suna kashe arna.
Satinta biyu a gdan nasu Ummuh ta fara labour cikin dare suka tafi Asibiti wannan karon ma taci baqar wahala likitan tace bazata iya haihuwa da kanta ba dole sai Cx aka kumayi mata aka ciro mata yayanta biyu mace da namiji, wayyoh zo kuga murna gurin Colonel Marwan gdansa ya cika da yara likitocin sunso suyi mata planning amma yaqi yace zasuyi na musulumci.
Kwananta hudu a asibiti aka sallamota suka bata hutun wata uku batare da tayi wani aiki me wahala ba kwana hudu tsakani akayi didimar suna yaran sukaci sunan Fatimah da Aliyu inda Ra'ess da Ra'eesah daqyar Marwan ya bari ake cewa yarsa Ra'isah, hakanan yanaji yana gani ya qyaleta saida tayi wata uku sannan ya koma gareta aikuwa tanacin uwarta don duk wani missing da yayi na watanni ukun nan saida ya sauke matashi tass.
Bayan watanni takwas Zahrah an zama manyan mata ta koma makaranta tana digree dinta a fannin miscommunication A daidai lkcn ne labari me dadi ya isheta Mrs Hellin Moses ta musulumta har tayi aure sosai Zahrah taji dadin wannan lamari suka kuwa dinki da Raliya wato Hellin a baya tare sukeyin komai nasu.
Lkcn da ta sanar da Marwan saqon Ra'isah gareshi yayi kuka sosai daqyar ta lallabashi ya daina yimata Allah ya isa yace ya barta da Allah yayi duk yanda yakeso da ita zai iya yafe komai amma banda cin amanar aure, sun dade suna tufkawa kafin ya yafe mata tasasshi ya shige gaba wajan gina masallacin da tabar wasiyyar a gina matashi a matsayin sadaqatul'jariyyah sannan ta sanya aka gina boihol a gdan marayu da nufin Allah ya rinqa kaiwa mahaifiyarta da Hajiya Ra'isah ladan ta sake gina makarantar islamiyyah a cikin gdan wannan domin mahaifiyarta kawai tayita.
Shekarar data gama karatunta tayi service shekarar ta samu cikin auta Aisha wadda taci sunan Granny daga haka suka dakatar da haihuwar gaba daya saboda itama aikin akayi mata, sukaci gaba da bawa furensu ruwa yadda yadda ya kamata.
*_Tammat bi hamdullah_*
_Nan muka kawo qarshen wannan labari namu me taken *WACECE NI* *(Sanadin kukana)* me cike da darrusan rayuwa kala kala da fatan alkhairi ln dake ciki Allah ya sadamu dashi sharrin cikinsa Allah ya nisantamu dashi_ .
_Daga yau zuwa gobe sharhinku akan wannan labari kawai muke jira inane yafi burgeku? Inane ya baku haushi? Inane ya baku tausayi? Inane?? inane inane???._
_Don sharhi qarin bayani ko shawara ko neman sauran litattafai na zaa iya samuna ta wannan number a WhatsApp_ 09013718241
_taku a kullum_
*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our