a parlourn suka zauna da Ummuh
[3/7, 8:58 AM] MRS M.K.D: https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)🖌*
*WACECE NI?*
*(SANADIN KUKANA!)*
_typing✍🏻_
*Mrs Dr M.A...*
*34-35*
Suna tsara yanda bikin sunan zai kasance yana fada Mata abubuwan da yake tsarawa Ummuh take fada masa kakanninsa ma sunce zasuzo, yayi murna sosai ya tashi ya fita bai jima da fita ba Helin tazo magungunan gyaran mata ne kala² ta kawo wanda zaayima Marwah amfanin dasu.
Bayan ambasu guri take fadawa Marwah wasu hanyoyi da zatabi wajan gusar masa da buqatarsa a duk lkcn da suke tare.
Taji dadin shawarwarin da Helin ta bata tayi mata gdy sosai suka yini suna hira kafin daga bisani tayi musu sallama ta tafi sukaci gaba da harkokinsu, dare daya dawo kwanciyarsa yayi a dakin Marwah duk yanda Ummuh da Marwah sukaso ya tashi ya tafi qi yayi waishi da matarsa da dansa bazai rinqa kwana shi daya ba, babu yanda Ummuh zatayi da fitinar Bunayyan nata haka ta qyaleshi ta dauke yaron ta barsu su kashe kansu don ta lura itama Marwah baso take tayi nesa da mijinta ba, aikuwa kusan raba dare sukayi suna tsotse juna saida yayi release har sau biyu sannan sukayi bacci.
Washegari ya tashi da ciwon kai me zafi sosai dan ko kansa baya iya dagawa hakan ba qaramin daga hankalin Marwah yayi ba, Abuh ne ya kaishi asibiti aka bashi magani suka dawo gda ranar Marwah taga tabara a gurin Colonel Marwan motsin kirki ya hanata ya rirriqeta yanata zuba mata shagwaba.
Itanma biye masa ta rinqayi sunata lallaba junansu har zuwa yamma ya samu relief sosai yayi wanka ya fita ya nufi gdan Hajiya Ra'isah data gama hadiyar takaici tana yaba rashin kunya irinta Marwan wai saboda tantiranci yabi mace gdansu ya kwana, wannan abu ya hadu da damuwar da take ciki yasa zuciyarta ta kumbura kamar zata fashe amma bata Isa ta nuna haushinta ba yanzu saiya zuciya ya qara goce mata qashi, alqawarine tayiwa zuciyarta saita rabasu kuma sai ta karbi yaron ya zama ikonta ko ta wanne hali, wannan dalilin yasa ta Kira aminiyarta Ummah ta fada mata halin da take ciki cikin tashin hankali tace “ya akayi kika bari har abubuwa suka cabe haka Ra'isah wlh kina cikin matsala tunda kika bari yarinyar nan ta shiga zuciyar mijinki, lallai kinyi ganganci amma dole musan abinyi idan ba haka ba da taimakon munafukar uwarsa sai yafi qarfinki wlh"
Haka sukayita saqa yanda zasuyi har suka cimma matsaya Ummah tace “zataje mata gurin bokansu tunda yanzu a sama yake bazai barta ta fita ba.
Kwanaki sunata turawa abubuwa sunata lalacewa tsakanin Marwan da Marwah da farko sun dauka hidimace da tayi masa yawa kasancewar tunda aka kwana hudu da haihuwar bai sake zuwa gidan ba sai ranar suna da safe da yazo bata wani damu ba saboda iyakar tunaninta hidindimu ne sukasha kansa, tana dakin ita da kakar Marwan din tanayi mata gyaran gashi irin nasu na larabawa tanata janta da hira da larabci kalmar data fahimta ta bata amsa wadda bata ganeba kuma Ummuh ta fada mata me tace suyi dariya.
Shigowa yayi rungume da mu'azzam idanunsa qurrr akan Marwah da tayi masa wani masifar kyau tayi qiba ta qara haske tayi kamar ba ita ta haihu ba, zama yayi kusa da ita suka gaisa da Granny Ummuh ta tashi ta fita Grandma ta dubeshi ta dubi jaririn tace “kamarsa daya da Zahrah lkcn tana qarama"
Murmushi yayi yace “haka nace amma ita wannan yarinyar taqi yarda" kawar dakai tayi tace “Allah dani yake kama kuma kaje ka duba wadrope dina na gdanka qasan kayana zakaga hotona lkcn ina qarama zaka gasqata hakan"dariya Grandma tayi tace “kema ai kina kama da Zahrah saboda Ina ganin kamarki da Anwar mahaifin Baby Zahrah sosai saidai shi yana Qatar yanzun tun bayan mutuwar Sakinah bai qara aure ba yana cewa yanaji a jikinsa Zahransa bata mutu ba zata dawo gareshi"
Ajiyar zuciya Marwan yayi yace “nima zuciyata taqi yarda Baby Zahrah ta mutu shiyasa kullum nake tunanin dawowarta Grandma ko jiya saida nayi mafarki da ita" dif Marwah ta dauke wuta saboda ta tsani taji yana mgnr wata macen a gabanta, ya lura da hakan yayi murmushi ya miqe yace “zanje Ghana may be zanyi wata daya ki kulamin da kanki da dana"
Yana fadin haka ya fice tabi bayansa da kallo cike da tsananin mamakin sauyin nasa cikin qaramin lkc haka, har ya fice bata iya furta masa ko kalma daya ba yana fita tayi ajiyar zuciya ta dulmiya tunanin laifin da tayiwa mijinta da girma haka har ya sauya mata cikin qanqanin lkc, hakanan su Ummuh sukayi shagalin sunansu itadai Marwah duk jikinta a sanyaye yake saboda haka batada wata power danma Ummuh tanata tausarta tana fada mata ta kwantar da hankalinta ta daukesu iyaye a gurinta.
Bayan sunan da kwanaki uku rayuwarta cikin gdan surukan nata gwanin dadi amma zuciyarta tana c