NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 57 of 84

raice murya yace “ki barni na kwana anan gobe naje gdan don Allah Ummuh..." Daquwa ta watsa masa tace “qaniyarka kaida kwanan ka hana yar mutane bacci da fitinar ka aa ban yarda ba ka tashi kabata guri ta huta" miqewa yayi a sanyaye ya juyo ya kalleta kawai sai hawaye suka zubo masa yayi saurin fita daga dakin, binsa sukayi da kallo daga ita har Ummuh bata tabajin tausayinsa irin yau ba batasan me yakeson fada mataba, Zama Ummuh tayi ta fara hada mata abincin da tasan mejego zatayi sha'awar ci ta rinqa takura mata saida taci sosai sannan ta hada mata ruwan wanka dana tsarki tasata ta shiga bathroom din da kanta ta rinqa danna mata cikinta da towel tanajin zafi sosai haka ta rinqa daurewa cike da kunyar surukartata. Bayan ta gama yimata gashin jikin ta sake juye wani baqin ruwan tsumin magani tace ta shiga ta zauna a ciki yana tiriri yana komai haka ta shigeshi ta zauna kusan awa guda sannan ta bata wani magani dunqulalle tace ta tura a gabanta, daqyar ta samu ta iya turawa tanajin zafin shigarsa gurin sannu Ummuh ta rinqa jero mata ta kamota suka fito tana kallon wani tabo dake cinyarta gabanta na tsananta faduwa tana turo tabon qunan dake cinyar yar qanwarta Baby Zahrah wanda ta qone da shayi shima a irin wannan gurin yake. Gabanta ya qara faduwa da taga irin gashin yarinyar sosai qirjinta yake bugawa daqyar ta iya taimaka mata ta shirya ta kwanta sannan ta fita, bata jima da kwanciya ba bacci ya fara daukarta sama² ta rinqa jin mgnr Baba Zulai tayi miqa ta bude idonta mamaki ya cikata ta sake bude idon nata Helin, yunqurawa tayi zata miqe Baba Zulai tayi saurin matsowa ta taimaka mata ta tashi zaune idonta cikin na Helin qirjinta yana sarawa, murmushi tayi mata tace “sannu da qoqari wannan kyakkyawan baby da kika bawa Mr Marwan dole ya gigice, kishiyarki tana asibiti ya kusa kasheta da duka Allah yasa dai ke bai taba dukanki ba?" Qasa tayi da kanta cikin tsananin tsoro tace “duka kuma wai meye yake damun..." Rufe mata baki Helin tayi tace “komai ma yayi baiyi laifiba Marwah abinda ya dace yayi kenan dama" kawar dakai tayi tare da sauke ajiyar zuciya Baba Zulai tace “kin iya haihuwa yarinya farar haihuwa baqin cikin juya uwar yaya mata a gdan Sojah mazan fama namijin duniya uban Ibrahim yau dai ga Ibrahim Allah ya kawoshi yan baqin sai su mutu" Numfashi taja ta dauke wani siririn hawaye daya zubo Mata ta zubawa yaron ido tana jinsa a qoqon ranta, shigowar Ummuh yasata komawa ta kwanta Baba Zulai ta kalla tace mata ki koma gdan kada ya fahimci bakya ciki kinsan dai halinsa ko?" Miqewa tayi tace “wlh kuwa Ummuh bari na gudu sai da safenku" miqewa Helin tayi tace “idan Allah ya kaimu zan dawo akwai wani bincike da nakeyi akan wacece Marwah akwai abinda nake tunani ba lallai ya kasance hakan ba Ummuh amma idan ya zama hakan zanyi farin ciki kuma nasan zakuyi musamman Mr Marwan" Tana fadin haka ta fice Ummuh ce ta kwana a gurin Marwah tana kula da duk wani motsin jikanta, washe gari kafin Marwah ta tashi har yazo gdan qilama daga masallaci bai koma ba, gaisawa sukayi dasu Ummuh ya bude dakin ya shiga tana zaune tana shafa mai lkcn ta fito daga wanka taji ya rungumeta ta baya. Numfashi taja tare da lumshe idonta tace “morning my everlasting" murmushi yayi me sauti ya zagaya gabanta ya zame towel din qirjinta ya dora hanunsa biyu a saman boobs dinta yace “nayi missing dinku jiya ban iya bacci ba Allah Allah nakeyi gari ya waye nazo naganku" bude fararen idanunta tayi akansa tayi wani lallausan murmushi tace “nima nayi missing kulawarka da dumin jikinka mijina..." Hade bakinsu yayi ya fara sauke mata wani sassanyan kiss yana zaqulo harshenta ya hada da nasa ya fara tsotsa ta dora hanunta akansa tare da janyewa a hankali tana qoqarin tashi taji ya qara riqota ya dagata ya dorata a gadon ya kamo nononta da suke cike tam da madara ya fara shafawa a hankali yanajin yanda suke cike tamtsan kamar dutse wani dadi yana ratsashi. Duk da yanda takejin zafin yanda yake kama nonon nata yana murzawa baisa tayi qoqarin hanashi ba saboda tasan tsaf zata jawa kanta abinda yafi haka, tanaji yasa bakinsa ya kama nipples din nata ya fara tsotsa taja wani dogon numfashi saboda zafin da taji, dago idonsa yayi ya zubasu akan nata ya kashe mata ido yaci gaba da tsotsarta yanajin wani gardi a bakinsa yana hada ruwan nonon da yawun bakinsa yana hadiyewa batarw daya sani ba saida yasha iyakar shansa sannan ya miqe yaje ya datse qofar ya dawo tun kafin ya qaraso kan gadon ya fara cire doguwar rigarsa ya rage dagashi sai boxes shima boxes din cireshi yayi ya kama penis dinsa data miqe sosai da hanunsa daya dayan kuma yana zagaye kan kaciyarsa dashi yana nufarta ta miqe da sauri tace “don Allah ka bari bafa mu kadai bane a gdannan".......... ~_Sorry sis kuyi hqr zamu koma kamar yanda muka saba nan ba dadewa ba_~ More comments😍 More typing😍 *Mrs Dr M.A...✍🏻* [3/7, 8:58 AM] MRS M.K.D: https://www.facebook.com/F
🏠