Reading SAWUN GIWA 2 by Autar alheri Chapter 1 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://tknovels.com.ng 🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘


🐘
🐘🐘
🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘🐘


Romantic love story 💋💓💞


Daga alkalamin✍️

Dr Yasmeen Ahmad

(Autar alheri ✍️)



Marubuciyar 👇


SIRRI

SOLDIER'S FAMILY

INGARMAM NAMUJI

MEJO NAJEEB

WAYE MIJINA

TANTIRANCI SABON SALO

IZZAR MULKI

BIG LADY'S

MY LITTLE SISTER

JEJI GIRL

JIKAR IYA DELU

SHUGER DADY

And NOW 👇

SAWUN GIWA LABARIN GIRMA AKAN GIRMA SOYAYYA MULKI ISA FINƘARFI RIKICI BAN MAMAKI
DADAI SAURANSU DUK ACIKIN BOOK ƊIN *SAWUN GIWA*


Free

Book 1

Page 11 & 12
Ina kuke yan ƙasar Niger 💓kuma wannan karon ba'abarku a bayaba domin kuma zaku iya
mallakar littafin Autar alheri akan jaka ɗaya a kuɗinku, game buƙatarshi zata iya
yimun magana a wannan nomber 👉 07037092176.🙏💃


"Eh ita mana wlh inason yarinyar nan so me matuƙar tsanani sedai inajin kunyar
yadda zantunkareta da zancen so domin tana mugun girmamani amma yanzu nakasa
jurewa
doline nafito na nuna mata matsayinta agareni..."Humm aiko dai dayafiye maka amma
kasani idan kace kunya zakaji tabbas zata suɓuce maka wata rana, kawai kafito
kanuna mata soyayyarka agareta. "In sha Allah hakan za'ayi Khamis, daga hakan
sukaci gaba da abinda ya shafi aikinsu.

Saudiya

Yauma kamar kullun ahankali take takowa cikin wata irin arniyar shiga me masifar
jan hankalin me kallonta, tako takeyi ɗaya ɗaya kamar wata tarwaɗa dukkanin jikinta
na juyawa kamar yadda bugun zuciyarshi ke tsananta... kyakkyawan idanuwanshi na
mage yaƙara ware wa yana kallon zallar baiwar da Allah yayi mata, atake idon nashi
suka ciko kamar yatara ƙwallah acikinsu, wata irin nannauyar ajiyar zuciya yasauke
likacinda yaji saukar sweet voice ɗinta acikin kunnenshi tana kiran sunanshi *MY
SHEIKHH* tafaɗa tareda huramar iskar bakinta a kunne. Wata irin miƙa Sheikh sudais
yayi yana miƙa hannu ze fisgota tagoce tana dariya har seda fararen haƙoranta suka
bayyana yayinda yake ganin wani ɗan siririn haske acikin wushiryarta. Kwace fuska
yayi tare da haɗe duka hannayenshi alamar roƙo. Gira ɗaya taɗaga mishi tare da
sakin wani miskilin Murmushi tana jujjuya dara daran idanuwanta. Ahankali tajuya
mai baya tashiga takawa tana juya ƙugunta yadda kasan wata babyn roba. "Ohhh ya
rabb abinda ya fito daga bakin Sheikh sudais kenan yana dafe setin Sheikh ɗinshi
daketa haniniya kamar zataci babu gabaki ɗaya ila hirin ahalinshi yaɗauki rawa,
cikin harhaɗa magana da rawar murya yace "please karfi tafi dan Allah. Cak ta tsaya
tareda juyowa tana Mishi murmushi sekuna ta girgiza nashanunta dasuke a cike ƙyam
bulun bulun dasu ga tsinin nipples ɗinta har akan rigar. "Ya Salammm ahhhh please
help me my butti don't gooo please. Murmushi maisoon taƙara saki kana tajuya mai
baya tashiga wani irin salon rawa da mazaunanta tana karkaɗa mai su,, aibesan
likacinda yadiro daga kan bed ɗinba yayi Bala'in fisgota tana haɗa ƙugunta danashi
cikin wani irin yanayi yana karkarwa yake ƙoƙarin goga Sheikh ɗinshi a mazaunanta
yana faɗar "i love Your ass my butti I love it ohhh y rabbi.. ahanki Maisoon taɗora
lallausar fatar hannunta akan nipples ɗinshi tana jan kwantacciyar sumar dake wurin
kana tahaɗa da nipples ɗin ta murza cikin wani irin salo, wanda yasaka Sheikh
sudais banƙarewa yana wani irin Nishi da gurnani, akuma Dede wannan lokaci yafarka
afirgice yana kallon Sheikh ɗinshi dake haniniya kamar azahiri ne yake tare da
mace. Dafe kanshi yayi abubuwan dasuka faru yanzu amafarki suna dawo mishi akai.
"Innalillahi wa'innailaihi raji'un shine abinda Sheikh sudais ke maimaitawa yana
mamakin wannan al'amarin, shidai ba manemi mata ba hasali ko hannun mace betaɓa
riƙawaba shiba mazinaci bane kuma yana iyakacin ƙoƙarin shi wurin tsaye iyakokin
Allah besan miyasa yake mafalki irin wannan dayarinyar nan ba domin shi ko a
lokacin balagarshi betaɓa mafalkin maceba se awannan karon komiyako mishi hakan?
Allah kaɗai yasani. Yajima azaune kafin yatashi yayi wanka yafito, agogo aduba
kusan karfe 9:00am mirror yanufa domin kimtsa kanshi yanaso yashiga asibitocinshi
yau.

Bayan yagama shiryawa cikin shigarshi takoyoshe jallabiya fara ka ƙall yaɗora
alkyabba golden akai kana yasaka hiraminshi yafito sak malaminshi na addini, domin
wannan shigar baƙaramin kyau take mishiba Masha Allah gaskiya Sheikh sudais
kyakkyawane naƙarshe, medical glass yasaka a cat eyes ɗinshi kana yaɗauki wayarshi
dake ruri tun ɗazu, murmushi ne ya bayyana akan kyakkyawar fuskarshi wanda yaƙara
Mishi Bala'in kyau ganin wanda ke kiranshi, ɗaukar wayar yayi tare da karawa a
kunnenshi yana faɗar "assalamualaikum my abbey. Daga ɓangaren sarki saifuddeen kuma
Murmushi yasaki cikin son yaron nashi yace "wa'alaikissalam my sudais kana lafiya?
"Lpy qalau abbey ya Dubai y ummey na? Yatambaya yana lunshe kyawawan idanuwanshi.
"Tana lpy qalau sudais mike damunka? domin inaji ajikina kana tare da damuwa. Ɗan
shiru yayi bawani dan lokaci kana yace "tabbas Abbey inada damuwa amma kamin addu'a
Nima zanyi in sha Allah koma minene Allah ze warwaremunshi. "Subhanallah sudais
kagayamin minene matsalarka yarona? "Karka damu abbey bawata matsala ce babba ba
amma zanje hospital yanzu idan nadawo zangayama. "To shikenan ina jiranka amma
miyasa zakaje hospital yanzu kibazaka shiga Masallaci ba yau? "Zanshiga abbey sedai
banizanja sallah ba se ranar jimu'a idan Allah yakaimu shiyasa zanshiga hospital.
"To shikenan Allah yatemakeka sudais Allah ya yayema damuwarka yaron kirki.."Ameen
ya alimulgaib. Daga hakan sukayi sallama ya yanke wayar..

*DARE ƊAYA WANKA GOMA*🍌🙈

HUMM KARKI BARI ABAKI LABARIN WANNAN SIHIRTACCEN MAGANIN ƳAR UWA, DOMIN KUWA DUK
WADDA BATA SANSHIBA TO TABBAS TABAR BAYA DA ƘURA, *DARE ƊAYA WANKA GOMA* MAGANINE
MA MATIKAR MAHIMMANCI AGUN NAMIJI DA MACE AMMA BAZANCE KOMAIBA IDAN KIN GWADA KECE
ZAKI DAWO SA GUDUNKI, IDAN KUWA HAR KIKA GWADA BEMIKI AIKIBA, TO WLH ALLAH ƊAYA
ZANBAKI KUƊIN KI, Game bukatar *DARE ƊAYA WANKA GOMA* ze iya tuntubar wannan nomber
👉 07037092176 domin za'akai Mikishi aduk inda kike afaɗin duniya.💃💃


*GYARAN JIKI, ƘIBA HIPS, NONO, HASKEN FATA* DUK AKAN ABU ƊAYA INGATACCEN GARIN
BOBOTIC SABAYA, BAWAI NORMAL SABAYABA NO DOMIN WANNAN GA DAƊI GA BIYAN BUƘATA CIKIN
ƘANƘANIN LOKACI. SEKIN GWADA ZAKI TABBATAR HAJIYATA INADA TABBACIN IDAN KIKA FARA
BAZAKI BARIBA DOMIN KOWANNE BAKI YASON DAƊI GA KUMA BIYAN BUƘATA CIKIN SAUƘI,

MUNADA INGATTUN KAYAN MATA DA KUMA MAGANIN MAZA MUNADA KAYAN GYARAN JIKI SABULUN
DILKA DADAI SAURANSU DUK ABINDA KIKESO HAJIYATA ZAKI IYA SAMUNSHI AWURINMU AKAN
FARASHI ME SAUƘI.

GAME BUƘATAR GARIN BOBOTIC SABAYA ZE IYA NEMAN WANNAN CONTACT ƊIN 👉07073092176
KAYANMU BASUDA NABIYU💃💃💃


"Hello ya muhseen ina wuni. "Wuni kuma maisoon mukan anan ranace. "To yaya barkada
rana. "Yawwa ƙanwata y kk y Saudiya? "Lpy qalau alhmdllh yaya ya su mama da Abbey ?
Duka suna lafiya, ganima a airport nanda wani ɗan lokaci ina Saudiya in sha Allah.
"Wow Masha allah yayana sekazo Allah yakawoka lafiya. "Ameen ya Allah yafaɗa cikin
farin ciki ganin farin cikin zuwanshi agun maisoon, daga hakan sukayi sallama.
Dubanta anty meenah tayi cikin sakin fuska tace "waye zezo autar mom? "Wlh yaya
muhseen ne yace zezo. "Tofa ashe mana Saudiya nada baƙin sojojin Nigeria kuwa domin
yanzu nagama waya da yaya fawan shima yacemun sunma taso. "Tofa yacemun zezo amma
wlh naɗauka zancenshi ne kawai kisan ya fawan bayason zuwa Makkah..."Humm aikuwa
dai da gaske yakeyi domin shima yana hanya, "to Allah yakawosu lafiya. Ameen dai.

"Assalamualaikum eyee yau kam dai fira akeyi ta yan'uwa gaya kukaɗai agida
kunkoramin yara makaranta ko? Dr hareesh yafaɗa cikin tsokana.."Humm doctor kenan
to ai zuwa makaranta kam doline.."hakane kuma sedai yanzu zan ɗauke miki abokiyar
firar taki zamuje hospital wlh watace aka kawo ba lafiya irin ciwon yarinyar nan
yar gidan sarki kuma wlh itama ƴar Nigeria ce dan Allah ƙanwata muje ketemaka domin
yau babu doctor's dayawa acikin hospital ɗin kinsan idan ana yanayin aikin hajji to
ko asibiti se ahankali.....itadai maisoon batace mishi komaiba domin haryanzu
haushin shi takeji tun lokacinda sukaje gidan sarki. "Please autar mom kuje mana
kingama kafin kidawo maybe munƙara samun abokanan fira su yaya sun iso. Batace musu
komai ba tamiƙe tashiga bedroom ɗinta kusan minti 10 kana tafoto da shigar Hausawa
duguwar riga ta atamfa me kalar red tare da ɗaura dan kwalinta akanta kana ta yafa
gyale red shima akafaɗarta tafito sak Hausa Fulani. Ficewa tayi daga perlor hakan
yasa Dr hareesh yabita yana dariya tare da yiwa meenah seta dawo...itama dariya
tayi tana girgiza kanta domin halin ƙanwar Tata se ita..
Suna shiga hospital ɗin wata doctor tacewa Dr hareesh yaje office ɗin Sheikh
sugaisa domin yashigo yau daganan yayi mishi bayanin mara lafiyar sabida yasan ko
doctor mace ta shiga domin ta faɗa Mishi ba kulata zeyiba. Cikin farin ciki Dr
hareesh yace "to shikenan badamuwa Bara mushiga daganan semuwuce theater room ɗin.
To shikenan badamuwa tafaɗa itakam tayi gaba abinta. Ahakan suka tunkari katafaren
office ɗinshi,,,tun abakin kofar shiga office ɗin Sheikh sudais zakasan cewar
yahaɗu iya haɗuwa kamar ma mallakinshi. Nocking Dr hareesh yayi kusan minti 3 kafin
sukaji saukar sweet voice ɗinshi wanda kira'ar karatun Alqur'ani yagama ratsawa
yana faɗar, "yes. Seda Maisoon ta lumshe dara daran idanuwanta sabida yadda Muryar
Tashi tashigeta wani irin faɗuwar gaba taji wanda yasaka zuciyarta bugawa da
Bala'in sauri.... buɗe ƙofar Dr hareesh yayi yashiga kana maisoon tashiko inda wani
irin daddaɗan ƙamshi meratsa zuciya yayi musu maraba... Sheikh sudais da kanshi ke
ƙasa yana aiki a laptop ɗinshi ya amsa sallamarda Dr hareesh keyi sekawai yaji
gabanshi yayi wani'irin faɗuwa saka makon saukar siririyar muryarta dayaji acikin
kunnenshi har zuciyarshi sak irinta mafalkinshi, hakan yasa Muryar Tata ta amsa
tare da bugun zuciyarshi, ahanzarce yaɗago da cat eyes ɗinshi dake cikin glass yana
ware su duka akan kyakkyawar fuskarta, wanda yayi Dede da ɗagawarta itama atake
idonsu suka sarƙe cikin na juna, tabba itace kezo Mishi a mafarki bawata ba but
whyyy??? Take zuwa Mishi kuma seta wannan sigar bazuwan Allah ba se wanda zata ɗaga
Mishi hankali tashiga cikin rigar mutuncinshi whyyy??...!




SAWUN GIWA paid book ne akan 1k kacal 👌 banyadda kowa ya karanta mun abuna batareda
yabiyani hakkinaba idan kinshirya biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉
2276776261 sha'awanatu ƙasim UBA Bank. Kana kitura shaidar biyanki awannan nomber 👉
07037092176. 🙏




Autar alheri ✍️

🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘


🐘
🐘🐘
🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘🐘


Romantic love story 💋💓💞


Daga alkalamin✍️
Dr Yasmeen Ahmad

(Autar alheri ✍️)



Marubuciyar 👇


SIRRI

SOLDIER'S FAMILY

INGARMAM NAMUJI

MEJO NAJEEB

WAYE MIJINA

TANTIRANCI SABON SALO

IZZAR MULKI

BIG LADY'S

MY LITTLE SISTER

JEJI GIRL

JIKAR IYA DELU

SHUGER DADY

And NOW 👇

SAWUN GIWA LABARIN GIRMA AKAN GIRMA SOYAYYA MULKI ISA FINƘARFI RIKICI BAN MAMAKI
DADAI SAURANSU DUK ACIKIN BOOK ƊIN *SAWUN GIWA*


Free

Book 1

Page 13 & 14

Ina kuke yan ƙasar Niger 💓 kuma wannan karon ba'abarku a bayaba domin kuma zaku iya
mallakar littafin Autar alheri ✍️ akan jaka ɗaya a kuɗinku, game buƙatarshi zata
iya yimun magana a wannan nomber 👉 07037092176. 🙏💃


"Why? Zatayi Mishi hakan abinda yake tambar kanshi kenan...itama maisoon takafeshi
da ido wani ɗan lokaci tanajin yadda zuciyarta ke bugawa da tsananin ƙarfi ga
kwarjinin dayayi mata gabaki ɗaya yacika mata fuska ahakan yasa tayi saurin janye
idonta daga gareshi. Assalamualaikum Good morning Sheikh. "Wa'alaikissalam ya amsa
cikin sweet voice ɗinshi wanda yasa maisoon lumshe kyawawan idanuwanta babu shiri.
Wurin zama yanunawa Dr hareesh batareda ya amsa gaisuwarda yayi mishiba. Aiko cikin
girmamawa yazauna kana ya shiga yimishi bayanin abinda yakawosu. Anutse yake
saurarenshi sedai gabaki ɗaya rabin hankalinshi nakan maisoon datayi kicin kicin da
fuska kuma ko arzikin gaisuwa besamuba awurinta balle ta zauna, amma dukka hakan
shidai fatar yakeyi suyi abinda zasuyi dubar mishi office ɗinshi kar zuciyarshi ta
buga.

Seda Dr hareesh yagama bayanin shi kana yaɗagoda cat eyes ɗinshi yana kallonshi
cikin tattausan lafazi kamar yadda yake magana akoyoshe yace "shikenan badamuwa
zanzo yanzu kadubata kuje kuyi abinda ya dace Allah yabata lafiya. "Da Ameen Dr
hareesh ya amsa cikin farin cikin samun amincewar Sheikh sudais domin san sarai
bayason duba mata dudda kasancewarshi likitansu..ahakan yamiƙe yayimishi Sallama
tukkunna ya dubi maisoon yace "muje autar mom. Batareda tace Mishi Komaiba tajuya
danufin barin office ɗin, "wait. Taji saukar daddaɗar Muryarshi, wanda shima hakan
kawai yatsinci kanshi da tsadatan dudda tsinkewarda zuciyarshi keyi...jiyowa Dr
hareesh yayi yana faɗar "to ƴallaɓai. Dayatsa yayi mishi nunida badashi yakeyiba da
ita..hakan yasa Dr hareesh sakai yafice yana addu'a Aranshi Allah yasa karta
yimishi rashin kunya...Itako runtse idonta tayi da ƙarfi tanajin yadda zuciyarta ke
bugawa amma abin mamaki ta tsinci kanta dabin umurnin shi natsayawar.

Kusan minti 10 tana tsaye bece mata Komaiba yanata aikinshi kafin ya kammala yaɗago
kanshi ya kalleta sau ɗaya ya ɗauke kanshi cikin kamala yace "ya sunanki? Kawai
taji saukar tambayar abazata. Shiru taɗanyi tana kallonshi amma batace komaiba,
seda yaƙara memeta tambayar tukunnah, tabuɗe baki ahankali cikin wani irin voice
tace maisoon


"wani irin yarrrr Sheikh sudais yaji ajikinshi alokacinda muryarta tasauka acikin
kunnenshi, lumshe kyawawan idanuwanshi yayi yana maimaita sunan ahankali maisoon,
sekuma yace "suna me kyau da inganci sunan salihan bayin Allah,...shiru yakoma
ratsa sakaninsu nawani ɗan lokaci har maisoon na niyyar ficewarta ganin yayi shiru
bece komaiba, setaji yana faɗar "gakida babban suna amma kuke yiwa mutane rashin
kunya ko? Da mamaki tajiyo tana kallonshi, shikuwa yanata aikinshi kamar bashine
yayi maganar ba. Ganin kamar tashiga mamakin furucinshine yasa yace "kina mamakine?
Bayan kinmari security agidan sarki wanda bako sa'arkiba, kuma kinzo kina yiwa anty
sauratt rashin kunya ko? Se alokacin maisoon tagano inda yadosa, ɗan ƙaramin
bakinta tatura gaba kafin ta jujjuya idonta cikin tsiwar taso yimishi magana amma
yayi mata kwarjini, sekawai tace "to ai duk abinda namusu sune sukaja domin banida
wata alaqa dasu balle sushiga lamarina. "Shiru Sheikh sudais yayi yana kallon ɗan
ƙaramin bakinta yadda take juyashi ga zuciyarshi se ƙara sananta bugawa takeyi
dakewa kawai yayi, daga gefe ɗaya kuwa duk tabuɗe baki tayi magana seyaji sautin
muryarta kamar a yanzu take mishi magana a mafarki cikin wannan yanayin dabazeso
yasake shigaba, domin ko maganar tadakeyi ayanzu duk jikinshi amsawa yakeyi. Cikin
dakiya yace "to su idan sune suka tsokaneki nikuwa mina aikata agareki kikasako
rayuwata agaba?? Yafaɗa yana cire glass ɗin idonshi. Waro duka manyan idanuwanta
tayi tana kallon shi da mugun mamaki akwance akan fuskarta, baki tabuɗe zatayi
Mishi magana kenan sukaji nocking ɗin ƙofar, hakan yasa tayi shiru batace komaiba.
Shi kuwa maida glass ɗinshi yayi ahankali yabada izinin shigowa. Wani doctor ne
yashigo cikin girmamawa yace "ranka yadaɗe angama shirin shiga theater kai kawai
akejira. "Okay ina zuwa ayafaɗa ahankali. Juyawa doctor ɗin yayi yafice hakan yasa
maisoon bin bayanshi cikin sauri batare tabawa Sheikh sudais ansaba sedai tatafi da
mamakin kalamanshi fall acikin ranta.

Office ɗin Dr hareesh tanufa tunkafin tashiga taganshi zenufi theater room hakan
yasa tabi bayanshi suka shiga ciki basu jima dashiga shima Sheikh sudais yashigo
cikin kamalarshi, dasauri duk sauran doctor's ɗin dake wurin suka shiga gaidashi
suna bashi hanya amma maisoon ko kallon inda yake batayiba sabida yadda zuciyarta
ke tsinkewa akan kalamanshi.....dasauri aka shiga bashi kayan dazeyi anfani dasu,
shiko wani room yashiga kamar minti 5 segaya yafito da kayan theater ɗin anan ya
fara aikinshi cikin ƙwarewa inda maisoon ke temaka mishi dawani doctor fu'at, suko
su Dr hareesh gefe suka koma suna kallon yadda suke aikin cikin gwaninta..basuwani
jimaba cikin ɗan lokaci kaɗan suka gama aikin cikin nasara, suna gamawa dasauri
tashiga tacanja kayanta tafito, ganin hakan yasa Dr hareesh bata car key ɗinshi
domin yasan bazata jirashiba.

*DARE ƊAYA WANKA GOMA*🍌🙈

HUMM KARKI BARI ABAKI LABARIN WANNAN SIHIRTACCEN MAGANIN ƳAR UWA, DOMIN KUWA DUK
WADDA BATA SANSHIBA TO TABBAS TABAR BAYA DA ƘURA, *DARE ƊAYA WANKA GOMA* MAGANINE
MA MATIKAR MAHIMMANCI AGUN NAMIJI DA MACE AMMA BAZANCE KOMAIBA IDAN KIN GWADA KECE
ZAKI DAWO SA GUDUNKI, IDAN KUWA HAR KIKA GWADA BEMIKI AIKIBA, TO WLH ALLAH ƊAYA
ZANBAKI KUƊIN KI, Game bukatar *DARE ƊAYA WANKA GOMA* ze iya tuntubar wannan nomber
👉 07037092176 domin za'akai Mikishi aduk inda kike afaɗin duniya.💃💃


*GYARAN JIKI, ƘIBA HIPS, NONO, HASKEN FATA* DUK AKAN ABU ƊAYA INGATACCEN GARIN
BOBOTIC SABAYA, BAWAI NORMAL SABAYABA NO DOMIN WANNAN GA DAƊI GA BIYAN BUƘATA CIKIN
ƘANƘANIN LOKACI. SEKIN GWADA ZAKI TABBATAR HAJIYATA INADA TABBACIN IDAN KIKA FARA
BAZAKI BARIBA DOMIN KOWANNE BAKI YASON DAƊI GA KUMA BIYAN BUƘATA CIKIN SAUƘI,

MUNADA INGATTUN KAYAN MATA DA KUMA MAGANIN MAZA MUNADA KAYAN GYARAN JIKI SABULUN
DILKA DADAI SAURANSU DUK ABINDA KIKESO HAJIYATA ZAKI IYA SAMUNSHI AWURINMU AKAN
FARASHI ME SAUƘI.

GAME BUƘATAR GARIN BOBOTIC SABAYA ZE IYA NEMAN WANNAN CONTACT ƊIN 👉07073092176
KAYANMU BASUDA NABIYU💃💃💃

Koda ta isa gidan tuni fawan ya iso tana buɗe ƙofar perlor da mamaki take
kallonshi...shiko yana jifanta da wani sihirtaccen kallo na ƴan duniya. "Yah fawan
dagaske kaine ikon Allah sannu dazuwa y hanya? "Cikin wani irin kallo yace "yawwa
sannu my sweet sis nasameki lafiya?


Lpy qalau alhmdllh y su mama da da Isha? Suna lpy, daga ina haka? Wlh daga hospital
mukaje da yah hareesh shinefa nadawo ashe rabon nayi kyakkyawan ganine, tafaɗa
cikin far'a. Shina murmushi yayi kawai yanabinta da kallo kamar wani tsohon maye...
miƙewa tayi ahankali tace yah fawan Bara nayi wanka duk warin Allurai nakeyi da
magungunan asibiti, tafaɗa cikin shagwaɓa, wadda ta saukarwa da fawan kasala,
yabita da kallon sha'awa....abakin kwaridon shiga bedroom ɗin suka haɗu da anty
meenah kallonta tayi kana tace "au harkin dawo? "Eh nadawo Baga yah fawan har ya
iso.."eh kuna fita yazo cewar anty meenah tana barin wurin....itakam bedroom ɗinta
tashiga cikin sauri tacire kayan jikinta tareda faɗawa bathroom domin yin
wanka,,,kusan minti 30 da shigarta sa'annan rafito daureda towel akirjinta, ko ina
na jininta najuyi agaskiya maisoon nada cikar hallittar mace wanda kowanne namiji
ke muradi..gun mirror tanufa tashiga shafa manta me masifar ƙamshin daɗi me ratsa
zuciya, seda taga shafe kowanne lungu tukunnah tafeshe jikinta da body spirit me
daɗin shaƙa, kayanta ta ɗauka wata duguwar rigar material tasaka kana taɗora hula
akanta, ahankali ta tako bakin gadon wanda kafin takai inda zata ɗauki wayar duk
ilahirin jikinta girgiza yakeyi domin ko abu me nauyi maisoon tasaka baya ɓoye
kyakkyawar halittar ta balle material dake saga saga, ahakan tanufi perlor zaune
tasameshi yana danna wayarshi. "Yah fawan mizan kawoma? "Murmushi yayi kana yace
bakomai ƙanwata ke kawai nakeson gani, yafaɗa yana jifanta da wani irin kallo
musamman nashanunta dayake gani kamar tsokaleshi sukeyi sabida girmansu gaya ko
mayafi babu ajikinta. Itakam murmushi kawai tayi tazauna suna fira jefi jefi domin
sam bata kulada kallon dayake mataba, sunjima suna firar seda taga ankusa ayi
sallah a masallacin harami tukkunna tamiƙe domin Takoma bedroom ɗinta tayi alwala
tare da shirin zuwa masallaci...da kallo yabita yana jan wani mugun numfashi ganin
yadda mazaunanta kejuyawa kamar zasu faɗo Mishi, "ohh my god yafaɗa yana saka hannu
Dede wandonshi ya danne gudun kar Hajiya ta fallasa shi,,,,sedai abinda besaniba
duk abinda yakeyi a idon anty meenah. Murmushi kawai tayi tana girgiza kanta a
zuciyarta tace "inagafa yah fawan son ƴar rigimarnan yakeyi in kuwa hakene akwai
aiki, koda yake itaɗin ce duk namijin daya ɗora idonshi akanta tabbas seya kyasa
ahakan tanufi kitchen ɗinta tana zancen zuci....ita kuwa maisoon fitowa tayi cikin
shirinta tasa dogon hijab har ƙasa tace "yah fawan zanje harami ko zakaje ? "Eh
zanje ko muje. To shikenan anty meenah zamuje harami semun dawo. "To adawo lafiya
autar mom da yayanta.. murmushi kawai sukayi suka fice daga gidan.

Atare suka shiga Masallaci bayan sunyi ɗawafi sukayi sallar azahar daga nan suka
fito daga masallacin...tun shigarsu masallacin har fitowarsu ayanzu ayanzu akan
idon Sheikh sudais kuma hakan kawai yaji baya ra'ayin wanda yagansu tare dudda
besan kowayeba, ahakan yafito shima yanufi gida sedai ranshi duk babu daɗi besan
dalilin hakan ba.......maisoon kuwa atare suka koma gidan anty meenah itada fawan
sedai beshiga cikin gidanba yatsayarda ita aharabar gidan yana janta da fira tana
dariya cikin farin ciki idan kallesu inbaka saniba zaka ɗauka masoyane,,suna ahakan
motar da taɗauko muhseen tasawo kai cikin gidan kuma tun daga nesa yake hangosu
zuciyarshi na tsananta bugawa kamar zata fashe sabida fargaba....!



SAWUN GIWA paid book ne akan nera 1k kacal 👌 banyadda kowa ya karanta mun abuna
batareda yabiyani hakkinaba idan kinshirya biya zaki iya tura kuɗinki a wannan
account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu ƙasim UBA Bank, kana kitura shaidar biyanki
awannan nomber 👉 07037092176 🙏




Autar alheri ✍️

🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘


🐘
🐘🐘
🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘🐘


Romantic love story 💋💓💞


Daga alkalamin✍️

Dr Yasmeen Ahmad

(Autar alheri ✍️)



Marubuciyar 👇
SIRRI

SOLDIER'S FAMILY

INGARMAM NAMUJI

MEJO NAJEEB

WAYE MIJINA

TANTIRANCI SABON SALO

IZZAR MULKI

BIG LADY'S

MY LITTLE SISTER

JEJI GIRL

JIKAR IYA DELU

SHUGER DADY

And NOW 👇

SAWUN GIWA LABARIN GIRMA AKAN GIRMA SOYAYYA MULKI ISA FINƘARFI RIKICI BAN MAMAKI
DADAI SAURANSU DUK ACIKIN BOOK ƊIN *SAWUN GIWA*


Free

Book 1

Page 15 & 16

"Ahankali ya buɗe motar yafito zuciyarshi na tsinkewa..juyawa sukayi duka suna
kallon motar ganin wanda ya fito ajiki yasa maisoon waro duka manyan idanuwanta
tace "yeee oyoyo my one bro tafaɗa tareda watsawa da gudu gun muhseen, hakan kuwa
yasakashi sakin wani kayataccen murmushi yana kallonta cikin so da
birgewa...shikuwa fawan bema kulada ɗagawar datayiba bayan takebi dawani mayen
kallon ganin wadda suke motsi kamar zasu faɗo sabida gudun da takeyi


Tana zuwa wurinshi setayi kamar zata rungumeshi sekuma tafasa tana dariya.."ohh ni
muhseen yoshe autar mom zata girma ne? Humm ji yadda kike gudu sekace ƴar 5 yes
little sis. Baki tatura gaba sekuma tasaka duka hannayenta tarufe fuskarta irin
taji kunya ɗinnan, kana tace "my one bro sannu dazuwa y hanya? "Yawwa sannu little
sis, nasameki lafiya? "Lpy qalau tun yoshe kazo hala? Yanzu nadawo daga harami.
"Hum tun ɗazu Nazo sedai ina masauki na Seyanzu na fito na ƙannena ashe hadda
brother yazo yafaɗa yana takawa gun fawan daya kafe maisoon da ido kawai. "Aikuwa
ka kyauta babban yaya naji daɗin ganinka kobakomai doli anty meenah tabari nakoma
gida da wuri. Murmushi kawai muhseen yayi adede lokacinda sukazo wurinda fawan yake
tsaye. Sannu muhseen yabashi cikin sakin fuska yace "bro ashe kazo kaima sannu to y
garin? "Lpy Alhmdllh ai doline Nazo tunda ƴar atarmu tana nan doline nima Nazo
kodan bugun zuciyata ta dedeta, fawan yafaɗa fuskarshi bayabo ba fallasa. Humm
kawai muhseen yace amma be tanka zancenshi ba dudda kuwa abin yaƙona Mishi
rai..itakam uwar gayyar sam bata fahimci inda zancensu yadosa ba tayi tsaye cikin
yayunata tanata sakin murmushi kowannensu yakafeta da ido yana saka abubuwa dayawa
Aranshi. Ahakan fawan yayi musu sallama yatafi amma Aranshi yanaji kamar yasakata
agaba yaje da ita,,,sukuwa cikin gidan suka nufa, sosai anty meenah taji daɗin
ganin muhseen yajima sosai a gidan suna firada ƙannen nashi har Dr hareesh yadawo
shima akayi dashi daga baya yayi musu Sallama Takoma masaukinshi.

Tundaga wannan ranar basu ƙara samun damar keɓewa da Maisoon ba kasancewar anshigo
ranakun karshe na aikin hajji sunshiga bautar Allah gadan gadan kullun suna wurin
aikin hajji daga munzilifa har zuwa ranar arfa. Sosai suka maida hankali dukkansu
akan abinda yakawosu....tsakanin ta da Sheikh sudais kuwa basu ƙara haɗuwa ba sedai
ƙasan ranta kullun tana tunanin kalamanshi, takasa manta zantukan kuma suna bata
mamaki, akullun takan tambayi kanta wacce rayuwa tashi tashiga??? Amma batada me
bata amsa...agefenshi shima hakan abin yake domin kullun tunaninta ƙara lunkuwa
yakeyi Aranshi sedai tun wancan ranar haryanzu beƙarayin mafalkintaba, sedai tunda
yayi magana da ita baki da baki yakeda muradin kullun yaji muryarta yakusa dashi
dudda yawan faɗuwa da gabanshi keyi Aduk lokacinda yayi tunaninta amma hakan
behanashi son ganintaba, gaya kullun abin ƙara azazalarshi yakeyi Amma
miskilancinshi yahanashi gayawa kowa.

Yau mako ɗaya kenan dayin arfa hankalin duka bayin Allah ya kwanta angama aikin
hajji lafiya jama'a kowa na shirin komawa ƙasarshi ta haihuwa wasuma sunkoma
tuni... maisoon ma dai yau Tatadawa anty meenah hankali akan itafa tatashi komagida
sabida bikin ƙasarsu dazasuyi kullun se A'isha tayi mata waya akan saƙon kayansu na
biki dazata zo musu dasu daga Saudiyar...."ikon Allah wai maisoon miye hakan sekace
jinjira kibari sati mezuwa mana base kiwuceba yanzu sanin kankine abu me wahala ne
asamu jirgi tunda ba jirgin alhazai kika biyoba doline kiyi haƙuri agama ɗaukarsu
tukkunna se yanka Miki ticket ko. "Gaski Ni anty meenah bazan ƙara mako ɗaya aƙasar
nan ba domin naso nakoma gida kuma kinsan abinda ke gaba agidan...sosai ta tuburewa
anty meenah suna cikin wannan haya niyar muhseen yazo gidan, ganin yadda ƙanwar
tashi duk tatashi hankalinta yace tashirya gobe dasafe suwuce tare dama ita yazo
ɗauka..aiko tadaka tsalle tana murna kamar taɗauki muhseen tagoya sekace ba itace
takawo kantaba dole akayi mata tazo...dukkansu da kallo suka bita suna murmushi.
"To jekishirya muje kiyi shopping ko? Tatsinkayo Muryar yayan nata. "A'a yah
muhseen komai nasiya babu wani abinda nake buƙata yanzu. "To ai shikenan yafaɗa
yana murmushi. "Humm yah muhseen danbakasan tun lokacinda take son barin ƙasar nan
bane shiyasa,cewar anty meenah. Shidai murmushi kawai yayi beƙara cewa Komaiba yayi
tafiyarshi.

*DARE ƊAYA WANKA GOMA*🍌🙈

HUMM KARKI BARI ABAKI LABARIN WANNAN SIHIRTACCEN MAGANIN ƳAR UWA, DOMIN KUWA DUK
WADDA BATA SANSHIBA TO TABBAS TABAR BAYA DA ƘURA, *DARE ƊAYA WANKA GOMA* MAGANINE
MA MATIKAR MAHIMMANCI AGUN NAMIJI DA MACE AMMA BAZANCE KOMAIBA IDAN KIN GWADA KECE
ZAKI DAWO SA GUDUNKI, IDAN KUWA HAR KIKA GWADA BEMIKI AIKIBA, TO WLH ALLAH ƊAYA
ZANBAKI KUƊIN KI, Game bukatar

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment