Reading Jikar Mamman by Oum Yasmeen Chapter 4 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta jima tana sake sake zuwa
yanzu zaman birni ya isheta ko masallaci zai fita sai ya kulleta




tashi tayi ta fara duba kayan da yasiya mata kayane masu kyau da tsada wata duguwar
riga ta ɗauka c-green tayi kyau sosai an kwatata da adon flowers masu kyau komawa
tayi ta kwanta




*********


motarsa ya hau sai unguwar karkasara unguwar shiru baka jin motsin kowa
sai abin da ba'a rasa ba


gaban wani gida me kyau da tsaruwa yayi horn me gadin ha
fito ya buɗe shiga yayi ya tsaya suka gaisa gurin da yake parking ya shiga ya ajiye
motarsa ya fito ya fito bashi da




shahararran girma daidai zaman mutun ɗaya tafiya yake cikin nutsuwa yawa me
tausayin ƙasa gaban wata kofa ya tsaya kama tantance shi tayi ta buɗe ya shiga




ba kowa a floor amma tv na aiki sallama yayi maman fanna ce ta fito cikin farin
ciki tace
"amsa sallamar sa tayi ta ci gaba da cewa uban masu gari kai ne yau a gidan na
mu.....?,




sosa ƙiyarsa yayi da mukullin motarsa yace




"Ehwllh maman fanna....na same ku lafiya...?,


ga guri ka zauna wallahi Alhmdllh zama yayi inda itama ta zauna a two seater tana
kallon'sa tace




"kwana uku da suka wuce malam hamma ya faɗa min yaga wasu mutane na zagaye gidan
nan da alama akwai abin da suke nema.....ko labari ya isa kunnan mery...,


ajiyar zuciya ya sauke yace




"ban jin cewa ta sani.....ko wanne takun'ta yana kan idona zan ƙara matakan tsaro a
gidan nan in hakan be yuhu ba zan dauke ku daga shi in mai da ku wani gurin....
babban hatsarine a yanzu su san da zaman ku....,




kai maman fanna ta jinjina tace




"hakane kuma ina su NASMA....da fana suna lafiya...?,
suna lafiya qalau




Maman fanna tace




"Ni wallahi hankalina bazai kwanta ba inhar ba ganin ka dawo da su NASMA nan gidan
ba kar ta cutar da su....,




baza ta taɓa cutar da su ba saboda a yanzu idon mutane na kanta
babban hatsarine a gareta ace wani abu ya samesu a cikin ma'aikatan gidan akwai
wayan da nasa suna yimin aiki ban taɓa zaton cewa aunty Mery za tayi haka ba ashe
son karya take nunamana ban san ya akai daddy ya ƙara auran ɗaya daga cikin dangin
ummi ba bayan yasan ba son addinin mu suke ba ni yanzu ina zargin wani abu anya
kuwa aunty mery ta musulunta duk dabi'un'ta dana da ba banbanci




dariya maman fanna tayi tace




"Mery shu'uma ce nasan da tasan da zamana a doran duniya hankalin'ta bazai kwanta
ba sai ta kashe ni.....,




tashi yayi yace




"Hakane Bara in duba ummi....,


To tace mai hawa sama yayi dakin dake kallon sa ya buɗe kuramata ido yayi kwalla ta
cika kurmin idonsa sauran kiris ta zubo kamar ko yau she ba ci gaba tana kwance ba
abin da ke aiki ajikin ta ba ta ƙara haske ido ta kura mai kokarin tashi take ganin
sanyin idaniyanta amma ina takasa
ƙarasowa yayi ya durkusa hannunta ya riƙe ta riƙe shi gam cikin rawar murya yace




"Ummi ya jikin naki....,




ido ta kura mai kamar ko yau she ba magana sai murmushi da take mai hawayen da yake
riƙewa tun da ya shigo gidan suka sami nasarar zubowa murya na rawa yace




"ummi zalinci baya ɗorewa insha Allah Ubangiji sai ya kawo karshen duk wata
matsala.... Allah ya baki lafiya....,




so take ta sa hannu ta goge mai hawaye amma ta ƙasa fahimtar hakan da yayi yasa
hannunta a fuskarsa ya haɗiyi wani yahu me kauri yau ummi dake shirya shi yau ummi
da take dafa mai abincin da yake so ita ta koma haka


duniya abar tsoro ce in mutun be mutu ba a gamai mai halitta ba tashi yayi yace




"Ummi nasan kina jina gobe zan tafi gurin Chicago ki min addu'a Allah ya kai ni
lafiya.....,




Ido ta ƙura mai tuni ya gane me take nufi yace




"KHALIFA SUHAILA AUTA NASMA suna lafiya kullum suna kiwar ki Khalifa ya tafi
Cambridge yau....ya zo hutu..,




yana kaiwa nan ya fita ganin hawayena na zuba a idon ummi ya dade a be sauko ba sai
da ya gama kukansa ya sauko maman fanna ta miƙe tsaye tace......✍️
*labari ya dauko zafi me kike jira har yanzu baki payment ba ranar Litinin zan fara
book 2 bazan fitar da document ba yau na buɗe paid group karfe 7:00 na ranar
Litinin zan yi update na book 2*




`Zaki iya biya ta wannan account ɗin`


*`814175374 amina alhasan Muhammad opay 500`*


~Ki turo da shedar biyata wannan number~




09061890481




```Niger Cameroon chadi za ku iya turo da katin VTU ta wannan number```
*0906189048*


*_zuwa 14 gawata zan fara posting ku hanzarta biya wannan karon bazan fitar da
document ba_*


*dan Allah in kinsan ba siya zaki ba kar ki min magana*


*Me kuke jira sauran pages 4 book 1 ya ƙare*




*Jikar Mamman*




Episode 15-16 end of book one


https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k


Kai namijne kana kuka ina ga mu mata kamata yayi mu rungumi ƙaddarar da Ubangiji ya
bamu inna ga kana kuka zuciya'ta rauni take Imran insha Allah wata rana sai labari




da yardar Allah maman fanna ni Zan tafi




da huri haka....?,




Inna koma zan ɗauki Khadijah in kaita ai mata biza jibi mu bar ƙasar nan Insha
Allah




Murmushi tayi tace




"Allah ya kai ku lafiya amma kuma shine baka kawo mana ita mun ganta ba...,


kamar ko yau she murmushi yayi yace




"Amin Allah ya ƙaddara saduwar mu....,




Amin tace ya fita motarsa ya hau sai unguwar sani me nage horn yayi me gadi ya buɗe
mai gate daidai'ta parking ɗin'sa yayi ya fito shan gabansa nabeehat tayi tace




"Sweet tun ɗazu fa nake jiranka amma ka ganni kamar baka ganni ba....,




matsa min zan huce ya faɗa ransa a ɓace
cije lips ɗin'ta tayi ranta duk a ɓace yake jiniya suka ji da alama daddy ya dawo
Hilux Hilux ne suka danno hancin motar su gidan tare da yan rakiyarsa da sauri




Imran ya jiyo daddy yayi zuwan bazata bodyguard ɗinsa ne suka fito ɗaga daga cikin
su ya buɗe masa kofa ambassador Ibrahim Mamman takai tsohon shugaban hukumar yaƙi
da cin hanci da rashawa sanye yake cikin ɗanyar shadda kamanninsa da na mahaifinsa
sai suka fito sak tabbas jini ba karya ba jinin ambassador Ibrahim Mamman ke yawo a
jikinsa


ɗaga hannu yayi tuni bodyguard ɗin suka dakata da binsa




yan rakiyar su ka juya daskarewa nabeehat tayi inda ta shiga tashin hankali dawowar
daddy na nufin abubuwa da yawa karfa ya rusa musu target ɗin su jakar hannun daddy
Imran ya ƙarɓa nabeehat ta lula duniyar tunani bata san ya huce ba da sauri ta
shiga cikin




Kai tsaye bedroom ɗin mamy ta shiga tana zaune da laptop a gabanta
gefen ta ihasan ce zaune da fruit salad a gabanta tana ci da sauri ta ɗago tace




"daughter lafiya kika shigo a hargitsai.....,


mamy ina batun lafiya daddy ya dawo fa




wata iriyar dariya mamy tasa tace




"nabeehat daddy zan dawo haka kurum ba tare da ya iɗa abin da yake ba zai dawo da
ga Dubai ba tare da ya sanar ba zai yo tafiya ba shirine......? wannan aikin nawa
ne dole a gobe ko a daran yau a daura muku aure da Imran dole ki bishi kije ki gasa
waccan jakar bawai na kyale ta bane a'a in gama da manyan ƙwari sannan indawo
kanta......,




Tsalle nabeehat tayi tace
"I love You so much mamy.....zama tayi a kan gado tace




"zuwa gobe Imran ya zama mallakina harara ihsan ta gallamata tace




"Nabeehat an samu abin da ake so..,




fari tayi da idonta tace




''wllh kuwa buri ya cika.....,




******




har part ɗinsa Imran ya raka shi zama yayi Imran a ajiye mai jakarsa zai fita yace




"Imran......,


juyowa yayi jikinsa a sanyaye yace
"daddy gani....,




guri ya nuna mai zama yayi kamar saukar aradu yaji mahaifinsa yace




Imran mahaifiyar ka tanuna rashin jin dadin haɗaka da dije da nayi to na kawo
masalaha yau insha Allahu za a ɗaura maka aure da nabeehat na ma faɗawa malam ya
amince haka yan uwana




da sauri ya ɗago ya buɗa baki zai magana daddy ya tari numfashin'sa yace




Imran a wannan karon ma kai min biyayya Allah ba zai taɓa taɓar da kai ba Allah
yayi maka albarka ka amshi kai muku biza tare dukkan ku ku tafi Allah ya bada zaman
lafiya




Tashi yayi jikin'sa duk a sanyaye ba nabeehat yake ƙi ba halinta dole kuwa in har
tana son zama da shi ta gyara amin yace ya fita yana fitowa sai ga sa'eed amininsa
cikin farin ciki da kaunar juna suka gaisa cikin zolaya sa'eed yace




aa tuzoru har yau kaƙi kai aure




harara ya zabga mai yace




"mu shiga daga ciki mana ya su hajiya.....?,


wallahi hajiya tana lafiya ashe kai aure ba labari sai maman da sauri ya tushe mai
baki yace
"me kake shirin yi haka.....,




hakane kuma kar sisi Lagos taji Kai wannan yar uwar mahaifiyar taka sai addu'a tazo
gida sai cin karanta take ba babbaka


dukan wasa yakai mai ya goce study Room ɗinsa suka shiga zama yayi shima sa'eed ya
zauna yace




"Abokina kamar kana cikin damuwa.....?,




ajiyar zuciya ya sauke yace




"ba ƙarama ba sa'eed ga rashin lafiyar ummi daddy ya manta da wanzuwar ta a duniya
tun shigowar mamy Ihsan komai ya can za da muna cikin farin ciki da walwala yanzu
kuwa babu ko ɗaya abin da baka sani ba mamy house girl ɗin ummi ce ba yar uwar ummi
bace...,




da sauri sa'eed ya ɗago cike da mamaki yace




"House girl ya akai daddy ya aureta me ya faru da ummi ta zama haka.....?,




ajiyar zuciya ya sauke yace




"Sa'eed nima bansan na tambayi su nasma wai sun manta sun kasa tuna me ya faru
daman khalifa baya nan na tarar da ummi ne cikin wani muhuyacin hali tana cikin
wannan hali daga nan bata kara sanin inda kanta yake ba shima har yau be ƙara yi
min maganar ba ni kuma ban mai ba maman fanna a gabanta komai ya faru sakamaƙon
raunin da taji akai har ta shiga koma sai da akai da gaske sannan ta tashi ita ce
hujjata amma kash komai ya goge na kwakwalwar'ta amma likitoci sunce inhar taga
abin da yayi shock nata komai zai dawo mata.....,




Imran wannan wacce irin sarkaƙiya ce haka....?,




Kafa ya ɗora kan ɗaya yace




"A gidan nan muna da CCTV camera da abin zai faru sai da aka lalata komai na duba
banga komai ba ashe an lalata wayarin ɗinsu.....insha Allah komai yana gab da zuwa
karshe.....,




Da yardar Allah


yau daddy yayi zuwan bazata amma ni yayiwa zuwan mamy ta haɗa aurena da nabeehat
yar gidan aunty Rebecca yayar mamy amma ni yanzu ba wannan ce damuwata ba wannan
auran auran manufa ne tayaya aunty rabecca da ta tsani musulunci ta bari yar'ta ta
musulinta sannan ta auri musulmi saboda da fa ummi tayi ƙoƙarin musulta family
ɗinsu suka koreta ta zo kano hisba ta musultar da ita.....,




Runtsai idanuwansa yayi ya ci gaba da cewa




dole kafin in tafi inje Benue gurin uncle yohana shi kaɗai ne ya ragewa ummi ɗan
uwa shi zai bani labarin me ya faru ya akai aunty Mary ta zama matar daddy.....
Good idea uncle yohana ne kaɗai zai iya warware mana wannan kullin....




Sai kusan 3 da rabi ya tafi yana tafiya ya bi tawa kofa da zata sada
shi da shashinsa bata floor dan haka ya shiga bedroom tana kwance sai sharar bacci
take girgiza pillow da take kwance yayi ba alamun zata tashi sai ma ƙara gyara
kwanciyarta da tayi dan ƙaramin tsaki yaja yace




"Khadijah Khadijah Khadijah....,




shiru ba alamin zata tashi abin da be sani ba Allah yayi wa dije nauyin bacci ganin
zata ɓata mai lokaci yasa hannu ya fara tashin'ta cikin takaici ta miƙe tana
mutsussuƙa ido harara ta gallamai ta murguɗa baki tace




"Wallahi dan birni kana ɗaukan alhakina tunda nazo garin nan ban samu nayi bacci me
kwanciyar hankali ba ni wallahi ka mai dani inda ka ɗauko ni......,




hawa kan gadon yayi yace




"bana hanki wannan tsiwar ba.....,




kau da kanta tayi ta haɗe rai tace




"ni wallahi na gaji ka mai dani gida yanzu haka nasan madu yana nan yana nemana
yanzu ina mafarkinsa ya ban furan kauna ka tashe ni.....,
Ji yayi wani abu ya chaki zuciyarsa besan lokacin da ya haɗa bakin suba wata
iriyar sunba yake mata kamar zai tsinƙa mata harshe kuka yasa amma ba damar yinsa
sai dai hawaye kara birkicewa yayi ya zura hannunsa cikin rigar ta wani irin
mustsuƙa yake wa breast ɗinta yawa zai tsinka su sai da yayi me isar ta sa sannan
ya kyale ta yace




"Wannan shine hukuncin da zan dinga yi miki duk randa kika ƙara furta wani abu da
ya shafi madu tashi kisa hijabin ki mu tafi....,




kifa kanta tayi a pillow wannan wacce irin ƙaddara ce haka
tun da tazo yake mata izaya wani irin zogi kirjin'ta ke mata yawa zai cire kuka ta
ci gaba da yi har ya shiga toilet ya fito har ya gama shirin'sa bata ɗago ba ke ba
dake nake ba ki tashi mu tafi.....




ɗagowa tayi ta fuskarta ta kumbura saboda da kuka ga baƙin'ta da ya ɗaga zama yayi
akan stool yace




'' jeki ki wanke fuskarki ki fito mu tafi.....,




Ina.....?,




banza yayi mat ya ɗauki wayarsa ya fara dannawa tashi tayi ta shiga toilet hand
washing liquid soap dispenser dake kan sink ta ɗauka ta wanke fuska da shi kumfar
cikin idon'ta ihu tasa da sauri ya shigo warin kashi ne ya buge shi farin gani yayi
a kusa da masai tayi kashi tushe hancinsa yayi cikin ɓacin rai tayi yace




"Ke waya saki ki min kashi a ƙasa...,
ƙarasa wanke fuskarta tayi ta turo baki ba tare da ta buɗe idon'ta ba saboda har
yanzu yaji yake mata tace




"banga gurin yin bahaya ba shine nayi nan na nemi gurin na rasa duk sai wasu
abubuwa masu kama da randa.....wani har ruwa ka zuba a ciki.....,




dafe kansa yayi wayyo Allah Khadijah tana son kashe shi yanzu
ta ina zai fara ɗebe kashin nan anya kuwa zai tafi da ita taje cikin mutane ta
tozarta shi ba tare da yace ƙala ba ya fito zama yayi ya zuba ta gumi wata shawara
ce ta faɗomai yana fatan Allah isa mahaifin'sa ya yarda tashi yayi ya fita




Episode 17-18




direct bangaran mahaifinsa ya shiga sallama yayi mamy na zauna ta amsa sallamara'sa
taci ado yawa ba gobe gaishe da ita yayi ta amsa faran faran yawa za ta mai da shi
ciki tace




"Ina daughter in low ɗita.....,




da sauri ya ɗago amma da yake shima dan duniya ne sai ya ɓoye mamakin'sa yace




"Tana lafiya qalau....,




cikin kissa ta tashi ta ajiye glass cup ɗin dake hannunta tace
"daddy Imran bara in baku guri..ku tattauna..,




Dadi daddy yaji ganin irin kulawar da take bawa Imran yace




"Mamyn Imran zauna kema ai mahaifiyar Imran ce dan haka zaki iya zama...,




Wani irin murmushin gefen baki ta saki tace




"to ta koma ta zauna daddy yace




"My son ina jin ka....,




gauran numfashi ya daki yace




"daddy wata shawara na yanke..,


shiry yayi daddy ya gutsiri tufar dake hannun sa yace




"Ci gaba ina jin ka...,
me zai hana in bar Khadijah anan ko dan tayi karatun addini tun da kaga karatun can
da nan ba ɗaya ba ga kuma yanayin tarbiya da halayyar can da nan ba ɗaya sai in
sata makarantar su nasma




Wani irin daddy mamy taji ta sami damar kuntatawa dije karab tayi ta amshe zancan
tace




"Wallahi kayi kyakkyawan tunani lokacin da zata iya fuskantar mene aure da kaina ma
sai in kawo ta kaga ko fa girki yanzu bata iya ba zata dinga yo mata take away ne
kullum da ke zaka ji barmin kula da ita a hannu na ai ba a yiwa dan Mutum mugun ta




Saukowa ƙasa tayi ta ci gaba da cewa




"Daddy Imran Ka yafe min nasan ka ji haushi na abin da nayi maka wallahi nayi na
dama....,




Daddy yaji yace




"Bakomai tashi Allah ya yafe mana baki ɗaya kai Imran ka barta zuwa wani lokaci sai
ta dawo gurinka...,




murmushi Imran yayi me cike da ma'anoni kala kala yasan sarai rawar ƙafar nan da
mamy akwai abin da ta shirya amma ba danuwa gata ga dije nan ba kwanwar lasa bace
yace
"To shikkenan Allah ya ƙara girma sai anjima....,




Mu jima da yawa fita yayi rawa ce kaɗai mamy bata taka ba ji take kamar yau take
Christmas




🤔 zaman mamy da dije tab....muje zuwa




bayan ya fita shashinsa ya koma tana zaune a floor ta zuba ta gumi be ce mata komai
ba ya huce bathroom moper ya ɗauko da brum ajiye mata yayi a gaban ta yace




"Kafin in dawo daga masallaci ki wanke min komai na gidan nan har kitchen toilet da
kika ɓata shima ki wanke taso muje in nuna miki in da zaki zuba gashin da kikai
kiyi polishing ba musu ta tashi domin ita yanzu tayi wa kanta alkawari ta dena
shiga sabgarsa tunda ɗan iska ne har toilet ta bisa nuna mata duk yadda zata anfani
da komai




kamar gaske ta nuna mai ta gane jin dadin sauyawar'ra yayi fita yayi ya barta a
ciki saka dustpan tasa ta kwashe shi tas ta tunani ta shiga yi ina zata zuba shi
leƙa cikin Bathtub tayi taga ba gurin huce warsa ɗaga masan tangaran tayi ta zuba
shi danna inda ɗazu taga ya danna




Tuni ya tafi tsalle ta doka yafi a hour ɗaya tana danna wa tana ganin ruwa na
tafiya fara wanke toilet ɗin tayi da ta gama ta fito tas ta share ɗakin ta ɗauko
moper da ya gwada mata yarda ake amfani da ita cika botiki tayi da ruwa ta shiga
kwarawa a ɗakin duk yayi jirwaye ga Centre carpet a gurin yabi ya jiƙe yayi sharkaf
kai kace ɗaukansa akai ka dilmiya cikin ruwa......




gama gyara wa tayi har ta fita sai ta dawo ta manta bata goge dressing mirro ba
shima jiƙa shi tayi da ruwa ga laptop ɗinsa akai ya manta ɗazu yayi aki da ita be
ɗauke ba sharkaf ta jiƙata da ruwa da sunan ta goge ta iya gajiya ta gaji dan haka
ko floor bata shareba ta bi lafiyar kujera ta kwanta domin ba zata iya kwanta wa a
gadon ba ɗakin yayi sanyi
Toro kofar'sa yayi ya rufe ganin tana bacci ya kyale ta wayar'sa ce tayi ƙara ganin
sunan Dr. Smith na yawa a screen ɗin wayarsa da sauri ya ɗaga yasan important
kira ne dalibin sane da yake koyawa aiki ɗagawa yayi




Dr. Smith hello Good morning, Dr. Johnson. I'd like to discuss the case of our
patient, Mr. Johnson, who's been experiencing severe abdominal pain and vomiting.


Imran yace


"Ah, yes. I've reviewed his file. What's your assessment so far....?,


Dr. Smith Based on the symptoms and lab results, I suspect acute appendicitis. The
patient's white blood cell count is elevated, and the CT scan shows inflammation in
the appendix.




Dan jim yayi sannan yace




"That's a good call. Have you considered other possible causes, such as
diverticulitis or gastroenteritis...?


Dr Smith yace


Yes, I've considered those possibilities, but the patient's symptoms and test
results point more towards appendicitis. I'm planning to schedule an emergency
appendectomy.


Agreed. I concur with your diagnosis and treatment plan. Have you discussed the
risks and benefits with the patient?


Smith: Yes, I've explained the procedure and potential complications to Dr Imran
and his family. They understand the situation and are willing to proceed.


Excellent. I'd like to review the patient's medical history and medication list to
ensure there are no contraindications for surgery.


Dr Smith Of course. I've attached the relevant documents to his file. Please take a
look.
Dr (after reviewing the file) Everything looks good. I recommend proceeding with
the surgery as planned. Keep me updated on the patient's progress.


Dr. Smith yace


"Will do, thank you for your expert opinion, Dr Imran I takai ,


Murmushi Imran ya saki har yana ina jiyowa yace


"Anytime, Dr. Smith. Let's work together to ensure the best possible....,


Dr. Smith yace




See you later


kashe wayar yayi yasa cikin ajihu


bedroom ya shiga domin ci gaba da aikin da yake cikin laptop ɗin gabansa ne ya waɗi
ɗaga ganin ruwa litsin litsin da sauri ya ƙarasa gaban dressing mirror ɗaga laptop
ɗinsa yayi zaro ido yayi lokacin da yaga ruwa na ɗiga a jikin laptop ɗinsa......✍️




Alhamdullah


Alhamdullah Alhamdullah




Ayau na kawo Karshen book 1


Sai ku biyoni a book 2 duk kan amsoshin ku suna cikin book 2




Zuwa ranar monday zan fara posting Domin shiga paid group


Ki biya 500
Kacal


Ta wannan account ɗin




8141785374. Opay


Amina alhasan Muhammad


Ko katin waya ta 09061890481




Ki turo da sheda ta nan


09061890481
MTN


Ko katin VTU ta wannan number 09061890481


*`akwai fa chakwakiya ya zaman mamy da dije zai kaya wa zai ci riba tsakanin su ya
zaman nabeehat Alex zai kaya wacece mamy wacce ummi`*

Downloaded From https://tknovels.com.ng


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment