ta zama budurwa wlh." Adamcy ya girgiza kai yayi yana murmushi ya nufi kan dining din.
Suka biyo bayansa a ka ƙayataccen gurin cin abincin da abinci iri-iri kusan kala Hudu Hadiza ta hada ga nama nan naman kaji da na rago kayan ciki wanda sukaji haɗaɗɗan farfesu sannan gasu sakwara dambun shinkafa coffe shayi dangin kek da lemon kwali dana gwangwani har ma dana kwalba, babu ce kawai babu agun.
Ita kam madam Ma'azzara bama abinda yafi tafiya da imanin ta sai korayan furanni da jajaye harma da fara da aka ƙawata gurin cin abincin dashi wani abin mamaki harda wani ɗan madaidaicin famfo akan daning ɗin wanda kai biyune ɗaya ruwan sanyine dayan kuma ruwan zafine amman ba zafi canba na sanyin kuwa har raɓa yake yi kamar ruwan roba faro da yasha wutar lantarki, a na urar sanyaya abu wato fridge abin mamaki kawai yake bata inda take taraba ido tana zuba kauyanci, cewa take a ranta ikon Allah gurin cin abincin ma sai anyi mashi ado lalle mutanan nan basu dawata damuw.... tunaninta ya tsaya inda taji an fara rigima tsakanin Hussaina da Adamcy inda ya dage ai shi zaiyi saving ita kuma tace a a ita zatayi, shi kuma sai lallaɓata yake yi yana nuna mata bayasan ta dinga wahalar masa da kanta yafi so ya dinga bata duk wani free time ɗinsa dan tattalinta, domin yana matuƙar jin tausayin condition ɗin da take kai nan ma vedio suka ƙara zamarwa Ma'azzara inda take ayyanawa su dai sunji daɗin su komi nasu kamar zaɓa sukayi kuma duk abinda sukayi saitaga shine burin ɗan Adam a rayuwa, shayi ya fara haɗamata ya zuba mata dambun shinkafar ya ajiye mata, ganin yana loda mata abinci yasa ta dakatar dashi inda saida a ka taɓa barkonci da ƴar rigima sannan Hussaina tace"saura mutuniyar ni zanyi serving ɗinki mai kikeso ƴar Amanata" ta faɗa tana doka mata murmushi.
Dan ƙaramin bakinta ta taturo tana cewa" komi ma ." Adamcy yace" A'a kada ki wahalar mani da kanki bara inyi serving ɗinta" nan itama ya hau zuba masu ran Hussaina ƙar tana jin daɗin yadda yake kula da Ma'azzara harma da ita kanta, ita kam ba abinda zatace a rayuwa sai godia ga Allah da kuma wanga bawa dayake tsananin kulawa dasu, haka sukaci abincin cike da raha da annashuwa ana wasa da dariya har lokacin bacci yay Hussaina ta raka Ma'azzara makwancinta, suma suka nufi gun kwanciya bayan sun sha hira da Ummee da Hauwa'u.
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
*washe gari* da wuri Adamcy ke san fita kasancewar aikinsa 6to6 ne ga kuma yana san gabatar da wasu settiling a company su domin akwai abubuwa dadama gabansa, sannan dan haka asubar fari ya hau shiri Hussaina zaune akan dadduma yayin da yagama shirinsa cikin suit bak'ake masu masifar kyau da tsada, tsaf ya shirya sai fitar da kamshi yake yayi masifar kyau.
A hankalin Hussaina ta miƙe ta isa gaban miror ɗin cub ta ɗauka ta ƙara taje mashi kanshi, murmushi yayi ya shafa cikinta yace"sannu maman triple's " ya shafa kansa yace "nasani bai tazu ba amman gashi maman babys ta taje shi yayi tsaf." Ya fadi yana shigar da ita jikinsa yana shafa kyakyawar fuskarta yana sakin murmushi. Hussaina tace"mon trésor ai kai ba a cin gyaranka , wannan ma nayi ne dan nuna kulawa a gareka Habibina na ni d'aya." Ta fadi tana kura masa kyawawan madedetan idanunta masu kamar da kwayar idanun mage. Dan janyota ya kara yi yace "bara in ƙara gaisawa da bby's" nan ya dau mintina yana shafa cikinta yana sambatun kauna ga abinda ke cikin wanda ko wata biyu bai ba. sannan ya saketa sukayi sallama .
6:30 Ma'azzara ta farka daga bacci sallah ta farayi sannan ta ƙara komawa ta kudunduna baccin gajiya ya ƙara yin awan gaba da ita.
Karfe 7:30 Adamcy ya fita ita ma Hussaina baccin ta koma.
ɓangaran Adamcy kuwa direct Ecobank ya fice cikin car ɗinsa mai kyau da wadatar kamshi ga san yin Air condition na ratsa shi tunanin Ma'azzara yake yaso ya ganta kafin yafito ya ga amanar da aka k'ak'aba masa wacce ko ayau ya kara jadadama Hussaina zai rik'e dan rik'e amana wuya gareta, yasan zuwa lokacin bacci take yi haka ya ƙarasa gurin aikin ba laifi aiki ya tarar masa sosai ya jima kafin ya sami kansa...
*******
Haka Adamcy yake ta fama babu hutu a kwanakin nan tunda suka zo bai zauna ba yau tsawon kwana biyar gashi yana so ya fara ƙoƙarin sanya Ma'azzara a school amman lamurran ba a cewa komi sun mashi yawa sai a hankali yau ta kama juma'ah a tsarin shabiyu na rana suke tashi amma shu dole sauda yakai yamma, daga nan ya nufi company dan akwai abinda yake san yin clearing ɗinsa a yau.
bashi ya koma gida ba sai *9: 58 pm* a mugun gajiye ya koma haka ya dinga taka stap ɗin matattakalar bene bibiyu direct toilet ya faɗa yana yin wanka yayi sallah a daddafe yaci hadin kwadon dankalin turawa mai kwai kad'an yasha coffee danma Hussaina na matsa mashi dan gaskiya shikam baccine kawai a idaniyar shi ai kuwa yana gamawa ya shige ciki ɓarawon bacci yayi gaba dashi , Hussaina ta shirya ta kwanta jikin mijinta ta rungume abinta tana masa tausa.
Kwanan sun kara tafiya a kwanakin nan Adam bashi da wani sukuni ko lokacin kansa, domin kuwa *6* yabar gidan wani lokacin ma sanda zaidawo Ma'azzara tuni tayi bacci duk tadamu kewarshi kawai take yi har kuka take boyewa tayi tana tunanin ko ba gudan su daya ba shikenan bazata sake ganinsa ba, ta murje tayi fresh zaka d'auka takai 15 year saboda zubin da Allah ya mata k'ashin girma gareta, ita ko 13 year ne da ita bak'inta ya washe ta kara kyau mulmul da ita hips dinta da mazaunanta sun d'an kara fitowa sai dai daga fuska ta rame tunanin Uncle ya addabi rayuwarta, ga yadda yake romance nata a mafarki, dan ma Hussaina na k'ok'arin sakata farin ciki shiyasa ta barwa Allah komai.
Abinci suke girkawa itada Hussaina a kitchen dayake Hussaina nada ƙoƙari koka ɗan wadata bata sanyata lalaciba Ma'azzara ta kalli Hussaina tace" Aunty wai ina uncle ne kwana biyu bana ko ganinshi wallah duk ba daɗi?" ta ƙarashe maganar kamar zatayi kuka Hussaina tace "A a kaga ƴar uncle yana lafiya insha Allah zaki ganshi very soon aikine yasha mashi kai amman gobe cikin hutu yake yana gida kinga har sai mun gaji da kallansa." Ma'azzara tace to" cike da ɗokin jin cewa zasu wuni gobe da uncle dinta...
Adamcy yamawa Ma'azzara komi na shiga school a wata makaranta maiji dakanta tana cikin issasun makarantu masu tasowa daji dakansu da tsada wato *ALGOZA SCHOOL* makarantar sai wane da wane kuma sosai ake hura ɗalibai da karatu hatta uniform acan zasu baka kawai saidai kayi rijista.
*WASHE GARI* Hussaina bata tashi da wuriba dan gaba ɗaya a weekend ɗin bata jin daɗin jikinta inda shikuma oga Adamcy yaga bazai iya tashinta ba gara yabarta tahuta.
Ma'azzara ce taƙara faɗo mashi a rai ayyuka sunsha mashi kai har ya manta rabon da yasa ta a idanunsa anya amana tace haka duk da yana tabbacin Hussaina tana kula da ita.
Yana da kyau yaga lafiyarta aiyuka duk sun hanashi jin shirman ƴar amanarsa. Hakan ya miƙe ya nufi ɗakin da Hussaina ta ware mata wanda yake mallakintane tura kofar yayi da sallama ya shiga gaba daya rigar dake jikinta ta cukuikuye tayi sama samɓala-samɓalan cinyoyinta sun bayyana tayi daidaya tana kwasar bacci dogon gashinta wanda yake bak'i sudik ya baje saman kyakyawar bak'ar fuskarta nonuwanta masu kyau yan matasa rabi duk awaje.
Adamcy yay saurin juyawa yana fadin Subahanallahi...."
Ita kuma a daidai lokacin sai tsotsar bakinta take yi wai mafarki take uncle Adamcy yana tsotsar harshenta yana dura mata yawunsa mai zakin gaske tana sha kamar sweet.
Karan buɗe kofar dayayi daɗan karfi zai fita yasa Ma'azzara ta buɗe idanuwanta har lokacin tana tsotsar harshenta tace Uncle dan Allah tsaya" ta fadi tana kallonsa ya juyo amma koda wasa bai kalli halitata ba fuskarta ya kalla, itama ta ɗora idanunta da suka yi Ja bisa Idanun Adamcy wanda yay saurin kauda kansa yana jan tsaki ya juya zai fita yana cewa"Oya tashi kiyi wanka ki saka kayan mutunci kizo parlo ina jiranki..." yana fadin haka ya yasa kai zai fice yaji ta fashe masa da kuka tana cewa "Uncle nah.....................✍🏻
Sorry ba *Editing* sosai😌
*Na kudi Ne kan farashi Nera 200 kacal +22792589446/ +22796515805*
Daga Alƙalamin *💃🏻Real ladingo sweet Baby💋* ummu Fareesa😘
*💖BANI DA GATA💖*
*MALLAKIN*
👇🏻
*Real ladingo Sweet Baby*💋
Yar mutan Niger🤙🏻
*Bismillahir Rahamanir Rahim*
*Chapter 10*
.....Wani irin kallo Adamcy ya juyo ya watsama Ma'azzara, hakan yasa tayi shuru ta fasa taɓarar da tayi niyya, kai yasa ya fita ita kuma ta tashi bethroom ɗin ɗakin ta shiga ta kunna shower aɗan tsorace ta farayin wanka, tana gamawa ta janyo towel ɗin ta saba goge jikinta dashi, wanda Aunty Hussaina tanuna mata a matsayin kullum da tayi wanka ta goge jikinta dashi.
Haka ta goge jikinta tsaf bayan ta fito wani body lotion ta janyo a gaban mirror ɗin tafara shafawa wani sanyin daɗin kamshi kefita daga cikin shi, saman fuskar powder ta shafa sannan tasa lip glow mai sheki saman lips ɗinta sannu ta fito kamar tauraruwa baƙinta layit ya ƙara dacewa da yanayin ta, riga da siket na atamfa ta saka dinkin das ya mata a jikinta. Tafiya take a hankali har ta sauko downstairs.
Dai-dai lokacin Adamcy ya k'ule sai faman duba agogo yake lokaci zuwa lokaci, kamshin daya daki hancin sa mai sanyi dadi yasa ya dubi inda yake fitowa, tana isowa ta nufi inda yake zaune kusa dashi ta zauna cikin sangarta tace" morning uncle" kallanta yayi cikin yanayin sa na basar wa yana yamutsa fuska, bai de yi magana ba, atamfar tayi mata kyau sosai ainun masha Allah. A hankali cikin tsare gida yace "Morning bani hankalin ki kiji abinda zan fadi miki." Ya fad'a yana zuba mata narkakun idanunsa masu launin zaiba.
Ma'azzara da sauri ta kauda kanta tana mai ajiyar zuciya ta lumshe manyan idanunta, cikin sanyi tace" uncle zan nutsu ka fad'a min ina Anty hussy nah?" Adamcy ya kauda idanunsa daga kallon ta ya tab'e baki yace"Sai yanzu kika tuna da ita Ko?" Ma'azzara ta sake matsawa kusan k'afar Adamcy ta kamo hannunsa tana jan zoben hannunsa, tace "Sorry My uncle ni yo ai na zata kuna tare ai kullum tare fa kuke kamar cingum..." ta fad'a tana 'yar siriyar dariya, tana murza zoben hannunsa.
Adamcy ya d'ago da sauri ya kalleta, cikin amon muryasa me dadin saura re yace"Ok ba kyaso ki ganmu tare da Auntynki Hussy?" Da sauri a tsorace!! Ta d'ago ta kalleshi, karaf idanunsu ya had'e guri d'aya, Adamcy ya d'auke kashin yana cewa"Zaki nutsu na miki bayani koko shirman zakici gaba dayi?" Ma'azzara da gabanta yake faduwa tin karfi ta sadda kanta k'asa tana wasa da hannun Adamcy, ta shagwab'e murya yace"Allah my uncle se na had'aka da my Hussy, ince kace banson ganinku tare." Ta karasa maganar tana kwantar da kanta saman guiwar Adamcy, still tana wasa da zoben hannunsa.
Adamcy ya mata yar tsawa yace"Wai ke Amana baki san kin girma ba kome na yara yan 8 year kike yi , ni d"agani to." Ya fad'a yana hararar ta.
Ma'azzara tayi fushi ta saki hannun Adamcy, ta d'auke kanta ta matsa gefe tana zumburo baki.
Adamcy bai san lokacin da wani sihirtaccen murmushi ya kuf ce masa ba, yace"To ki nutsu zan fara bayani...
Bayani Adamcy fara mata game da makarantar da sa tayi, da nasiha a kan ta kula da karatu inda yake cewa" look ƴar amana kinaji ko an samar maki makaranta abinda nake so dake bana son shashanci ki maida hankalinki kan karatunki inhar kina so mushirya dake, kin jiko" a hankali ta ɗaga mashi kai jikinta duk a sanyaye yaci gaba da cewa" duk wanda kikaga yayi nasara a rayuwa to ya kasance saida yasha matuƙar wahala dan haka ki dage wajan ƙoƙarin maida hankali akan karatunki dan shine gatanki kuma shine jigonki! a rayuwa.
Suna cikin haka sai ga Hussaina ta safko sanye take da riga da siket na shadda maroon colour tayi kyau sai baza kamshi takeyi, hannu ta ware wae ƴar amana ta taho, Ma'azzara ta dafa guiwar Adamcy ta mik'e cike da murna ta tafi da gudun ta rungume Hussaina, inda Hussaina ta rungumeta tana dariya, ta bata kiss a kumatu hagu da dama, sannan taɗan janyeta suka karasa cikin parlour ɗin.
Kallan Adamcy tayi tace" mon trésor mi ake tautaunawa da ƴar amanar ne?" Adamcy ya kauda kansa wai shi yayi fushi bata bi ta kansa ba, ta saki murmushi dan tasan zancan. Tashi tayi daga inda ta zauna ta isa gaban shi ta bashi pack a goshi ta kama hannunsa nan ma ta bashi pack ɗin, murmushi yayi yace "Nayi fushi" kunnuwanta takama tace" Tuba nake yi mon trésor Adamun Hussaina" hannu da tariƙe kunnan ya cire mata a kunnan yace "zauna" kusa dashi ta zauna har suna gogar shalder ɗin juna, suna sakarwa juna murmushi .
Tuni Ma'azzara ta sadda kai dan duk sai taji wani iri duk bata jin dadin hakan.
Nan Adamcy ya gaya mata kome, ta ƙara yiwa ƴar amana nasiha dangane da karatu nan Hussaina cikin janta a jiki da nuna kulawa taƙara mata nasiha inda Adamcy yace su shirya suje Hoapital dan ƙara duba lafiyar Hussaina danjiya bataji daɗi ba sosai, Hussaina tace" daga nan sai mubiya ayo ma ƴar amana siyayya kayan makaranta" yace "ok".
Tsaf suka fito cikin shiri sunyi kyau kamar taurari Ma'azzara sai satar kallan Adamcy take ai kuwa da sun haɗa idanu sai ya sakar mata harara, ita kuma ta sadda kai wani pravete Hospital sukaje an dubata bata da matsala fiver ce kawai ta masu juna biyu, bayan an gama dubata aka ɗan rubuta masu magani pharmacy suka biya suka siya sannan suka nufi wani danƙareran super market wanda daman siyayya agurin sai wane da wane food flast da school b, sandal sock's da biro pancil dadai sauran karikitan makaranta komi Hussaina na bajinta take jidar mata, inda Adamcy ke tsokanarta yana cewa" kekam duk sai kinbi kin shagwaɓa yarinya hankalinki zai kwanta" tayi murmushi mai ƙara mata kyau tace"in ban yiwa my ƴar amana ba wazanyi mawa?" Adamcy yace "gani" dariya sukasa gaba ɗaya ita dai Ma'azzara na sauraransu.
ɓangaran kayan ciye ciye kuwa sai da Adamcy yace ma Hussaina tabarsu haka dangin chocolaty bescut cingam da sweet kamar zata haɗa ƙaramar tireda, haka suka dawo gida komi fitan yasanya musu rest of mind kowa upstairs ya haye dan sakarwa kanshi shower, oga Adamcy da Hussaina andaɗe ana soyewa kafin daga baya suka gaji da shiriritar suka yi wanka tare da ɗaura alwalla dan ana gap da kiran sallar la'asar.
Ma'azzara ta riga su saukowa down zaune take a parlour ta kurawa tafkekiyar Tv ɗin bango idanuwa inda suke wani news a tashar aljazeera cikin harshen turanci, zamata ba daɗewa Hussaina ta safko "sweety ƴar amana har kin fito?" murmushi tayi tace" eh Aunty" yawwa matso kiji wani abu kinga Adamcy baya san kina kallon nan ko? to ki dinga dauke kanki daga kai koda kuwa bake ce kika kunna ba, dan banaso ki dinga san ya ran uncle yana ɓaci kinji ƙawanta" taƙare maganar tana mai lallaɓata itama Ma'azzara kai ta langaɓar tana amsawa da "to"nasiha tayi ta mata mai shiga jiki cikin wayo da dibara.
*Washe gari* monday takama ranar ne kowan ne ɗalibi ke yiwa makaranta shiri na musamman, kamar yadda yake a gurin Ma'azzara a ranar tun *6* kowa na gidan ya motsa domin a lokacin ne oga Adamcy yake fita bank kuma ga shirin makarantar new commer ta gidan su, haka suka hau shiri inda Hussaina ta shige kitchen ta kunna hittle ɗin ruwan zafi shayi na musamman, ta haɗa mai citta da kananfari da na dangin kayan shayi banda kamshi ba abinda ya keyi mai daɗi kamshi ya isa ya kwaɗaita maka san shan sa, ga irash ta soya da kwai ga cif tayi da fey fey sosai, inda hadiza mai aiki ke taimaka mata nan da nan suka ƙarasa tsaf ta fito cikin gwon rigar uniform ɗinta mai ruwan toka da ciki kuma fara mai dogon hannun kanta ba kallabi ya sha kalaba ƙanana ciwistik masha Allah daman tana da yalwar gashi har gadon bayanta, baƙi siɗik ga samtsi *6:30* am Adamcy ya sauko, yana ganin ya makara daidai lokacin kuma ita ma ta safko down ɗin tana ɗan sauri kallanta yake cikin uniform ɗin dan kyau ya mata kyau amman ya bayyana surar jikinki sosai, haka ya kudurta ma ransa tunda dole ne sanya uniform ɗin to tabbas zai koma ya siyo mata over size, tunda yaga wannan sun bayyana mata surah jikinta, ɗan tsaki yayi kaɗan inda bama tasan yana gunba duk da taji kamshin turaransa amman hankalinta ya tafi ga kitchen gurin su Aunty Hussaina ɗan wagowa kaɗan tayi tadawo baya da sauri ta tsaya kamar zata shiga jikinsa, ta shagwab'e tace"uncle morning nayi missing dinka ba a ganinka kullum." A hankali yace morning ke ni bana son shirme jeki sabgar gabanki ." Kara matsosa tayi kusan sa zata kamo hannunsa tana dariya, ya ce"Wlh kina tab'a min zobe zaki sha mari" ya fad'a a dan tsawace.
Ma'azzara taja baya tana gunguni, shiko ya tab'e baki yana nufa kan dining inda aka shirya breakfast .
Ma'azzara ta koma gun Hussaina ta fad'a mata uncle ya hanata ta tab'a zobe, Hussaina dariya kawai take.
Tare suka nufi kan dining d'in da Hussaina, chear ta janyo ma ƴar amana tace"baby ƴar amana zauna oya a yi breakfast a fice school iyeeee kaga ƴan makaranta"duk cikin barkwanci tayi maganar inda Ma'azzara tasa hannu ta rufe fuskarta tea kawai tasha taja cheir ɗinta baya, fuska a haɗe Hussaina ta kalleta tace "zamu ɓata fa zauna mana oya" tsaki Adamcy yaja gaba ɗaya suka kalleshi yaci gaba da cewa "wato Hussaina bazaki daina shagwaɓa yarinyar nan ba abincin ma sai kin wani lallaɓata zata ci"dariya tayi taɗan faɗa saman shi ta kura masa idanu cike da so da kaunarsa, tace" to ba dole mu lallaɓa ƴar amana ba cinkulinta yayi ta zille tana dariya.
Tare suka fito parking lot amman Ma'azzara ta ɗanyi masu nisa, inda takejin daɗin uniform ɗin tunda tasa ba nauyi bakomi gashi ya mata cif-cif oga Adamcy kuwa ganin yadda jikinta ke juyayawa yace a ransa yarinya daga yau kin daina sa kayanan over size zaki koma sawa har wani iyayi kike kina faman juya jiki, Allah yana gani ba dan so abinda zai cutar da amanar da d'aukar Allah.
Allah sarki ita kuwa tsakaninta da Allah take tafiyarta saboda halitar tace hakan, tamakar tana yanga, itako ba haka abun yake ba, bada wani manufa, take ba, a salima bata yanga Ma'azzara.
Gaban manya-manyan car ɗin suka tsaya inda ya nufi wata black jeep sai meko take kamar ranar aka yage mata leda, back seat ta shiga dan yaune farko zai fice da ita daga baya kuma direba zai dinga kaita zama tayi tana lumshe ido saboda wani kamshi mai daɗi game da sanyin Air condition ɗin daya ratsata saida suka gama shin shine shin shinansu, ta tsotsi bakinsa son ranta, shiko ya murza breast dinta saboda mayan breast ne, harda buɗe riga wai zaiyi sallama da *Babynsa* Hussaina ta lallab'ashi, sannan ya shigo yana wani tsare gida ita kuwa dama tunda ta shigo bata ganin komi domin tinteck ne.
Anutse ya kunna motar ya fizgeta ya nufi kofar tamgameman get din gidan. Yana sulala motar waje ya fara driving cikin nutsuwa, cikin 'yan mintoci kaɗan suka iso inda sai karantse motar ɗin ba tafiya take ba, saboda yadda bakajin ƙara komai ba kajin komi saboda lafiyar motar.
*ALGOZA INTERNATIONAL JUNIOR SCHOOL NAIMEY NIGER*
haka aka rubuta ajikin ƙaton get ɗin da yayi covering din school ɗin, wani sanyi taji ya ratsa ƙarƙashin zuciyarta lokacin da aka wangale masu get ɗin suka danna hancin car ɗin cikin school ɗin parking space ya parking a hankali ya danna remote ɗin inda ƙofofin suka dinga buɗewa kamar murfin food flast sauka yayi, itama tabi bayansa nan suka nufi office ɗin pc ɗin inda daman anyi clearing komi haka ba dadewa aka mata ƙaramar enterviw inda ya kama za a sanyata j.s two tunda balefi brain ɗinta naja aka kaita class ɗinsu inda take farin ciki ya kamata tace "wayyo ni Ma'azzara Agashina da Aunty Hussaina da Uncle Adamcy yau nice a makaranta irin wannan gani cikin jansi da yare iri iri Alhamdulillahi", kasan cewar makarantar babu yaran da babu domin ba Niger kawai bane akwai Nigeria akwai turawa da larabawan Algeria da Ghana, ka sancewar ba yaran da babu a koyawa a makaranta kamar france english hausa ajami arabic islam dadai saura yaruka haka ma tafiz ce sannan kuma tana da cikakken foundetion mai kyau inda ƙasashe da dama suka jinjina mata kuma suke rubibin kawo yaransu haka da wuya kasamu mutum ya gama karatunshi a makarantar bai san abinda yake yi ba, sannan in kaga scondry kana buƙata akwai kuma jami'a duk dai a ciki shiyasa idan kafito da kwalinka in dai a makarantar kayi karatu zakaga ana rububin daukarka aiki, dan ansan ba kuɗin banza za a baka ba, idan lokacin salary yayi treaning suke mai kyau.
Aroud 4:28 Adam ya kira wayar Hussaina ciki muryarsa mai daɗi yace "hello sweet hussy kina jina?"cikin muryar bacci tace "eh" da saure yace "my hussy are sick!!" no am ok" Hussaina ta dan murmusa tace" kawai na tashi daga bacci ne my Adamcy" a hankali ya saki ajiyar zuciya yace "ok 4:40 kisa direba ya ɗakko ƴar amana a school ni daga bank zan wuce company muna da wani aiki akwai kaya za a fitar kuma akwai wanda za a shirya , so in har ba nine da kaina nayi aikin ba to bana ganin dai-dai suma wai sunfiso ayi komi a gabana, dan haka ki kular min da kanki kin jiko "cikin tausayi da jin ƙai tace to insha Allah kakula da kanka my coeur je t'aime i love u bye". Murmushi Adamcy yay yace"moi aussi je t'aime Bcp mon bebeta bisous bye."💋💋💋ya tsinke kiran.
Nan take ta kira layin direban ta sanar dashi bayan sun gaisa cikin girmamawa.
ranar su Ma'azzara an sha karatu dan gaskiya gaba ɗaya ta maida hankali kan abinda ake koyawa, dan ta daukarwa kanta alƙawarin mai da hankali za tayi bakin koƙarinta wajan ganin taba mara ɗa kunya, saboda Hussaina taƙara kwaɗaitar da ita mahimmancin ilimi kai harma da Uncle Adamcy, ranar taga mutane kala kala wasu bakaƙe wasu farare wasu kuma wankan tarwaɗa.
a gajiye aka dawo gida Aunty Hussaina na mata dariyar raguwa ce murmushi tayi dan tagaji babakin surutu da shirme.
a kwana a tashi haka karatun Ma'azzara yake tafiya cikin nasara, inda ta maida hankali sosai ko Hussaina na yabawa ƙoƙarinta, yayin da shima Adam na lura da yadda take gudanar da harkokin karatun nata, lokuta da dama zata keɓe kanta a ɗaki tayi tabita haka ma yanzu bata wani damuwa da kallo amman fa ko pic tagani na masoya sai sun birgeta hankalinta ya fara tashi tana matse k'afafunta, haka mafarkinta da Adamcy har yanzu bata daina ba sai abinda yaci gaba yau da kawa tara da suka wuce ta fara froide, ranar sun shiga mugun tashin hanakli dan wani mugun ciwon ciki ne ya kamata tana school kafin kace me har ta suma, aka nufi asibitin da take cikin school din aka kirawo Adamcy ya shiga tashin hankali, amma da doctor ya masa bayanin abinda ta fara shine
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 6 Chapter of 12