NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 37 of 84

ar zuciya me qarfi ya kira sunanta. Bude idonta tayi a hankali fuskarta duk ta kumbura saboda marin da tasha ta saukesu akansa shima ita yake kallo idanunsa taf da qwallah duk tantirancin Marwan zuciyarsa mugun rauni akan mace musamman Marwah a hankali yaci gaba da gasa mata jikin yana danna mata da towel yana hawaye ya kasa furta mata ko kalma daya Marwah ta daku kamar barkono kuma ta ciwu abin ya hade mata bakinta ya mutu murus sai zubar hawaye da idonta yakeyi a lunshe. Bayan ya gama gasata ya dagata cak ya fita da ita daga bathtub din ya kwantar da ita ya bude qofar ya fita da ita daga dakin gabadaya ya kwantar da ita a nasa dakin ya koma dakinta ya gyara gurin da tayi aman har aman ya bushe yayi wanka ya dauro alwala ya daukar mata kaya da hijjab ya fito ya dagata zaisa mata kayan zatayi masa gardama taga ya dago ya zuba mata manyan idanunsa tuni ta nutsu ta saki jikinta yasa mata kayan ya miqar da ita daqyar ta tsaya suka fara ramuwar sallolinsu la'asar magrib da Isha ya miqe zaiyi shafa'ih da wuturi itadai ta zame ta kwanta saboda wani mugun sanyi da takeji zazzabi me zafi ya rufeta bayan ya idar ya kai hanunsa jikinta har yanzu ya kasa yi mata mgn bawai don ya rasa abin fada matan ba saidon yana ganin duk kalmar dazai fada mata tayi kadan wajen goge laifinsa a gurinta amma shifa duk da haka dadi yakeji a ransa yau gashi gata zasu kwana daki daya hanunsa yakai jikinta yaji yanda ya dauki zafi zau ga wata jijjiga da takeyi gabansa ya fadi yace “ya salam Marwah nashiga ukuna don Allah kada ki mutu wlh bansan ya akayi na dakeki ba" miqewa yayi ya fita da sauri ya dauki wayar lindline din hotel din ya danna Emergency ya sanar dasu matsalarsa. Bai jima da ajiye wayar ba ya dawo gurinta yaga yanda take wani sassanqamewa hankalinsa ya qara tashi matuqa ya fara safa da marwa yaji an danna ring bell din dakin ya fita da sauri ya bude suka shigo ya riqe likitan yana fadin “don Allah ka taimakeni karta mutu wlh idan ta mutu nima mutuwa zanyi nashiga uku na kashe yar mutane" da sauri likitan ya qarasa ya fara dubata ya dubi Marwan yace “saidai mu tafi da ita cikin asibitin a dubata" baiyi musu ba saima hawaye da yaketa sharewa Kiran wasu ma'aikatan likitan yayi suka dauketa suka tafi da ita suka rufar mata saida suka gano matsalarta tsabar zafin zazzabine da ya samo asali sakamakon dukan da taci a gurinsa. Kwana tayi a clinic din saida safe ta farfado tasha drip sosai hakan yasa ta samu qwarin jikinta da sassafe yazo gurinta saboda daren jiyan kwanan zaune yayi yana nadama da danasanin abubuwa da yawa daya faru tsakaninsu yana shiga ya tarar da ita a kwance idanunta a saman rufin parlourn tana sharar hawaye ya jima a tsaye yana kallonta kafin yayi jarumtar matsawa jikinta ya kamo hanunta yace “kiyi hqr My special don Allah kinji" dagowa tayi ta dubeshi kawai ta janye hanunta daga nasa ta kuma fashewa da kuka zama yayi knilling yayi ya juyo da fuskarta yace “wlh tallahi bazan qara dukanki ba nayi miki alqawarin hakan kinji".......... More comments😍 More typing😍 *Mrs Dr M.A...✍🏻* [3/6, 1:09 PM] MRS M.K.D: *_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_* https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100186388252056/ *WACECE NI?* *(SANADIN KUKANA!)* _typing_ ✍🏼 🌐 *_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_* ✍ *~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~* *ALHERI SAI DAN AlHERI* 👌 *Mallakar* 👇🏻 *Fauziyya Tasi'u Umar* *(Ummuh Hairan)* _Idan kinason cigaba da karanta wannan lbr ki biya 200 ta wannan account number: 0255526235; Fauziyya Tasi'u Umar_ _GTBank_ _Ko katin waya MTN ta wannan number:09031307566_ _Ki tabbatar kin turo screenshot na shaidar biyanki ta wannan WhatsApp number:09013718241_ _Ga masu buqatar VIP zasu biya 500 Lbrn *WACECE NI?* Koda kudinka saida rabonka_ *Warning* ❌ *_Dont read this book if you are not married. Mature content containd in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._* *20* Kawar da kanta ta kuma yi tanajan zuciya ya shafa gefen fuskarta yace “idan baki yarda ba kiyimin duk hukuncin da kike ganin ya dace dani Marwatuh amma kiyimin alfarma daya kada ki qara boye kanki gareni na azabtu da yawa cikin qaramin lkc nayi sabo dake fiye da dukkan tunaninki don Allah duk wani abu da kike tunani akaina ki goge wlh nayi miki alqawarin na daina Marwah bazan qara neman wata mace ba matsawar ba halali na bace kuma idan bakiso ma giyar ma na daina sha kinji" Kawar da kanta tayi taja wata doguwar ajiyar zuciya ya fahimci idan bada gaske yayima yarinyar ba bazai samo kanta da sauqi ba muguwar quruciya ce akanta yo banda haka kamar shi ya tsaya yana bata hqr tana shirme tashi yayi ya rufe qofar dakin da take ya dawo da sauri ya haura gadon ya raba qafarsa biyu akanta ya dagota ya janye doguwar rigar jikinta tayi saurin qanqame j
🏠