NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 48 of 84

llon yan iskan biyu hankalina zai iya tashi, haka kuwa akayi batare da bata lkc ba suka bani na shiga na kwanta ban jima da shiga ba naji an shigo na dubi me shigowar sai naga wannan matar ce ta dazu, na kalleta sosai kyakkyawa ce fara gajeriya kawai sai na kawar dakai ta matso kusa dani ta zauna tace “ko zan iya taimakonka?" Kallonta nayi da sauri cike da mamaki nace “taimako kuma?" Mamaki ya cikata jin nayi mata mgn da Hausa. Murmushi tayi ta qara matsowa jikina tace “kana da kyau sosai inason mu'amala da namiji irinka ka zama abokina mana a qasar China idan babu damuwa zan tayaka zama kana cina da ganinka zakayi dadi sosai sana'ata kenan amma nace da iyayena na taho karatu ne" Zuciyata ta buga da sauri naji wata tsanar yarinyar na tsani mace mara aji haka aikuwa kafin nayi mgn kawai saiji nayi ta cafki penis dina da hanunta ta kadamin hanu tana murmushi tace “kul kayimin gardama guy baayimin gardama tunda na kwadaitu dakai saika cini a yau dinnan" hankadeta nayi nazaro bindaga na saitata taji nayi quick nata ta sake ja baya da sauri tace “aa maida bindigarka kada ka kashe matarka" Miqewa tayi zata fita ya cafkota yace “bazan taba auren karuwa irinki ba shashasha kawai da batasan mutuncin kanta ba" memakon maganata tayi mata ciwo sai kawai naga ta gama sarqar wuyana ta karanta abinda aka rubuta, cikakken sunana ne Marwan Ibrahim Darimah tayi murmushi ta bude cikin sarqar saiga hotona da Baby Zahrah tana ta yimin murmushi daya daga cikin hotunan da akayi mana ranar da aka daura aurena da ita, murmushi Ra'isah tayi ta juya ta fita bayan ca cilla min wani dan qaramin card, komawa nayi na kwanta nace “ballagarza kawai" cikin Hausa ta da bata fita normal da kinji kinsan ba itace mother language dina ba dole ce tasani na koya. Sai dare muka sauka muna sauka motar training school din tazo ta daukeni takaini masauki bayan nayi wanka na qyafe na kwanta domin na huta amma nakasa samun sukuni kawai saina miqe na fita naje na siyo kwalaben giya zafafa da zasu cazani, tun a hanya na fara sha a reception muka sake haduwa da yarinyar cikin fitar hayyaci na yafitota aikuwa ta taho najata har dakina ranar muka ci juna sosai, kamar abin asiri haka muka kasance da Ra'isah har zuwa lkcn da zan dawo wata hudu nan fah ta rinqa yimin kuka wai saidai na aureta saboda bata taba haduwa da namijin daya iya sarrafa mace kamar ni ba. Everlasting wlh nidai bansan meye ya faru ba na kasa bijire mata kawai nabada kai bori ya hau batare da neman izinin iyayena ba aka daura aurena da ita a qasar China muka kamo hanyar dawowa 9ja saida mukayi sati da dawowa it basu sani ba munata cin amarcin mu amma fa hakan be hanani neman matana ba saboda Ra'isah raguwa ce bata iya daukeni dana fara pompim nata zatayi release ta barni a tsaye, zuwan Ummuh gurin Baba Zulai ne yasa ta fahimci ashe na dawo kuma taga Ra'isah nan ta tambayeta wacece ita budar bakinta tace “ki tambayi danki mana zaki samu amsar da kikeso" daidai lkcn na sauko daga sama nazo na zauna a qasa kamar yanda na sabawa Ummuh na dora kaina a cinyarta ta shafa kaina tace “shukhur Bunayyah wace wannan?" Dagowa nayi na kalli Ra'isah nace “sorry Ummuh na manta ban fada miki ba aure nayi a China matata ce..." Miqewa Ummuh tayi tana salati tace “Aure Bunayyah amma harka iya aure baka fada mana ba wannan wanne irin aurene mara albarkar iyaye..." Saurin daga mata hanu Ra'isah tayi tace “aa kinga Hajiya kada kiyiwa aurena baki ya lalace dane kin haifa na aura saboda haka abarni da kayana sai yanda nayi dashi" Girgiza kai Ummuh tayi ta kalleni tace “ka fara gani kenan Bunayyah bazanyi maka baki ba Amma wannan matar ka aurowa kanka jaraba kuma ba komai bane haqqin matarka ta biyu ne Juwairiyyah inayi maka fatan alkhairi" ficewa Ummuh tayi daga gdana tabarni sunkuye da sassanyan jiki, ji nayi Ra'isah tace “eh naji dai aje dane dai kin haifamin na aura yanzu nike dashi bake ba" Riqoni tayi tace “ka manta da wadannan yan bani na iya din masu son bata sunnar ma'aiki ni zanyi maka komai" har cikin raina naji ciwon abinda Ra'isah tayiwa mahaifiyata amma nakasa nuna mata yaqe kawai na rinqa yi mata, haka mukaci gabada rayuwa da ran Ra'isah ya baci gara na kowa ya baci amma hakan fah baya hanani idan tayimin na nada mata duka idan kuwa har kikaji hakan to tsakanin nida itane saboda haka Allah yayini bana daukan raini tsakaninta da iyayena kuwa ko oho wannan dalilin yasa naraba gari da iyayena ma saboda ita musamman Ummuh da ko kadan bata qaunar Ra'isah.......... More comments😍 More typing😍 *Mrs Dr M.A...✍🏻* [3/6, 1:09 PM] MRS M.K.D: https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/ *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️ ( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ ) *( F.W.A)🖌* *WACECE NI?* *(SANADIN KUKANA!)* _typing✍🏻_ *Mrs Dr M.A...* *25* Haka
🏠