaya mana
inbazamu iya zuwaba samu saka arakata sabida awannan zamanin mutun baya sakeda
abinda yake dashi please. "Kaji ƙanen sojoji aidoli kam kace hakan, cewar yah
Jafar. Murmushi mom tayi cikin sakin fuska tace "in sha Allah kuwa muhseen idan ma
tace zataje to takiraku ta tagaya muku tukkunna, tafaɗa tana Murmushi. "Yawwa my
sweet mom hakan yasace Bara muƙarasa gida yanzu. "To shikenan agaida min Hajiya,
Jafar agaidamin ƴata..in sha Allah zataji mom, daga haka sukabar gidan.


Su maisoon kuwa seda sukayi wanka suka huta tukkunna sukaci abinci daganan suka
shiga firar yoshe gamo A'isha nabata labarin yadda bikin ƙasarsu maimoun zekasance,
haka suka wuni aranar har Dady yadawo yasamesu, sosai yayi farin ciki jin cewar
muhseen ne yaje har Saudiya yazo da,ita...aiko tazuba taɓara sun ranta agaban Dady
domin maisoon ƴar lelece agun iyayen nata. Sedare liss tukkunna yah jawwal
yamayarda A'isha gida.


Washe gari dasafe tana kwance akan makeken bed ɗinta tana bacci, wayarta tadameta
da ruri, cikin maganin bacci taɗauki yawar batareda tadubaba taɗora akunne. Tana
faɗar "hello. "Hi beautiful lady y kk? Taji saukar muryar da take tunanin tasani.
Ai babu shiri tamiƙe zaune tana wartsakewa tare da cire wayar akunnenta tana duba
nomber, nomber Nigeria ce sedai batasan kota wayeba, kafin Takoma yin magana akace
"hello beauty kinajina? "Waye ne? Yatambaya atsaitsaye. "Humm bakiganebako? Nasan
dama bazaki ganeba.."luck kagayamin kowaye banason shirme kona kashe wayana, tafaɗa
cikin ɗan hasala. "Uhm I'm very sorry please yaseer ne wanda kuka haɗu a saudia.
"Niban haɗu dakowa ba a saudia idan zakayi bayanin kokai waye kayi idan bazakayi ba
shikenan tafaɗa tana ƙoƙarin yanke wayar..."Karki kashe please sunana yaseer wanda
kika temaki kakarshi a saudia acikin masallacin harami itace tace kibani contact
ɗinki domin idan kindawo Nigeria kizo gidanta, to shine yanzu tace nakiraki naji
idan kindawo kuma yoshe zakizo? "Humm aisakeyimin bayanin cewar Hajiya ce tace
kakirani tun farko, shikenan kace mata nadawo kuma in sha Allah zanzo cikin kwana
kinnan ina gaidata please, tafaɗa cikin alamun gajiya da zancen.."okay in sha Allah
zataji please kiyi save contact na mana ƙanwata Kinga Hajiya bazata dena sakani
kirankiba nikuwa bazanso duk nakira kicemun wayeba. "Okay I'll do it in sha Allah
daga hakan batajira cewarshiba tayanke wayar...daga gefen yaseer kuwa murmushi yayi
yana faɗar "agaskiya Muryar yarinyar nan kaɗai abin so ce balle Gara kyakkyawa,
uhmm Allah ya karkato min dake my beautiful lady. Yafaɗa yana manna wayar a
ƙirjishi..

Saudia


Kwana biyu dayin rigimar Basam da kursum Sheikh sudais yashirya komawa Dubai, ba
yadda Sarki Hassan beyiba akan yazauna yace aiba zama zeyi acanba sedai ze ɗan jima
domin akwai abinda zekaishi sa'annan tare da Basam zeje..ba yadda Sarki ya iya doli
yabarshi yatafi..sam wannan tafiyar batayiwa kursum da mahaifiyarta daɗi ba domin
su ƙullah wani ma kirci dasukeso ai watarwa akan Sheikh sudais ɗin wanda zesaka
doli ya amince da auren kursum kobaya so sadai sun makaro yau kam Sheikh sudais
yaɗaga zuwa ƙasarshi ta haihuwa sedai sujira dawowarshi...agefen gimbiya zaitun
kuwa baƙaramin daɗi tajiba domin koba komai Basam zetsira daga tarkonsu domin
muddin Sheikh sudais yabar gidan to sesun ƙullah mishi wani makircin.

Nigeria

Yau rana ta ukku kuma yau ne jirgin daya ɗauko fawan yasauka agarin Abuja. Anan
airport yasamu zugar sojojin shi da ƙanen shi fadeel suna jiran isowarshi, rungume
juna sukayi shida fadeel cikin farin ciki da ɗaukin juna domin dai wannan ahalin
kam akwai son ƴan uwa sam basason wani abun yasamu ƴan uwansu musamman najini...
sojojin shi kuwa sara mishi sukeyi cikin girmamawa haryashiga mota, kana suka ɗauki
hanyar gidansu, cikin azababben gudu kamar yadda suka saba....suna isa gida sukayi
Perking yafito cikin sassarfa yaƙara cikin gidan fadeel na biye dashi abaya..azaune
suka samu mama da Abba a perlor suna fira se A'isha dake kwance kamar me Bacci amma
kuma azahiri ba bacci takeyiba. "Oyoyo my son soja mazan fama y to yagajiyar
tafiya? Cewar Abba tunkamin fawan ya gaidashi. Ƙarasawa yayi yana mannawa mahaifin
nashi kiss agoshi kana yace "lpy qalau alhmdllh abbana ya gidan ? "Lpy qalau son.
Good, mama barkada rana. "Yawwa barka fawan andawo lafiya? Tafaɗa tana Murmushi
domin Hajiya Bintu akwai sanyin hali da Dattako. "Lpy qalau mama. Ɗan shiru babiyo
baya can Abba yace "son miyake damunka ne naga duk kazama wani iri? Please gayamin
idan akwai matsala? Ajiyar zuciya yasauke kana yace "akwai damuwa Abba, "last time
abbey yayimun zancen aure kuma wlh lokacinda yabamu yakusa nikuwa gaskiya ƙanwata
Nakeso bansaniba ko zaku bani, yafaɗa ashagwaɓe. "Tofa Masha Allah ai wannan abun
farin cikine mizesa muhanaka kuwa wannan wacece? "Maisoon ɗin Dady, yafaɗa kanshi
tsaye domin yayi alwashin seyayiwa muhseen baƙin ciki.. "kai Masha Allah amma
gaskiya wannan zancen yayimun daɗi yanzu sabida kanason maisoon shine kake wani cin
magani kana ɓata rai? Humm to shakuruminka Indai maisoon ce tazama taka anjima in
sha Allah zansamu yaya Ishaq dazancen ayi komai aƙare..yawwa my sweet Abba haka
nakesonji wlh, fawan yafaɗa yana rungume abban nashi...wani irin faɗuwa gaban
A'isha yayi domin jitayi kamar itace za'ayiwa wanan kutsen yah fawan da sweetheart
ɗin kuma batareda saninta ba inaa sam bazata bari hakan takasanceba, tanacan
duniyar tunanin taji muryar mama tana faɗar....!



SAWUN GIWA paid book ne akan nera 1k kacal 👌 free page yakusa ƙarewa kuhanzarta
biyan naku domin kusamu damar karanta shi har karshe domin bazan lamunci akaranta
min wani abuna batareda anbiyani hakkinaba, please akiyaye🙏 idan kinshirya biya
saki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu ƙasim UBA Bank
kana kitura shaidar biyanki awannan nomber 👉 07037092176. 🙏




Autar alheri ✍️
🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘


🐘
🐘🐘
🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘🐘


Romantic love story 💋💓💞


Daga alkalamin✍️

Dr Yasmeen Ahmad

(Autar alheri ✍️)



Marubuciyar 👇


SIRRI

SOLDIER'S FAMILY

INGARMAM NAMUJI

MEJO NAJEEB

WAYE MIJINA

TANTIRANCI SABON SALO

IZZAR MULKI
BIG LADY'S

MY LITTLE SISTER

JEJI GIRL

JIKAR IYA DELU

SHUGER DADY

And NOW 👇

SAWUN GIWA LABARIN GIRMA AKAN GIRMA SOYAYYA MULKI ISA FINƘARFI RIKICI BAN MAMAKI
DADAI SAURANSU DUK ACIKIN BOOK ƊIN *SAWUN GIWA*


Free

Book 1

Page 21 & 22

Last free page 🙏

Duk wadda ke buƙatar karatun SAWUN GIWA har complete tayi hanzarin biyan nata kuɗin
domin samun damar karatu cikin aminci, ban yadda kowa yakaranta min abuna batareda
yabiyani hakkinaba dan Allah akiyaye🙏

*Masu yimun document ɗin book bansaka kowaba kuma wlh duk wanda yayi banyafeba idan
kuma nakama mutun dayimun hakan wlh ko aina yake senayi shari'a dashi domin besan
wahalar danayiba kafin nayi abuna* 😥

"Tana faɗar "ko kusa Alhaji wannan ba Dede bane kafara tambayarshi shin maisoon ɗin
tasanda zancen shi kuwa? Idan tasani shikenan babu damuwa amma idan batasaniba to
kaje kafara neman soyayyarta tukkunna daga baya se ayi zancen aure dukkanmu zamuyi
farin ciki da hakan, kuma kaida nahaifa umurnine ba shawaraba tabbas idan maisoon
bata amince dakaiba to kaje kafara neman yaddar ta tukkunna. Tanakainan azancenta
tamiƙe domin tasan yanzu Abba zega laifinta kuma tayi hakanne dan tasan tabbas
maganar taje gun Abbey ko maisoon bataso se anyi acutarda ƴar mutane sabida son
zuciya...ajiyar zuciya A'isha tasauke domin baƙaramin daɗi maganar mama tayi
mataba.....shikuwa fawan wani mugun takaici yaji domin yasan zesha wahala kafin
maisoon ta amince dashi dubada rashin tsoron yarinyar dakuma tsiwarta gaya besan
abinda muhseen yakitsa mataba. Ajiyar zuciya Abba yasauke ganin yadda yaron nashi
yayi kici kicin da fuska yace "kabarta my son kayi haƙuri ai bawani abin damuwa
bane nasan ƙanwarka bazata ƙikaba domin Kanada duk wata nagarta daya dace ace
namiji nada ita doline kowacce mace tayi alfaharin samunka amatsayin mijinta,
sabida hakan kaje kawai kanemi soyayyar Tata kamar wadda mahaifiyarka tabaka
umurni, nikuwa daga ranarda

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment