ko fa nace waye yace dauda ne nace
shugo mana tunda ya shigo ya kalli yana yina yaga
yadda nake magana kasa kasa sai naga yana yimin
murmushi ya matso kusa dani yana dafamin kai na
yana shashshafamin ga don baya na yana min
rada a kunne na sai jinai na rumgume shi kai
alokacin sai da muka Biya waka kanmu buka tun
mu tundaga wannan ranar naji mace aduniya ta
daina burgeni ba dama na kalli dan uwana namiji
sai naji sha,awarsa ta kamani kamar na rumgume
shi
wata ranar talata ce muna dakin dauda bashi da
lafiya sai Alhaji ya bugo waya sai na daga wayar
nace dauda yana bacci bashi da lafiya sai Alhaji
yace yana san ganina yan zu in zo nace gani nan
zuwa daga zuwana muka zauna muka sha hira har
wanka mukayi tare dashi muka fito muka kasan ce
cikin nushadi irin namu Alhaji ya kawo kudi masu
yawa ya bani
in ta kai cema har abuja muke zuwa tare da Alhaji
ku san sau biyar muka je Dubai tare da Alhaji na
zama tamkar matar shi ko da yau she in ba aiki
muna tare da shi
Har wani salo muka canza nasa mun magoya baya
sai mu samo zan kade. diyar budurwa sai muce
mata tari bato mana samari sai mu sata tayi shigar
banza sai tabi titina da sako sako don ta dau
hankalin samari sai kana tunanin kaga banza
Sai kazo kun daidai ta sai tace ma kutaho gidan ta
sai ka shigo ka cire kaya sai kaga gardawa sun
shigo sun rirrike ka da kar fin tsiya za,a tale ka
abiya bukata da.kai in angana sai abaka kudi wasu
sukan karbi kudin har su dawo wasu ko kudin
basa amsa,
A cikin wannan halin mu kai ta guda nar da
wannan da bi,ar ta banza akallah yan zu ina da
gida je wajan guda 3 ina da kudi kimanin naira
miliyan 2 acikin banki wanda baza su iya yimin
amfani ba wanda dana sani ta kare akai na da
farko a subitin malam aminu kano muka fara zuwa
lokacin da duwawuna ya zazzago muna zuwa za ai
min aiki aka auna ni akace ina dauke da cutar HIV
shi ne aka dawo dani nan wanda a yanzu nake
ladama nake dana sani arayuwata kuyi hakuri
Lawan kuya femin abin da nai muku kuya femin
kamar yadda kuke fada kowa da akwai kaddarar sa
to ni wannan ita ce kaddara ta wanda san abin
duniya ya je fani cikin ta
kada ku kasan ce da wasa Ku kwatanta abinda na
aikatawa kaina wanda a yanzu nake ladama da jin
kunya
"Lawan ya ce shaheed ka dai na kuka kayi hakuri"
A Karin farko da nai magana cikin tambaya
,shaheed mai yasa bakayi yin kurin dai nawa ba,
shaheed cikin kuka yake magana "natabayin yin
kurin in daina har sai da na kwashe mako biyu
banyi ba amma sai naji kamar ana cika ramin
tsinke a cikin duwawuna kusan duk mutu min da
aka taba amfani da shi ta baya ana sa mai Wata
tsutsa a cikin duwawun sa ita kuwa wannan
tsutsar abin cinta kuwa shine sperm da ake sawa
mutum da za ran babu abin cin ta sai tana tsikarar
duwawun sa tana mintsininka dole sai mutum ya
je anyi masa ina rokon Ku da kada ku kuskura
kuyi abinda na aikatawa kaina kuci gaba da yi
mana addu,a na gode muku.sai alokacin shaheed
naji yayi shuru ya kauda kai bansan lokacin da
rigata ta jike sharkak da gumi kamar an watsamin
ruwa a jikina wanda tunda aka fara bani labarin ko
tari ban iya yiba na dubi Lawan kamar ruwa ya ci
mutum shima yayi sharkak
Lokaci guda sai sai muka ga idanun shaheed sun
zazzago waje ko iya magana baya iya yi bakin sa
yana kumfa da gudu natashi naje nakira Likita
ashe kafin in dawo rai yayi halinsa Likita yazo ya
dubashi ya aunashi
Sai ji mukai yace sai dai kukara yin hakuri Allah ya
saukar da ikon sa
Bansan lokacin da hawaye suka fara kwaranya ba
Lawan yace Faisal shaheed ya tafi
Wannan shine kar shen rayuwa Allah ya kyautata
farkon mu da kar shen mu Mu gyara halayan mu
tunkafin mukoma ga Allah mahallicin mu kada mu
yarda da mugun aboki mabudin wahala mutashi
munemi na kanmu Allah kasa muda ce
nan bada jumawa ba littatafaina zasu fito
1)Ni na sanar da mutuwa ta don tsoran mutuwata
2)mugun aboki) yana dauke da shafi 200
Kadan daga cikin wakata
*in yau mune gobe bamu ne ba*
*hakan munsani bama zauna ba*
*mu gyara zukatan mu kafin ranar duba*
*ranar da dar hami ba zai aiki ba*
*naira da kwabo bazan gane ba*
*ga dala abar wahalarwa Babba*
*ba saraki ba Governan ba*
*ba talaka ba mai halin ba*
*kar shen rayuwa makwan ci kayi duba*
*shukar da kai a yau sai girba*
*agidan duniya ake shuka baba*
*alahira ake girbi Babba*
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels