Reading Mar Atussaliha Book-2 by Hafsat Umar Dangoro Chapter 1 | TKNovels

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

Downloaded From https://tknovels.com.ng 20...

Tom tafiya sukeyi Basu tsayaba har suka Isa bakin katafaren get din sake manne
ajikingidan alhaji alhassan wato mahaifin juneid,. Hown sukayiwa megadin gidan
cikin hanzari ya shiga bude musu get din gidan tare da yimusu sannu dazuwa, Anisa
ce kawai ta amsa shiko juneid kawai kai yadaga masa suka huce, parking spece ,
parking din motar Anisa tayi ,batare da tacewa juneid komai ba tabude murfin motar
ta fito, fitowarta kenan saiga ma,aikatan juneid sun karaso sunyi hown anbude musu,
suna shiga sukayi parking din wata jibgegiyar mota kirar kasar America, fitowa suka
shigayi daya bayan daya suna kamewa atsaye daya daga cikinsu me ya nufi motar da
juneid yake ya bude kofar tare da sa hannu ya fito dashi,sann ya daukeshi
cak ,badireshi a ko Ina ba sai a babban falon gidansu ,inda momy da dady suke zaune
suna jiran karasowar sa, anisa kam tsayawatai tama kallon ikon allah daga bisani
kuma ta bi bayansu cikin falon.

Dashigarsu dady da momy suka tashi tsaye ganin yadda katan mutum ya dakko juneid
kamar wani karamin yaro ,dasauri dady yace subahanallahi Yana ga kadakko
shi ,meyasameshi? Yafada a tsorace, batare da mutumin yace komai ba ya karasa ya
ajiye juneid a kan kujera sann ya tsaya cak a gaban juneid,kallonsa juneid yayi
tare da cewa jaka iya tafiya,babu musu ya juya ya fita "shikuma juneid ta shi yayi
ya karasa gaban dadynsa tare da durkusawa yace good morning my sweet dad Ina fatan
dai nasameku lafiya,shiko dad Baki da hanci yasaka Yana kallon ikon Allah ,daga
bisani kuma yace "au Daman Wai iskancine irin naku na yaran zamani ,kalau kake
amma kasa wancen jibgegen mutumin me kama da samudawa ya dakkoka ,dariya juneid
yayi wadda ta karamasa kyau da kwarjini yace au dad kenan dashi kadai kagani
guduwa zakai,dariya dad yayi yace"wlh guduwa xanyi ace inban da rashin mutunci irin
na yan bana bakwai inakai Ina wancan basamuden, sai kace wani jariri kull
kakiyayeni Junaid, uhm alhji kenan Ay su yarannan dasun ji kudi ya zauna sai
sutsiri iskanci kala'kala ,shidai juneid bece komai ba saima kallon momynsa da
yayi yace mom nayi missing dinki sosai amma kafin Nan inajin yunwa, dariya momy tai
sannan tace to ay gashican tun dazu ya kamma la Kai yake jira, okay ya fada tare da
cewa bari nafara watsa ruwa tukkuna don garin naku akwai zafi ,Ina fatan dai an
gyramin bedroom Dina, daga masa kai mom tai ,sannan ta koma ta zauna, Tana zama
saiga daya daga cikin ma,aikatan juneid ya shigo ma,ana dai wan da zai kaishi
bedroom, Yana zuwa ya da hannu ya daga juneid cak tare da hayewa matattakalar benen
dashi juwa bedroom din sa, . Baba dayansu wadan da suke falon Bin su kawai sukai da
kallo ,momy kam harda salati Tana cewa, yanxu juneid wankanma yimaka za,ai oh ni
fateema wannan Wace iriyar Al,adace....

Itako Anisa tun da Takoma dakin ta taketa faman kaiwa da komowa, tana ta tinanin
mafarkin da iyayenta suke kan cewar juneid zan aureta, ita dai tasan ko giyar wake
Tasha bazata hada kanta da juneid ba sabi da tasan nagaba yayi gaba nabaya sai
lanari Junaid ba ajinta bane Dan duk yadda take fasalta yanayinsa to ya huce
haka....

Bayan juneid yayi wanka Yana zaune a gefan bed dinsa ana samasa kaya, sai ga
wayarsa ta hau ruri , wazai gani doctor devit ne,Kira na farko juneid ya dauka
tare da yin sallama yace" assalamualaikum, doctor daga can bangaran doctor ya amsa
da Amin wa alaikumussalam, sir Daman wannan Mara lafiyar da take kwance a asbitin
muce ... Dasauri juneid ya katseshi dacewa doctor kardai kace min yarinyar Nan ta
mutu, no bahaka nake nufiba inason nace maka jikin nata Yana Dan samun sauki,
musamman ma bangaren tabin kwakwalwar da tasamu, okay godiya nake doctor to amma ya
maganar feyden da aka matafa dasauki dai ko, eh sir dasauki sosai Dan har ayki ma
munyi mata okay Tom ba damuwa ,yanzu Ina Nigeria naje gida katsina indan nadawo zan
shigo okay sir thank Yana gama fadar hakan ya kashe wayar...
Juneid kam fadawa yayi dogon tunani akan wannan Maralafiyar tasa tabbas idan ya ga
ma hada hujjoji akan wannan yarinyar ,indai Al,amarinnan gaskiya ne babu makawa
saiya kwatar mata hakkinta ......

*********************************Am saliha zoki taimaka ki bani ruwannan
nasha,wallahi na gaji daker nake iya tashi, babu musu saliha ta Mike ta dakko masa
ruwan ta bashi , sannan ta koma ta zauna tace ,Allah sarki Ashe zaka iya Shan abin
da kazama karuwa ta dakko ,shidai Habib bece mata komai ba saima kallon ta dayake,
domin shikadai yasan rin abin da ya tama idan yasamu lafiya akan saliha, murmushi
yasakar mata tare da cewa ,saliha naji dad yace ya juneid ya dawo gashi inason zuwa
na ganshi sai dai daker nake iya tashi, salihace ta kalleshi tace ay kam dai
yakamata, sai ka bari ka warke ko kajira yazo har gidannan...

****Umma yakamata kije gidan saliha kigano mana lafiyar ta, kimanta da komai
ni nasan ayadda kike ayanzu Habib bazai taba iya ganekiba ,uhm baxaki ganeba
safiyya har yanzu ke yarinyace ,ninasan menake tinawa idan naga yaronnan, Kay umma
kenan gaba kidaya hankalina ba a kwance yake ba ,bamusan a halin da saliha takeba a
yanxu, kitaimaka kije, a,a safiyya ke kije ki dubata, umma idan naje komai zai
lalace Dole idan habib yaganni zai gane shirinmu akanshi, bazai ganeba safiyya
inason kije kigano mana, idan kin tashi tafiya kisaka nikaf kinji, Tom shikkenan
umma INSHA ALLAH xanyi hakan.....

MAR'ATUSSALIHA

Book 2
....... WASHEGARI .....

ALHAMDULILLAH duka duka anan nakawo karshe wannan book mesuna MAR'ATUSSALIHA book 1
Sai mun hadu acikin littafi na 2 wan da shine zamu fada cikin cakwakiyar
littafi ,dagan Kuma sai book 3 wan da ashine zan warwaremuku komai idan ubangiji
yabani aron rai da lokaci littafi MAR'ATUSSALIHA n'a 3 paid ne 400, kacal gaduk me
bukatar fara biya tun yanzu ga account number 2478578665 zanth Bank hindatu
Yusuf ,sai atura shaidar biya ta wannan layin 09166764540, gamasu tura mana katin
waya sai a tura ta wannan number 09166764540 MTNngd

Daga taku har kullum HAFSAT UMAR DANGORO yar mutan bakin rafee

Book 2.....

Pege 1

********Umma yakamata kije gidan saliha kigano mana lafiyar ta, kimanta da komai ni
nasan ayadda kike ayanzu Habib bazai taba iya ganekiba ,uhm baxaki ganeba safiyya
har yanzu ke yarinyace ,ninasan menake tinawa idan naga yaronnan, Kay umma kenan
gaba kidaya hankalina ba a kwance yake ba ,bamusan a halin da saliha takeba a
yanxu, kitaimaka kije, a,a safiyya ke kije ki dubata, umma idan naje komai zai
lalace Dole idan habib yaganni zai gane shirinmu akanshi, bazai ganeba safiyya
inason kije kigano mana, idan kin tashi tafiya kisaka nikaf kinji, Tom shikkenan
umma INSHA ALLAH xanyi hakan.....

....... WASHEGARI .....

Tun da safe safiyya ta shirya tsaf cikin wata doguwar riga ja da ratsin fari,
shijabin ta ta dauka Dan madaidaici iya gywa ta saka, sannan ,ta dakko niqaf ta
daura ta juya ta kalli umman ta tace "umma hakan yayi ? Eh yayi sosai maza jeki sai
kin dawo Allah ya Muku albarka, safiyya ta amsa da ameen sannan ta zari jaka ta
fuce...

Tana fita bakin layinsu dake unguwar madaki yan babura ,tasamu nafef ta hau suka
fara tafiya har sai dasukayi tafiya me tsayi sannan suka Isa gidan saliha, abakin
get din gidan tasauka sannan ta bashi kudinsa ya tafi itama ta juya ta shiga
kwankwasa kofar gidan ,daga can ciki megadin ya jiyo bugun get din ya fito ya
bude ,sukai ido hudu da safiyya ,batace masa komai ta bi ta gefansa zata huce ,ya
daka mata tsawa tare dacewa dakata, wakike nema? Safiyya kam tsayawa tai Tana
kallonsa daga bisani kuma ta dage niqaf din kanta tace ,yanzu zaka matsa nahuce ko
a,a ,dasauri megadin yace ah ranki yadade yaushe kika fita bansani ba, tsaki
safiyya ta doka sannan tay hucewarta ,zuwa cikin gidan ,bayan tasaki niqaf din
fuskarta, abakin harabar falon tacikaro da saliha a tsaye ta rike kugu Tana cewa,
Habib ni nagaji da wannan abin menayi maka ,watoma tsabar kamai dani mahaukaciya
shine har dazuwa kadakko malamin duba ,nufinka ga Mara hankali ko, shiko Habib
hirar sama da takasa yahade tare dacewa, au wayda nufinki ke me hankali ce ,amma
gaskiya kin cuci me hankali, ay kina da hankalin rannan kika dagani kika soka da
kasa, Ina dalili wlh bazaki kasheni lokacin mutuwata beba,Kuma wallahi kokinki ko
kinso saina dakko me magani ya tsigemiki aljanun da suke kanki, Yana gama fadar
haka ya yo kanta ya bangajeta ya huce ,Nan yayi ido biyu da safiyya wadda ta tsaya
ta saki Baki da hanci Tana kallonsa ,dasauri Habib yashiga sosa keya tare da kakaro
murmushi ya sakar mata ya huce.... Safiyya kam karasowa tai gaban saliha tace
saliha sannu da kokari, arazane saliha ta kalleta tace yaushe kika zo gidannan Ina
fatadai Baki bari yaga fuskarkiba ,dariya safiyya tayi tace ni bani da hankali zan
shigo gidannan batare da niqaf ba, Kinga bawannanne ya kawoni ba mushiga ciki, babu
musu saliha ta yi gaba safiyya nabinta a baya har suka Isa bedroom din saliha,
bakin gado safiyya ta zauna, ta cire niqaf itakuma saliha ta juya tasaka wa kofar
Kee sannan ta dawo ta zauna a kusa da safiyya, tace sannu da zuwa ,yauuwa kinzo
lafiya Ina umma ,saliha ta tambayeta, lafiya kalau muke, kenake so naji zamanku da
wancan bakin mugun "dariya saliha tai daga bisani kuma tace"nifa safiyya har yanxu
wallahi haushinki nakeji 'banganeba haushina name Kuma?" Eh mana badole naji
haushinki ba nina kawo shawarar yadda zamuyi da Habib amma dakika tashi sai kika
sakani acikin masifa ko, hmm, tafada tare dayin kwafa, itama safiyyan kallonta tai
tace, saliha ki kwantar da hankalinki banyi haka danna sa rayuwarki amatsa
ba,saidan taimakon kanmi, kinfi kowa sanin bazan iya irin abin da kekikeyiba ni
inada tsoro ke kuma baki da tsoro ,inason ki dada hakuri INSHA allah komai yakusa
zuwa karshe,uhm safiyya bazaki gane sharrin mutumin nan ba ni danake zaune dashi
ninasan halinsa, wallahi Yana da hadari sosai gashi da Saurin gane abu, ninarasa
tayyada akai muka iya kamashi ahannu batare da yagane shirinmu ba,kinma san wani
Abu kuwa, tsabar irin mugunta n'a mitiminna wani daki yakaini ya ajiye Wanda ko
dabba idan aka sata zuwa sati daya sai tamutu ballekuma ni ,sabibda ya rainamin
hankali Wai nizai kiwata,anfadamasa kazace ni, dariya safiyya t'ai tac e naji Yana
zancen zaikirawo malami ya ciremiki aljanuko to wallahi kada ki kuskura
kiyarda ,idan yasamu nasarar rabaki da aljanun dake kanki hmm ba,acewa komai Ina
tausaya miki,.... Dariya saliha tai tace Allah isama hakan bazata faruba Dan ranan
badaban suba saidai kuzo kutarar ya kasheni......
____________________________to Habib Yana fita bai huce ko inaba sai gidansu, Yana
zuwa yatarar da wani bom dayatashi acikin gidansu, Hajiya adama taji labarin
dawowar juneid tazo Tata da balli akan auren Anisa da juneid, shidai Habib Yana
shiga ya tarra da juneid a zaune idonsa a lumshe itakum hajiya adama Tana tsaye a
kansa taci damara kamar me Shirin yin dambe Tana cewa Wallahi ba,a isaba ko anki ko
anso sai juneid ya aureta akanme zakuyita wasa da hankalin yarinyar karama ,ay ba
kudiba da kyau ba ko duk duniya ya Tara,Kuma shine sarkin kyau yafi kowa ,sai ya
auri Anisa, sokuke kumayarmin da yar bazawara tsohuwa ,yarda ko sure bataiba
tazauna Tana jiran Habib yaxo yayi aurensa bakuce kumaiba ,Yaya alhassan yayi
aukawarin idan Junaid yadawo za,a daura aurenta dashi sanan kuce ku bahakaba,
anisama, dadiy ne ya dakatar da ita tare da cewa, ya Isa haka adama, kinutsu ayga
juneid dinan agabanki Yana jinki ayanxu shine Wanda zaibaki amsa, gallamasa harara
Adama t'ai tare dacewa wa zaibani amsa wanan dan iskan dan da kokallo ban
isheshiba kanagani inamagana amma shi baccima yake, Anisa ce ta karbe zancen tace
Mami babacci yakeba wallahi Yana jinki, au Yana jinama ,lallai duniya tazo karshe
au Junaidu kanajina, Wai?tsaki juneid ya doka ya tashi afusace ya haura
sama ,ranmaza ya baci ,yau ko Dan,aykinsa bejiya ya kaishi bedroom dinba .........

2...

Adama kam Zaman dirshen tayi akasa ,tasa kuka tanacewa, oh ni naga takaina ,Anisa
Dan ubanki idan Nina haifeki ki hakura da auren jinin Yaya alhassan,wannan Wace
iriyar kaddarace n'a haifi ya ban haifi halintaba wallahi Ina tinanin canzamini ke
akai a asbiti ,domin ni Adama ban haifi yar da zata doramin hawan jiniba ko ta
kasheni, ke Bari na fadamiki me kankat idan biki hakura da auren juneid ba saina
tsine Miki albarka kin bi duniya, sai dai ki canza wata uwar amma bani
adamaba ,suba hanallahi Habib ya furta tare da cewa ,haba Mami idan rai yabaci,Ay
hankali bai gusheba, wata uwar ashariya Adama ta lailayo ta dannanwa Habib tare
dacewa idan kasake cemin Mami saina ci ubanka a gidannan au wato saboda agaban
iyayenka ne Ay Dole kacemin Mami ,rannan ko sabi da tsabar rashin kunya ,sabi da
nazagi matarka kacimin mutunci har da dakamin tsawa, kabani mamaki Habib Wai adama
zoki fitarmon daga gida, to sannu sarkin ishashu ,waikaima kagirma kayi gida ka
ajiye iyali kasan abin da ake acikin aure Dole ka gayamin magana, to duk ranar da
Ina magana da iyayenka kasake samin Baki,saina nunamaka a gabana uwarka ta haifeka,
meststess tayi tsaki ta juya ta kalli hajiya fateema tace, kekuma na dawo kanki,
wato kinje kinyi asira asiranki kin rabani da Dan,uwana da Kuma "yayansa hankalinki
ya kwanta ko ,to kema ki guji haduwarmu dake ,Tana Gama fadar haka ta Mike tsaye ta
juya ta kalli Anisa tace, kekuma bakar mayya sai kije kita wahala indai soyayyace
kije kiyi ta idan kika mutu kada asake akawomin gawarki Dan bana bukata ,ta zari
Jakarta fuuuu ta fuce tabarsu atsaye carko carko ,kowa yabi bayanta dakallo cike da
mamakin bakin hali irinna adama

Shiko Habib jijiga Kai kawai yayi,ya haye sama zuwa inda dakin juneid yake, bude
kofar yayi yashiga tare da yimasa sallama ,daga canciki juneid ya amsa sannan
yabashi izinin shigowa, Habib Yana shiga ya samu gefan gado kusa da juneid ya
zauna, tare da sakar masa murmushi yace, sannu da zuwa babban Yaya Ina fatan dai
kaiso lafiya" lafiya kalau ya amsa a takaice "Habib ne yasake cewa inafatan dai
yaya maganar Mami Bata bata maka raiba ,tsaki juneid yayi tare dacewa, uhm ni
maganar ta be batamun raiba ,Abu dayane ya batamun Rai,yarinyar da ake Shirin
hadani da ita, gaba kidayanta ba ajina bace, bama hakaba ace kamar ni narasa wadda
zan aura sai Anisa ,bazai yuwuba, wannan mumunar yarinyar gata babu hankali, bubu
nutsuwa, banasonta idan tagannimafa kawai rudewa take ni banasin Macé irin wannan "
dariya Habib ya farayi harda rike ciki Yana cewa, wallahi kana da abin dariya
Yaya ,ay wallahi idan bandani akwai dalilin dayasa na auri matata da bazan aureta
ba,har gwara na auri Anisa so dubu akanta, meyasa Anya kana da hankali kuwa juneid
ya fada? Uhm yaya hankali kai yarinyar nan fa haka ta dagani sama ta sokani da kasa
,babu tausayi babu Imani, dasauri juneid ya zari idanuwansa waje cikin mamaki
yace,Kai Habib karya kake macen ce zata dagaka ta dokaka da kasa saikace wani yaro,
allah dagaske nake Yaya ,aljanune da itafa, yanzuwa idan na bargidannan gurin makan
zanhuce domin muje ya cire matasu ,bazaiyuwu banyi aure ba ta kasheni, "bangane
bakayi aure ba itakuma matar taka da ka aurafa Aka Tara mutane suka shaida daurin
auren kufa, uhm yaya wai menene Haka,kafiye dawo da zance baya nacemaka itafa ba
aurenta nayiba ato, ni kaga tafiyatama dan wallahi ka batamin rai ,yanagama fadar
hakan ya futo daga dakin ,yanajin muryar juneid daga waje Yana cewa
agaisheta ,kacemata zanzo ganin kanwartawa yafada Yana dariya,,🤣)

Tom Habib Yana fita daga gidansu, kaitsaye gurin wani babban malami
yanufa, Wanda yake zaune a gaban unguwarsu ,Yana koyarda littatafan addini da dai
sauransu, Yana zuwa yayi parking din motarsa can gefe da malamin sanna ya fito, ya
karaso inda yake tare da yimasa sallama yace, assalamualaikum, Amin wa
alaikumussalam habibu Kaine a unguwar tamu, Habib ne ta dan sosa Kai tare da cewa
eh wallahi Malan nine Daman wata mahimmiyar magana ce takawo ni gurinka, jijiga
kai Malan yayi sanan yace ,ah to mukarasa mu zauna ko ,bayan sun zauna ne Habib ya
kalli malan yace ,Daman malan abin dake tafe Dani ,naji ance kana cire aljanu, to
shiyasa na tako nazo domin kataima ka min kabini gidana domin kacirewa matata
aljanunta, murmushi malan yayi sanna yace Habib kenan aybasai kace intaimaka makaba
,kudaman aykin Allah mukeyi ,Dan haka muje Naga matar taka........

, 3

****Tom bayan saliha taraka safiyya bakin get ta dawo ,ko cikin gida bata
shiga ba tajiyo hown din motar Habib yadawo, dasauri ta karasa cikin falon gidan
tazauna, bata jima da zamaba sai ga Habib ya shigo bayansa Kuma malan ne,Wanda Aka
dakko dan tacire mata aljanu.

Sallama sukai "assalamualaikum" Amin wa alaikumussalam" ta amsa tare da yimusu
sannu da zuwa, Sanan ta tsuguna har kasa ta gaishe da malan, shiko Habib ganin haka
acikin zuciyarsa yace "Amma wanan yarinyar ko munafuka jibi fa harda wani
tsugunawa" afili Kuma yace "malam bisimillah gaguri kazauna" zama malan yayi sanna
ya kalli Habib yace "habibu ina Mara lafiyar?" Habib ne yace "alagafarta malan
gatanan inason aciremata "yan iskan aljanun dasuke kanta "yafada tare da nuna
saliha, saliha ko Tana zaune Tana binsu da idanu ko kiftawa Babu, zuciyarta sai
bugu take kamar ganga, Malan dai yanajin Haka ya tashi ya ciro wani bakin magani
mai warin gaske,acikin aljihunsa, bude shi yayi ,yashiga hurawa a koina dake cikin
dakin.

Nan take saliha ta Mike zumbur, Tana zazzare ido ,Tana yatsine yatsine, tafara
surfa uwar masifa tana cewa "Uban me yakawo ka gidannan,dama kazone domin kacuceni
kacuci rayuwata"natsaneka kafuta daga gidannan n'a fada maka,kafuta nace!!! Tafada
da karfi tare da cenzawa idonta launi kwayar cikin idon ta futa gaba daya kamar
ba,a halitti baki acikin idonta ba.

Malamin ne ya kalli Habib yace "sauri kaje ka kullemana kofa, ayko cikin azama ya
nufi kofar ya rufeta ruf harda saka mukulli ya datse.
Juyawa yayi yakalli saliha ya watsa mata wannan bakin abun me wari a fuskarta,
Nan take saliha ta gigice tare da bude hannayenta dukka biyun ta durkusa,ta sunkuci
malan ta dokashi dakasa,sannan ta sunkuci kujera 3ster ta yi kan malamin zata
sauketa a kansa ,Habib yayi hanzarin janyeshi,duk da haka saliha bata barsu ba haka
ta dakko wata zangareriyar bulala ta dukan doki wadda hayat ya sayo sabo da
dukanta,ta shiga zubamusu a jikinsu suna faman ihu su malan har da futsari a wando,
saliha bata Dena dukansu ba har sai da taga sun daina motsi tukunna tasamu guri a
kan kujera ta zauna tare da harde kafa daya kan daya, tana zazzare ido,cankuma ta
fashe dawata uwar dari wadda ta zagaye ilahirin dakin har amsawa yake, ni kaina sai
da hanjin cikina ya kada jikuke kulululu,.

Habib kam yazube akasa sai numfashi yake samasama Yana kuka kasa kasa ,Yana
Dan kallota tagefan ido,jiyayi tace Kai ubanme kake kallo zonan, shiru Habib yayi
tare da hadiye kukan da yake Shirin tahowa ya Dan dauke numfashin shi Dan karma
taji, ay ko ta sake daka masa tsawa tace "bakajiba ne nace zonan," jiki asanyaye
Habib ya tashi zaune ya rarrafo gabanta ya tsuguna tare da sunnar dakansa, yace
"Dan girman Allah kuyi hakuri wallahi ni baruwana ,dan Allah kada ku
kasheni ,"rufemun baki"tafada dakarfi harsai da ya tsorata tasanadiyyar tsoratar
dayayi yasa yasaki Kashi a wando jikike kotsotsotso🤣)

Hhhhhh su Habib hanga tashin hankali

Magana tafarayi tace" ku bil adama, mu bamu zo Dan mucutar dakuba, Amma meyasa mu
kukeso ku cutar damu, Baki narawa Habib yace wallahi bazamu sakeba Dan Allah kuyi
hakuri, wayya Allah na nashiga uku ni Habib natsokano wa kaina masifa da bala I ,
"mune masifa da bala in tafada tare da yo kansa, Nan danan Habib yashiga karanto
duk wata addu,ar datazo bakinsa, harda waddama besan ya iyata ba sai yau, "wainnahu
sulaimanu wainnahu bisimillahir rahamanirrahim, allahumma ajirni fi
musibati,innallahi allahumma inni auzubika minal kubusi, nashiga uku ,wayyo momy
wayyo dady ya juneid kazo kataimakeni. Kukuke ganinmu bamumuke ganinkuba Dan Allah
kumin rai, Yana Gama fadar hakan Shima ya fadi ya suma a gurin ,shiko Daman malan
tuni yamanta awace duniyar yake...............

🤣🤣🤣🤣wayyo cikina Kai jama,a fada da aljanu ba dadi, su Habib anga bala'kam

MAR'ATUSSALIHA BOOK 2

4.....

Dariya3

saliha ta kwashe dashi daga bisani kuma tayi wata atishawa me karfin gaske, ta
fadi a gurin ko motsi batayi, sai dai kana ganin yadda numfashin ta ke fita kamar
meyin bacci.

To damisalin karfe 4 na yamma saliha ta farka daga baccin datayi, idonta tafara
gani biji biji daga bisani kuma tafara gani tarau,can gefe ta hangi malan da Habib
a kwance kowannensu ko motsi basayi, saidai yadda kirjinsu yake sama da kasa zaka
tabbatar da cewa ba mutuwa sukai ba da sauran numfashin su a gaba. Nan take abin
da yafaru ya shiga dawomata daya bayan daya kamar t.v ta ke kallon abin,zumbur tayi
ta Mike tare da fadawa kicin da sauri ta dakko ruwa a firij me sanyi ta fito, inda
suke a kwance ta nufa tashiga yayyafa musu, Habib ne ya fara bude ido Yana bin ta
da kallon tsoro, hannu yasa ya goge idonsa domin ya tabbatar itace ko Kuma ya
mutune takemasa gizo a ruhinsa, Amma Yana dauke hannunsa ta ya sake gani ,Nan danan
yashiga zare ido Yana muzurai, Yana ambaton sunan Allah bakinsa harrawa yake,idonsa
kuwa yaciko taf da hawaye suna sharara a kan kekkewar fuskarsa.

Ana tsaka da Haka Malan ya bude ido tare da furta " kalmar Laila haillallah
Muhammadur rasulillah, hasbinallahu wani'imar wakil,lahaula walakuwwata
illabillahil aliyul ajim",Yana Gama fadar haka ya Mike zaune,karaf sukayi ido biyu
da saliha wadda take tsaye Tana kallonsa zuciyarta cike tab

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment