An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
KAWAR MATATA..1
Zaune nake ina karatun jarida Daily trust da
yake
week end ne yau ba aiki ina gida ina hutawa
da
iyalina, "salamu alaikum"....akarafka sallama
daga
bakin kofar falon.., Ban amsa ba kaman
yanda
ban dago kai daga karatun da ya daukemun
hankali ba, matata Safna dake goge gogen
falon
nesa dani kadan ta dago kai tare da sakin
wani
dan ihu da ke nuna tsananin murna, "labiba
kece
yau a gidanmu ikon Allah ashe zamu sake
ganawa
dake" safna ta tambayi wanda ta kira da
labiba...
tare da sakin abun goge gogen ta
rungumeta...
"banyi zaton zamu sake saduwa ba labiba a
tsammanina ma kin manta dani ne" Safna ta
fada
bayan sun saki juna....labiba ta dubi safna
tana
murmushi tace "wallahi kawata ina nan
aminci
bazai sa na manta dake ba kinsan Daddy dina
anmai canjin wajen aiki zuwa malesia
embassy to
can muka koma kuma anan aka samarmun
admision yanzu ma na gama digrina amma
kina
raina wallahi ina maigidan naki?"
Labiba ta tambaya,....da sauri safna ta nuna
ni
ina karatun jarida ban ma san wainar da suke
toyawa ba..asalima na kare fuskata da
jaridar..
"my Man ga kawata labíba da nake baka
labarin
cewa bansan inda take ba yau gashi Allah ya
kawota har gida" safna ta fada bayan tazo ta
zauna kusa dani tare da amshe jaridar ta aje a
gefe daya,..
Na dubeta cikin rashin jindadin katsemun
karatu
da tayi kafin in maida kaina tsakiyar dakin
inda
naga inuwa alamar anan bakuwar tamu
take...
Wani irin shock naji a jikina tare da wata irin
rudewa a lokacin da nayi arba da halittar da
aka
kira da labiba,..
Sanye take da matsatstsun riga da wando
masu
tambarin kamfanin Destiny,..yafe da wani dan
guntun gyale iya kirji wanda be rufe asirin
Nonuwanta dake barazanar yage rigar ba
saboda
tudun su da girmansu...
tabbas Allah yayi hallitta ta ko ina ta hadu
musamman ta bangaren kayan alatu,. a
fakaice
na kai ga kallo ga mazaunanta wani
mahaukacin
tudu da naga sunyi kaman an hura balam
balan
yasa naji yawuna ya tsinke tare da jin wani
abu na
tasowa daga kasan zuciyata ji nayi ba abunda
nakeso illah naji mazaunanta akan cinyata..
tuni
har na fara kyallo hannuna na sukuwar sallah
akan dukiya mutanen adamawa kuma ajiyar
fulanin kamarun dake reto a kirjinta.....
Ban lura da gaisheni da takeyi ba...balle in
lura da
tabani da matata safna keyi alamar ana
gaisheni
saboda tsananin sha.awar da ta yimun daurin
talala.....KAWAR MATATA...2
Firgigit na dawo haiyacina daga kallon
haramcin
da nakewa labiba sakamakon girgizani da
karfi da
matata safna tayi..,. Na dubeta bayan wata
ajiyar
zuciya ta kwacemun.. "my Man meke
damunka
ne naga ka canza lokaci daya har ana
gaisheka da
ba ka jiba.?" safna ta fada fuskarta cike da
damuwa tana kallona......nadubeta tare da
sakin
murmushin yake nace "wallahi feena labarin
kashe kashen nan ne ya kashemun zuciya
kullum
cikin kisan innocent people akeyi ki duba
jaridar ki
gani wai mutane 56 sun mutu a maiduguri
kaico"
na fada idanuwana basu dena hasko mun
kayan
marmarin dake tare da budurwa labiba ba
wadda
ita a lokacin harta nemi waje ta zauna tana
latsa
waya..... "
Allah sarki honey wannan abun tausayi ne
matuka koni har kuka nakeyi idan na tuna
halin
da borno ke ciki" safna ta fada tare da miki ta
nufi
kicin da nufin samowa labiba wani
abu.....fitartake
da wuya na maida hankalina tare da cigaba
da
kallon labiba wanda har lokacin waya take
latsawa....
na kare mata kallo tabbass kyakyawa ce
matuka.....na kara kai idanuwana kirjinta
inda yafi
jan hankalina to a sannan ne na fahimci ashe
dazu kallon tsoro nayi mata a yanzu ne da ta
zauna naga zahirin abunda ake kira da
dukiyar
fulani da yake sun kara fitowa saboda fadin
gaban
rigar kana iya ganinsu zahirinsu a tsaye dass
sun
shafe kaman tasa....
Yawuna ya cigaba da gudu yanda
tsinkewa...cikin
karfin hali nace mata. "hajiya labiba manya
ya
hanya ya kuma su daddy da momy?" ta dago
daga latsa wayar da takeyi ta kalleni tare da
yin
far da ido irin na yan duniya tace "lafiya lau
mus,ab fatan na sameku lafiya?" ta
tambaya....
nacemata lokacin da na fahimci yar duniya ce
ba
zatayi wuyar samu ba.. "lafiya kika samemu
sai
dai ni kinzo mun da rashin lafiya ko ince
kinsani a
wani a wani hali" na fada ina kallonta...ta
saki
wani mayaudarin murmushi kaman ta
fahimci
nufina,..tace "mus'ab kenan yanzu ni na saka
a
wani hali daga zuwana to waima ta yaya na
saka
a halin?" ta tambaya tana kallona....
na saki murmushi nace "karki damu me kike
ci na
baka na zuba da sannu zan miki gwari gwari
yanzu dai ki bani numbar wayarki tare da
adres
din inda kikayi masauki" batayi musu ba ta
saka
hannu a jaka ta fito da wasu katina guda biyu
ta
mikomun...na tashi daga inda nake na nufi
wajen
take zaune don amsar katin..ba komai yasa na
mike ba sai don na samu damar leka cikin
rigarta
naga zahirin nonuwanta da yake rabi da rabi
nake
ganinsu.....
inaamsar katin naji takun dawowar safna da
sauri
na koma mazaunina tare da cusa katinan a
aljihuna na koma kaman ban motsa
ba...kaman
yanda itama labiba ta cigaba da latsa wayarta
kaman bamu taba magana ba.....
Wohoho MUTUM SAI ALLAH YANZU AKA
FARA...KAWAR MATATA ..3
Ba mu jima da natsuwa ba matata safna ta
shigo
dauke da faranti shake da kayan ciye ciye da
na
shaye shaye.....tsam na mike na nufi bedroom
dan na basu waje taci abinci kuma su gana.....
Tun da na shiga bedroom na kasa zaune na
fada
gado ina juyi saboda tsananin sha.awar
labiba...a
take na tuno da katinan da ta bani da sauri
na
daukosu a aljihuna na fara dubawa...daya
katin
lambar dakin da ta kama ne..a Hamdala
hotel,dayan kuma sunanta da lambar wayarta
ne
a ciki kamar haka LABEEBA BELLO
SARAKI..gabana ya fadi tabbas diyar
ambassada
B.saraki ce mashahurin attajirina naiyana a
raina
anya zata saurareni balle na cimma burina?...
nan take tunanin kayan alatun dana hango
suka
cigaba da yimun gizo.... Wucewar minti
talatin
safna matata ta leko tana gayamun labiba ta
tafi
saboda gobe jirgin safe za tabi ta koma
malesia...
Gabana ya fadi naji kaman an sokamun
mashi..a
lokacin har safna ta koma falo tasa kallo
saboda
karar tv danaji jiyo...
Da sauri na zari makulin mota na nufi hanyar
fita
amma maimakon na bi ta falo inda matata
safna
take kallo sai na zagaya ta kofar baya cikin
sanda
(namiji munafiki)..
na nufi wajen mota amma sai wata zuciya ta
bani
shawara...da sauri na juya na nufi Gate na
taradda me gadi na soka hannu a aljihu na
dauko
kudi ko kirgawa banyi ba na damka mai..nace
mai.
"malam mudi idan madam ta tambayeka kace
baka ganni ba kaji ko?".jiki na rawa mudi me
gadi
ya amshi kudin.yana murna ban tsaya jin
amsarshi ba na fice ta karamar kofar gate
din...
Da fita na tsaida wani dan acaba da yazo
wucewa
tun kafin ya tambayeni nace mishi"hamdala
hotel
zaka kaini..."naira dari da hamsin ne
malam"yacemun,..
"ko dubu dari da hamsin ne kar ka damu ba
dari
da hamsin ba zan baka" na fada a fusace..ba
bata
lokaci na hau beyi wata wata ba yaja muka
hau
titi,...
tafiya minti biyar ta kaimu hamdala hotel..na
sauka na tumbuzo damin kudi na damka
mai,na
nufi hanyar shiga hamdala hotel na bar dan
acabar baki bude yana kallona.... Bansha
wahala
ba na gano dakin da take presidential
apartment,
bayan binciken kwaf aka kaini kofar dakin da
taimakon katin dake hannuna....
a hankali na kwankwasa dakin siririyar
muryarta
ta doki kunnena"yes come in"ban bata lokaci
ba
na shiga sai dai abunda na gani yasani
tsayawa
cak tare da kasa motsawa daga inda nake..
abunda na gani yayi mugun tayarmun da
hankali
tare da kidimani... KUNSAN ME NA GANI?,,,,
next Episode...
.KAWAR MATATA.. 4
Labiba na gani rashe rashe cikin wata
kazantaciyar shiga kwatankwacin shigar da
matan turawa keyi idan sunje bakin ruwa
shakatawa...karamin wando pant da ko
bayanta be rufe ba da wata mitsitsiyar breziya
me shara shara ilahirin halittar kirjinta ana
gani ta cikin breziyar tana kwance a tsakiyar
dakin hotel din dake malale da kafet tana
kallo gefenta kayan marmari ne a wani faranti
tana yanka a hankali tana ci....
Kusan minti biyu ina tsaye ina kokarin samo
natsuwata tare da saita notin din kaina dake
neman sukurkucewa saboda tsabar kidimar
ganin surorin jikin labiba.....
Ban san sanda ta taso ba sai dai jin hannunta
nayi ta dafa kafadata.."habamus.ab ka shigo
kuma ka tsaya a bakin kofa kaman wani
villager dan Allah shigo muje ka huta"..ta
kama hannuna tana ja kaman karamin
yaro..haka na bita kaman wani sakarai ko
wani dan yaye..tangamemen bedroom din
dake hadadden hotal din ta shigar dani tare
da zaunar dani akan gadon..ta juya tanamun
alamar minti biyu da yatsunta...ahafban
masan tanayi ba saboda hankalina ya tafi ga
kallon bayanta yanda tana tafiya mazaunanta
na karkadawa tare da girgiza kaman ana
girgiza kacau kacau..zuciyatata gama kaiwa
makura a sha.awa jira kawai nake ta dawo in
fara kauda kwadayina.,.
bata wuce dakika biyar ba ta dawo dauke
ruwa da kofi..ta tsiyaya ta miko mun...banyi
wata wata ba na amsa na kwankwade kafin ta
ankara na cafko hannunta tare da fizgota sai a
jikina tuni hannuwa sun cika da kirjinta na
fara shafata...a takaice dai sai da na kauda
kwadayi na gaba daya kuma wani abun
mamaki duk da ban sameta a diya mace ba
amma sai dai naji tafi matata safna
gamsarwa.......
wannan saduwar da nayi da ita itace ta
sabbaba faruwar abubuwa da dama....wani
abu da bansan ba ashe tana dauke da cutar
nan mai karya garkuwar jikin dan adam wato
HIV AIDS(kanjamau)......
Next Episode
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 1 Chapter of 1