An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
SOYAYYATA DA ALJANA A FACEBOOK
PART 1
:
:
¤ WANNAN LABARIN GASKIYANE ¤
: :
Akalla ban taba jin ciwon kai irin wannan
ba,
Hawaye daya bayan daya suna Jeran
giyar
kwarara daga idanuna da kyar nalalubi Wayata
wacce kecan gefe babu Caji na
dauko
ta na yunkuro da zimmar fita don naje
wajen
Basheer Yes-yes Saurayin Maryam mai
Caji dake kusa da gidan mu.
¤
D0n yasaka min caji na fito ina
Malangaring (Tangadi) naci karo da
Kishiyar
Mahaifiya ta. tace YAREEMA lafiya kuwa naga
kana Tangadi da kyar na iya bude
bakina. nace
Kaina ne yake ciwo. tace Ya Salam to
kasha
magani ? nace mata A'a tace zoka karbi
Magani har nabiyota na tuna Sha biyu
12:00
takusafa Kuma AMEENA Tace 12:00 na
kasance Online yana daga Cikin
Sharudan data Gindaya Mini.
¤
Sannan ga Masifaffan Ciwon kai
yana dada karuwa kamar wanda
aka dorawa Dutsen Goza ko dutsen
Zuma akai nayi saurin ce
mata HAJIA ina zuwa bari nakaiwa
Basheer
Yes-yes wayata.
¤
HAJIA tace kai ana maganar Cuta na damunka kana
maganar chaji.
nace
mata ta kyale ni. na nufi wajen Basheer
mai
caji. na nufo wajen mai cajin nafara jin
ciwon yana raguwa naje aka saka min Caji. aka
miko min ita tana cajin ahaka na hau
facebook. :
¤
IKON ALLAH INA HAWA FACEBOOK NA
NEMI CIWON KAINA NA RASA
KAMAR ANCIRE MIN QAYA. Nayi ajiyar
zuciya
gamida zullumin anya kuwa AMEENA ba
gaskiya
tafada min ba? Nacikaro da ita Online tun
kafin nayi mata Magana naga. AMEENA:
Is
Typing...
Gabana yafadi nafara jinna tsani kaina
Abinda AMEENA ta rubuto min ne yasa na Dafe
Kirji na
gudun kar Zuciyata ta fasa Kirjina ta fito
tsabar Tsorata da Razana danayi suman
Tsaye
TSABAR TSORATA ?? :
Muhadu akashi na 2SOYAYYATA DA ALJANA A FACEBOOK
COMPLETE.....
..
.
.
. .
.
.
.
.
. SOYAYYATA DA ALJANA A FACEBOOK

Muhadu akashi na 2
,
,
,
, .
.
.
Part 2 Loading.....100%
.
. .
.
.
*
:
¤ SOYAYYA DA ALJANA A FACEBOOK PART 2
.
.
:
Nayi ta zaman Jiran Ameena
tadawo Online amma shiru kukeji kamar Maye yaci
Shirwanayi.
zugum nayi ina tunanin Kalaman ta da
Sharuddan data Gindaya min' anya kuwa
Ameena Aljanace ?
Anya kuwa ba maganar qanwata zarah
bace? datake cewa Gwada ni Ameena takeyi
ba ?
Ahaka nayita zullumi tareda Tarabbabin
Maganar Ameena
nashafe sama da Sa'a Biyu ina
zaune ina ta Kallon Screen din wayata kamar mai
Kokarin Gano
wata kwayar Halitta data Makale
ajikin Screen din har na yanke shawarar
Sauka don ganin tayi
Nisau.
na dawowa EXIT na Danna don fita daga facebook
din sainaji
ALERT alamar wani yahau Online
nafasa sauka da sauri ina fatan inama
ace
naga Masoyiyata
Ameena ce cikin Ikon Allah kuwa ashe itace nayi
saurin Rafka mata
Sallama.
ta amsa sannan na bijiro
mata da maganar damuka fara dazu.
Ameena tace Hafeez ina
sonka amma na nuna maka hatsarin dake cikin
Soyayya dani
amma kaki har na gindaya maka
Sharudda tunma kafin na karasa kace
min
ka amince baka duba
Hatsarin dake ciki ba. Hm! Nayi ajiyar zuciya nace
Ameena
nace
miki na Amince da dukkan sharuddan da
kika gindaya min.
Ahaka muka tsayar da magana akan mun
daidaita Tsakanin mu na Soyayya wasa-wasa
Soyayya
mai karfi ta gindaya tsakanin.
Hafeez DA Ameena.
Abinda yake bani Mamaki da
daure kai wani lokaci idan muna tare da
Ameena a facebook sai ta dinga bani Labarin wani
abin dana aikata a kasuwa
ko
a gida abin yafara damuna ina tunanin
anya
kuwa maganar Ameena ba gaskiya bace
nacewa Aljana ce ba ? Nayi tagumi watarana
ina Lissafo irin kwanakin da muka shafe
muna Soyayya da Ameena amma ban
taba
ganinta a zahiri ba saidai a facebook.
BANSAN GIDAN SU BA BANSAN TARIHIN TABA.
BANSAN GASKIYAR LAMARIN TABA.
.
MENENE GASKIYAR LAMARIN TA ???
Wata ranar Laraba tabawa ranar
samu wayata a kashe babu chaji gashi anyanke
mana Wuta 11:50 nafara
Jin
wani irin Azababben
Ciwon kai kamar Kan nawa zai
fita tun ina daurewa harnafara
Hawayen Qarfin hali tun ina magana har Bakina yaki
budewa
nafara neman kuka tunda nake a
rayuwata
ban taba jin irin
wannan Ciwon Kai ba. ANYA KUWA
MAGANARTA BA GASKIYA BACE ??? :
Muhadu akashi na 3
.
.
.
. .
.
.
.
.
: :
Part 3 Loading.....100%
.
.
.
. .
.
.
¤ SOYAYYA DA ALJANA A FACEBOOK
PART 3. ¤
: :
Naji Wando na Kamar danshi-Danshi da
alama
Fitsari ne ke kokarin subuce min tsabar
tsorata
da abinda naga Ameena ta rubuto YAYA FAMA
DA CIWON KAI HAFEEZ?
¤
Gabana yafadi Rasss dana tuno
babu wanda yasan ina ciwon kai daga
Kishiyar Babata sai Ni ko abokina Basheer yes-
yes da
nakaima caji baisan halinda nake
cikiba. Hawayen Nadama ya gangaro
daga
kumatuna na rasa amsar da zan bata AMEENA taci
gaba
dayimin
Magana dacewa Yarima kana daukar
maganata
amatsayin wasa ko ina fatan ka
gamsu yanzu da abinda nafada maka a bayanina.
¤
Na tuno da shawarar da Kawata
Meenat take bani akan naki
amincewa da Sharudanta amma nayi
kunnan uwar shegu da shawarar nata ahaka
nafara
Abinda bahaushe kecewa Abaya ake
barin sa
wato DANA SANI KEYA ayanzu na
tabbata Ameena
ba mutum bace Aljana ce toh amma
yanzu
menene mafita na tambayi kaina SHIRU
BA
AMSA ahaka naci gaba da Hira da Ameena
amma bisa Dole saboda aduk sanda ban
hau
facebook ba alokacin saidai na wuni
akwance
ana Yayyafa min ruwa Babana yazo yasameni
yake tambayata wai Lafiya nake yawan
Laulayi
haka saikace mai Ciki kamar
bazan gaya masa ba amma na sai na
tuno da shawarar da babban abokina yake bani
wato
Abdullah akan cewa nagayawa
Mahaifina
matsalata don ita kadaice tasan
halinda nake ciki na yunkuro nafara baiwa
Babana Labarin halinda nake ciki shi
kansa
Hawaye naga yanayi yace HAFEEZU kayi
Kuruciya tayaya zaka aikata irin wannan
danyen hukuncin batareda tunani ba.
¤
Nayi Tagumi ina zubarda hawayen
Takaici
Babana Yace
bakomai Allah zaiyi mana maganin ta " Kawo
wayar ka daga yau babu kai babu
FACEBOOK
saimuga tayanda zata ganka balle ma
naji
gabana yafadi dana tuno da Sharudan data
Gindaya min. 11:58 na dare nafara
Kururuwa
ina neman agaji saboda jin ana
Jan Kaina ana kokarin tsinke min shi ga
Cakwulkuli anayi min da gudu Babana yashigo
yana Tambayata Lafiya Lafiya Lafiya ??
KODAI KASHE NI ZATAYI NE YAU ?.
muhadu a kashi na 4
.
. .
.
.
.
.
. .
.
.
.Part 4 Loading....100%
.
. .
.
.
.
.
SOYAYYA DA ALJANA A FACEBOOK PART 4 ¤
:
:
Lafiya Lafiya Lafiya Babana Yashigo
Dakina
aguje jin ina kururuwa da neman Taimako
nadaure nace Baba Kaina ake kokarin
Tsinke
min gashi anayi min Cakwulkuli mara
Dadi
Wayyo Wayyo Baba Gatacan tana min Kashedi
Ganinta nayi ajikin Labulen
dakina
tana min Kashedi Nashiga uku Wayyo
baba
kubani wayata haka nayita faman
Sambatu ina nuna Labule na inacewa gata can.
¤
Hankalin yan gidan mu yatashi aka rasa
gane
inda maganganu na suka dosa gashi ina
kokarin Bangaje Babana wanda ke Zaune ya
daddanneni sakamakon neman
fita aguje danake kokarin yi "Jeki ki
dauka
Wayar nan ki kawo Mahaifinane yake
gayawa Matar sa ta tafi can tadawo da wayar aka
Tallafo ni aka miko min Wayar dakyar
Hannuna
na rawa kamar
mai kokarin daukar wani abu acikin
Cunkosan Tumakasa na kunna wayar Abin Mamaki
Tunda
na nufi wajen Application dina don lalubo
FACEBOOK na fara jin ana warware min
ciwon
kan ina hawa Online na nemi ciwon kai da
Cakwulkulin da ake min narasa nadubi
Baba na
nace Baba kaga
Ciwon yadaina Kurrruuu naga Babana
yakura min ido Ameena nagani Online naji
gabana
yafadi Lallai yanzu na yarda Ameena
ba Bil'Adama bace AMEENA is Typing....
¤
Na kurawa Screen Din Wayata Ido don ganin
me take shirin rubuto min HAFEEZ ISAH
KANA
BANI DARIYA WAI KA ZATA WASA
NAKE MAKA
DANACE MAKA NI BA MUTUM BACE? INA
FATAN YANZU KA
GASKATA MAGANATA KADAN MA
KAGANI
INDAI LOKACIN DANA BAKA YAYI
BANGAN KA A ONLINE BA.
¤
Na rushe da Kuka Baba ya matso kusa
dani
Lafiya? Na karanto masa abinda Ameea
ta rubuto min Salati naji Babana da Kishiyar
Babata sun dauka nima nabisu muka
karasa.
¤
Washe gari Tunda Sanyin safiya naji
Babana yana Rafka Sallama kamar yanda yasaba
idan
zai shigo Runkata ( Daki ) na amsa
cikin Ladabi sannan yashigo yace zo
muje nace
ina Baba? Yace zamuje wajen DANDALIN
ENGLISH AND HAUSA 24 ne don sune
zasu
jagoranci wannan matsalar taka
wajen Shawo kanta saboda acikin
wannan Zauren na Dandalin Tallafawa Matasa
akwai
Kwararrun Malamai na Ruqiya
Kamar su Mai Gayya Mai Aiki Mallam
Usman
da kuma Sarkin Fulanin Facebook kai hardama
Wani Tsoho acikin su General Abubakar
mai
Rauhanai don haka can zamuje su yi
maka
Ruqiya arabaka da wannan Masifar daka Daurawa
kanka nayi ajiyar zuciya acikin
zuciyata ina Murna Za'a
rabani da wannan Qayar Ameena natashi
Tsaf
na shirya sannan muka Nufi Ofishin
Dandalin English and Hausa 24 tun muna hanya
muka
fara ganin Abubuwan Mamaki da alama
dai
Ameena taji duk irin hirar da mukayi da
Baba na sannan Bata son muje wannan
Albarkataccen wajen don tasan indai
muka
shiga toh Magana ta kare Kiiiiiiiiiii. Mukaji
Mashin dinmu yatsaye a hanya ga Mai
ga komai amma mukayi mukayi yaki Tashi
ahaka muka baiwa wata mai Sayar da
Awara
agefen titi wacce tace mana sunan ta
Fateema kuma a kofar gidansu take
Awaran ahaka muka hau Dan Achaba (Okada or
Goin)
muna fara tafiya shima mashin din yayi
Kamar yanda namu yayi muka sake tsare
wani
shima tafiya kadan aka maimaita ikon Allah
abinda naji Mahaifi na yafada kenan.
¤
YAUWA. ALHAMDULILLAHI nasake jin
Babana
yafada yana Kallon Tsallaken titi sai naji yacemin
gashi can
ma
yana sayan Fetur (Fuel) wanene na
tambaya ?
Babana yace Mallam usman mai Rukiyya
mana. wani Bawan Allah ne Dogo mai siffar
Kamala nace daman shine wancen?
Babana
yace shine mana muka tsallaka muka
same shi
har yashiga mota ganin mun nufo shi muna
Daga masa Na Kwasar Tuwon mu
(Hannu)
yasashi dakatawa Lallai daga ganin sa
kasan
ba banza ba don shima yanada kwarjini da
sauri na kawar da idona don
Kwarjinin sa Babana ya fayyace masa
dukkan
abinda ke faruwa sainaji yace Shiyasa
mana yakasa hada ido dani Kushiga Mota
mutafi ana
Kunna Mota itama tace
Bazata tashi ba BARI MU DUBA KO
MENENE
YA SAMU MOTAR. :
Muhadu akashi na 5...!!!
.
.
.
. .
.
.
.
.
. Part 5 Loading.....100%
.
.
.
.
. .
.
.
.
..
: ¤ SOYAYYA DA ALJANA A FACEBOOK
PART 5 ¤
:
* LAIFIN DADI 'KAREWA *
Muka fito daga cikin motar don duba
abinda ke faruwa Kafin mu fara bude inda Injin
Motan
yake sai babana ya kara bayyanawa
Mallam Usman mai Rukiyya abinda ke
faruwa
damu tun daga hanya Murmushi naga Mallam
usman yayi sannan ya fara Jero
wasu Ayoyi cikin Ayoyin Alkur'ani Mai
Girma Ya
umarci Babana daya tashi mota babana
yaje yatashe
ta nan da nan kuwa muka Harba sai
Cibiyar
Dandalin English and Hausa 24 muka
iske
Mutane Jimgim ana Jiran zuwan Mallam Usman
Kafin
mu wuce Mallam usman ya tsaya don
baiwa
mutane Hakkin su bayan yayi musu
Sallama Sun gama gaisawa sannan yayi musu
bayanin
yana neman Alfarmar zai fara Ganawa
dani
don Yanason Adaki Qarfe da
zafinsa dole mutane suka Mana uzuri don jin
Sawun Giwa wacce ta take na Rakumi.
¤
Muka shiga aka ajiye ni akan wani Kujera
na
Alfarma sannan Mallam ya umarce ni danaje
nayi Alwala bayan na kammala alwalar
nan
ne aka zagaye ni da Qur'anai ana karanto
Ayoyin Alkur'ani mai girma haba nidai
bansan me yafaru ba sai daga baya ne naji
wai ashe bayan ta Bayyana ne akafara
Drama
kamar haka.
:
Wacece ke tace sunana Ameena. sannan aka
cigaba da Fafatawa da ita akan ita
bazata fita
daga jikin Masoyinta Hafeez ba har tana
kuka
tana neman ayi mata Rai kar arabata da Masoyinta
dakyar da
sudin
goshi wai don ma tahadu da Jajirtattun
Malamai ne don saida ma aka Kirawo
GENERAL
Abdullahi Mai Rauhanai sannan aka samu dai tayi
Alkawarin zata fita
amma
wai sai ta Ido aka hanata tace ta Kunne
nanma
aka hanata aka dai samu ta fita ta
Baki bayan nadawo Hayyacina ne aka dawo
dani gida kafin Baba na da Yan Gidan mu
su
ankara Na Faffasa Waya ta harda Layin
da
Memory Card na jefa su ciki wuta suka Kone.
¤
Ashe dai Ba'a Rabu ba Lokacin da
Ameena ta
tashi Fita kunsan ta Bakina(Mouth) ta fita
Tun daga nan Nakoma Mutum mai Surutu
kamar Aku Kuturu. Shiyasa naketa
damun ku da surutu a FACEBOOK. ....... :
HHHHHHH YAN UWA WANNAN
LABARIN NA
KIRKIRE SHI NE DAN NISHADANTAR
WA TARE
DA HADIN GWIWAN SHAFIN DON WASU SUN
KIRANI SUNA
CEWA ZASU DAINA FACEBOOK TOH
WASANE
AMMA BA'A RASA FARUWAN HAKAN
DON MAKAMANCIN HAKAN YA FARU A
ZAHIRI DA
ABOKIN AMININA.
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 1 Chapter of 1