NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 79 of 84

mata matarsa batada lfy duk wata mu'amala ma ta aure yanzu basuyinta rabonda wani abu ya shiga tsakaninsu tun kafin ta tafi Rasha, sosai ta tausaya masa saboda sanin rashin hqrnsa akan wannan abin amma yana mgnr shekara guda rabon da yayishi dole ya shiga wani hali. Sosai ta dagewa amfani da abubuwan da Ummuh take bata harma da wadanda Granny take hada mata irin nasu na tsoffi aikuwa tana ganin aikin abin saboda ita kadai zataji tana tsiyaya musamman fresh milk din da Granny take blanding na dabinon ajwa da kaninfari da pure honey kullum take bata tanasha safe da rana da dare aikuwa tana ganin boni wani lkcn kwana takeyi batayi bacci ba saboda mintsininta da Verginia dinta yakeyi yanason a sosashi gashi ta dauki wani salo na iskanci na wahalar da zuciyar bawan Allah idan zai kirata sau dari a rana bazata dagaba sai sau daya a rana shima din gaisuwace kawai idan yace mata ta tsaya zasuyi mgn sai tace masa aiki keyi dole ya qyaleta a haka har ta cinye sati a ranar da satin ya cika kuwa yazo ranar kuma ta kama kwananta arba'in cifcif da haihuwa tayi kwalliyarta cikin doguwar riga tayi masifar kyau tana zaune a dakinta tana feeding din Ukteeh ya shigo sanye da kakinsa na soja gabanta ya fadi sosai saboda bata taba ganinsa cikin kaki ba sai yau taga yayi mata wani kwarjini ta zuba masa ido. Murmushi yayi yace “mace me gudun mijinta yada kallo haka?" Kawar dakai tayi ta sauke numfashi lkcn da ya zauna kusa da ita jikinsa na gugar nata ya sanya hanunsa ya saqalo qugunta ya dora habarsa a kanta yace “kina yimin yanda kikeso yarinyar nan kin sameni a hannunki babu komai kiyi yanda kikeso nima akwai lkc na" danne nonon yayi ya zareshi a bakin yarinyar yasa a nasa ya zuqo da qarfi ta cije lebanta ta tureshi da sauri tace “niwai meye hakane banaso Allah" numfashi yaja yace “biyu kenan kuma bashi ne zaki biyani very soon" ruqo hanunta yayi yace tashi ki rakani naje na siyo kayan da zansa ban taho da komai ba daga Maiduguri nayo nan" noqe kafada tayi ya sake matse hannunta yace “wlh banason musu kinsan Idan wani abu nayi niyyar yi anan ma babu wanda zai hanani ko saboda haka kada kijawa kanki matsala ki tashi muje mu dawo jibi nakeso mu juya fah"…………… More comments😍 More typing😍 *Mrs Dr M.A...✍🏻* [3/22, 7:59 AM] MRS M.K.D: https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/ https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/ *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️ ( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ ) *( F.W.A)🖌* *WACECE NI?* *(SANADIN KUKANA!)* _typing✍🏻_ *Mrs Dr M.A...* *_This Free page_* *_Dedicated to_* _Hayatuh Zubairu (Yaya Hayat) a madadina da daukacin fan's dina munayi maka murnar qara shekara mai albarka ubangiji ya qarawa rayuwa albarka Happy birthday nd wish you long life💃🏻_ *68-69* Shareshi tayi saboda ita shidin ma gaba daya Allah ya sani tsoronsa takeyi, ganin dai da gaske takeyi bazata tashi ba yasashi tsuke fuska yace “ina mamakin yanda akayi kika rainani haka duk yanda naso da mu gyara tsakaninmu baraka ta daina shiga kinqi bani hadin kai Zahrah banaso gdanmu ya zama dandalin matsala ki bani hadin kai mu gina rayuwa me tsafta kinji" Yanda ya marairaice Mata murya ne yasata miqewa a kasalance ta dauki mayafin doguwar rigarta suka fita yana sabe da Ukteeh a kafadarsa, gurin driver yaje ya karbi key din mota ya dawo ya bude mata ta shiga shima ya shiga yaja suka tafi tunda suka taho ya riqe hannunta a cikin nasa yana tuqi yana wasa da hannunta har suka isa wani shopping Mall suka fita ta tayashi zaben kayan shikuma ya nufi wani bangare da Ukteeh a hannunsa. Sun jima sannan suka dawo ta miqe ta rinqa nuna masa kayan data zaba masa yayi murmushi yace “sunyi kyau everlasting Allah yayi miki albarka murmushi tayi sukaje gurin biyan kudin yabiya suka fita ya nufi wani gurin daban, sunyi tafiya me dan nisa sannan taga ya shiga wani gda yayi parking yace mata “fito muje" batayi masa musu ba ta fito suka shiga cikin gdan qofofin dukka a bude suke shiyasa bata kawo komai ba suna shiga ya mayar da qofar ya rufe yazare key din ya haura saman da Ukteeh a hannunsa da tayi bacci tun dazu, bai jima ba ya sauko dagashi sai boxes gabanta ya fadi sosai tayi saurin kawar dakai yayi murmushi ya matsa kusa da ita ya riqo qugunta ta baya ya kwanto da kansa a kafadarta ya sauke numfashi yace “yau ina cikin farin ciki zan kwana da mata" Dagowa tayi ta kalleshi ya daga mata gira yace “hakane Zahrah bazakisan cewa nayi missing naki long time ba saina saki a kwana na fara baki wuta tukunna" kawar dakai tayi cike da fargaba tace “bance da Ummuh zan fitoba don Allah kayi hqr ka mayar dani gda" yamutsa fuska yayi yace “wannan kece ta shafa nikam dai yaj bazan kwana da wannan nauyin a marata ba" yana fadin haka ya sunkuceta tana zullo tana miqewa amma S
🏠