NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 44 of 84

ala zazzabi da yawan bacci ga tashin zuciya hakadai taketa daddaurewa saboda gudun tashin hankali har abin ya fara fin qarfinta, yau asabar ce babu aiki amma ya fita kasancewar jiya ba kwanan dadi sukayi ba gudun kada ya taba lfyr jikinta ita dama ba lfy ba ta gudu ta kwanta a dakinta ta kulle qofar yayi bugun duniya taqi budewa sai yanzun da taji tashin motarsa ta shiga dakin nasa ta fara gyarawa tana tsaka da gyaran tayi karo da gwangwanayen giya har guda uku a qarqashin gadon gabanta ya fadi warin giyar ya daki hancinta taji wani amai ya taso mata ta nufi bathroom din da sauri ta bude set toilet din kawai sai taga comdom a ciki gabanta ya sake faduwa ta ganin harda sparm a ciki hakanan ta fara sheqa amanta kamar zata amayar da kayan cikinta saida ta gama tayi ploshing tana haki ta fito ta fice daga dakin ta koma dakinta ta kwanta zuciyarta na tafasa tana hawaye wato da yake cewa da ita ya daina ashe bai daina dinba har giya yace mata bayasha yanzun to gashi taga gwangwanayen a dakinsa ga comdom a cikin toilet kenan shigo da karuwarsa gdan yayi yanzu duk qoqarin da takeyi da Colonel Marwan baya gani saboda jiya kadai taji tsoron azabarsa ta gudu shine har ya kawo wata gdan itakam ya zatayi da mutumin nan zuciyarta tana raya mata abubuwa da yawa tana kuka tana juyi cikin tsananin zafin zuciya dana jiki ya shigo dakin da saurinsa ya ajiye kayan daya siyo mata yace “tashi ki gwada wannan kayan mu gani nasan zasuyi miki kyau gani nayi kawai dake suka dace duk qasar nan" Matsawa yayi jikin gadon yakai hanunsa zai tabata tayi saurin janyewa ya dauka wasa takeyi masa yace “haba haba My Everlasting wlh yau aka fito dasu daga company kungansu sarqar 2.5 million na siyeta saboda ke naga kinason doguwar riga ita kuma 70 dollars na siyesu zo zoki sa na gani nayi miki hoto..." Miqewar da tayine tana kuka me cin zuciya zata fice yasa ya tabbatar da gaske takeyi ya bita zai rigota ta fuzgo pistol dinsa dake ajiye a saman resting chair ta saitashi tare da matsa kunamar bindigar tace “Na rantse da ubangijin da yake busamin numfashi idan ka matso kusa dani saina kasheka Marwan nagaji Marwan nagaji da ganin baqin ciki a gdanka Marwan yaushe ne yaushe zanyi farin ciki a cikin rayuwata, duk qoqarin da nakeyi wajen ganin na sauke maka haqqinka dake kaina amma baka gani na yarda koda banaso ko zan cutu na baka jikina da komai nawa nayi maka abinda zai faranta maka badon komai ba saidon ganin ka kubuta daga mugun hanyar daka ke kai ka nemeni a kowanne hali idan naki ka dakeni ka gwadamin qarfi, amma ka kasa ganewa meye ribata a zama dakai Marwan kayi zina kasha giya kasani ko baka karanta ba haramun ne balle nasani wlh tallahi Ummuh da Abuh bazasu taba barinka ka rayu da jahilci ba koni da bani da kowa banida gatan kowa sai naka na rabauta da bambamce halal da haram saboda arzikin musulumci Marwan ko a addinin kiristanci zina da shan giya haramun ne balle addininmu da yafi kowanne addini tsarki nagaji Marwan wlh nagaji dolene cikin biyu ayi daya kodai ka sakeni ka nemamin VIP ka mayar dani qasata ko kuma na kasheka kamar yanda wata ta kashe nata mijin in yaso nima a yankemin hukuncin kisan"........... More comments😍 More typing😍 *Mrs Dr M.A...✍🏻* [3/6, 1:09 PM] MRS M.K.D: *_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_* https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100186388252056/ *WACECE NI?* *(SANADIN KUKANA!)* _typing_ ✍🏼 🌐 *_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_* ✍ *~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~* *ALHERI SAI DAN AlHERI* 👌 *Mallakar* 👇🏻 *Fauziyya Tasi'u Umar* *(Ummuh Hairan)* _Idan kinason cigaba da karanta wannan lbr ki biya 200 ta wannan account number: 0255526235; Fauziyya Tasi'u Umar_ _GTBank_ _Ko katin waya MTN ta wannan number:09031307566_ _Ki tabbatar kin turo screenshot na shaidar biyanki ta wannan WhatsApp number:09013718241_ _Ga masu buqatar VIP zasu biya 500 Lbrn *WACECE NI?* Koda kudinka saida rabonka_ *Warning* ❌ *_Dont read this book if you are not married. Mature content containd in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._* *23* Wani ihu yayi ya rungume Mr Emmanual cikin tsananin farin ciki ya daga Mr Emmah sama yana ihun murna gabadaya gurin suka kwashe da dariya saboda ganin ogannasu ya susuce, sauke Emmah yayi ya shiga dakin da take kwance ya taddata tanata baccinta cikin kwanciyar hankali ya rungumeta ita da gadon gaba daya yana sauke ajiyar zuciya yace “Alhamdulillah" wasu hawayen farin ciki ne suka zubo masa yace “Allah bansan da kalmar da zan gode maka ba Allah kabani Marwatuh sannan ka qaramin da samun Arzikin da dukiyata da isata suka kasa bani tsayin shekaru Allah ka karemin su ka rabasu da sharrin duk wani me sharri Allah ka barni da Marwatuh ka bani ikon jure duk wani qalubale dazai biyo bayan haihuwarta" Bude idonta t
🏠