ba ta hallakashi ba. Duk wannan abu da: ya faru filin yaKin suSarki kallubul Hasaru na kallo daga can samanginin- fadarsa, wato suna IeKa taga, haka maSauran mutanen gari ashe duk sun firfito daga cikingidajensu, sun. hau kan ganuwa
suna ganin abin da
ke faruwa, kuma ba su fito. ba, sai da suka jiyoihun mazaje yai yawa bayan garin, sannan suka
tabbatar da ccewa nasara C¢ fa 70. Ko da aka ga babu sauran abokan gaba, sal
aka bude Kofar gari jama'a
suka rugo wajen. su.
Raziyatul Hamliya
ana ta tsalle-tsalle da murna
fy
ana yi musu jinjina. Kafin ka ce kwabo filin wajenya
cika ya batse. sai ga
sarki Kallubul Hasaru daBoka Mauzaru ma sun rugu
suna meman suRaziyatul Hamliya. Koda Raziyatul Hamliya
ta hangosu sai Itajanye
Islaira suka Buya bayan wani dutse, sukazauna suna hutaw inda ta fara ba ta wani. labari mai dadi kamar haka.... wani zamani mai tsawo da ya shude akwai wanisarki-daya.gawurktaaKarfinmulkimaisunaMakawi Babbar 'yar Sarki makawi wata kyakkyawarbudurwace ta gaban kwatance,
'yar shekara talatinda. daya. mai~suna Lusaifa.. Lusaifa ta kasancebasadaukiya, kuma:.gawurtacciyar mayaKiya mai,dakawa maza gumba hanu, har ta kai matsayi
ita ce sarkin yaKin birnin gaba daya. Kamar yadda. Sarki Makawi ke da tausayi dajin kan talakawa haka Lusaifa ta kasance kuma tashaku matuKa da sarki Makawi shi ma kuma duk'ya'yansa ya fi Kaunarta ainun fiye da'sauran. duniya Lusaifa ba ta da wata damuwa wacce ta fi damuwar mahaifinta ta rashin samun da namiji domin akan haka ne ma ta yi alKawari- cewa bazata taba yin aure ba. muddin mahaifinta bai samuda -namiji ba. Babu trin rarrashi da lallamin da
NM Gay
sarki Makaw1 bai yi ma ta ba akan ta yarda ta yi aure, amma Sal ta ce da shi, "Ya kai Abbana ka yi sani cewa duk da namijin da ke son ya aureni, dole ne ya
cika sharadai biyu kafin na aureshi. wadanda
Sharadi na farko dole ne ya samo maka
'magani wanda in dai ka sha shi zaka sami haihuwar da. namiji Sharadi na biyu dole ne mu
gwabza yaki ni da shi ya kaini Kasa. Yayin da
sarki Makawi ya ji wannan batu na basadaukiya
idanunsa suka ciko da Kwalla, ya ce, "Haba ya ke
yata ya za ki-sanya sadakinki haka alhalin kin san
cewa babu wanda zai iya bayar da shi? Ki tuna cewa, babu wani 6angare duniya wanda banje neman wannan magani ba na rasa. Haka kumaa tarihin sadaukan takararki tun kina
'yar shekara bakwai ba taba samun mahaluKin da
ya kayar da ke ba, ya
kai Kas 'walau mace ko
Daga Kasa-Kasa ma sadaukai da yawa
sun zo
su ne matsayin sadakina.
Lusaifi sai kuma
hamiji gaba daya nahiyar nan
Sun jarraba kaiki Kas sun kasa, duk da cewar kin sa
kyautar mai tsananin yawa
Lallai ina son
ki wannan manufa taki, ki manta da burina na
rayuwa ki yi aure Ko da jin haka, sai idanun
uSalfa suka.ciko da Kwalla ta dubi Sarki Makawi
tsananin damuwa
ta ce, "Ya kat Abbana kaBAAING
jt
cikin
saboda
tsananin damuwa ne bisaBaddarul Auwas ne zai hau karagar mulki ya gajekomai naka. Na.tabbata in dai baka raye gabadayanmu, sai ya maishe damu bayinsa. Ba ma muba, dukkanin talakawan birnin nan sai sun zamabayi, ni kuwa na lashi takobi duk da cewa.nasanban isa na gajeku ba, in Idai babu kai, sai dai nazama 'yar tawaye birnin nan bazan bari wulakanta bayanka ba. In kuwa na bari
jarumtakata tazamabatadaamfani". Sa'adda Lusaifa ta zo nan zancenta, sai Sarki Makawi ya fashe da kuka, kuma ya rungumeta yaha mal cewa, "Ya ke 'yata idan baki manta ba, Zarisu babban dan waziri Baddarul Auwas y3nuste cikin kogin Kavnarki, kuma ya yi alkawari
san cewa matsalarka
ta sanay naidan babu kai gaba dayanmu iyalankacewa yau wulakanta za mu yi wannan birni, tunda Wwazi
har abada ba zal auri wata mace ba in ba ke bé. "ansu
saurayine kyakkyawan gaske, wadandayanmata yan sarakai da attaiiran kasnan suka Kishi begs amma ke kjara
burin cika naw?
Na sant Cewa ke mat kina son Zarisu matuKa, amma
sal Kika danne zuciyarki da karfin tsiya
saboda ni. Ki tuna cewa Zarisu mutum ne mai kyawawan halaye, saBbanin na mahaifinsa. Idan
kika aureshi tamkar kin karya lavon waziri-ne
tunda ya na matuKar Kaunarsa fiye da komai duniya, kamar yadda ni ma nake matugar Kaunarki. In dai kika auri Zarusi albarkacinki ko bayan raina waziri ba zai tozarta zuri'ata ba". Koda jin wannan batu, sai Jaruma Lusaifa ta yi yaKe ta ce, "Ya kai Abbana ka yi sani cewa, duk
irin. Kaunar da Waziri ke yiwa Marisu ba ta kai irin burin da ke ransa ba, na.son ya mallaki karagarka da dukiyarka. Ko da na Zarisu duk ranar da aka: ce babu kai, sai mun wulaKanta saboda shi mugu, mugu ne har. abada, mai hali.ba ya sauya halinsa. Na sani cewa zarisu.na.mutuwar Kaunata
kuma duk ranar da ya ga na auri want ba shi ba, zai
iya hadiyar zuciya ya mutu, saboda bakin ciki.
ka sami haihuwar da namiji, kuma sannan mu y!
Amma idan har ya na son ya
aureni bazan ki ba muddin zai iya tafiya
neman maganin
da za ka sha
yaki ni da shi ya
kaini Kas Ya kai Abbana ka yi sani cewa, babu wata
Cuta awannan duniya wacce
ta da magani, sabo
da haka ina son ka yi mint allarma guda daya.
LyVAFN OE
Alfarmar kuwa ita cc, ka bani izini na shirya pasa
ta sadaukai akan wannan bukata tawa. Wanda duk
yai nasara shi ne zai zamo muyyina, ka sani cewa
duniya da fadi ta ke, kuma abin cikinta yawa
gareshi, Wata Kila idan labarin wannan gasa ya bazu duniya
ka ga buKatarmu ta biya ni da kai".
yLokacin da Gimbiya Lusaifa ta zo nan
bayaninta, sai Sarki makawo yai shiru ya na nazarin al'amarin cikin. zuciyarsa, har izuwa
Jokaci mai dan tsawo. Daga cancan-sai ya dago kai ya dubcta ya yi murmushi ya ce, "Ya ke 'yata hakika
kinzo da babban-al'amari mai:sosa zuciya, wanda
zai Kara miki daukaka kuma'nima ya warkar mini da bakin cikin zuciya, saboda haka na yi mik izini ki gabatar da wannan gasa-gobe da safe fada, kuma tun yau zan ayi shcla gari cewar ina neman kowa da kowa gobe. da safe fada. Bayan
kin gabatar da wannan pasa zansa rubuta daruruwan wasiku aika dasu izuwa kowane
sangare na duniya don tallata wannan gas. Lallai da sannu zamu cimma burifitiu. kuma mu kawar da dukkanin far sta
Makawj
lullubeKodaGigamabiya Kusaifa. ta: rungume,: ya janye jikinsa dapa cikin
Vi Giant
cikin
{sananin damuwa ya ce, "Ya ke 'yata ki yi sani ccwa akwai matsala puda daya". Cikin kaduwa da matukar damuwa Lusaifa'ta
ce. "Wace irin matsala kake tsammani ya kai Abbana, wadda ba zamu iya kawar da ita ba?" Makawi yal ajiyar zuciya ya ce, "Wannangasa da "kika. Kirkiro dai-dai ta ke da daukar makami wanda zai
'ruguza dukkan burin wazinBaddarul Auwas; domin in dai aka sami sadaukindaya
ci wannan gasa har abada waziri ba sami
karagata ba; bare dukiyata. Lallai za ki wutar Riyayya
tsakaninmu da shi, kuma ko wace irin hanya, domin yakawafdakedon kada ayi wannan gasa".
sai ta' ce, Ya Gimbiya'Lusaifa
batuBaddarul Auwas§ zai iya
kawar'da'ntko
kai da tuni
ya kawar da mu, domin mu ne'kadai abin da ke-y! masa barazana bisa hana {kar burinsa. Mutrfi shi
Rarfin damtse da na yaki. Mun fishi Carfin sihiri
dukiya, Mun fi shi yawaandakaru
Abbana's ka ne cewa, inda
yawan kuma mun
an leken asiri da yawanfi shi ya masu y! mana biyayya da Kauna bil hakki. Ta y4 Ya Waziri
Baddarul Auwas zai iya ga"
in bayanmu
Koda jin wannan tambaya
sat Sarki Makawsya yi murmushi ya ce, "Ya ke 'yata hakika dukabin da ki ka fadagaskiya ne, kuma koa yau na sona hallaka waziri zan tya
sawa hallakashi tun daya
kasance barazana ga rayuwata da ta tyalina, amma idan na yi hakan na ci amana, kuma nakarya alKawarin da na daukar. wa mahaifinsakimanin shekaru talatin da biyar da suka gabatatun zamanin. mahaifina kafin na zamo sarki". Ko da jin wannan batu,. sai Gimbtya Lusaifata cika. da -tsananin. -mamaki, ta. Kurawa Sarki makawi idanu ta kasa cewa komai Daga can kumasai ta ce, "Wace irin amana.da-alkawari ne ketsakaninka da mahaifinwaziri Baddarul Auwas'" Sa'adda Sarki Makawi. ya ji wannan tambayanan idanunsa suka ciko da Kwalla, suka fara zubar da hawaye, sannan 'ya. shiga. bai. wa GimbiyaLusaifa labari kamar haka.....
Sai ya daga kansa-sama ya shiga tunani. Nan
Naku. Abdul'azeez Sant MGini.
Mu hadu kashi na hudu, don jin yadda zatakasance.
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels