An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
KARSHEN LUWADI MUGUN ABOKI MABUDIN
WAHALA
part 1
A zaune nake acikin shago kamar yadda na
saba bayan nadawo daga wajan aiki nakanso
na zauna acikin shagon kafin daga bisani
nafito in tafi majalissa kamar yanda muka saba
duk bayan sallar ishsha,i mukan zauna muda
abokanan mu musha hira
Amma awannan ranar sai ta zomin da wani irin
sauyi bakamar sauran ranakun ba naga
ba,abinda yafi illah inci gaba da zama acikin
shagon bana wani sha awar in fito waje don
zaman majalissa duk da dai shagon bawani
babba bane balle harya watatu da kayan
kyalekyale na zaman hakurin gwauro Wanda
Yan mata suke kira "ina burgewa acikin dakin
shara yau jibi gyara katifa da safe sai ance
kawo kwano" kawai dai suna fadar albar ka
cikin bakin sune wai don muji haushi
Shagon dauke yake da Wata katifa wacce
girmanta baikai na lambuwan ba agefan hagu
kuwa Wata durowa wacce nake zuba kayan
sawata aban garan dama kuwa Wata karamar
talabijin ce akan tebur
Akasan kuwa Wata rediyo ce mai suna 3loda
wacce samari Irina suke yayi don su nushadan
tar da kan su da saututtukan na zamani
bakasafai nafiye amfani da DVD ba saboda
inada rasiba mahangar tauraron dan Adam.
Duk da dai fankar dana kunna amma naji
kamar zafi take bani, mai makon naji sanyi
amma banyi mamaki ba sabanin abinda yake
damuna, Wanda nikai na bansan mu sabbabin
al,amarin ba, ba,abinda ya fadomin azuciya illa
yau Asabar kuma yau ne gidan talabijin na
tauraron dan Adam sukeyin wani shiri Wanda
bakasafe nafiye bari yana wuceni ba saka
makon duk sati akeyin shirin mai suna (DADIN
KOWA) wanna shirin yana matukar Sani nishadi
kwarai da gaske
Kunna socket da nai shiya karamin karfin
gwiwar saurin daukar romutcontro don kama
tashar da ake shirin ba,abinda kunnena yafara
jiyemin a photon farko sai jinai ance yaune
muka kawo muku karshen shirinmu na mako
na 74 sai wani satin zakujimu dauke da
cigaban wannan shirin DADIN KOWA abindai
baimin dadi ba amma dana tuna in Allah ya
kaimu gobe akwai mai mai cin shirin Gashi
dama gobe ba aiki sabanin yau asabar gobe
lahadi
Jinai wayata tana kara alamar wanine yake
son magana dani daukar wayar danai shiya
kara tabbatarmin gawanda yake so yayi
magana dani
ina duba fuskar wayar sai naga abokina ne
LAWAN shine babban aminina amakaranta
banyi mamakin sallamar da yayimin ba domin
addini ne ba al,adaba domin duk musulmin
daya kiraka yakan farama da sallama kai kuma
sai kai amsa mai da
"assalamu alai kum" na amsamai da wslm "
nan dai muka gaisa kunsan hirar abokai awaya
bata wuce hirar yaushe ne muke da wasa
kokuma hirar Yan mata dayake Lawan dan club
din mune nazata zai cemin munsiyi wani dan
ball sai ji nai yacemin "kasan ......!KARSHEN LUWADI MUGUN ABOKI MABUDIN
WAHALA
PART 2
"Kasan shaheed bashi da lafiya yau kusan
kwana Tara" wallahi bani da Labari sai yanzu
daka fadamin Allah Sarki mai ya sa meshi
"Abin sai ahankali yan zuma haka yana
asubitin (zana)" bansan lokacin danai saurin
firgitaba!!! Nagyara zama nace shaheed yana
asubitin zana ?
"Wallahi yana can yakamata gobe muje
muduba shi" bansan lokacin da gumi ya
ketomin ba nace Allah ya kaimu darai da lafiya
mukai sallama na ajiye wayar
Ba,abinda ya fara fadomin acikin zuciya sai
maga nar da Lawan yacemin gobe zamuje
asubitin zana
Kai da ga jin sunanshi yayi kama da sunan
laya wacce ake cewa layar bata layar zana
kodai shima yayi layar zanar ne ?
Bantaba zuwa asubitin ba amma duk naji
abinda yake faruwa acikin asubitin
Asubitin bangare bangare ne a yanda na samu
Labari akwai bangaran masu cutarnan ta masu
tari akwai bangaran masu cutarnan ta zamani
mai karya garkuwar jiki wacce akafi Sani da
HIV Ba,abinda zuciyata take kara sanarmini
illah gobe zakaje asubitin zana bansan lokacin
da hawaye suka fara zubo minba naidai zuciya
ta taci gaba da mirgino min manya manyan
maganganu gobe zakaje asubitin zana wai shin
inkaje awanne bangare zakaje ? Bangaren yan
tari muci gaba da karbar magani kafin sa,i yayi
ko kuma bangaran gawa dare zakaje ?
In har bangaran Yan tari zakaje to yaushe
shaheed yafara tari bamu Sani ba ?
In kuma bangaran gawa darai zamuje ainaga
shaheed baya neme neman mata balle in ce
koya fada rijiya mai gaba dubu wacce tsalle
daya ake afada cikinta amma sai kai dubu
baka fito ba nan zuciyata taci gaba da sani
cikin halin damuwa da tunani da tausaya wa
bansan lokacin da bacci yai awan gaba daniba
Sai jinai ana bubbuga kyauran kofar shagona
ba sai jinai ana cewa "mai kakeyi har anfito
daga sallar asuba"
Bansan lokacin danai saurin tashi ba nabude
kofa na dau buta naje nayi alwala nadawo nayi
sallah jinai zuciyata tana cewa gaskiya yau
kayi asara ga shi bakasamu sallar asuba ba
gashi anjima zakaje asubitin zana nan nafara
zare ido
Damisalin karfe sha daya na safe na dauki
wayata nakira Lawan muka gaisa yace min
"dama yanzu nake shirin inkiraka sai ga
kiranka ya shigo dafatan kashirya ko yanzu ma
haka ina bakin titin layinmu zan hau abin hawa
sai nazo muwuce amma kafito bakin titi yanda
innazo sai mu wuce, ok karka damu munti
kadan sai gamu alayi su Lawan muka tsaya ya
shigo muka tafi muka nufi asubitin (zana)
Muna tafiya gabana yana faduwa Lawan
yanamin magana amma zuciyata bata bari
na,iya sauraron maganar da Lawan yakeyimin
ba nikon cewa nake eh bamu jima muna tafiya
ba sai gamu abakin asubin (zana) muka
sallami mai abin hawa muka tsallaka muka
sayi kayan dubiya Wanda a al,ada baya wuce
dan lemo muka siya muka wuce kai tsaye
acikin asubitinKARSHEN LUWADI MUGUN ABOKI MABUDIN
WAHALA
Part 3
@na Faisal Ahmad
07050222260
Da shigarmu cikin a subitin naga lawan ya
karya kwana yayi wani bangare Ni kuma ina
biye da shi ragon azancin da nai shine ban
tambaye shi wanne bangare zamuje kawai sai
naga mun karkata munbi Wata hanya Ina daga
kaina akofar da zamu shiga sai naga anyi wani
rubutu an rubuta kamar haka alamar gurin da
zamu shiga gurine namasu dauke da cutar HIV
nan gabana yafadi na kama sallar lami da
sauri nace Lawan bakaga in da zamu shiga
bane Lawan yace "ai anan bangaran suke"
zuciyata taso tabijiromin da sababbin tunani
sai nai ajiyar numfashi nace nan bawajan
tunani bane nan wajan dubiya ne da daukar
darasi
Lawan yana tafe ina binsa abaya muka tsaya a
bakin wani daki kofa ce amma da kadubi
yanayin kofar bawai daki bane irin shago Mai
gado daya da sauran tarkace
Shigarmu keda wuya cikin dakin sai idona ya
kaini ga hangen farkon dakin da kar shen dakin
babban daki ne dogo yana dauke da wasu
fararan ga daje irin dai na sauran asubutocin
Muka karasa chan karshen dakin Wanda a nan
ne aka kwantar da su shaheed ganin Safiyya a
kar shen dakin shiya kara tabbatar min
shaheed shine a cikin wannan dakin
Safiyya kan wace ga shaheed wanda
shekarunta basu wuce goma sha takwas ba
Kyakykyawa ce ta gaske ta buga musali domin
idan akace ma ana gasar Nuna cikokkun
kyawawan mata nagani nafada bazaka taba
shayin dauko ta kanunata a cikin dubun
dubatar taron nuna kyawawa mata ba a don ta
kawai kansa Yan mata su buya yayin da take
do so wa
Safiyya fulani ne gaba da baya gaskiya Allah
yayi musu kira ta gaban musali dukan su
matan da mazan Allah yayiwa mahaifinsu
rasuwa Ma haifiyar su mutuniyar kirki ce ta
bugawa ajarida
Bansan lokacin nadawo daga halin da zuciyata
tajefani ciki ba tunanin da bai da amfani a irin
wannan wajan
Jinai wata zazzakar murya cikin tausayawat
"ina kwananku" Safiyya ce take gaishemu
muka amsa muka ce ya mai jiki tace "da sauki"
nace mata ina mama "yanzu tafita tace
zatadawo" muka zauna agefan gado
Idanunsa abude muka gaisa yana magana
yana kuka nayi mamakin yanda naga shaheed
ya rame yayi wani irin bushewa
Da yake tunda muka taho zuciyata ta fara
tafiya yawo amma a wannan karon na hanata
zuwa ko ina Lawan ya dubi Safiyya wadda
kanta yana kasa tun bayan da muka gaisa
"Safiyya Ko zaki tafi gida kihuta tunda munzo
kinga zamu kai har yamma anan" Safiyya ta
dauko filas din shayi "to natafi"
Muka juyo da hankalin mu kan shaheed ya
saukin jiki akaro na biyu har yanzu yana kallon
mu yana zudda hawaye Mukan sai rarrashin sa
muke kayi hakuri shaheed kaddara ce tana kan
kowa haka Allah ya kaddara sai dai kayi hakuri
karike ta haka rayuwar duniya dama take cikin
ta akwai kura kurai sai Wanda Allah ya tserar
bu dar bakin shaheed sai jinai yace "Lawan Ku
Allah ya tserar daku daga fituntunun duniya
dasan abin (Kawa) Danu na isa da rashin ta
wakkali da abinda Allah ya baka da rashin
godiyar allah"
"Lawan yace shaheed Kana irin wannan
maganar kowa fa da irin kaddarar sa"
"Shaheed yace to ni wannan itace kaddara ta
Wanda ko ban fada muku ba kunsan halin
dana ke ciki a halin yanzu Wanda San duniya
ne ya jefani cikin irin wannan mugun bakin
halin Dana ke ciki ga shi zan je na hadu da
allah mahaliccina in je in ce mai me ?
nace kayi hakuri ka dai na kuka shaheed Allah
zai baka lafiya "mai waka wannan cutar bata
tashi ba ce Allah ka tsine wa Dauda badu !!
Lawan kada ku sake kui irin rayuwar da na
tsinci kai na a ciki mummunar rayuwa wacce
nayi asara acikin ta karshe na ladama da jin
kunya zan bar abin fade ga iyayena da
dangina da ku kanku abokaina zan bar muku
abin zargi da kin amin cewa daku acikin
dubban jama,a ina son kuyi hakuri da abinda
na jefaku a cikin garari kuya femin abinda nai
muku ko ban fada ba kunsan abinda yake da
muna amma bakusan mussababin abinda ya
jamin ba Allah ya tsine wa Dauda badu !
Wanda shiyai sanadiyar samin wannan cutar
mai waka ina kara fada muku kada kusake kubi
rudanin zuciyar Ku kui hakuri kurun gumin
kaddara da abinda Allah ya hore muku na
rayuwa
Kune abokai nagari na hakika amma nai wa tsi
daku saboda baku can za goma balle sha biyar
nafada hannun MUGUN ABOKI MABUDIN
WAHALA" Lawan cikin tambaya Shaheed
amma ba,a wajan baby ka dauki wannan cutar
ba?? " awaja Dauda badu na dauki wannan
cutar" shaheed cikin kauda kai ya ci gaba da
magana Wata rana. Ina zaune akofar Gida
Dauda badu ya zo ya same ni "shaheed zoka
rakani " nace mashi ina zan rakaka yace dani
gidan abinci zan na cikin G.R.A zan raka shi
amma saiji nai yace yanzu zamu dawo zamu
sami alkairi so sai kai ma zan baka kasan ka
na amsa mai cikin tambaya amma da wuri
zamu dawo ko ??KARSHEN LUWADI MUGUN ABOKI MABUDIN
WAHALA
PART 4
@na Faisal Ahmad
07050222260
Yace "ko zamu tafi bazamu Dade ba" na hau
kan mashin din muka tafi sai gamu a
nassarawa G.R.A
Wani gidan abinci ne muka tsaya abakin
parking surface na sauka a yakafe mashin
dinshi muka shiga ciki muka zauna jim kadan
sai ga saver ta zo tace "mai za,a kawo muku"
dauda naji yace a hado mana special food
guda biyu dauda ya cemin mutu mina abin ai
yayi ko ? ehh yayi amma dauda kana da kudin
da zaka biya su ? don ni wlh bani da kudin da
zan biya su iya kudi na naira dari tara nake
magani kuma da su nake san tafiya school
gobe dauda ya kama dariya ya ce "shaheed
daga yau ka daina matsalar kudi.
A ka kawo mana abinci da lemuka kala kala da
ruwan roba da farfesun naman rago kai a
wannan ranar naga duniya muka gama ci
muka goge bakin.
Ina jira naga dauda ya bada kudi sai gani nai
ya ciro wani card daga cikin walet din sa a she
katin ATM ne naga ya mikika musu sunkar ba
sun saka shi a cikin Wata porke money suka
cire kudin su suka miko mai katin sa gaskiya
nayi mamaki abin sai da ya birgeni
Baki na sai da ya kasa yin shuru na tambayi
dauda na ce abincin nawa muka ci ? Yace
"basu da yawa abin cin dubu hudu da dari
biyar muka ci" sai da na rike baki nace kasan
yanda ake karancin kudi amma kasa muka
kashe wannan kudin mai yawa haba dauda
"abokina ai wannan bako mai ba ne in muku
koma Gida anjima zaka rakani musuyo kaya
abourtik " nace na amince Allah ya kaimu
anjiman ya saukeni ako far gida ya zaro kudi
naira dubu biyu yamiko min nai kamar bazan
karba ba amma dana tuna wannan lokacin ina
cikin matsanaicin rashin sai na amsa mukai
sallama
Da misalin karfe 8:30 pm sai naji sallama ina
lekowa sai naga dauda ne nace mai ina zuwa
fitowa ta ke da wuya sai naga dauda ya na
kallo na yana wani irin murmushi sai naji yace
"haba mutu mina kai da nace zaka rakani
musuyo kaya amma naga kamar ka manta "na
ce a,a ba man tawa nai ba dama ina jiran
zuwan kane muka hau mashin dinsa muka tafi
sai gamu a wani shagon siyar da kayan sawa
ina biye da dauda muka shiga cikin ya duba
kaya masu kyau kusan kala biyar sai jinai ya
cemin " shaheed naga har yanzu baka dauka
ba ko so kake sai na gama sannan muza bi
naka"na bude baki nace dauda ina san siyan
kaya amma sai nan da kar shen wata zan siya
amma Yan zu ba wannan maganar tunda ban
da yan canji agurina sai jinai dauda ya rikeni
yana "haba abokina yan zu mun zama daya
dauki abin da yai maka a ranka kar ka damu
ban san lokacin da ga bana ya fadi ba amma a
haka zuciyata ta dake na zabi kala biyu riga da
wando masu kyau masu tsada mu kaje
bangaran Yan ta kalma muka zaba kai in ta kai
ce ma a wannan ranar Sai da dauda ya kashe
mana kusan nair dubu sittin 60000 na rike
mana kayan muka dawo dauda ya saukeni a
ko far Gida ya bani jakar kaya na " mai ya sa
wayar ka bata shiga in na kira ka" nace wayar
ta fada ruwa amma na kai ta gurin gyara
"abokina ka kwantar da hankalin ka
gobe sai muje musiyo Wata wayar nai mishi
godiya mukai sallama Shi gata shago ke da
wuya na kwanta ina murna can sai naji gabana
ya fadi sai na fara tunanu inata zancen zuci ina
cewa !!! kai yan zu fa duniya ba gaskiya wai
dauda wanne irin aiki ya samu har ya daina
aikin hotal ne ? kokuma wanine ya manta jakar
kudin acikin hotal din su dauda daya ke aiki ya
abin yake
nan zuciyata taci gaba da bujuromin da
zantuka kala,kala taci gaba da cewa ko dai
dauda ya shiga kungiyar nan ta a siri ko dai
mafiya ya fara yi ne Kai !! amma abin da
manaki sai jinai zuciyata tana ban shawara
akan in amma wannan sana,ar yakeyi ina
ruwana ahaka na kwana ina ta tunanin yanda
dauda badu yake fa tsaka da kudi
Washe gari da misalin karfe 4:00pm sai ga
dauda ya zo yasa meni muka gaisa sai jinai ya
cemin "shaheed amma kayan nan sunma kyau
kamar wata sabuwar amarya" na danyi
murmushi na ce amarya kuma ? "Kai amma
gani nai summa kyau ai abin a ya bane " muka
danyi murmushi nace kai amma dauda baka
rabo da zolaya.
Akaha muka hau mashin din dauda muna
tafiya muna hira har ya ke cemin "nanda
kwana goma zan gama ginin gida na sannan
sai in siyi sabuwar mota" ba,abinda zuciyata
take fadamin sai cemin take ko dai gidan su
dauda suna da injin buga kudi ne acikin gidan
su nan zuciyata ta dawo daga tunanin da take
saboda maganar da dauda ya fada ita ce tai
saurin dawo dani daga tuanin da nakeyi
"shaheed in muka dawo daga siyan waya sai
mubiya hotal mudan huta ko????KARSHEN LUWADI MUGUN ABOKI MABUDIN
WAHALA
PART 5
@na Faisal Ahmad
07050222260
Bamu jima muna tafiya ba sai gamu a Beirut
kasuwar yan wayo yi muka shiga wani shago
da shigar mu idona ya fara hangomin wayoyin
zamani Sai jinai dauda ya cemin "wacce ya
kamata ka zaba" nace duk wanda ka daukar
min tayi
Sai gani nai ya dau ko wata waya kirar
blackberry Z30 aka fada mana kudin ta dauda
ya kirgo kudi ya biya muka futo muka hau
mashin
sai gamu a kofar wani babban hotal Nan naji
gabana yai mugun faduwa !!!
Saboda ban taba zuwa hotal ba sai dai labarin
nake ji a wajan su prince shima labarin sai in
sun dawo daga gidan rawa.
Su kansu inaji suna cewa wannan hotal din
Bakaranin mai kudi bane ya ke iya kamawa
amma sai gashi yau nine zan shiga cikin sa,
Nayi mamakin yanda muka shiga cikin hotal
din ba wani Wanda ya tambaye mu har muka
isa bakin wata kofa mai number 0041 sai gani
nai dauda ya curo wani card mai kama da ATM
ya zura shi acikin kofar da kin sai gani nai
kofar ta na budewa
Kai gaskiya abin ya ban mamaki abinda muke
gani acikin film din turawa amma yau sai gashi
ina gani,
Shigarmu ke da wuya kai na ya juye naga
kamar awata sabuwar duniya muke kai
wannan dakin ko gidan manyan masu kudi sai
an bin cika.
Muka samu guri muka zauna abakin gado,
Na tambayi dauda nace wannan hotal din
nawa ake biya duk kwana daya dauda
yace"wannan dakin yakai ki manin naira dubu
arba,in da biyar 45000" cikin tambaya nace
dauda wai yanzu mutum ne yake biyan
wannan kudin Ko kuma?? Dauda yayi dariya sai
jinai yace "tsaya in tashi inje in watsa ruwa
saboda yau mai gida zai dawo" yatashi ya
shiga wani irin ban daki mai kama da gidan
glass ya shiga ya watsa ruwa ya fito daga shi
sai wata yar karamar Riga ya cemin "shaheed
ya kamata kai ma kashiga kadan watsa ruwa
sabo da yau anyi rana " natashi na shiga nima
na dan watsa ruwa na fito ya dauko wani
turare mai kamshi ya feshe duka cikin dakin
Minti kadan dakin ya dau wani rin kamshi
Kai amma wanna turaran ya shigar min har
tsakiyar kaina ban taba jin irin wannan
turarenba dauda ya bude wata durowa irin ta
jikin bango ya dauko wani man shafawa ya
cemin"wannan maganin ciwon baya ne" ya cire
rigar sa ya kwanta akan gado yace in shafa
masa nakarba na bude robar na lakato na fara
sha fa masa sai jinai yana wani irin nishi
kasa.kasa yace in bar shi haka yatashi zaune
yace "shaheed kai ma kana so in shafa
maka"cikin sauri nace a,a saboda ni bana
ciwon baya sai naga yana dariya akaro na biyu
yace " tsaya in tashi in dafamana shayi nasan
kai ma abocin shan shayi ne "
Ya tashi ya dafamana shayi a cupy herta ya
dauko wani irin ganyan shayi wanda bantaba
ganin irin saba,
Amma banyi mamaki ba tunda ba,a Gida muke
ba muna cikin Wata sabuwar daula ce minti
kadan sai gashi da kofuna guda biyu a hannun
sa ya mikomin daya ina karba naji wani irin
kamshi ya daki hanci na ya zauna muna sha
muna hira nace
kai !! amma wannan shayin yayi dadi so sai
dauda yace "ai dole in karrama ka a wannan
ranar minti kadan sai jinai han kalina ya fara
gushewa can sai jinai ina limshe ido jiki na
bakwari ina magana a hankali naga dauda
yana matsowa kusa dani.....
KARSHEN LUWADI MUGUN ABOKI MABUDIN
WAHALA
PART 6
@na Faisal Ahmad
07050222260
Dauda ya fara matsowa kusa dani ya rike min
hannu yana min magana kasa kasa a cikin kunne
na yana cewa "shaheed kaima a shafama maganin
ciwon bayan"
Cikin wata irin murya mai dauke da kasala nace
ashafamin sai na cire rigata na kwanta akan gadon
dauda ya fara shafamin aba yana,
Sai farkawa nai naganmu cikin bargo tsirara tumbir
daga ni har dauda muna manne da juna nai sauri
na tashi zaune ina innalillahi wa inna ilaihin raju,un
na nakara rufe I dona na bude a zatona ko mafarki
nake nai kokarin tashi amma jiki na ba kwari da
kyar na dafa bango na mike na nufi in da na
hango kayana cikin kasala nake tafiya ina rangaji
naje na sa kaya na
ban San lokacin da hawaye ya fara ketomin daga i
da nuna ba lokacin da naga wani abu ajikin
wandon da nake sawa cikin kuka da shashsheka
nace dauda !!!! Meye haka kai min ? na fara surutai
ina zaginsa nace dauda bansan haka kake ba
wallahi Allah wada ran wannan abotar tamu Allah
ya isa Allah ya tsine ma Allah ya kwashema
albarka Allah ya wula kan taka Allah ya tona ma
asiri Allah ya tsine ma tunda kazama (MUGUN
ABOKI) nima Faisal da ni da Lawan da ake bamu
labarin sai da muka ce (Ameen)
Najuya zanfita na nufi gurin kofa abinda namanta
shine ashe wannan kofar ba irin sauran ko fofin ba
ne ban san lokacin dana juyo na ca kumi dauda
muka fara fada mun kai kusan minti 3 muna fada,
Sai gani nai kofa tana mudewa da kanta sai ga
wani Alhaji cikin fararan kaya dauke da Wata
katuwar jaka a hannun sa ganin da yai muna fada
sai yai saurin ajiye jakar,da take hannunsa yazo ya
raba mu
Dakyar ya samu ya rabamu. Muka saki juna sai
haki nake ina huci sai ji nai yace min "mai ya
hadaku kuke fada ajunan ku har daya ya jima dan
uwansa ciwo" Sai a lokacin nakula ashe bakina ya
fashe,
Alhajin ya dauko ruwa a cikin firji ya bani yace"
amshi ka wanke bakinka kazauna inji abin da ya
hadaku" na wanke bakina na dawo cikin bacin rai
nace ni fita zanyi Alhaji yace "kafadamin abinda ya
hadaku har kuke fada
Ban san lokacin da hawaye suka fara fito min ba
na kwashe duk maganar abinda ya faru na fada
masa daga farko har karshe
A nan yai ta bani hakuri yace don Allah in rifamasa
asiri karna fadawa kowa dakyar na yarda nace
amma da sharadi daga yau bani bashi alhajin ya
juyo gurin dauda yace" daga yau kada kakara
shiga saggar sa tunda baya so" alhaji ya zuge jaka
ya dauko kudi rafar yan dari biyar biyar ya mikimin
rafa daya ya ce in karba nace a,a bazan karba ba
dakyar na karba nayi masa godiya
Na juya zanfita ke nan sai ya kirani yace naga
bakin ka ya fashe tsaya in baka magani nace a,a
kabarshi in na fita zan samu magani ya ce a,a tsa
ya dai na tsaya ya dauko wani jan minti ya bani na
kar ba ya budemin kofar na fita cikin takai ci da ba
cin rai ina fita na tare mai mashin ya kaini har ko
far gida na shiga shago na zauna inata takaici da
ladama can sai na tuna da maganin da akaban mai
kama da minti
Na dauko shi daga cikin aljihuna na ciri guda daya
na sa abakina nafara tsotsa rashin sani hausawa
suka ce yafi dare duhu Kun San ko mintin menene
a she sexy minti ne
Nan ta ke naji zuciyata ta gushe idanuna sunfara
lumshewa naji hankalina duk ya tashi ba,abinda
nake bugata illah naji wani a jiki na hankalina yayi
mugun tashi ina nunfashi sama,sama can sai
naji.......
'Don Allah masu karatu naji wasu sunayimin kora fi
akan yan zu banayin typing da yawa wlh computer
ta ta samu tasgaro da waya yan zu nake typinKARSHEN LUWADI MUGUN ABOKI MABUDIN
WAHALA
PART 7
@na Faisal Ahmad
07050222260
kamar karar waya nayi tunanin ko awaje ne sai
nakarajin sautin kiran yana kara tashi
Banyi tunanin ni ake kira ba sabanin na kai kusan
kwana nawa Iayina yana kasa ashe ni ake kira
dama tunda muka tafi siyan wayar da layina natafi
muna siya nasa layina Ina daukar wayar sai naga
Wanda yake kirana kun san ko waye a she dauda
badu ne da sauri na dauki wayar kafin in ce hello
harya CE "D'ama kiranka nai in baka hakuri akan
abinda yafaru" nace ba ko mai dauda yanzu kana
ina ne nace mai dauda yace "yan zu Ina kan hanya
zandawo Gida" nace yai sauri ya zo gida ina
neman sa ba,ajima so sai ba sai jinai ana
konkwasamin