ta daura saman kayan."ba abinda kike bukata."ba abunda nike bukata ranki shidade." suna fita bayin da za'ayi tafiyar dasu suka rugo da gudu suka kwashi gaisuwa sannan suka daukar mata kayan ta,suka tafi sashen Mai martaba,saida ta shiga wajen Hajia ta tayi mata sallama sannan ta wajen gimbiya Bilkisu can ta iske gimbiya Rukayya tareda yarima Ammar sukayi masu ban kwana sai zolayarta sukeyi."Allah yasa kuje lafiya k u d a w o l a f i y a . " A m i n . " s u k a a m s a r a k k i y a s u k a y i m a s u s u n a s h i m a s u a l b a r k a .
B a k i d a y a n s u k a f i t o b a s u j i m a d a f i t o w a b a s u k a k a m a h a n y a r t a f i y a M a s a r a u t a r S i r i k a .
&&&
S a r k i A b d u l b a s i t A b d u l k a r i m z a u n e c i k i n F a ' d a r s h i y a t a r a b a k i d a y a h a k i m a n s h i b a y a n k o w a ya hallara yai masu bayani akan sakon gayyatar da Masarautar Sirika ta aiko masu,sannan ya nuna masu anfanin zuwa wasan yaci gaba da cewa."saidai ni yace masu zanyi tafiya mai matukar mahimmanci,saidai na umurci ko wane Hakimi a cikin ku,kuda Jarumai ukku ukku a kowace shiya sannan ina so zuwa gobe za'ayi wannan tafiyar."angama ranka shidade Jarumai sun karbi gwajin daya dace Allah yakaimu lafiya."Hakimin Sumani shine zai wakilci wannan tafiyar,ina maku fatan alkhairi."godiya sukai mashi,sannan yasa Sarkin Taska yaba Hakimin Sumani kudi masu yawan gaske saboda suyi guzuri,sannan ya hadasu da Dawakai masu nagarta da aminci,baki daya suka kama mutun talatin zasuyi tafiyar duk da bayin su,fatan alkhairi Sarki Abdulkarim yai masu suka tsaida lokaci da misalin karfe takwas na safe zasu dauki hanya.
___________
tunda aka aiko da sako Sarki Hamza yarasa yanda zaiyi da ranshi ga Sarki Abduljalal baida lafiya kuma yasan Sarakuna na bala'i bashi matsayi da mahimmancin gaske kasancewar shine Sarkin
Sarakuna...yasan matukar suka samu labarin rashin lafiyar shi,tabbas zasuyima Burhaan tsinke dan su nema mashi magani, idan ko har ya kuskura sukazo lallai asirin shi ya gama tonuwa,kuma yasan kashin shi ya bushe,abinda yasani bazai taba bari susan Abduljalal bai lafiya ba."matsiyacin gashi yaki mutuwa saboda taurin rai irin nashi."ya fada yana kaima iska duka."babban kuskuren dana tafka yanda ba kama rabi da kwatar Jaruman Burhaan na daure su gidan yari baccin haka da sai in tura su sannan sai insa Shamaki ya wakilce su."ya fada kamar wani zararre yace."ba yanda zanyi saboda duk wahala tasa sun lalace,matsalar daya kowa ne Sarki so yake yaga Sadauki dan iskan yaro,idan ma na data su sunje zasu ce ina Sadauki?ya akai baizo ba!kuma na tabba yanda 'yan Masarautar nan basu sona tsab zasu tona mani asiri suce munyi mashi kurciya yabi duniya! nasan daga ranar asirin mu yagama tonuwa yanzun minene mafita."? Shi kadai keta surutan shi kamar zararre ba abinda yake nema sai mafita yanda zai sanar dasu baida damar zuwa wasan da za'a gabatar....ranar dai haka Hamza ya wuni yana neman mafita saidai yakasa samarwa kanshi mafita.da haka yakoma fa'da yakira magatakarda yasa aka mai dawa Sarkin Sirika amsa sannan yasa aka kira mashi dan aiken da aka aiko mashi ya bashi takardar sannan ya hada shi da guzuri harda kudi masu nauyi saida ya bashi da haka yakama hanyar komawa gida.
tafiya tayi nisa gasu Umar har sun kusa shiga kasar Sirika baifi awa biyu ba sukai,waje suka samu suka yada zango da gudu Idris ya iso ya rikewa Zubaina sirdi ta sauka,cikin kankanin lokaci bayi suka fara hada abinci kafin wani lokaci aka fara raba abinci aka bawa.
Zubaina dasu Ammar sai Mai martaba zaune a masaukin da aka tanadawa mahaifin su kafin su huta suci gaba da tafiya,Umar yakawo masu abincin cike da girmamawa ya duka ya aje masu sannan yakai gaisuwa wajen Mai martaba,ya ansa cike da annuri,nan ya gaishe da su Ammar suka amsa sannan ya aje masu abincin cike da da'a, shidai Sarki Abdurrahman na mamakin Umar yanda yake gabatar da ayyukan shi,kamar wani dan babban mutun cikeda nutsuwa bayan ya gama kawo masu abincin su, sannan ya koma wajen Abba Ado sukaci nasu a tare sannan kowa ya gama suka kara hutawa bayan sallar la'asar sukeyi sallah lokacin rana tayi sanyi sukaci gaba da tafiyar su cikin aminci.....
___________
"Godiya zakuyima Allah daya sake hada fuskokin ku a wannan lokacin...farin ciki shine ya dace da fuskokin ku bawai kuka ba."insha Allahu Umma."yawwa,kuyi sauri ku fito ina jiran ku Allah yaimaku albarka."amin Umma."suka amsa baki dayan su.Wanka Sha t t i m a h y a s h i g a b a t a r e d a y a k u m a c e w a k o m a i b a . h a r y a s h i g a b a n d a k i y a r a s a g a n e k u k a n m i y a k e y i n a m u r n a n e k o a k a s i n h a k a . . . k o d a S h a t t i m a h y a f i t o m u r m u s h i y a s a k a r m a T a f i d a h j i y a k e k a m a r y a h a d i y e s h i t s a b a r k a u n a r d a y a k e m a s h i a m a t s a y i n s h i n a Wa n u w a n s h i w a n i i r i n s h a u k i d a k a u n a r j u n a k e f i s g a r s u s a i s u k e g a n i k a m a r a m a f a r k i h a d u w a r d a t a z a m e m a s u t a b a z a t a k a l l a n j u n a k a w a i s u k e y i k a m a r m a s u b a k i . " T a f i d a h . . S h a t t i m a h " s u k a a m b a c i s u n a n j u n a a t a r e b a k i d a y a n s u s u k a s a k a d a r i y a s u k a s a k e r u n g u m e juna cikeda so da kauna,zama sukayi gefen gado kowa da abinda yakeji a ranshi"kaga yanda ka koma?nayi kewarka dayawa kullun kana cikin zuciya ta"rike hannun shi Tafidah yayi yace."nagodema Allah daya sake hadamu cikin aminci Shattimah ina Ammi?ina Mai martaba?ina Juwairiya?ya labarin Asma'u."?a jere ya jefomasa tambayoyin ya kafesa da idanunsa yana jiran amsar sa."share hayawen da suka zibo masa yayi yace."ka gafarceni Mukhtar nasan nayi maka laifi."laifin me?bakaimin komai."akan na tseretar da rayuwar j ?? ? ? ? N? ?? ?? ???????? h?0? Uh{z h{z h{z ? ? ? ? ? ] ^ ` a ? ? {
|
~
? ? ? ? m n p q ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? gd{z ? ?
D
?
?
? O % & ? Q ? ? ? ? ? ? j ? ? ? @ ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? gd{z @ d f ? ? ? ? ? ? H I
` b ? ? ? ? Z 7 ? ? 7 ? - . D ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? D ?" ?" ?" g# O$ ?% 6&
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 11 Chapter of 13