NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 43 of 84

sata ta shirya suka fita suka fita sauka sukayi ya dauki motarsa suka shiga gari yana janta da hira komai ya gani My Everlasting komai ya gani My Everlasting kayy ranar taga rawar kai sai wajen sha biyun dare suka nufi wata unguwa anan suka tarar da Abuh a wani gda ta tsuguna cike da kunya ta gaisheshi ya dagota ya rungumeta yana murmushi yace “yarinya ya mijin naki" kallonsa tayi ya daga mata gira yace “lfy qlau muke Abuh yaushe zaka tafi" murmushi yayi yace “gobe zan tashi" haka suka rinqa hira da mahaifin nasa da larabci suke hirarsu kadan kadan take tsinta saboda Arabic tayi a secondary dinta sai biyu suka tashi suka tafi ya janyota jikinsa yace “kinajin bacci ko Everlasting" murmushi tayi tayi qasa da kanta yayi kissing kanta Abuh yace “ku dawo nan ku zauna banason zaman hotel Bunayyah Bintun bazata sake a hotel ba gobe zan tafi ku dawo goben" Godiya yayi masa sukayi sallama sukayi da Abuh yabisu da kallo yana yabawa tarbiyya da nutsuwar yarinyar hakanan yaji yarinyar ta shiga ransa. Suna zuwa ta zame ta shige dakinta ta fada wanka ta fito tayi shirin kwanciya taja bargo ta rufe jikinta tayi addu'a bacci me dadi ya dauketa ya shigo ya kwanta a kusa da ita ya janyota ta janye ya kuma janyota kai ranar taga jaraba saida ya kuma zungureta sannan ya qyaleta sukayi bacci. Da asuba suka tashi sukayi wanka sukayi sallah tun a sallayar ta fara bacci ya dagata ya sake dorata a gadon nan fah ta fara ganin asalin halinsa ya kuma kanainayeta da dadin baki ya lasheta ya tsotseta tsaf ya cinyeta sannan ya barta tayi baccin shima baccin yayi ta rigashi tashi ta gyara parlourn ta wanke bathroom din ta sake komawa dakinsa ta gyara ta bude wadrope dinsa ta sanya masa kayansa ta fito ta shiga kitchen ta dafa tea ta dumama naman daya siyo musu jiya ta jera a dinning ta shirya komai tsaf sannan ta koma dakin ta shiga tayi wanka ta fito ta zauna a stool din tana shafa mai ya bude idonsa ya kafeta da ido qirrrr yana kallonta tayi qiba tayi kyau sosai ga shatin dukan da yayi mata nan rudu² a bayanta yayi saurin miqewa batare data lura ba ya rungumeta ta baya ta sauke numfashi yakai hanunsa zai zare towel din ta riqe ta dago ta kalleshi idonta ya kawo ruwa tace “don girman Allah kayi hqr ka qyaleni wlh duk jikina a mace yake ciwo yakeyimin" Ajiyar zuciya yayi ya nufi bathroom din yayo wanka ya fito lkcn ta gama shiryawa cikin doguwar riga yar kanti data fito da asalin surarta ya jata suka fita suka shiga dakinsa tsaftar yarinyar tana burgeshi ko ina tsaf zaka ganshi komai ajiye a muhallinsa suna shiga ya karyar da kansa wai sai ta shafa masa mai, a kunyace ta rinqa shafa masa bayan ta gama ta shafa masa powder ya kuma cewa ta dauko masa kaya, hakanan ta bude wadroop din ta zabo masa wasu qananun kaya marasa nauyi ta ajiye masa ya sake noqe kafada yace. “Komai aikinki ne ki samin kayan ki bani abinci naci na tafi aiki" cije lebe tayi fitinarsa ta fara damunta hakanan tasa masa kayan kamar wani qaramin yaro shi ko kunya bayaji suka fito sukayi breakfast din da wanda ta hada musu da wanda aka kawo a hotel din sannan yayi kissing dinta ya fice yanayi mata bye². Bai dawo ba sai wajen magrib yana zuwa sallah kawai yayi ya fara hada musu shirginsu yana kaiwa ma'aikatan suna kai masa mota saida ya gama tattare komai sannan ya jata suka fice suka koma gdan na Abuh, tun a parlourn ya fara fito mata da maitarsa daqyar ta zille taje ta kwanta a dakin bai takura mataba ya dauki system dinsa yayi abinda zaiyi sannan ya shiga dakin ya kwanta tare da fara lalubeta sosai fah ita abin ya fara damunta ayita abu ba hutawa,haka dai ta daure ta rinqa bashi hadin kai tana binsa kamar yanda Helin ta qara jaddada mata yau aikuwa ta qara narkewa a zuciyarsa. Haka lkc yayita turawa kwanaki sunata shudewa gashi har sun shiga wata na uku a qasar Jamus so qauna da tattali babu irin wanda Colonel Marwan baya nunawa Marwah daya lura Marwah tana da mugun kishi ko waya dainawa yayi da Ra'isah a gabanta idan ya shigo gidan to sanyata a silent yake saboda tabashi cikakken lkc, a cikin watanni ukun tayi wata irin qiba ta goge sosai ta zama cikakkiyar mace jikinta ya bude sosai tanashan gwatso kuwa a gurin Colonel Marwan ya daina kula duk wata ya mace amma tanacin ubanta sosai dan duk ranar da allurarsa ta motsa cin kaca yakeyi mata idan taqi kuma ya kwakkwadeta yasa mata qarfi yakance tunda baqin kishinta yasa ya daina neman mata to dole ko ta tsiya saita bashi duri yaci. A cikin wata watanni ukun da sukayi ko sau daya Marwah batayi al'ada ba ita saboda quruciya da rashin sabon yi wata wata batama tuna da wata aba wai ita period ba shikuma saboda rashin bawa abin muhimmanci baima taba tunawa da wata period ba, hakanan suke zamansu idan dadin yazo ayi dadin idan rigimar tazo ayi har ya nada mata na shago aikuwa mugun tsoronshi takeji da taga ya fara bare bare yana muzurai take shiga taitayinta saboda tasan inda abinda yafi uwa da ubama cinsu zatayi a gurinsa. Ta fara fuskanta sauyi a jikinta kas
🏠