Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 1
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels SOYAYYATA DA ALJANA A FACEBOOK PART 1 : : ¤ WANNAN LABARIN GASKIYANE ¤ : : Akalla ban taba jin ciwon kai irin wannan ba, Hawaye daya bayan daya suna Jeran giyar kwarara daga idanuna da kyar nalalubi Wayata wacce kecan gefe babu Caji na dauko ta na yunkuro da zimmar fita don naje wajen Basheer Yes-yes Saurayin Maryam mai Caji dake kusa da gidan mu. ¤ D0n yasaka min caji na fito ina Malangaring (Tangadi) naci karo da Kishiyar Mahaifiya ta. tace YAREEMA lafiya kuwa naga kana Tangadi da kyar na iya bude bakina. nace Kaina ne yake ciwo. tace Ya Salam to kasha magani ? nace mata A'a tace zoka karbi Magani har nabiyota na tuna Sha biyu 12:00 takusafa Kuma AMEENA Tace 12:00 na kasance Online yana daga Cikin Sharudan data Gindaya Mini. ¤ Sannan ga Masifaffan Ciwon kai yana dada karuwa kamar wanda aka dorawa Dutsen Goza ko dutsen Zuma akai nayi saurin ce mata HAJIA ina zuwa bari nakaiwa Basheer Yes-yes wayata. ¤ HAJIA tace kai ana maganar Cuta na damunka kana maganar chaji. nace mata ta kyale ni. na nufi wajen Basheer mai caji. na nufo wajen mai cajin nafara jin ciwon yana raguwa naje aka saka min Caji. aka miko min ita tana cajin ahaka na hau facebook. : ¤ IKON ALLAH INA HAWA FACEBOOK NA NEMI CIWON KAINA NA RASA KAMAR ANCIRE MIN QAYA. Nayi ajiyar zuciya gamida zullumin anya kuwa AMEENA ba gaskiya tafada min ba? Nacikaro da ita Online tun kafin nayi mata Magana naga. AMEENA: Is Typing... Gabana yafadi nafara jinna tsani kaina Abinda AMEENA ta rubuto min ne yasa na Dafe Kirji na gudun kar Zuciyata ta fasa Kirjina ta fito tsabar Tsorata da Razana danayi suman Tsaye TSABAR TSORATA ?? : Muhadu akashi na 2SOYAYYATA DA ALJANA A FACEBOOK COMPLETE..... .. . . . . . . . . . SOYAYYATA DA ALJANA A FACEBOOK PART 1 : : ¤ WANNAN LABARIN GASKIYANE ¤ : : Akalla ban taba jin ciwon kai irin wannan ba, Hawaye daya bayan daya suna Jeran giyar kwarara daga idanuna da kyar nalalubi Wayata wacce kecan gefe babu Caji na dauko ta na yunkuro da zimmar fita don naje wajen Basheer Yes-yes Saurayin Maryam mai Caji dake kusa da gidan mu. ¤ D0n yasaka min caji na fito ina Malangaring (Tangadi) naci karo da Kishiyar Mahaifiya ta. tace YAREEMA lafiya kuwa naga kana Tangadi da kyar na iya bude bakina. nace Kaina ne yake ciwo. tace Ya Salam to kasha magani ? nace mata A'a tace zoka karbi Magani har nabiyota na tuna Sha biyu 12:00 takusafa Kuma AMEENA Tace 12:00 na kasance Online yana daga Cikin Sharudan data Gindaya Mini. ¤ Sannan ga Masifaffan Ciwon kai yana dada karuwa kamar wanda aka dorawa Dutsen Goza ko dutsen Zuma akai nayi saurin ce mata HAJIA ina zuwa bari nakaiwa Basheer Yes-yes wayata. ¤ HAJIA tace kai ana maganar Cuta na damunka kana maganar chaji. nace mata ta kyale ni. na nufi wajen Basheer mai caji. na nufo wajen mai cajin nafara jin ciwon yana raguwa naje aka saka min Caji. aka miko min ita tana cajin ahaka na hau facebook. : ¤ IKON ALLAH INA HAWA FACEBOOK NA NEMI CIWON KAINA NA RASA KAMAR ANCIRE MIN QAYA. Nayi ajiyar zuciya gamida zullumin anya kuwa AMEENA ba gaskiya tafada min ba? Nacikaro da ita Online tun kafin nayi mata Magana naga. AMEENA: Is Typing... Gabana yafadi nafara jinna tsani kaina Abinda AMEENA ta rubuto min ne yasa na Dafe Kirji na gudun kar Zuciyata ta fasa Kirjina ta fito tsabar Tsorata da Razana danayi suman Tsaye TSABAR TSORATA ?? : Muhadu akashi na 2 , , , , . . . Part 2 Loading.....100% . . . . . * : ¤ SOYAYYA DA ALJANA A FACEBOOK PART 2 . . : Nayi ta zaman Jiran Ameena tadawo Online amma shiru kukeji kamar Maye yaci Shirwanayi. zugum nayi ina tunanin Kalaman ta da Sharuddan data Gindaya min' anya kuwa Ameena Aljanace ? Anya kuwa ba maganar qanwata zarah bace? datake cewa Gwada ni Ameena takeyi ba ? Ahaka nayita zullumi tareda Tarabbabin Maganar Ameena nashafe sama da Sa'a Biyu ina zaune ina ta Kallon Screen din wayata kamar mai Kokarin Gano wata kwayar Halitta data Makale ajikin Screen din har na yanke shawarar Sauka don ganin tayi Nisau. na dawowa EXIT na Danna don fita daga facebook din sainaji ALERT alamar wani yahau Online nafasa sauka da sauri ina fatan inama ace naga Masoyiyata Ameena ce cikin Ikon Allah kuwa ashe itace nayi saurin Rafka mata Sallama. ta amsa sannan na bijiro mata da maganar damuka fara dazu. Ameena tace Hafeez ina sonka amma na nuna maka hatsarin dake cikin Soyayya dani amma kaki har na gindaya maka Sharudda tunma kafin na karasa kace min ka amince baka duba Hatsarin dake ciki ba. Hm! Nayi ajiyar zuciya nace Ameena nace miki na Amince da dukkan sharuddan da kika gindaya min. Ahaka muka tsayar da magana akan mun daidaita Tsakanin mu na Soyayya wasa-wasa Soyayya mai karfi ta gindaya tsakanin. Hafeez DA Ameena. Abinda yake bani Mamaki da daure kai wani lokaci idan muna tare da Ameena a facebook sai ta dinga bani Labarin wani abin dana aikata a kasuwa ko a gida abin yafara damuna ina tunanin anya kuwa maganar Ameena ba gaskiya bace nacewa Aljana ce ba ? Nayi tagumi watarana ina Lissafo irin kwanakin da muka shafe muna Soyayya da Ameena amma ban taba ganinta a zahiri ba saidai a facebook. BANSAN GIDAN SU BA BANSAN TARIHIN TABA. BANSAN GASKIYAR LAMARIN TABA. . MENENE GASKIYAR LAMARIN TA ??? Wata ranar Laraba tabawa ranar samu wayata a kashe babu chaji gashi anyanke mana Wuta 11:50 nafara Jin wani irin Azababben Ciwon kai kamar Kan nawa zai fita tun ina daurewa harnafara Hawayen Qarfin hali tun ina magana har Bakina yaki budewa nafara neman kuka tunda nake a rayuwata ban taba jin irin wannan Ciwon Kai ba. ANYA KUWA MAGANARTA BA GASKIYA BACE ??? : Muhadu akashi na 3 . . . . . . . . . : : Part 3 Loading.....100% . . . . . . . ¤ SOYAYYA DA ALJANA A FACEBOOK PART 3. ¤ : : Naji Wando na Kamar danshi-Danshi da alama Fitsari ne ke kokarin subuce min tsabar tsorata da abinda naga Ameena ta rubuto YAYA FAMA DA CIWON KAI HAFEEZ? ¤ Gabana yafadi Rasss dana tuno babu wanda yasan ina ciwon kai daga Kishiyar Babata sai Ni ko abokina Basheer yes- yes da nakaima caji baisan halinda nake cikiba. Hawayen Nadama ya gangaro daga kumatuna na rasa amsar da zan bata AMEENA taci gaba dayimin Magana dacewa Yarima kana daukar maganata amatsayin wasa ko ina fatan ka gamsu yanzu da abinda nafada maka a bayanina. ¤ Na tuno da shawarar da Kawata Meenat take bani akan naki amincewa da Sharudanta amma nayi kunnan uwar shegu da shawarar nata ahaka nafara Abinda bahaushe kecewa Abaya ake barin sa wato DANA SANI KEYA ayanzu na tabbata Ameena ba mutum bace Aljana ce toh amma yanzu menene mafita na tambayi kaina SHIRU BA AMSA ahaka naci gaba da Hira da Ameena amma bisa Dole saboda aduk sanda ban hau facebook ba alokacin saidai na wuni akwance ana Yayyafa min ruwa Babana yazo yasameni yake tambayata wai Lafiya nake yawan Laulayi haka saikace mai Ciki kamar bazan gaya masa ba amma na sai na tuno da shawarar da babban abokina yake bani wato Abdullah akan cewa nagayawa Mahaifina matsalata don ita kadaice tasan halinda nake ciki na yunkuro nafara baiwa Babana Labarin halinda nake ciki shi kansa Hawaye naga yanayi yace HAFEEZU kayi Kuruciya tayaya zaka aikata irin wannan danyen hukuncin batareda tunani ba. ¤ Nayi Tagumi ina zubarda hawayen Takaici Babana Yace bakomai Allah zaiyi mana maganin ta " Kawo wayar ka daga yau babu kai babu FACEBOOK saimuga tayanda zata ganka balle ma naji gabana yafadi dana tuno da Sharudan data Gindaya min. 11:58 na dare nafara Kururuwa ina neman agaji saboda jin ana Jan Kaina ana kokarin tsinke min shi ga Cakwulkuli anayi min da gudu Babana yashigo yana Tambayata Lafiya Lafiya Lafiya ?? KODAI KASHE NI ZATAYI NE YAU ?. muhadu a kashi na 4 . . . . . . . . . . . .Part 4 Loading....100% . . . . . . . SOYAYYA DA ALJANA A FACEBOOK PART 4 ¤ : : Lafiya Lafiya Lafiya Babana Yashigo Dakina aguje jin ina kururuwa da neman Taimako nadaure nace Baba Kaina ake kokarin Tsinke min gashi anayi min Cakwulkuli mara Dadi Wayyo Wayyo Baba Gatacan tana min Kashedi Ganinta nayi ajikin Labulen dakina tana min Kashedi Nashiga uku Wayyo baba kubani wayata haka nayita faman Sambatu ina nuna Labule na inacewa gata can. ¤ Hankalin yan gidan mu yatashi aka rasa gane inda maganganu na suka dosa gashi ina kokarin Bangaje Babana wanda ke Zaune ya daddanneni sakamakon neman fita aguje danake kokarin yi "Jeki ki dauka Wayar nan ki kawo Mahaifinane yake gayawa Matar sa ta tafi can tadawo da wayar aka Tallafo ni aka miko min Wayar dakyar Hannuna na rawa kamar mai kokarin daukar wani abu acikin Cunkosan Tumakasa na kunna wayar Abin Mamaki Tunda na nufi wajen Application dina don lalubo FACEBOOK na fara jin ana warware min ciwon kan ina hawa Online na nemi ciwon kai da Cakwulkulin da ake min narasa nadubi Baba na nace Baba kaga Ciwon yadaina Kurrruuu naga Babana yakura min ido Ameena nagani Online naji gabana yafadi Lallai yanzu na yarda Ameena ba Bil'Adama bace AMEENA is Typing.... ¤ Na kurawa Screen Din Wayata Ido don ganin me take shirin rubuto min HAFEEZ ISAH KANA BANI DARIYA WAI KA ZATA WASA NAKE MAKA DANACE MAKA NI BA MUTUM BACE? INA FATAN YANZU KA GASKATA MAGANATA KADAN MA KAGANI INDAI LOKACIN DANA BAKA YAYI BANGAN KA A ONLINE BA. ¤ Na rushe da Kuka Baba ya matso kusa dani Lafiya? Na karanto masa abinda Ameea ta rubuto min Salati naji Babana da Kishiyar Babata sun dauka nima nabisu muka karasa. ¤ Washe gari Tunda Sanyin safiya naji Babana yana Rafka Sallama kamar yanda yasaba idan zai shigo Runkata ( Daki ) na amsa cikin Ladabi sannan yashigo yace zo muje nace ina Baba? Yace zamuje wajen DANDALIN ENGLISH AND HAUSA 24 ne don sune zasu jagoranci wannan matsalar taka wajen Shawo kanta saboda acikin wannan Zauren na Dandalin Tallafawa Matasa akwai Kwararrun Malamai na Ruqiya Kamar su Mai Gayya Mai Aiki Mallam Usman da kuma Sarkin Fulanin Facebook kai hardama Wani Tsoho acikin su General Abubakar mai Rauhanai don haka can zamuje su yi maka Ruqiya arabaka da wannan Masifar daka Daurawa kanka nayi ajiyar zuciya acikin zuciyata ina Murna Za'a rabani da wannan Qayar Ameena natashi Tsaf na shirya sannan muka Nufi Ofishin Dandalin English and Hausa 24 tun muna hanya muka fara ganin Abubuwan Mamaki da alama dai Ameena taji duk irin hirar da mukayi da Baba na sannan Bata son muje wannan Albarkataccen wajen don tasan indai muka shiga toh Magana ta kare Kiiiiiiiiiii. Mukaji Mashin dinmu yatsaye a hanya ga Mai ga komai amma mukayi mukayi yaki Tashi ahaka muka baiwa wata mai Sayar da Awara agefen titi wacce tace mana sunan ta Fateema kuma a kofar gidansu take Awaran ahaka muka hau Dan Achaba (Okada or Goin) muna fara tafiya shima mashin din yayi Kamar yanda namu yayi muka sake tsare wani shima tafiya kadan aka maimaita ikon Allah abinda naji Mahaifi na yafada kenan. ¤ YAUWA. ALHAMDULILLAHI nasake jin Babana yafada yana Kallon Tsallaken titi sai naji yacemin gashi can ma yana sayan Fetur (Fuel) wanene na tambaya ? Babana yace Mallam usman mai Rukiyya mana. wani Bawan Allah ne Dogo mai siffar Kamala nace daman shine wancen? Babana yace shine mana muka tsallaka muka same shi har yashiga mota ganin mun nufo shi muna Daga masa Na Kwasar Tuwon mu (Hannu) yasashi dakatawa Lallai daga ganin sa kasan ba banza ba don shima yanada kwarjini da sauri na kawar da idona don Kwarjinin sa Babana ya fayyace masa dukkan abinda ke faruwa sainaji yace Shiyasa mana yakasa hada ido dani Kushiga Mota mutafi ana Kunna Mota itama tace Bazata tashi ba BARI MU DUBA KO MENENE YA SAMU MOTAR. : Muhadu akashi na 5...!!! . . . . . . . . . . Part 5 Loading.....100% . . . . . . . . . .. : ¤ SOYAYYA DA ALJANA A FACEBOOK PART 5 ¤ : * LAIFIN DADI 'KAREWA * Muka fito daga cikin motar don duba abinda ke faruwa Kafin mu fara bude inda Injin Motan yake sai babana ya kara bayyanawa Mallam Usman mai Rukiyya abinda ke faruwa damu tun daga hanya Murmushi naga Mallam usman yayi sannan ya fara Jero wasu Ayoyi cikin Ayoyin Alkur'ani Mai Girma Ya umarci Babana daya tashi mota babana yaje yatashe ta nan da nan kuwa muka Harba sai Cibiyar Dandalin English and Hausa 24 muka iske Mutane Jimgim ana Jiran zuwan Mallam Usman Kafin mu wuce Mallam usman ya tsaya don baiwa mutane Hakkin su bayan yayi musu Sallama Sun gama gaisawa sannan yayi musu bayanin yana neman Alfarmar zai fara Ganawa dani don Yanason Adaki Qarfe da zafinsa dole mutane suka Mana uzuri don jin Sawun Giwa wacce ta take na Rakumi. ¤ Muka shiga aka ajiye ni akan wani Kujera na Alfarma sannan Mallam ya umarce ni danaje nayi Alwala bayan na kammala alwalar nan ne aka zagaye ni da Qur'anai ana karanto Ayoyin Alkur'ani mai girma haba nidai bansan me yafaru ba sai daga baya ne naji wai ashe bayan ta Bayyana ne akafara Drama kamar haka. : Wacece ke tace sunana Ameena. sannan aka cigaba da Fafatawa da ita akan ita bazata fita daga jikin Masoyinta Hafeez ba har tana kuka tana neman ayi mata Rai kar arabata da Masoyinta dakyar da sudin goshi wai don ma tahadu da Jajirtattun Malamai ne don saida ma aka Kirawo GENERAL Abdullahi Mai Rauhanai sannan aka samu dai tayi Alkawarin zata fita amma wai sai ta Ido aka hanata tace ta Kunne nanma aka hanata aka dai samu ta fita ta Baki bayan nadawo Hayyacina ne aka dawo dani gida kafin Baba na da Yan Gidan mu su ankara Na Faffasa Waya ta harda Layin da Memory Card na jefa su ciki wuta suka Kone. ¤ Ashe dai Ba'a Rabu ba Lokacin da Ameena ta tashi Fita kunsan ta Bakina(Mouth) ta fita Tun daga nan Nakoma Mutum mai Surutu kamar Aku Kuturu. Shiyasa naketa damun ku da surutu a FACEBOOK. ....... : HHHHHHH YAN UWA WANNAN LABARIN NA KIRKIRE SHI NE DAN NISHADANTAR WA TARE DA HADIN GWIWAN SHAFIN DON WASU SUN KIRANI SUNA CEWA ZASU DAINA FACEBOOK TOH WASANE AMMA BA'A RASA FARUWAN HAKAN DON MAKAMANCIN HAKAN YA FARU A ZAHIRI DA ABOKIN AMININA. An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 1 of 1