NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 54 of 84

r dare yayi a lkcn ma bakwai da rabi na dare yasashi gyarawa Babyn kwanciya ya dagata ya dorata a gadon yaja mata blanket ya rufeta yace. “Kiyi bacci zanje yanzu na tura kayanmu 9ja nanda awa goma sha biyar zasu sauka so zanje na siyo wanda zakuyi amfani dasu zuwa gobe da zamu tafi banason komawa gdan can nasan Ra'isah tanacan tana jirana" Batayi masa mgn ba ya juya ya fita bayan ya miqa mata wayarta qurawa yaron ido tayi tana kallonsa yanata baccinsa cikin kwanciyar hankali mamaki takeyi wai ta jikinta yaron ya fito, ajiyar zuciya tayi tare da riqe goshinsa tayi masa addu'o'in da suka sawwaqa, wayarta tayi qara ta kai hanunta ta dauka a hankali “Ummuh" taga an rubuta ta kara a kunnenta da sauri kafin tayi mgn tace “barka da arziqi Bintun yanzu Bunayyah yakiramu yake fada mana kin haihu Masha Allah Masha Allah nayi murna da wannan haihuwa Allah ya raya mana Mu'azzam gobe muna jiranku kinji ki shafa min kan dana Allah yayi muku albarka wannan aure shine aure me albarka" Ajiyar zuciya tayi cike da kunya tace “na gde Ummuh Allah ya qara girma" murmushi tayi ta rinqa fada mata yanda zata kula da kanta sosai sannan sukayi sallama tana ajiye wayar Kiran Helin ya shigo tayi kamar karta dauka sai kuma ta canza shawara ta dauka. Guda ta rangada tace “am very happy My Marwah kinyi farar haihuwa sai maqiya shabune wannan shine matakin nasararmu ta farko kin haifa ya hana matar gold akwai rikici a gaba amma shima zaizo ya wucce da qafarta saita gudu tabar maki mijinki, inanan Ina jiran dawowarku kada ki yarda ya raba muku gda ya hadaku guri daya tanan ne kawai zata gane kema mace ce kinfi wata macenma ta nanne zata gane yanzu Marwan ba nata bane nakine keda danki tanan ne zata gane tayi wauta kuskure me girma da bazata iya gyarawa ba, mu hadu a next level Marwah Ra'isah kin gama yawo qaramar yar bariki ce ke maci amanar miji........... ~_Rikitata rikita wannan rikicin cikin gida shi ake kira turnuqu fadan ibilisai, ko waye da nasara a hargitsin oho._~ More comments😍 More typing😍 *Mrs Dr M.A...✍🏻* [3/6, 1:09 PM] MRS M.K.D: https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/ https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/ *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️ ( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ ) *( F.W.A)🖌* *WACECE NI?* *(SANADIN KUKANA!)* _typing✍🏻_ *Mrs Dr M.A...* *28 to 29* Ajiye wayar tayi cike da tsoron abinda zaije ya dawo “wanne rikici ne wannan?" ta tambayi kanta tare da sake jan danta a jikinta tana karanto masa addu'ar neman tsari da haka har bacci ya dauketa. Shikuwa goga kasan hanyar yana fita wani qaton shopping Mall ya shiga ya lodo musu kaya musamman na baby aka zuba masaa but ya wucce wani gurin saida gwala-gwalai ya siya mata wani arnen set na sarqa dankunne banguls and rings harda agogo set din sunyi masifar kyau tsadarsu abar jinjinaw ce. Fitowa yayi ya shiga mota ya nufi airport ya qarasa yimusu abinda zaiyi na tafiya sannan ya koma hotel din, lkcn daya shiga sunyi bacci ya zuba masa ido sunyi kyau sosai sun qawatar da idanunsa gani, qaunarsu na ratsa zuciyarsa ya sunkuya yayi kissing din yaron ya sakeyin kissing dinta ta bude manyan fararen idanunta da suke cike da bacci ta dorasu akansa, murmushi yayi ya lakace mata hanci ya juya ya shiga bathroom yayi wanka ya fito ya hau gadon ya kwanta tare da daukan dansa ya rungume a jikinsa ya matsa ya shige jikinta yace “yau zanyi kwanan maraici babu service everlasting Bunayyah yayimin bazata" Ajiyar zuciya tayi tace “ai garama hakan" kallonta yayi yayi dariya yace “zakiyi bayani ne duk ranar da kikazo hanuna" bata kuma cewa dashi komai ba ta lumshe idonta ya sanya hanunsa saman boobs dinta ya rinqa shafawa a haka har bacci ya daukesu. Da asuba ya tashi ya fita yayo sallah ya dawo lkcn itama ta tashi duk jikinta ciwo yakeyi ta shiga bathroom ta gyara jikinta tayi wanka da ruwa me zafi sosai ta gasa cikinta da yake a shafe kamar ba itace ta haihu ba sannan ta zuwa wani ruwan magani da aka bata a asibiti tayi qarfin halin cijewa ta shiga cikin ruwan tana kuka tana hawaye mahaifiyarta da bata saniba tana dawo mata a ranta yanzun da ace itadin me cikakken gatace da tasamu wanda zai kula da ita amma yanzu komai saidai tayiwa kanta shidin da zai taimaka mata shima ba iyawa yayi ba. Da wannan tunanin ta gama gasa jikin nata ta miqe ta fita tasa kayanta ta bude kayan da yazo dasu ta dauki wani bathtub na wankan jarirai me masifar kyau ta zubo ruwan zafi ta hadashi daidai wankan baby ta cire masa kayansa ta zauna ta fara yi masa wankan yana kuka tanayi saboda ba wani iya wankan babyn tayi ba kawai dai tana ganin yanda su Nanny Indo sukeyiwa jarirai idan an tsintosu an kawosu gdan marayu ne shiyasa hartayi karabbanin yiwa dan nata ta gama masa wankan ta sashi a towel ta rungumeshi t
🏠