NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 81 of 84

yanata yima yarsa wasa tanata dariya irin tasu ta jarirai yana fadin “mamana maman mamanta mamana tafi ta kowa" ajiyar zuciya Ra'isah tayi tace “jikina ne ya bani kana Lebanon gurin iyalinka Colonel don Allah ka taimakeni ka hadani da matarka mgn daya zamuyi da ita inyaso daga yau kada ka qara hadamu ma na yarda" banza yayi da ita yaci gaba da yiwa yarsa wasa kamar wani zautacce yana dariya, jin dogon lkcn da suka dauka ba tare da yace mata komai ba saima shashancinsa da yakeyi da yarsa yasata cewa “nasan Ukteeh tanada matsayi a zuciyarka da ita da uwarta dama dan uwanta saboda darajarsu nakeson kayimin wannan alfarmar koda kuwa itace zata zama alfarma ta qarshe tsakanina dakai kafin katsewar numfashina Colonel ko inaso ko banaso ruhina gaf yake da katsewa a jikina nasan tsakanina dakai akwai cutarwa laifukana gareka sunfi gaban na nemi yafiyarka a fatar baki Marwan..." Katseta yayi da cewa “nifa na fada miki koma me kikayimin indai tsakanin ni dakene na yafe miki amma bazan iya hadaki da matata ba ki bari mun kusa dawowa idan mun dawo kyazo inda take ki fada Mata abinda kikeso ki fadi Mata" ajiyar zuciya tayi tace “shikenan bazanyi maka dole ba zanyi rubutu a daren nan zan ajiye a dakin ka idan Allah yasa kun dawo kun taddani shikenan idan kuma qaddara bata qara bamu damar haduwa ba ka yafemin kuma ka nemamin yafiyar matarka"…….…….. More comments😍 More typing😍 *Mrs Dr M.A...✍🏻* [3/22, 3:06 PM] MRS M.K.D: https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/ https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/ *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️ ( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ ) *( F.W.A)🖌* *WACECE NI?* *(SANADIN KUKANA!)* _typing✍🏻_ *Mrs Dr M.A...* *70-71* Miqewa yayi da sauri yace “me me kike nufi Ra'isah bangane ba ki bari gobe zamu dawo ga Zahran bari nakai mata" dakin da Zahrah ke kwance ya shiga bacci takeyi tsakani da Allah ya hau saman gadon ya kamo hanunta yace “everlasting tashi Ra'isah tanason mgn dake" miqewa tayi tayi miqa ya kara mata wayar a kunnenta tace “hello" ajiyar zuciya Ra'isah tayi tace “amincin Allah ya tabbata a gareki haske a gdan Colonel Marwan haqiqa nayi farin cikin kasancewarki tare dani Ina alfahari da kasancewata silar hadaki da dan'uwanki Zahrah don Allah badon niba kiyi hqr ki yafemin rabaki da mijinki da nayi, na cutar dake na bataki a gurin mijinki, nayi miki qazafi nayi miki qage nasa an kawo namiji dakinki kawai saboda a rabaki da mijinki a sheganta cikin jikinki, haqana bai cimmma ruwa ba duk da yake nayi nasarar rabakun amma banyi nasarar canza qaddarar Allah ba, sai gashi sakina tayo kama da mahaifinta kamar da ko wanda baya gani zai gane akwaita don Allah badon niba ki yafemin Zahrah na cutar da kaina na cuci mijina nayi zina da auransa a kaina na tafka babban kuskuren da zaiyimin katanga da samun rahamar ubangiji gashi kullum jikina kusantar kabari yakeyi Zahra ya zanyi na gyara tsakanina da mahaliccina bayan nasan Allah baya taba yafe haqqin wani harsai me haqqin ya yafewa wanda ya dauki haqqin nasa, Zahrah na roqeki da Allan da baya bacci ki taimakeni bayan gushewar numfashina ki fadawa Marwan abinda na dade Ina aikatawa da auransa a kaina ki fada masa dalilin da yasa nayi watsi da haqqoqinsa dake kaina sannan ki nemamin yafiya gurinsa ki roqamin iyayena su yafemin abinda nayi musu Zahrah ki taimakeni ki tsaya akan dukiyata a gina masallaci da ita ko makarantar islamiyyah ko rijiya wacce zata zama sadaqatul'jariyyah gareni na gde Zahra Allah ya rayaki da yayanki da mijinki rayuwa me albarka..." Ta qarashe mgnr cikin kuka da sarqewar murya itama Zahran kuka takeyi me tsuma zuciya mamakin wannan kwamacala da kwado takeyi a hankali tace “ innanillahi wa Inna ilaihir raji'un Allahummah ajjirni fi musibati wa'akalifni khairin minha" abinda taketa nanatawa kenan jin yana qoqarin bude qofar ne yasata miqewa da sauri ta shige bathroom ta sakarwa kanta ruwa saboda zafin da taji zuciyarta tanayi. Ta jima sannan ta fito suka hada ido yana kwance da Ukteeh a jikinsa yanda yake kallonta ya bata tsoro tadai dake taci gaba da shiryawa har yanzu idonsa na kanta tayi ajiyar zuciya qoqarin danne damuwarta takeyi don haka tana gamawa tayi ficewarta ta shiga kitchen ta fara qoqarin girki. Ji tayi ya rungumeta ta baya ya saqalo weast dinta ta sauke ajiyar numfashi tare da dagowa ta kalleshi idanunta cike da hawaye tayi saurin janye idonta daga nasa tace “yaushe zamu tafi 9ja everlasting?" Tambayar ta bashi dariya yace “kin matsu mu tafine?" Ajiyar numfashi tayi tace “matarka tana buqatarka sosai tanada abinds zata fada maka don Allah idan zai yuwu yau mu tafi inason ganin Hajiya Ra'isah" Dago kanta yayi ya sanya harshensa cikin bakinta ya tsotsa sosai sannan ya saki yace “babu matsala ki shirya mu wucce kawai yanzu nayiwa a
🏠