yi niyyar tafiya dake dinnan to yafi miki sauqi ki saki jikinki kawai ki cire komai a ranki duk abinda mutum yayi shida Allah kiyi rayuwa me tsarki da mijinki kiyi iyakar qoqarinki na gusar masa da sha'awarsa tunda dai an fada miki matsalarsa ai saikici maganin zama dashi ki rinqa baje masa koda yaushe yanaci kamar tuwo"
Daqyar Baba ta lallabata tayi wanka ta shirya cikin wata baqar atamfa riga da zani idan tayi shigar manyan kaya saboda cikar halittar ta zaka dauka tayi 22 a duniya tayi kyau kamar sarauniya batayi kwalliya ba kawai lipstick tasa ta daura dankwalinta babu manyan kaya a cikin trolly din da Baba Zulai ta hada mata gaba daya qananu ne sai kayan bacci jakar hanunta kuma ta zuba mata magungunan da ta siya mata a gurin yar Niger dana wajen Helin hatta shu'umar humrar da Helin ta kawo Mata Saida tasa mata ta hada mata komai nata lkc zuwa lkc take dauke hawaye a idonta yarinyar tanada shiga rai zaman sati dayan da sukayi batasan irin sabon da sukayi ba idan Hajiya Ra'isah zatayi tafiya murna takeyi tanajin dadi amma zuciyarta karyewa takeyi idan ta tuna Marwah zata tafi sai tayi wata biyar zata dawo.
Da haka dai ta hada mata komai tana gamawa yana fitowa yayi kyau cikin manyan kaya sosai kamar dama danshi aka qirqiri sa manyan kaya kamar wani na qwarai ya kalleta itama ta kalleshi wani irin kallo na qasqanci da wulaqanci da yasa zuciyarsa bugawa da qarfi tunda yake baa tabayi masa irin wannan qasqantaccen kallon ba ya lura ma bason tafiyar takeyi ba dole kawai yayi mata kallon Baba Zulai yayi yace โa fita da kayan asa a but ki fadawa Obi ya zama ready gamunan"
Ficewa tayi da sauri da akwatun saboda tasan bata shuka abin arziqi a ciki ba batason Marwah tace zata duba har jakar hanun ta fice da ita, kallonta yakeyi sosai yanajin wani abu na narkewa a zuciyarsa game da yarinyar zuciyarsa tun jiya take bugawa ya taka ya matsa gabanta da sauri ta dauki wayar daya siyo mata jiya ta fice daga dakin ta barshi da qamshin jikinta ajiyar zuciya yayi ya lumshe idonsa tare da murmushi yace โzaki shigo hanu yarinya zamuje inda duk ihunki babu me jinki balle ya kawo miki dauki wlh saikin gane Colonel Marwan Ibrahim Darma kike aure"
Shima fita yayi yabi bayanta tana tsaye a corridoor din parlourn ya riqo weast dinta yayi mata kiss a kuncinta yace โkinyi kyau sosai" hanunta tasa ta bambare hanunsa tayi gaba yabita a baya bude musu motar akayi ya shiga itama ta shiga Obi ya wullah da gudu zuwa filin jirgin saman Mal Aminu Kano.
Suna zuwa ba bata wani dogon lkc jirginsu ya daga ta kuwa fada jikinsa ta maqalqaleshi yayi murmushi tare da sakin ajiyar zuciya dukka jikinsa saida ya amsa yaji wani irin zummm a jikinsa hanunsa yasa ya qara shigar da ita jikinsa saida jirgin ya gama saituwa a sama sannan ta janye jikinta daga nasa ta koma ta zauna sake janyota yayi ya matseta a jikinsa yana sauke ajiyar zuciya so take ta qwace amma batada ikon motsi saboda mutanen dake kusa dasu kawai sai ta kama kuka tana shassheqa da haka har bacci ya dauketa ya gyara mata kwanciyarta sosai yanda zataji dadin baccinta............
More comments๐
More typing๐
*Mrs Dr M.A...โ๐ป*
[3/6, 1:09 PM] MRS M.K.D: *WACECE NI?*
*(SANADIN KUKANA!)*
_typing_ โ๐ผ
๐
*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_* โ
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*
*ALHERI SAI DAN AlHERI* ๐
*Mallakar*
๐๐ป
*Fauziyya Tasi'u Umar*
*(Ummuh Hairan)*
_Idan kinason cigaba da karanta wannan lbr ki biya 200 ta wannan account number: 0255526235; Fauziyya Tasi'u Umar_
_GTBank_
_Ko katin waya MTN ta wannan number:09031307566_
_Ki tabbatar kin turo screenshot na shaidar biyanki ta wannan WhatsApp number:09013718241_
_Ga masu buqatar VIP zasu biya 500 Lbrn *WACECE NI?* Koda kudinka saida rabonka_
*Warning* โ
*_Dont read this book if you are not married. Mature content containd in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*
*18*
Biyu na dare suka sauka a qasar Germany tunda suka taho bacci takeyi a jikinsa harshensa yasa cikin kunnenta yana hura mata iska a hankali ta bude idonta tare dayin miqa ya dora hanunsa a qirjinta ya matsa a hankali tare da miqewa yana kwantar da joystick dinsa data miqe ya kamota jikinsa suka fara sauka daga jirgin suna ida fita akayi musu duk abinda zaayi musu suka shiga wata mota ta lula dasu cikin garin su rana ce acen ga ruwa da akeyi .
Kai tsaye wani babban hotel daya saba sauka idan yazo qasar nan yace akaisu ana kaisu suka fita yana riqe da hanunta har suka hau lifted din dakinsu a Hawa na uku yake girman parlourn ya baci duk yanda take ganin girman parlourn gdansa na 9ja sai taga wannan yafishi dakuna biyu ne a gefe kuma ga wani hadadden dinning table sai kitchen a kusa dashi lumshe idonta tayi batare da ta sani ba kawai saijin hawaye tayi zirrrr ya ziraro daga idonta rung