kyallen atamfar ta mika
masa.
"Ina jin ba za ta wuce dubu uku ba,
don Allah ka bincika sosai".
Ya karbi kyallen da kudin yana fadin.
"Insha Allah za a samu".
Mintoci kadan suka sada shi da
babbar kasuwar Katsina (central markct),
ya fara shiga shaguna yana nuna kyallen atamfar, amma ko ina ya bincika, ba ya
samu. Har ya fara sarewa, yana tunanin komawa gida, a shagon da ya shiga na
31 SUNAN ME DASA- VAJNOOR
karshc ya mikawa mai shagon kyallen,
yana dubawa ya yi dariya ya cc.
"Kash! Abokina ga koshi ga kwanan
yunwa! Don kaga atamfar nan guda daya
ta rage mana, kuma. ba na tunanin kaf
kasuwar nan za a samc ta, saboda wannan
shckarar an sakata a anko da yawa, ga shi
ba ta yawaita ba. Ita ma dayar da ta rage
mana kusan sati daya kenan wata budurwa
ta kawo mana kudi idan an samu a ajiye
mata".
Ya Karashe tare da nuna wa Abidu
atamfar. Takaici ya kume shi, lallai ga
koshi ga kwanan yunwar, ya gama karade
kasuwar bai samu ba, sai yanzu da ya samu
kuma a ce wai an karbi kudinta tun tuni?
Sai zuciyarsa ta raya masa, wata kila idan
ya kara wa mai shagon kudi zai iya sayar
masa. Murya a gajiyс уа сс.
"Nawa atamfar ta ke?"
32 SUNAN MU DAYA-1 NAJNOOR
"Dubu biyu da dari biyar". In ji mai
shagon.
"To me zai hana na dora maka wani
abu ka sallama min, wallahi na sha wahala
a kasuwar nan, ko mai shigen atamfar ban
samu ba".
Mai shagon ya yi dariya, ya ce.
"Anya abokina ma yi haka? Ka san
alkawari girma ne da shi, ka ga tunda mun
yi alkawari bai kamata mu karya ba a
bayan ido. Sai dai idan ba sauri ka ke ba,
za ka iya dawowa nan da kwana uku, insah
Allahu zuwa lokacin atamfar ta wadata".
Abidu ya girgiza kai da fadin.
"Wallahi sauri ake, don saura kwana
shida bikin"
Mai shagon ya ce.
"To sai dai ka sake bincikawa, wata
kila ka samu".
Cikin rashin kuzari Abidu ya juya
zai bar shagon kenan, wata matashiyar
33 SUNAN MU DAYA-1 NAJNOOR
budurwa ta danno kai. Tana sanye da
laffaya irin ta mutanen Borno.
iso".
Mai shagon ya yi saurin cewa.
"Yauwa ka ga ma 'yar halak din ta
Budurwar na murmushi, ta ce.
"Me ya faru ne Shehu Bos?"
Shehu ya се.
"Wannan bawan Allah ne ya zo
neman irin atamfar da muka yi alkawarin
samar miki".
Ta isa ga dan bencin da ke shagon ta
zauna. Yayin da Abidu ya yi tsaye cak
yana more kallonta ba don wani bakon
al'amari ba, sai don sauraren abin da za ta
ce, wata kila ta sallama masa atamfar!
Zumbur ta mike tsaye lokacin da ta hada
idanu da shi tana fadin.
"Abid! Da ma kana nan?"
Ya cika da tsananin mamakin inda ta
san shi, har ta ke tuhumarsa, wai yana nan?
34 SUNAN MU1DAYA-1 NAJNOOR
Kafin ya yi magana Shehu Bos ya yi caraf
ya се,
"Ah! To kai ai kayanka sun tsinke
gindin kaba, tunda akwai sanayya a
tsakaninku sai daya ya bar wa daya".
Budurwar ta dinga kallon Abidu,
wanda shi ma ya kasa dauke idanu daga
kanta, sai dai shi duban mamaki da tuhuma
yake mata.
Ta ce, "Lallai Abid yau sai an yi
ruwa da kankara, kai ina ma na fito da
wayata yau na fesa wa Sumayyah na
ganka? Ai wallahi da kafin gari ya waye ta
iso garin nan".
Mamakinsa ya kasa zama a zuciya
da fuskarsa, sai da bakinsa ya tallafa wajen
tona asirinsa. Ya се.
"Wai a ina kika san ni? Wace ce
Sumayyah?"
Wani irin kallo budurwar ta bi shi da
shi, yayin da ta koma ta zauna tana fadin.
35 SUNAN ME DAY A-1 NAUNOOR
"Ban ganc a ina na sanka ba, kuma
wace cc Sumayyah, yanzu kana nufin
tsayin watanni GOMA da ba mu hadu da
kai ba, har ka manta da ni, da kuma
masoyiyarka Sumayyah? Ba shakka ka
cika kasurgumin mayaudari!"
Ya zabi dorewar hirar tasu, saboda
rikitarwar da kc ciki, don ya tabbata duk
yadda aka saka ta sanshi, ba don haka ba
ya za a yi ta ambaci sunansa? Amma abin
da bai gaskata ba, a ina ta sanshi barc
kuma wata maseyiya wai Sumayyah,
wanda shi a kaf tsawon rayuwarsa
Rukayyah cc budurwarsa ta farko kuma
wadda yakc fatan ta zamo ta karshe! Sai ya
nemi dayan karamin bencin da ke
fuskantar wanda ta ke zaunc, ya dubi
Shchu Bos ya cc.
"Don Allah ka yi hakuri za mu
mayar maka da shago majalissa".
36 SUNANM DAYA-I NAJNOOR
Shchu da shi ma suka saka shi rudani
ya zama shahararren dan kallo, da fatan
ganin wayc Bos waye kuma Actor a
cikinsu don ya samu abin kardar wa ga
sauran 'yan kallon da za su bayyana, ya ce.
"Ah! Kar ku damu, da ma yau ina
bukatar abokan hira don na kwana biyu
ban ji labaran hikayoyin magabata ba".
Ya ci a ce sun maida kai ga dariya a
kan furucin Shchu Bos, amma da yakc
kowannensu da abin da yakc son furzarwa,
sai suka ki darawar, Abidu ya tsinka da
fadin.
"Kada ki min bahaguwar fahimta
don Allah, ki min gamsasshen bayanin da
zai fidda ni duhun rikitarwar da kika saka
ni. A ina ki ka san ni, sannan wacc се
Sumayyah, ko kina nufin Rukayyah Jamilu
Haruna?"
Ta hadc rai sosai, murya a cushe ta
CC.
37 St NAN MU DAYA-1 NAJNOOR
"Wai ba Abid Nasir Barhim ba nc?"
Yana kada kai ya co.
"Kwarai shi nc".
Ta rausayar da kai, ta ce.
"Amma shi ne za ka juya ni baibai?"
Ya cc, "Sunana kenan, amma ba na
tunanin ni ne wanda kike nufi, don ban
taba ganinki ba sai yau".
Ta kyabe baki, ta cc.
"Oh duniya! Maza na sharafinsu, su
ce suna son mace ai soyayya mai zafi ta
bugawa a jarida, amma da yake ba a kawO
Allah kusa, nan da nan sai reshe ya juyc da
mujiya har su manta da sun taba sanin
wadda suka so bare kuma 'yan korenta!
Abid yanzu da ma amana ta ce haka? Da
ma kamewar da ka kc nuna mana kana da
ita duk kallon kitse mu kc yi wa rogo?"
Yanzu ta gama shayar da shi
mamaki, yadda ta hakikance da ya santa,
ya co.
38 SUNAN MU DAYA-I XAINOOR
"Tsaya ki ji baiwar Allah, na rantse
miki da zatin Ubangiji ban sanki ba, 6an
taba ganinki ba sai yau. Idan ba haka ba ne
kada Allah ya yi min rahama!"
Jin yadda ya ke shan rantsuwa sai ta
tsura masa idanu, ta се.
"Na san kana da masaniya Allah ba
ya barin rantsuwa da shi a kan Karya, kc
пan НАКKI NA BIBIYA? Na bar ka da
Allah idan ka yi min rantsuwa a kan Karya".
Abidu ya се.
"Don Allah tsaya, kin san dai ni musulmi ne, akalla ko ban je makaranta ba, a halayya ta zamantakewa zan iya
samun imin sanin girman rantsuwa. To ma
a kan me zan yi rantsuwa a gare ki a kan Karya?"
Tana gajeran murmushi, ta cc.
"Allah ya huci zuciyarka, wallahi idan har ba kai ba ne Abid to kamar taku ta
39 SUNAN MU DAY1-1 NAJNOOR
6aci! Bayan kamanceceniya ta siffa, kuma
kuka yi kamanceceniya a suna! Tabdijan
Allah hakim! Tabbas akwai hikima a
tarayyarku siffa da suna!"
Jin furucinta ya gamsar da shi yanzu
ta aminta ba shi nc wanda ta ke zargi ba. Ya cc.
"Yauwa, gwara da kika fahimci hakan".
Та се, "Abid saurayin kawata ne Sumayyah, soyayyarsu tana da murdiya da daure kai, shi fa dan Katsinan nan ne, yawon bude ido ya kai shi garinmu Borno, da rabon za su hadu.
A cikin kwanaki biyar suka yi wata
irin shakuwa, idan ya zo gidan su ba su rabuwa sai tsakiyar dare, wato karfe biyu
na darc. Kowa na mamakin wannan
soyayya tasu..."
Shehu Bos da ya samu gabar tofawa ya katse ta da cewa.
m
1
ba
sa
40 SUNAN MU DAYA-1 NAJNOOR
"Karfe biyun dare fa ki ka ce? Ina
iyayenta, ko zaman kanta ta ke, ko kuma
haka al'adarku ta ke saurayi da budurwa
suna kai irin wannan lokacin suna tare a
keбабban guri?"
Ta maida dubanmta ga Shehu Bos da
murmushi a fuskarta, ta ce.
"Ko daya, ba zaman kanta ta ke ba,
iyayenta na rayc, a gabansu ta ke zaune.
Sam ba al'adar Borno ba ce yin zance
a irin wannan lokacin, sai dai Abid da
Sumayyah suna kai biyun dare kafin su yi
sallama ta shiga gida, shi kuma ya nufi
masaukinsa..."
Shehu Bos ya sake tambayarta.
"A'ah kuma iyayenta ba sa yi mata
fada? Ba a tsaro ne a Bomo?"
Ta ce, "Fada fa ka се? То ai da
saninsu ta ke kai wa wannan lokacin.
Maganar tsaro kuwa ai kowacce jiha karfe
41 SUNAN MU DAYA-1 NAJNOOR
sha biyun dare ake fara hana shige da fice
ko?
Ba dai zan iya cewa ga yadda ya ke
karewa da ma'aikatan tsaro ba, ban ma sani
ba ko shi ma ma'aikacin tsaron ne.
Ina ba ku labari, duk fa a kwana
biyar da haduwarsu suka yi wannan
shakuwar. Duk wanda zai ba da labarin
Sumayyah bayan ni ce, don babu abin da ta
ke boye min saboda amincin da ke
tsakaninmu. Na san yadda Sumayyah ke
kaunar Abid fiye da ranta, don ta sha fada
min za ta iya sadaukar da ranta idan dai a
kan Abid ne, ba ta ki ta mutu wajen
taimako a gare shi don rayuwarsa ta
inganta ba.
BAKON ALJANI! Haka na ke kiran
Abid ko a gabansa, saboda yadda ya
kidima min aminiya da soyayyarsa. Ba ya
jin haushin kalmar da nake ambata masa,
sai dai ya yi dariya, yа се.
1
t
t
У
n
A
R
Π
b.
Sa
a
Ri
id
422 SUNAN MU DAYA-1 NAJNOOR
"Bakon aljani zai sace BAKUWAR
SOYAYYAH!"
Wai saboda ya san shi ne saurayi na
farko da Sumayyah ta fara yi.
A ranar da ya cika kwana goma ya
ce zai dawo Katsina, ai fa hankali ya tashi
saboda tsananin tashin hankalin da aka
riski Sumayyah a ciki, kuka wannan
idanunta sun fi karfin zubar da hawaye, sai
dai suma!
A daren da ya zo mata bankwanan ta
yi suma ya fi a kirga! An yi niyyar kai ta
asibiti, amma Abid ya hana, wai ko an kai
ta ba zai hana sumanta ba.
Wannan ya sa mu cikin shakkun
anya Abid bai tabba BAKON ALJANIN
da zai tafi da numfashin Sumayyah ba?
Yana gidan har goman dare, lokacin
ni ma ina nan, kuean tun hudu ake abu
daya, da ta farfado te tambaya wai goben
43 SUNAN MU DAYA-1 NAJNOOR
zai tafi? Ya ce eh, sai kawai ta sake
somewa.
Rashin tausayinsa ya sa duk na ji ya
fice a raina, a ganina ya kamata ko karya
ne ya yi cewar ya fasa tafiyar, inyaso ta
shafa ta ji ba ya nan. Saboda haka na dinga harararsa.
Karfe goma da kwata na mike zan
tafi namu gidan, Sumayyah ta farfado daga sumanta a karo na barkatai. Na dawo
na zauna idanunta a kan Abid ta ce.
"Da gaske za ka tafi ka bar ni?"
Wannan karon maimakon amsar da
ya kan ba ta ta ch, sai ya ce.
ba".
"Na fasa tafiyar, ba zan taba gudunki
Kawai sai muka ga Sumayyah ta
mike zaune tana murmushi kamar ba ita се
ke suma ba,
Hirar soyayya sosai suka shiga yi,
dole mahaifanta suka bar mana dakin. Ni
44 SUNAN MU DAYA-1 NAJNOOR
da na gama kulewa na mikc zan bar dakin,
ya yi saurin cewa.
"Haba aminiyarmu ya za ki gudu?"
Ban iya ba shi amsa ba, na cewa
Sumayyah.
"Sai da safe, Allah ya kara ba ki
lafiya".
Da budar bakinsa sai cewa ya yi.
"Ai ni ne lafiyar Sumayyah, idan ba
na tare da ita ba za ta iya rayuwa mai dadi
ba, saboda zuciyoyinmu suna hade da na
juna, motsi kadan za a yi don yunkurin raba mu, za a salwantar da rayuwa".
Na ja gajeran tsaki na fice abina.
Wallahi abin kamar a mafarki, Abid
sam ya kasa baro Bormo, soyayyarsu ta
bunkasa fiye da yadda na ke jin labaran
soyayya.
Aka share wata biyu sam Abid bai da niyyar komawa Katsina, a takaice sai da ya yi wata biyar cif, rannan na zo wajen
k
1
45 KO0XAVMU DAYA47ZDJINAMNOOR Jt
Surmayyah navtaran danitàl tareadzCingam
(Abid), muka gaisa kadaran kadäliann
sannanadastaunas dons loktatin mardan rage
tsanarsas Yd dube ni yanatfadinudsЯ"
iv noBAdhini swaistkindll rigina
Sumy?" "snicaswism in is askasw nim
snaila ce Sankarfad, skrab SM
Yanders Wai newal ti yilallaana
shityagabesha komad Katsingorinyaso na
sakesdawowall stual sb sysd and ma
uokksMaiidNassam wángahi karobribin da
yarfaru a kan, ambatatafiyaotakasklon chaka
saiyban yarda basna\dubd tasnaseasmes ts
"Wai hakahe Sumayakid innsiaw
s do Tana marmushistarts ass
swualth mana"ss sYEW B SENumise sas
Ya cc, "Shi ya samaidee davaddular
Allalvya káwo ki domkj zama shaiði, idan
narkorbas Katsifiadbbizdan ddwolbaisastaw
nemo ni!" 2πωςλλεμ ης κολαλλπιες
Na yi saurin cewa da shi.
46 SUNAN MU DAYA!
nan?
NAINOOR
"Dankari! Kanaıso ka yi kisan kai ke
Sümayyah ta karfe batun da cewa
"Rabu da shij aisna sani ba zai sake
dawowa Borno ba, sai amnemo shiidomyi
min wankan kai ni makwancina"
Ná dauka shirme ne suke irin na
masoyan nan da ke son zolayar juna!!
Washegari Abid ya shalle ya bare
Barno, barin baya dà Rura, dòn ba wands
yaasanminda Abid ya ko a Katsina,.cikakkom
sunansa dai kawai mukaasani, ko a Borno
kaf zamansa a Hotel ya yit sur tsayin
watanni biyaroikin na shidda
Bayan tafiyarsa sam Sumayyah ta kasae samunsa a wayar ta shiga damuwa tanaiciwo a tsaitsayc.
Wasas farin girki, har aka kwashi watannis uku ba Abid ballantanas labarin soyayyarsa da Sumayyah
47 SUNAN MU DAYA-1 NAJNOOR
Iya damuwa ta shiga, don dai a
lokacin Allah ya sako mata dauriya ba ta
suma, amma tana rama da yawan tunani
kan haifar mata.
Kwatsam ana cikin wannan juya
halin, sai rannan na raka Sumayyah wajcn
wani malamin makarantar sakandire da ta
ke sanar da ni, wai dan Katsina ne, kuma
har ya san Abid.
A lokacin`ma wai wasika ce Abid
din ya aiko mata da ita ta hanyar Najib
abokin nasa.
Na tsura mata ido ina fadin.
"Ke ya aka yi kika hadu da Malam
Najib din har kika san abokin Abid ne?"
Ta cc, "Abid din ne ya hada ni da
shi".
Na ce, "Yaushe?"
Та се, "Kwanaki goma da suka
wuce".
Na sake zaro idanu cike da mamaki.
t
S
a
R
ic
48 SUNAN MU DAYA-I NAJNOOR
"Kwanaki goma? Da ma ya zo?"
Ta girgiza kai, ta ce.
"Bai zo ba, amma tabbas shi ya hada
ni da abokinsa Malam Najib, ni ko a
mafarki ne, ko a bayyane?"
Na ja tsaki, cike da tausayinta na ce.
"Wallahi Sumayyah ki rufa wa kanki
asiri, na lura soyayyar aljanin mutumin nan
tana son haukata ki. Yaushe daga kin yi
mafarkink ya hada ki da, abokinsa za ki
tabbatar har ki sa mu kwashi jiki wai mu je
karbo sako".
Ta yi dariya, cikin nuna ko a jikinta
ta cc.
"Ke dai ce ki ke ganin na zautare,
amma ina cikin hayyacina. Soyayyar Abid
ta wuce duk yadda kike tsammani a tarc da
ni, ko a ina yake ina jin sakonsa a jikina..."
Na katse ta da cewa.
"To na ji, kun taba haduwa da Malam Najib din?"
47 SUNAN MU DAYA-1 NAJNOOR
Iya damuwa ta shiga, don dai a
lokacin Allah ya sako mata dauriya ba ta
suma, amma tana rama da yawan tunani
kan haifar mata.
Kwatsam ana cikin wannan juya
halin, sai rannan na raka Sumayyah wajen
wani malamin makarantar sakandire da ta
kc sanar da ni, wai dan Katsina ne, kuma
har ya san Abid.
A lokacin ma wai wasika ce Abid
din ya aiko mata da ita ta hanyar Najib
abokin nasa.
Na tsura mata ido ina fadin.
"Ke ya aka yi kika hadu da Malam
Najib din har kika san abokin Abid ne?"
Та сс, "Abid din ne ya hada ni da
shi".
Na ce, "Yaushe?"
Та се, "Kwanaki goma da suka
wuce".
Na sake zaro idanu cike da mamaki.
i
4
da
yi
S
48 SUNAN MU DAYA-1 NAJNOOR
"Kwanaki goma? Da ma ya zo?"
Ta girgiza kai, ta ce.
"Bai zo ba, amma tabbas shi ya hada
ni da abokinsa Malam Najib, ni ko a
mafarki ne, ko a bayyane?"
Na ja tsaki, cike da tausayinta na ce.
"Wallahi Sumayyah ki rufa wa kanki
asiri, na lura soyayyar aljanin mutumin nan
1 tana son haukata ki. Yaushe daga kin yi
mafarkin ya hada ki da abokinsa za ki
r tabbatan har ki sa mu kwashi jiki wai mu je karbo sako". t
از
1
Ta yi dariya, cikin nuna ko a jikinta ta ce.
"Ke dai ce ki ke ganin na zautare,
amma ina cikin hayyacina. Soyayyar Abid
ta wuce duk yadda kike tsammani a tarc da ni, ko a ina yake ina jin sakonsa a jikina..." Na katse ta da cewa.
"To na ji, kun taba haduwa da Malam Najib din?"
51 SLINANMUTAYAI NAJNOOR
"Sumayyah ba zan jya rayuwa babu
kkchbá! Amma/zan ziyarei kuśhewata, don
haka ki yi kokarin biyo ni da gudunmawar
da kika sha yi min álkawarin za ki ba ni, ta
SADAUKARWA..."
Shi kenan fa abin da sakon ya kunsa.
Accikihban ga abin zunduma wannan ihun
da kuma zubar da hawayen ba.
Aka shiga rarrashinta tana fadin.
Shikkenan ta tabbata bazzan kuma
ganin Abid bba a nan gidan ddunjya! Shi
Akenan na rrasa ffarin ccikina! Shi kenan na
rasa rayuwata..."
Haka aka kwana kanta, duk yadda ku
ke/zatonzalamarin ya wuce nan, ita dai ga
itabba za a ce aljannu ne ke watandariya a
kanta ba, haka kuma ba za a co ta haukacc
ba. Amma tabbas tana cikin wani hali na
fita hayyaci.
Aka kwashi kwanaki hudu sannan
aka samu ta dayayc, amma fa koyaushe
1
Π
4
8
a
K
ic
52 St VDAYA-1 NAJVOOR
cikin lullubi ta ke sosai, ba ta ko wanka da
sabulu, wai TAKABA ta ke yi!
Ana cikin wannan hali sai ga Yayar
mahaifina ta zo wai tafiya da ni zuwa
birnin Katsina, ashe da ma sun dade da yin
maganar da mahaifina, idan na gama
sakandire dina zan dawo hannunta.
Haka na baro Borno ba cikin dadin
rai ba, mukan yi waya da Sumayyah,
amma kullum maganarta kenan ta Abid
sanyin idaniyarta! Ta yi babban rashin da
ba za ta mayar da gurbinsa ba. Ashe da
rabon zan ga abin da zai rikitar da ni?"
Budurwar ta tuke labarin nata tana
duban Abidu.
Ya sauke gwauron numfashi, ya ce.
"Hakika lamarin nan ya matukar
kidima ni, domin ni ban taba zuwa Borno
ba, hasalima ko hanyar jihar ban sani ba..."
Labiban ta yi saurin cewa.
53 SUNAN MU DAYA-I NAJNOOR
"Wallahi na yarda ba kai ba ne,
domin kun yi tarayya da Abid a suna da
kamanni, muryarka ma na kama da tasa,
sai dai idan na koma gida zan kuma
nazari... Ka san wani abu? Zan so matuka
Sumayyah ta ganka, na tabbata hankalinta
zai kwanta..."
Da sauri Abidu ya tarc ta.
"Ni kuwa ba zan so ganinta ba!
Saboda za ta yi tunanin wancan masoyin
nata nc, kin ga ni kuma ina da budurwar da
na ke so, na kuma yi wa alkawarin aurc..."
Ta kawar da maganar da fadin.
"Shi kenan, mu dawo batun atamfa.
Shehu ya ce uita ka ke nema ko?"
Ya cc, "Tabbas don na karade
kasuwar nan ban samu ba sai a nan
shagon".
Та сс, "To. Zan yi maka taimako
daya, zan sadaukar maka da atamfar amma
54 SUNAN MUDAYA- AUNOOR
tSa
sai idan ka tabbatar
min Mama za
siyawa ba Rukayyah ba".
Ya ce, "Ina ki ka san Rukayyah?⑈
Ta yi masa duban tuhuma.
"Ah! Ya ka ke abu kamar wan
jirkitacce? ba dazun ka ambaci sunanta a
matsayin budurwarka ba Sumayyah ba?"
Ya ce, "Oh haka ne, na sha'afa"
Ta yi dariya, ta ce.
"Kai na ke sauraro, Mama
budurwa?"
Ya ce, "Mama".
Ta dubi Shehu Bos ta ce.
ko
"Ka ba shi atamfar inyaso idan ku
dauko wata sai na karba, amma a ba ni
wannan material din na fara maneji".
Da yake burin Abidu kenan,
sallama masa atamfar, sai ya washe bal
ya ce.
"Kai amma na gode, kin taimaka min
samun ladar uwa. Mene ne sunanki?"
55 IC SUNAN MUDAYA-1 NAJNOOR
пваТа гausayar da kwayar ido ta cc.
10s4 sa'Kai ni fa sunana bako ne a garinku,
wai fa Labiba sunana!" sдлк
Ya ce, "It's nice name".
во в та сce, "Na gode".
arn Shehu Bos ya miko matab matcrial
din, ta karba tarc da mikewa. Abidu ya yi
saurin cewa. RA
"Ah ki bari na kai ki gida".
Ta ce, "Wuwww! Rufa ni ka saya ni,
kada Rukayyah ta balbala min fetur ta
konc ni, ka santa ba dama ce a kishinka
пҮa zuba mata idanun cikin salon
tuhuma, ya ce.
"Da ma kin santa ne? oм"
Ta juyo sosai tana fadin.dar
"A ina na santa idan ba a bakinka ba,
yanzu da ka fada?"
Ya ce, "To ya aka yi kika san tana da
kishi?"
I
t
S
a
R
ic
56 SUNAN MU DAYA-1 NAINOOR
Ta cc, "Ai akwai hasashen da akan yi
wa suna, to mi dai duk Rukayyar da na sani
tana da zafin kishi!"
Ya cc, "To ban da tawa".
Та ce, "Uhum "kana son jana da
hirarta don ka samy farin ciki, ni kuma ka
cinye min nawa lokacin. Saboda haka sai
anjimanku". 12
Ya ce, "Ba kiji ba?"
Ba tarc da ta tsaya ba, ta cc.
"Shchu amana ce tsakaninmu, don
haka ka kiyayc L".
1 Ta karasa ficewa, Abidu yana duban
Shchu Bos ya ce.
"Menc ne kuma L?
Shchu Bos ya yi dariya ya ce.
"Lambar wayarta ta ke nufi".
Abidu ya сс.
入
"To da ma me zai hada ni da
lambarta haka kawai daga haduwaa
kasuwa?
57 SUNAN MU DAYA-I NAJNOOR
Dubu ukun da ya ambata haka ya
sayi atamfar maimakon dubu biyu da dari
biyar da Shehu ya ce zai bayar.
Ya baro kasuwar babu tunanin komai
a ransa dangane da Labiba, illa tambayar
da ta addabi ruhinsa, wane ne wannan
Abid Nasir Barhim da suke kamanni, da
kuma SUNAN SU DAYА?
Wannan ita ce tsadaddiyar tambayar
da yake bukatar amsarta a kagauce, labarin
soyayyarsa da Sumayyah akwai rikitarwar
da kacokam ya kamata a cire alamar
tambayar zamowar Abid mutum, to amma
idan har za a kira shi ba mutum ba, lallai
Sumayyah ma bai kyautu a ajiye ta a sahun
mutane ba, don ta fi Abid din ma
abubuwan al'ajabi.
Misali daga an ce za a yi tafiya sai
suma? Ko kuwa daga an aiko waskir
jaddada karfin so a zuciya sai a zunduma
1
1
f
58 SUNAN MU DAYA-1 NAJNOOR
ihu ana kirawa kai rashi, har da yin al'ada
irin ta masu takaba?
Ba wannan bangaren ne ya kamata
ya sarayar da tunaninsa ba, don haka ya
tattara ya watsar a wajen motar kan
shataletalen da tayoyin motar tasa ke
murza.
Ya dawo da tunaninsa tuhumar
samuwar Abid a Kauyen nasu Barshim! Ba
fa abin mamaki ba ne don an samu mai irin
sunan sak! Sai dai al'ajabin da aka ce
kamanninsu daya!
Da wannan tunanin mai rikitarwa da
tsuke kwalwa ya isa gida.
*** *** ***
Yau a makare Abidu ya iso
masallacin ba kamar lokacin da ya saba
zuwa ba, saboda bayan ya dawo daga kasuwa, zaunawa ya yi a falonsa yana
duba wasu littattafai, bai san ya aka juya
59 SUNAN MU DAYA-1 NAJNOOR
ba kawai sai wani irin nannauyan bacci ya
yi awon gaba da shi, ga shi lokacin karfe
uku da mintoci.
Bai tashi farkawa ba sai biyar da
rabi, ya tashi cikin tsananin tashin hankalin
rashin samun jam'in la'asariya.
Saboda haka bai tsaya saurarar
komai ba, sai da ya gabatar da sallar, a
takaice dai, wanka da saka dan wani abu
mai nauyi suka shure ragowar mintocin da
za su samar da lokacin sallar magriba.
Ya iso masallacin dauke da
alwalarsa ana ta haramar tayar da kabbara.
Ana gama sallar bai tsaya sallatar
isha'i ba, saboda yana da burin ganin
matashin saurayin nan, duk da ba ya da
tabbacin yana cikin masallacin. Kai tsaye
ya fito ya tsaya a karkashin dalbejiya.
Ai kuwa mutanc hudu suka fito, na
biyar din matashin saurayin ne. Da sauri
Abidu ya sha gabansa, ya mika masa
60 SUNAN MU DAYA-1 NAJNOOR
hannu shi ma matashin ya miko nasa
hannun suka yi musabiha.
Abidu ya dora da cewa.
"Don Allah tambaya gare ni, na ga kamar na taba saninka ko?"
Matashin cikin yanayin rashin
fahimta ya ce.
1
1
"Anya kuwa?"
Abidu ya ce da shi.
"Ba kai ne Bello Siniyo ba?"
Matashin ya girgiza kai, ya ce. "Sunana Abid Nasir Barhim".
Abidu ya zabura, fuskarsa na
bayyanar da mamaki da kuma tuhuma, ya се.
a
i
"SUNAN MU DAYA?"
Abid ya ce.
"Kai ma sunanka kenan?"
Abidu ya jinjina kai, ya ce.
61 SUNAN MU DAYA-1 NAJNOOR
"Tabbas sunana kenan... Ok, ko kai
ne saurayin Sumayyah mutuniyar Borno
kawar Labiba?"
Abid ya yamutsa fuska, ya ce.
"Anya? Ban san wata Sumayya ba,
ban ma taba zuwa Borno ba!"
ke?"
Abidu ya ce.
"Ok, amma don Allah a Barhim ka
Abid ya cе.
"A'a, ni mutumin jihar Kaduna ne,
mahaifina ne dan Barhim amma a Kaduna
muke zaune, aiki ne ya kawo ni Katsina".
Abidu ya jinjina kai, ya ce.
"A shekaran jiya mun hadu da kai
bayan sallar isha'i a wajen gidan Amadi
Kurfu kai da wani abokinka kuna..."
Abid ya tare shi yana girgiza kai.
"Ba ni ba ne, don na sallaci sallar
magriba a nan masallacin, ina fitowa kuma
na tafi Abukur a can ma na kwana".
1
2
i
i
62 SUNAN MU DAYA-I NAJNOOR
Mamaki ya kama Abidu, ya kuma ji
haushin kansa na yi wa Abid tambayoyin
da sam ba su dace ba, misali shigo da
zancen Sumayya da ya yi, da kuma ganin
Abid din a halin shaye-shaye, don haka ya
сe.
"Ka yi hakuri fa na tsare ka da
tambayoyi".
Abid ya ce.
"Kada ka damu?"
Ya karashe yana ci gaba da tafiya.
Shirų Abidu ya yi yana binsa da
kallo, tabbas yau ya ga mai sunansa,
wanda Labiba ta sanar da shi ta sani, to
amma ina kamar da ta ce suna yi da juna?
Abid fari ne tas, mai matsakaicin
tsayi, da bakaken la66a, yayin da shi kuma
yake wankan tarwada, dogo ingar man
gaske da jajayen labba masu kama da na
mai basir!
63 SUNAN MU DAYA-1 NAJNOOR
Tabbas BA KAMA ko kodan a
tsakaninsu, to amma me ya sa Labiba ta
kasa gane hakan? Ko da yake za ta iya
yiwuwa ba wannan ne Abid din da ta ke
nufi ba, wani ne can daban, tunda shi ma
wannan din ya nuna bai san masoyiyar tasa
Sumayyah ba, hasalima bai taba zuwa
Borno ba, kenan akwai yiwuwar shi ma
SUNAN SU DAYA ne kawai kamar
wancan da Labiba ta yi ikirarin
KAMANNIN SU DAYA? Watakila kuma
dayan ya bayyana!
Karfe bakwai da mintina shidda ya
isa Saulawa unguwar su abokinsa Nazeer
L. Abdul, wanda suka yi karatun firamare
a Ambuttai, bayan sun gama kowa ya tafi
makarantar da ya ci.
Nazeer abokin Abidu ne, amma
sukan jima ba su hadu ba saboda dalilan da
suka shiga tsakaninsu, iyayen Nazeer
talakawa ne don haka bai son shisshige wa
i
64 SUNAN MU DAYA-1 NAJNOOR
'ya'yan masu kudi, don tsira da
mutumcinsa. Sannan yana aikin dan sanda
ba koyaushc yake samun lokacin kansa ba.
Abidu yana matukar son mu'amala
da Nazeer saboda nutsuwa da hankalinsa,
shi ya sa duk da baya-bayan da Nazeer din
yake yi da shi yake nacewa zuwa gurinsa.
Ya tsayar da motar tasa a kofar
gidan, ya fito yana raba idanu don ganin
yaron da zai aika cikin gidan kenan ya
hango Inspecter Abdulmalik yana kafe
mashin dinsa, wanda abokin aikin Nazeer
ne, kuma suna gaisawa da Abidu a duk
lokacin da suka hadu.
Da sauri Abidu ya isa gurin Inspecter
Abdulmalik suka gaisa, Abdulmalik na
fara'a ya се.
"Kai mutumin da ma kana nan,
kwanaki da yawa na bar ganinka?"
Abidu ya yi dariya ya се.
65 SUNANMUDAYA-1
NMINOOR
"Wallahi kuwa, ku din ma ai ba
zama ku kciba, sau nawa ina zuwa ba na
tarar da ku?"
Abdulmalik ya cc.
"Haka ne kam, sha'anin aikinmu ya gaji haka... Kun yi waya da Nazeer din ne,
don na san ba ya gida"
Abidu ya girgiza kai yana fadin.
"Ai ko ba mu yi ba,