u na shanye matan sukayita shafani suna lasheni nidai bansan meye ya faru dani ba sai bayan kwanaki biyu na farka wai ashe kwanana biyu a bige kuma abin takaicin ina farfadowa aka danne ni aka sake duramin wata wai ai maza saida ruwa daqyar naci abinci aka hadani da wata mace bantaba aikata zina ba sai ranar Baby Zahrah nake Kiran yarinyar har muka gama abinda zamuyi na koma bacci tun daga wannan ranar na zama dan hanu da zarar naji tunanin Baby Zahrah zai dameni sai kawai nasha giya nayi mankas na nemo mata suzo su tayani rayuwa.
Wannan lalacewar tawa ce da tayi yawa yasa Abuh ya nemamin auren Juwairiyyah yar wani abokin kasuwancinsa banaso haka akayi aurena da ita Juwairiyyah yarinya me biyayya insha giyata nazo na nada mata duka na mata kuwa har gda nake kawosu kuma har lkcn idan mace nason jin dadin zama dani to tayimin mgnr Baby Zahrah da wannan Juwairiyyah ta samu kaina na dan fara yimata abin arziqi...........
More comments๐
More typing๐
*Mrs Dr M.A...โ๐ป*
[3/6, 1:09 PM] MRS M.K.D: *FREEDOM WRITTERS ASSOCIATION.* ๐๐๏ธ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)๐*
*WACECE NI?*
*(SANADIN KUKANA!)*
_typingโ๐ป_
*Mrs Dr M.A*
*24*
Rayuwa mukeyi da Juwairiyyah ta rashin yanci batada wani yanci a gdana saboda bana raga mata kona kwabo, a haka har muka dauki shekara guda da ita kuma a cikin wannan lkcn ne Allah ya azurtamu da samun qaruwa Juwairiyyah tanada ciki, aikuwa tuni hankalina ya dawo kanta na fara bata kulawa duk wani iskaci nawa na rage yi a gabanta abindai dana kasa dainawa shine shan giya kullum na fita a make nake dawo mata abun yana damunta ta zauna tayi kuka tayimin nasiha idan nayi kamar na daina sai kuma na koma ruwa.
Yawan laulayin Juwairiyyah a cikin yayi yawa hakan yasa Ummuh tasa aka nemo mata dattijuwar da zata rinqa taimaka mata wannan shine dalilin zuwan Baba Zulai cikin rayuwarmu tsohuwa ce me kirki da sanin ya kamata amma tana da karambani da kuma abin dariya wannan yasa muka daidaita da ita, kullum nazo zan taddata ita da Juwairiyyah suna hira tana bata shawarwari sosai akan hqr da halina takance mata ai ita tama godewa Allah da mijinta ba faqiri bane yake tata mata wannan iskancin wata tananan ga talauci ga wulaqancin da namiji.
Watannin cikin Juwairiyyah bakwai wata ranar laraba muka tashi da ita da wani matsanancin ciwon ciki da zazzabi babu bata lkc muka tafi asibiti aka duqufa akanta ana neman ceto rayuwarta, likitocin sukace cikin bai isa haihuwa ba amma labour takeyi saboda haka saidai ayi mata Cx haka kuwa akayi aka shiga da ita akayi mata aka ciro mata da namiji amma fah ankasa samunta saboda abin ya tadda ajali, Marwah da kudi suna siyan rayuwa da bazan bari Juwairiyyah ta mutu ba amma babu yanda zanyi inaji ina gani ta mutu nayi kuka kamar nima zan mutu daga qarshe dai na dangana, shima yaron kwanaki biyu tsakani ya rasu Allah ya sani mutuwar matata da dana mikin mutuwar Baby Zahrah da Ukteeh ta tasomin nan fah allura ta ta tashi na rinqa hauka Ina fasa komai na gdana dake mu bamu zaman makoki, Everlasting haka na fashi duk wani abu da yake gidan nima duk najiwa kaina ciwo rayuwa taqimin dadi duk wani abu dana qwallafa raina akansa ya yafi ya barni.
Ina cikin wani mawuyacin hali Abuh yazo ya taddani duk na yanyanke kaina da glass aikuwa ya rinqa yimin fada daya fahimci bana cikin hayyacina ya daukeni yakaini asibitin qwaqwalwa aka sake hoton brain dina suka tabbatar masa da qalau nake kawai damuwa ce tayimin yawa.
Duk da haka saida nayi sati guda a asibitinmu na sojoji ana kula dani bayan na murmure dan bazance na warke ba everlasting saboda wanda yayi ciwon iyakar jiki shine yakeshan magani ya warke amma na zuciya saidai aji sauqi mikine da mutum yake mutuwa dashi everlasting so dangi ne na mutuwa ni shaida ne bayajin rarrashi, haka naci gaba da rayuwata ni kadai sai Baba Zulai da takemin girki da kula da duk wani abu daya shafi gda idan damuwa tayimin yawa nasha giyata na bugu shine yafimin dadi Everlasting mata kuwa Allah yayimin farin jininsu duk wacce nace inason mu'amala da ita bani kanta takeyi hakan ya qara tunzurani naci gaba da sharholiyata na mayar da mace kamar abinci wacce zanci da safe daban ta rana daban ta dare daban.
Cikin hakane Allah ya hadani da qaddarata ta biyu lkcn shekara biyu da rasuwar matata an turani wani training qasar China muka hadu da Ra'isah a jirgi kallon farko da nayi mata na dauke kai saboda tafini shahara a iskanci ni da farkoma na dauka bayerabiya ce saboda irin shigarta batai kama data Hausa Fulani ba ita da wani guy ne yanata tsotseta da matse mata nono a cikin jirgi.
Dayake kusan duk mutanen dake cikin jirgin ba hausawa bane yasa babu wanda ya damu dasu kawai sai na tashi daga gurin nayiwa daya cikin ma'aikatan jirgin mgn nace inason VIP zanyi bacci, ba wani abune yasa na tashi ba everlasting inada qarfin sha'awa idan naci gaba da ka