NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 7 of 84

n Allah kadai yasan abinda ta hadiyo amma kasheta kayi niyar yi gata fine girl" ya lura da gaske Dr Nura soyake ya bata masa rai saboda haka ya dauki Marwah cak ya fita da ita daga dakin yasata a mota suka nufi wani babban asibitin kudi dake unguwar ta giginyu cahhh likitocin sukayi mata sunga babbar haja saboda kaf unguwar babu wanda baisan Alh Marwan ba mutum ne shi da abin hanunsa bai dameshi ba mutun ne me kyauta da taimakon talakawa aikuwa Marwah taga ta kanta saboda har sa'arta daya qaruwar da tayi bata da yawa akayi mata dinki aka daura mata drip tare da zuba mata magunguna a ciki yana zaune yanata kallonta yana tuna irin ni'imar yarinyar iyakar iskancinsa aduniya baitaba cin mace mai dadin Marwah ba tana da ruwa sosai gata da gardi sannan ga uwa uba santsi da gindinta yake dashi wannan tunanin yasa yaji joystick dinsa ta fara haniniya tana neman tashi ya danneta sosai tare da matse cinya yace. “Sorry baby wannan tazama aiki tukunna zakici abinda kikeso amma ayi mata uzuri tadan warware" yana fadin haka ya miqe ya fita ya shiga motarsa ya nufi gda yana shiga yaga Baba Zulai tanata zagaye parlourn yayi murmushi ya haye sama yace “ki shirya zanyi wanka nazo na kaiki ki zauna da ita" binsa tayi da kallo a fili tace “to Alh" amma a zuciyarta tace “mugu kawai har murmushi yake yaci lafiyayyen gindi ba irin na kodaddiyar matarsa ba ai wallahi daga ganin yanayin yarnan nasan zaa fafata da ita" shigewa tayi dakinta ta dauko mayafinta ta shiga kitchen ta dauko kayan abincin da zaa iya bawa Marwah idan ta farka. Bai jima ba ya fito sanne da wani danyen yadi baqi me tsadar gaske abinka da fari yayi kyau sosai hakanan yaketa zuba murmushi wani farin ciki yakeji a ransa dashi kansa baisan na miye ba yana fitowa ya zanna a dinning ya hada tea a gurgurje yasha da plantain and chips ya miqe qwalawa Baba Zulai kira ta fito suka tafi. Lkcn da sukaje anyi nasarar farkawarta amma kuka takeyi sosai na tausayin kanta ita tunda take a duniya bata tabajin azaba irin wacce take ciki yanzu ba zuciyarta nayi mata zafi da tsanar mutum mara imani irin Alh to wai dama irin wuyar da akeji kenan har wasu suke iskanci suka mayar dashi sana'a? Da wannan tunanin taji an bude qofar an shigo ta bude idonta tar akan me shigowar idanunta ya fada cikin nasa batasan sanda ta saki wata qara ba jikinta yana bari saboda tsabar firgici da sauri ya qaraso gurinta ya riqo hanunta yace “sannu inane yake miki ciwo" qoqarin kwace hanunta tana wani irin kuka me ban tausayi tana cewa “Don Allah na roqeka ka sakemin hanuna kada ka kasheni da rashin imaninka nasani rayuwata bata da wani amfani a gurin kowa kamar yanda ka fada amma Allah daya halicceni kuma na roqeshi ya dauki rayuwata tun kafin wannan lkcn yaqi dauka nasan yana da plan akaina ka cuceni Alh bazan taba yafe maka b...." Rufe mata baki yayi jikinsa na bari ransa yayi mugun baci yace “aa kinga yar marasa tarbiyya kada ki sake ki zageni wlh shaqeki zanyi na aikaki lahira na kashe banza aikin banza kawai ke danma Allah ya taimakeki naciki sau daya take shine zakiyimin hauka to ki nutsu wlh babu ruwana da bakida lfy ko asibitin Murtala ce ke saina sauke miki hauka banza kawai shashasha mara asali" yana fadin haka ya juya ya fice a mugun fusace ganin fitowarsa ne ya sanya Baba Zulai shiga dakin da gudu ta qarasa gaban gadon tace “ Hasbunallahu wa ni'imalwakil Marwah meye hakan me Alh yayi miki?" Kuka takeyi sosai kamar raita zai fita tana cewa “Allah na roqeka ka dauki rayuwata na huta Allah kasani duk duniya bantaba jin ciwon gorin rashin asali ba sai akan wannan bawan naka Allah meyasa nima baka gatantani ka barni tsakanin iyayenaba koda kuwa sune sukafi kowa talauci a duniya koda kuwa mahaukata ne Allah meyasa baka kasheni ba tun kafin wannan ranar...." kuka itama Baba Zulai takeyi me tsuma ta rungumota jikinta tana kuka harda majina tace “shi Alh Marwanun ne yayi miki gorin nasaba?" Cikin kuka tace “ko baiyimin ba nasani banida ita kaicona dana fito daga gurbataccen gda mara daraja a idon kowa meyasa suka raboni da gatana inda babu meyimin gori?" Sake rufe Mata baki tayi tace “kiyi hqr insha Allahu duk wanda yayi miki gori kikaji daci a ranki a gaba shine zaiji kunya da izinin Allah saikin zama wata a duniya sai kin zama abar misali abin kwatance kiyi hqr kada kirinqa sanya wannan damuwar a ranki wlh nasani budurcinki kawai ya isa ya zame miki makamin sace zuciyar Alh Marwan tunda kece mace ta biyu daya fara barewa a leda Juwairiyyah ta shude labarinta yakau yanzu kece kadai kike da wannan matsayin saboda haka kobe raga miki dan komai ba zai raga miki domin wannan" haka Baba Zulai ta rinqa kwantar Mata da hankali hardai ta samu tayi shiru da kukan tana sauke ajiyar zuciya miqewa tayi ta hada mata tea tabata tasha batasha na kirki ba saboda baqin ciki da damuwar shekara da shekarun data hadu da wacce take ciki yanzu ya haifar mata da wani malolo a zuciyarta. Har dare Marwan bai dawo asibitin ba daga gurin aikinsa ya wucce Roya
🏠