An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
DAINEIN
sumame sai Raziyatul Hamliya da 'yarta BokaMauzaru, da Sarki Kallubul Hasaru suka komapefe daya suka zama 'yan kallo, suna masurakubewa da buya bayan ginin dakin bauta. Nan fa yaKi ya ci gaba da tsamari ya zamanacewa, babu mai. alamar samun. nasara tsakaninaljani Sharkas da dakarun sumame, dominyake, amma ya kasa koda kashemutum daya jal daga cikinsu. Su ma sai kai masa hari suke sna saransa da-sukarsa, amma duk sa'adda makamansu suka haduda 'jikinsa sai dai ka ji Kara na-tashi kamarhaduwarKarfe da Karfe, sannan -tartsatsin: wuta na- tashi
suka ga sun-kasa samun nasara, sai suka ja bayada aka ci gaba da azababben yaktFan ani Dakarungami da hayaki Sai da aka shafe Saa uku. ana wanangumurzu
babu sassauci. Yayin da dakarun.sumamesuka cure a.waje guda gaba dayansu..
'Nan take jukunansu: ya manne, suka hadesuka zama wani irin Katon dodo mai Jjelar kada, kan gwanki, kuma 'gangar jiki mai. siffarKadangare.
AT
Wani abin mamaki shi ne, hannuwan
dodon
da hudu ne, kuma kowane hannu na ruke da
takobi mai tsananin nauyi da Karfj, Ka Koda aljani Sharkar ya ga dakarun sumame
sun rikide izuwa wannan dodo, Sal ya dan ja da
baya
shi ma ya yl girgiza ya zama Katuwar macijiya, wacce ta fi dodon girma da tsawo, Nan fa suka sake ruguntsumewa da sabon
ruguntsumi, ya zamana cewa dodon na kai ma ta
sara da suka, ita-kuma ta na kai masa sara da bakinta, kuma ta na kai masa-duka da jelarta, duk sa'adda dodon ya kaiwa macijiyar sara
ta goce duk inda ya sara koda Kasa ce, sai ta
pu
tuwar
zabtare tahaifardaKatonrami, si Tta.ma macijiyara duk sa'adda ta kai masa
sara ko fyada da jelarta ya goce, to fa. duk abin da
Haka dai aka ci gaba da wannan fafatawam ya
zamana Cewa sun tashi hankalin wajen gaba daya, har sun fara ruguza ginindakin bautar, Al'amarin da ya dugunzuma hankalin. Sarki
samu sai ka ga ya dagargaje, ko kuma ya kama da wuta yai bindiga
Kallubul Has kenan, suis ga
fara 11 8u Raziyatu] Hamliya ta fuskanci nufinsu sai ta.daka
ayen, Yayin
USU {Sawa ta ce Idan kuka kuskura ku bar nan
LV ANIN GAMO NJ Gan wajen sunanku matattu. Lallai ku tsaya mu gayadda. za ta kaya tsakanin wadannan abokan gabanaku, da kuma abin dogaron naku". Cikin tsananin damuwa Sarki Kallubul Hasaru ya dubi Rasiyatul Hamliya ya ce, "Waceirin magana-ki ke yi ne haka? Ya za ki ce mu tsayamu ga abin da zai faru alhalin mun fi sa'a hudu
tsaye nan ana ta wannan gumurzu babu wani ci gaba? To yanzu idan wadannan abokan gaba sukasami nasara akan abin dogaransu za ki iya karemune-daga sharrinsu?" Koda jin. wannan tambaya, sai Raziyatul Hamliya ta bushe da dariya, ita ma 'yar tata sai takama dangar. al'amarin. da ya matuKar basi mamaki-kenan. Daga can.sai Raziyatul Hamliya tatsuke fuska tace, "Ashe:dama akwai abin'da-ya Karfin ubangiji? Shin kun manta ne cewa, kunyi
imani da. Sharkas matsayin ubangijinku? Aishi ubangiji kamata ya yi ace ya fi Karfin komai dakowa, domin shi ne ya halicci komai da: kowan, yaya kuma za ce wata halittar ta gagareshi? Lallai
idan u;ba.ngijinku Sharkas ya kasa samun nasarar hallaka wadannan dakarun sumame, to bai cikaubangiji ba; sai: ku daina bauta masa ku nemi ubangijin gaskiya, wanda ya fi Karfin komai da
kowa".
Kafin Raziyatul Hlamitya la gama rule bakinta, sai suka ga Katon dodon nan ya cai kan macijiyar nan da hannu daya, sannan ya take
Sai ga macijiyar
ta kama zulle-zulle ya Na Gokarin ceton kanta, amma ta kasa. Nan fa Sark; Kallubul Hasaru da Boka Mauzaru suka firgice
suka rude basu san sa'adda suka durKusa ba
gaban Raziyatul hamliya, suna roKonta akan ta ceci rayuwar Sharkas 'domin da. zarar dodon ya gama hallaka macijiyar kansu zai dawo. Koda jinbukatarsu, sai Raziyatul Hamliya ta dubi
'yarta ta
ce, "Ya ke Gimbiya 'Islaira je: ki ki ceci rayuwar wancan dodonda izinin ubangijin musulunci".
sunkuya ta-cauki wani Karamin hogee ta yi addu'o'!
ta tofa jikinsa, sannan. jefi dodon da hogen. Koda hogen ya dira-kan dodon: sai ya Kwallarauban ihu ya fadi Kasa ya na shure-shure.
'Daga can sai ya rikide izuwa ainihin dakarunsurane, sat ga su kwance su duka suna amonpnt suna kakarin mutuwa.
Al'amarin da ya matuKar girgiza
Sark!
jetarta da Kafa guda.
Koda jin wannan-'umarni. sai Islaira ta
Safin jima duk sun zama gawa gaba
oe
ivansu. Kallubul Hasaru da Boka Mauzaru kenan, suK@Suna masu matuKar al'a}abin
TAY
be Uli
yadda Karamar yarinya 'yar shekara tara ta yi abinda ya gagari ubangijinsu Sharkas. sannan nemacijiyar nan ta rikide izuwa ainihin siffar aljani Sharkar, ya zo gaban Raziyatul Hamliya da Islairaya tsaya ya na mai dubansu ya ce, "Madallah dawannan taimako da ku ka yi mini. Ya ke wannanmatar Sarki ki yi sani cewa, tuntuni nasan cewaaddininku shi ne addinin gaskiya, to amma bazaniya karbarsa ba, domin abin kunya ne gareni nabar addinin iyaye da kakannina, wato tsafi. Dagayau na bar wannan birni na Daluza har abada, domin. kun. karya tasirina, don haka zan komaizuwa can wata nahiyar dabam na shugabanci wadansu al'ummat wadanda suka jahilci
batu sai ta dubi aljani Sharkas fusace ta ce, "Turda kai ya kai wannan aljani, hakiKa kana daga. cikin 6atattu. Yanzu in banda toshewar basira, sabo da me zaka saki gaskiya ka kama Karya, alhalin ka ga gaskiya Kuru-Kuru da idanunka. Toka sani cewa idan har na sake haduwa da kai wani wurin karo na biyu kana kan kafurcinka,
tsakanina da kai sai yaki". Sa'adda Sharkas ya ji haka, sai ya bushc damahaukaciyar dariya, sannan ya ce, "Ai har abadaaddininku" Yayin da Raziyatul -Hamliya ta jl wannam
HA1K7N
ke ko wannan 'ya
taki ba zamu sake saduwaGama
fadin hakan ke da wuya, sai aljani
da ba, ko kan hanya kuwa".
Sharkas ya baiyana gaban Boka Mauzaru daSarki Kallubul Hasaru ya ce, Ina mai yi mukusallamar Karshe, gami da bankwana. Shawata tarage gareku, ko ku kar6i addinin wannan mata, kokuma ku ci gaba da abin da na doraku akai, ni kambani da sauran iko akan ku. Ni da ku kowaKoda gama fadin hakan sai Aljani Sharkas yabude fuka-fukansa yai sama ya na mai Kya kya
dariya. Bai gushe ba ya na dariyar, har sai da yaRule cikin sararin samaniya. Bayan 6bacewar aljani Sharkas sai Raziyatul Hamliya ta kama hannunn 'yarta Islaira ta zo gabanwayonsa ya Kwaceshi".
Ld
su Sarki Kallubul Hasaru ta tsaya ta na mal
fuskantarsu ta ce, "Yanzu wace shawara ku kayanke? Shin za ku kar6i addinin musulunci ne kokuwa zaku ci gaba da yin addinin da Aljani Sharkas ya doraku akai? Koda jin wannan tambaya, sai Boka Mauzaruda Sarki Kallubul Hasaru suka dubi junansu, sukaKalluby Hasaru ya dubi Raziyatul Hamliya ya
ce,
yi shiru suka kasa cewa komai. Daga can, sai Sarki
IS.AATN CF LAVOE? VI Gaia
"Ranki ya dade, dan bamu 'yan dakika kadan mu
iyi shawara". Raziyatul Hamliya ta ce, "Na baku har sa'a
guda ma, amma fa ku sani cewa baku da isasshen
lokaci domin koda yaushe Sarki Barzufa da dakarunsa zasu iya baiyana birnin nan, ni kuwa
yanzu amsarku
kawai nake jira na yanke.hukuncinabin yi". Nan take Mauzaru da Sarki Kallubul Hasarusuka koma gefe guda suka tattauna, sannan Kallubul Hasaru ya dawo gareta ya ce, "Ya ke wannan matar Sarki ki yi sani cewa, hakiKa mun
ga abin al'ajabi tare da ku ke da 'yarki, kuma munga Karfin ubangijinku, amma saboda mu Kara
samin nutsuwa da addininki, muna son ki kubutar damu daga sharrin Sarki Barzufa. Lallai bayan nan
zamu bada gaskiya da wannan addin naki mai daraja". Yayin da Gimbiya Raziyatul Hamliya ta ji wannan batu, sai ta dubi Kallubul Hasaru cikin
takaici ta ce, "Hakika ku mia''abota tsafi kun
kasance masu kwadayin duniya,
ita kuwa duniya duk wanda ya kKaunaceta dole ne ya bijirewa
gaskiya. Shi kenan na amince zan zauna tare da ku, har izuwa lokacin da ubangijina zai kareku daga masifar Sarki Barzufa, amma fa ku sani cewa idan
BAKIN GAMO
VA Gan: Zan sake rokon
nar ku ka Ki karbar gasktya
ubangyina da ya dawo muku da masifar Sarki
'kan hanyata ne ta tafiya
bimnin "sra, domin na
kubutar da aljani Mahazur Ibini Auzur daga cikin
kurkukun da mahaifinsa Sarki Auzur ya tsarshi. domin ya rakani izuwa Karshen bangon duniya, Gangaren
kudu. Inda mijina ya ke ya taimaka mini mu ceto rayuwarsa". Sa'adda Raziyatul Hamliya ta zo nan
zancenta, sai su Sarki Kallubul Hasaru suka jinjina
kai suna masu al'ajabi. Boka Mauzaru ya numfasa
ya ce, "Shi kenan mun yarda-da wannan sharadi naki, yanzu sai ki bimu'mu wucee izuwa fada". Ba tare da: wata gardama ba, Raziyatul Hamliya da 'yarta Islaira suka. bi bayan su Sarki. kallubul Hasaru suka nufi hanyar da zata kaisu
cikin eri. Akan hanyar nesarki Kallubul Hasaru ya.
zaka bani akan waziri Karmahan, wane. mataki ya
Barzufa kuma dama zan bar garinku ne, domin ina
dubi Boka Mauzaru-ya ce, "Yanzu. wace. shawara
kamata na dauka.akansa?" Boka Mauzaru ya ce, "Ya shugabana shin kun mantane cewa waziri Karmahan gawurtaccen boka ne? Ai ina tabbatar maka da cewa, Wazirt karmahan. ya ga duk abin da ya faru yanzu
tsakaninmu da dakarun sumame, don haka bazal
zauna ba cikin Kasarka. Shawarar da zan baka sta
ce. duk yadda za yi musan hanyar da za mu hy mu.kamo-Karmahan mu hallakashi domin barinsa
raye ba-Karamin. hadari ba ne, ga rayuwarka
da mulkinka.
'Kar -ka manta cewa, dama ya ci alwashincewa,: komai daren dadewa, sai ya Kwace sarautar
-Kasar nan daga gidanka ya dawo da ita gidansu. Har gobe ya na: kan-wannan buni". «Koda jin -wannan batu, sai Sarki -Kallubul Hasaru yai -ajiyar -numfashi ya ce, "Lallai kuwaashe mun -kashe maciji bamu sarc. ansa ba. Toyanzu-me:-ya-kamata.mu yi?"
_-Boka'Mauzarmsya ce,"Airyyanzu babu abin da
-zamu-iya:yi
'face: mun,jira: munga. abin.da. zai faru-idan Sarki:Barzufa-da dakarunsa suka iso". "A -Bangaren -Raziyatul Hamliya da 'yarta
-daga: kaisya dubi Raziyatul:Hamliyata ce, "Ya ke
'Ummina, 'hakika -wadannan mutane ba abin
gasgatawa'ba ne da.gaskiya,domin na fuskanci
ina .ganin cewa, kawat mu rabu da su mu vi
islaira-kuwa, 'har-suka'shigo cikin gari-basu yi hira ba, Saj-da
-suka: kusan.isowa fada, sannan Islaira ta
COwa-zuciyarsu.narawa.akan al'amarin Allah. Ni
taflyarmu.izuwa neman Abbana kamar yadda ki ka
Ssanar da. ni. Kin sani cewa duniya bani da burin
74
da ya fi naga Abbana
tunda ban sanshi ba, ban taba
fuskarsa na". ann
jin wannan batu. sal idanun Ravviyatul Hamliya
suka ciko da Kwalla, nar hawave ya cuby
sannan ta ce, "Ya ke yata
ki kwantar da hay calinki
da izinin Allah za ki sadu da abbanki ba da wani dogon
lokaci ba. Ina so ki sani cewa, abin da
cikin wannan masifa ba shi ne, ina sa ran cewa
idan muka roki Allah ya karesu daga sharrin Sars: Harvufa da yawansu za.su karbi addinin gaskya, kinga kenan munyi babban jihadi.
Ina kwadayin ladan da zamu samu cikin'»wannam al'amari. Ki tuna cewa tun kafi haifcki mukc tsare cikin kurkukun Kasar nan, har na haitckin ga sshi kin shekara tara duniya
kinarayuwa acikin kurkukun kuma kullum 'munaVic.
Koda
ya da ba zamu tafi mu bar mutanen garin nan
rokon Allah akan ya fitar da mu. daga kurkukun, amma bai fitar da mu ba, sai yau. Lalla akwai dalilin da yasa allah ya jinkirta fitowar tamu. Ki Kara hakuri
lokacinsa
ya ke yata, lallai komai ya
na da Ni dai fatana doramu akan makiya
kullum shi ne, Allah ys
eC, Amin" addinin musulunci {slaira
Daga nan suka yi shiru basu Kara cewa uffanba, har suka 1so fada. Koda barori, bayi da kuyangisuka hango' Sarki da su Raziyatul Hamliya tafe, sal suka rugo garesu, suka tarbesu. Nan take Sarki Kallubul Hasaru ya ce akai Raziyatul Hamliya da Islaira izuwa masauki mai kyau,kuma tsaftace ba.su tufafi da abinci masukyau.Cikin hanzari aka cika wannan umarni.. akakai su Razilyatul _Hamliya izuwa cikin wani kyakkyawan gida aka shigar da su kewaye mai dauke da bahon wanka na zinare aka yi musluwanka da sabulu mai-taushi da Kamshi, irin nasarakai sannan aka caba musu ado na isa akakawo musu abinci iri-iri, amma sai suka yi
lomauku-uku kawai sai. su sha ruwa suna masu yinhamdala. slaira ta dubi Raziyatul Hamliya ta-ce,.""Yanzu ashe dama haka ake jinRaziyatul Hamliya ta ce, "Ai duk wannan jindadin na duniya, bai kai digo daya ba daga cikindubun na lahira ga wadanda suka bi Allah suka
dai ki dubi yaddajama'a
suke ta kallonki, duk inda
dadi duniya mu kuwa ana ta azabtar da mu acandokokinsa. duk da dan Adam ya tsare
tsinci. kansz ga mahaliccinsa. Yanzu
he
muka gifta
ke ake kallo, tun daga bayan gari, har BAAIN Cedar
ree sana kyawun
da Allah ya baki, shin
wannan bai isa ya
$1 ki zama mai godiya ga Allahba?"
ne ya Janyo hakan ba, iso nan. Ba komai ='
face
Islaira ta ce, ""Tabbas Allah shi ne abinRaziyatul Hamliya
ta ce, "Ya ke 'yata
ki guji
duniya sai ki sami kusanci ga Allah, domin ita
duniya
ta na rudar zuciya, har ta kai ta izuwa ga halaka. Bayin Allah na gari masu tsoronsa sunatsoron mulki, dukiya da kayan Kawar duniya, domin abubuwa ne masu sa mutum ya shagala yaKauracewa bautar Allah". Sa'adda Raziyatul Hamliya ta zo nan
zancenta, sai Islaira ta yi ajiyar zuciya, sannan ta
ce, "Insha Allahu zan kasance mai danne zuciyatabisa kwadayin abin duniya". Raziyatul Hamliya ta yi murmushi ta ce, "Dakyau 'yata, Allah ya bamu ikon tukrsasazuciyoyinmu". Islaira ta ce, "Ameen".
farkon dare ne aka hango haske mai yawangaske can bayan Kofar pari, tamkar an kunna
fitulu marasa adadi. Koda ganin wannan al'amati, Sai hankalin gaba dayan jama'ar birnin Daluza y4 dugunzuma jama'a suka shisshige cikin gidajensu,
godiya'
Vi Gay
IY ANC VIO)
suka rurrute Kofofi. Kafin jima garin ya yi tsit kamar dare ne ya raba, ba jin sautin komai fa cekukan gyare, da daidaikun haushin karnuka. Kai ko jarin ne ya kama kuka, sai uwarsa ta yi sauri tasa masa mama baki, ya yi shiru. Lokacin da wannan al'amari ke faruwaRaziyatul Hamliya da Islaira na zaune cikinmasaukinsu, sun idar da sallar isha'i suna ta 'yanaddu'o'l, kawai sai suka ji ana buga musu Kofa daKarfi, har Raziyatul Hamliya ta mike za ta je tabude kofar, sai Islaira ta yi wuf ta rigata. BudeKofar ke da wuya sai suka cika da mamaki sabodaganin wadanda ke tsaye. Ba wasu ba ne face Sarki Kallubul Hasaru dakansa tare da Boka Mauzaru, jikinsu na ta tsluma, alamomin tsoro sun batyana akan fuskokinsukamar ace kyat su fita da gudu. Koda ganin haka, sai Raziyatul Hamliya ta
shafa addu'a ta taho garesu
ta ce, "Shin abokan
gaba sun iso ne?" Maimakon su ba ta amsar wannan tambaya, sai Sarki Kallubul Hasaru ya mika mata wata wasika. Raziyatul Hamliya ta
Takarda daga hannun sarki Barzufa na birnin
kar6j wasiKar ta fara karantata fili kamar haka
Hilusa, Sarki mat daraja
ta daya
zuwa ga damtatsitsin Sarki mai birnin Daluza.
nnan sarki ka yr
sant cewa ka
wsokano
tsullyar dodo, tunda ka kashe mint Sarkin
yakin
Kasata
(are da zakwakuran dakarunsg,
vadanda nake takama da su. Ka gayawa abar
dogaran naka walo Razyatul Hamliya Cowa ni
zaki ne uban dawa, da kai da ita duk baku da
ruwa kai ba ma ku ba, hatta dabbobi da kwarin da
ke cikin biminku kun shafa musu Kashin kay
Yanzu ganina.iso bayan birninku tare da dakaruna
Ka yi sani cewa, Y?a
fi Karfin na yt mukuhararin, sumame' don haka zan jiraku ku kimts
izuwa wayewar
in yaso ku fito mu fafata. Idankuma gari ya waye ku ka ki fitowa, to mu zamukarya katangarku mu shigo da Karfin tstya. Fadandare, fadan tsoro ne, don haka ido na ganin idozamu fatattakaku, mu baje birnin-naku, ya zamaturbaya. Sa'adda Raziyatul Hamliya ta gama
karanta wannanwasika, Sai ta dubi Sarki Kallubul HasSaru kay rmushi ta ce,
ftYanzu akan wannan ne kukwantar da hankalinku ubangijina ba zai 'basu $2 ar mupun tashin hankalt' KuYa kar wa
uran numfashi doron Kasa, baku da sauran shan
mutum miliyan tara da dubu dart shida
Wannan
ka ZO gareni cikin
komai ba.Abinda keso da ku shi nc, ku je
ku sa ayl shela kada kwa ya fito daga gidansa gobe
idan gary ya waye., Ku sa tanadi dawakar bryukacal wadanda zamu hau ni da 'yata. Ni da kamazan bude kofar earl mu tunkari gaba mu biyukacal. Abin da za ku yi kawai ku tabbata kunahango abin da zai faru tsakaninmu da su. Lallai zaku ga
tko da tsa irin ta ubangijin musulunci". Koda gama wannan jawabi. sai Raziyatul Hamliya ta kama hannun Islaira suka juya da bayasuka rufe Kofar. dakin nasu, suka bar. Sarki Kallubul Hlasaru da Boka Mauzaru tsaye kikamcikin wasi-wasi da tunani. Kamar yadda Raziyatul Hamliya ta shiryahaka al'amuran suka kasance, wato kashe gari dasassafe suka yi shiri ita da Islaira suka sanyasulken yaki suka hawo dawakai biyu suka je. sukabude Kofar birnin Daluza. Ai kuwa wannan. lokaci gaba daya Kofofingidajen birnin rufe suke, babu mutum ko daya waje, kai ko kazar garin
ba ta fito waje ba, kai kace babu wani mai.numfashi garin, face Raziyatul Hamliya da Islaira. Al'amarin su Sarki Kallubul
tsayuwar Sarki Barzufa da dakarunsa bayan birninsu.
Hasaru kuwa yadda
suka ga
rana haka suka ga dare wannan rana, domin basu barci ba koda kuwa dakika guda saboda tsananin razana.bisaganin
tA/N Ge V/A Gaba daya mutanen birnin ma babu wanda ya
rintsa maza da mata, sai Kananan yara wadanda
basu san me duniya
ke ciki ba. Koda Raziyatul Hamliya da Islaira suka bude
Kofar birnin suka fita akan dawakansu, sai suka yi
arba da rundunar Sarki Barzufa akan dawakai sun
jeru
sahu-sahu tamkar ba zasu Kirgu ba, saboda
yawanzu. Raziyatul Hamliya ta janyo Kofar birninta rufcta ruf, sannan suka tsaya cak bisa dawakansu ita da Islaira suna fuskantar Sarki Barzufa da rundunarsa. Fe
Yayin da Sarki Barzufa ya ga Raziyatul Hamliya ita da 'yarta kadai cikin shi:gar yaKi, sai ya cika da tsananin mamaki, don haka sai ya dubi wani barde da ke kusa da shi ya ce, "Jeka ka riski Razilyatul Hamliya ka tambaycta shin ta fito-ne ta mika wuya gareni, ko kuwa ta fito ne domin ta nemi wata alfarma?" Cikin gaggawa barden ya zaburi dokinsa ya
ruga izuwa inda su Raziyatul Hamliya suke. da
Rav vatat
ZUwa sal vat turjiya ya isar da saKon sarki. Hamliya ta "Ka koma payawaSarkinky Cewa ban fito ba, domin daya daga
cikinabubuwan da yake zato ba. amma na fito ne dominnt da yata my bi yakeshi da duk tawagar
a7. werd 01 OTT A- Vi Gait
tasa, kuma mu sam! nasara kansa da izininubangijin musulunci". Koda jin haka, sai barden ya juya da dokinsaya je ya isarwa da Sarki Barzufa wannan batu. Sa'adda Sarki Barzufa ya ji jawabin Raziyatul Hamliya sai ya bushe da mahaukaciyar dariyadomin shi zatonsa Raziyatul Hamliya ta sami
tabin hankali ne. Daga can sai ya dubi wani Katonbarde mai Kirar samudawa, wai shi Gilmazu ya ce, "Maza ka je ka daddatsa Raziyatul Hamliya dazan iya baiwa kadojina da nake kiwo gida sucinye™, Gilmazu. ya. risina-ya ce, "An gama yashugabana". mai tsananin. tsawo da fadi, ga mugun nauyi donKato uku ba zasu iya daukarta ba, sannan yasakarwa dokinsa linzami ya. tasamma su Raziyatul Hamliya. Wani abin mamaki da ya faru shi ne, Raziyatul hamliya da Islaira ko gezau
ba su yi ba, bare su motsa daga
inda suke tsaye. tarihinGilmazu ko filin yaKi
in dai ya zabura ya nufi
abokan gaba da an hangoshi sai ka ga an tarwatse,
yarta
ka yi futsin-gutsin da sassan jikinsu yaddaNan take Gilmazu ya zare wata Katuwar addaana gudu ana neman maboya
saboda tsananin
kwarjininsu. da tsananin Karfinsa da Karfin
BAAIN GAME!
rt mukaminsa. Gilmazu komai girman bishiya ko
dutse sara daya yake masu da wannan adda ya
rabasu gida biyu. Idan kuwa mutum ya sara sai dal
ka ga ya hada har da dokinsa ya tsargesu gida biyu.Lokacin da ya rage saura bai fi taku goma ba, Gilmazu ya riski su Raziyatul Hamliya, sai ta dubi
Islaira ta ce, "Maza ki tareshi da izinin Allah ki salwantar da rayuwarsa ya ke 'yata wanna.n shi ne
jihadinki na farko doron Kasa, kuma insha Allahu
shi en zai. zamo sanadin daukakar sunanki duniya". Koda jin wannan umarni sai Islaira ta ji wani
irin Karfi ya shigeta, irin wanda bata taba ji ba
rayuwarta. kawai sai ta zare ;takobinta ta sakarwa dokinta linzami ya sukwaneta da gudu ta na mai karanta wadansu sunayen ubangiji tsarkaka. Koda
ya rage bai fi taku uku ba ta hade da Gilmazu, sai
ta daka tsalle ta bar kan dokin nata tamkar
tsuntsuwa. Shi ma Gilmazu sai ya daka tsallen ya
kai ma ta wawan sara sama da nufin ya fille ma
ta kai.Cikin matuKar zafin nama Islaira ta sunkuyar da
kanta Kas, addar Gilmazu ta sari iska kafin ya wani yunKuri ta gabza masa naushi da Kafa Kirjinsa. Kawai sai aka ga Gilmazu uai baya
da
BANK Ce Oe Le
gudu Paral ta ala ROE al Va fado ascykan want dutse Take kansasa rotse. Kwk walwarsata tarwatse. Ihara ta doro akan dokinta ta kadalinzaminsu ta dawo wajen mahailivarta ta tsava. Saboda tsananin mamaki bisa ganin abin dava faru va Gilmazu sar sarki barzuta da dukkanindakarunsa suka wangame baki suna kallon Islairakaw cnAbin mamaki shi ne, va waa vi ace yurinyaKarama yar shekara 'tata kacal TV {Wad basamudenKato kuma-sadauki irin wannan. isan gilla? Alhal Wa kasance barde mai tarw atsa rundunar mazajc: Sarki. Barzufa yai ajiyar zuciya cikin tsananin:fusata ya dakawa- dakarunsa tsawa ya: yi.rubdueu ku zo mini da-sassan jikinsu fillafila".Koda jin haka. sai paba ayan dakarun sumiliyan tara-da dubu dan biyar da casa'in. da. taris
suka zaburi dawakansu:
'suka:tasamma Ravivatul Hamliva da isla ra. Kaico abin kunya bay Karcwaduniya, inda ace. mutum na nana tsaye sivaddawannan abu ke faruwa da ya tabbatar da suSarki barzufa sun tafka abin kunya, domin lokucinda wannan rundunata.afkawa mutum biyu kacal ka jini daya na
Sat ka ramtse
pa? yaa
samu ba. amma sal ga shi gavarumin
biyun {aru.
Hamliya Sa suma suka sakarwa dawakansy
Jinzamt tare da ruke takubbansu sama suna masy
cwala kabbara 'suka tart _abokan -gaba.
'Koda aka
-kacame sai wurl ya Kura ta turnike
sama,-karafkiyar:'Karafa-da:Rarajin: mazajc gam da
haniniyar-dawakaisuka:ctka dodon:kunne..
'Duk vyakin:alhalin:
'kuwa:'Rarfin-addu'a
ne kawai.ya-basuwannansa'as Su-kansu-sun-san:eewa:'basuda;jarumtaka.
irin
-wannan 'bare:juriyar:fafatawa:tundabasu'ta6ayin
-yaki'ba, wannaninc-karo-na-farko-a:-paresu.
'Koda Raztyatul: Hamliya-datslaira'suka:ga-Allah-ya
basu
-wannan: jarumtaka,-sai:suka 'yi ta:podiya-pareshi, suna'masu ci gaba-da':ragargazar.arna. Yayinsda. sarki:Barzufa:ya:pa irinsmummundr
'hankalinsa .ya -dugunzuma