NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 31 of 84

wan jikinsa yayi mugun sanyi ta miqe a cikin ruwan ta fito yayi saurin riqeta ta hankadeshi da qarfi tace “Allah ya isa bazan taba yafe maka ba idan kakuma tabani dan akuya kawai" iyakar kalmar data fada masa kenan ta juya zata fita ya qara kamota ta qara fuzgewa tare da bude idanunta da suka qanqance saboda kuka da bala'i tace “na tsaneka Marwan wlh garamin rayuwata a gdan marayu garamin rayuwata ta rashin kowa da wannan qazamar rayuwar data gurbata da najasa kaicona Marwan kaicona dana rako mutane duniya waini ni Marwanatu nice mijina na sunnah ya kusanci karuwa da qazantarta a jikinsa ya gwadamin qarfi yayi raping dina wayyohh Allah na Allah ya isa ban yafe ba Allah ka...." Dauketa yayi da wasu kyawawan maruka guda biyu yace “fice Marwatuh kada na kasheki ke har kin isa kice kin tsaneni wacece ke meye kike dashi da zaki kalleni kice kin tsaneni to bari kiji na fada miki dole ne ki zauna dani a duk inda nake banza kawai" dagowa tayi ta zuba masa ido hawaye wani nabin wani a kuncinta kamar zatayi mgn sai kuma ta fasa ta juya a guje ta sauka daga saman ta shiga dakinta ta fada gadon taci gaba da kukanta me tsuma zuciya hoton yanda taje ta tarar da Marwan da wata a kwance yana dawo mata tana rintse idonta tana toshe kunnenta. Ta jima tana kukanta da batada wanda zai rarrasheta kafin daqyar saboda tsamin da jikinta yayi ta miqe ta shiga bathroom tayi wanka ta tsaftace jikinta tazo ta sanya kayanta ta shimfida praying meat tayi sallar Isha sannan tayi nafilfilinta ta dauki qur'ani mai tsarki tayi muraja'ah ta jima tana zaune saman sallaya don tun dayan dare bata tashi ba tana kuka tana karatun qur'anin har saida asuba tayi tayi sallar asuba sannan taji wani zazzabi ya sauko mata ta koma ta kwanta tana kukanta harta samu bacci barawo ya saceta. Shikuwa gogan daren gaba daya shima bai rintsa ba fuskarta kawai yake kallo tana kuka tanayi masa Allah ya isa abin yanayi masa ciwo a ransa baitaba jin ciwo da kunyar wani mutum ba kamar yanda yakejin kunyar Marwatuh to dama ta samu lbrn shidin yana neman mata? A Ina ta samu waye ya fada mata tambayar da yaketa yiwa kansa kenan babu amsa. Miqewa yayi da sauri ya bude qofar ya nufi qasan ya tarar da Baba Zulai ta fito daga dakin ya dubeta sosai yace “me takeyi a cikin?" Cikin sanyi jiki tace “kuka taketayi nayi nayi tayi shiru taqi tana roqona nasa su Emeh su bude mata get ta fita shine nace mata nima saida izininka nake fita sannan da zazzabi sosai a jikinta nayi nayi tasha magani taqi don Allah ka shiga ko kai ka samu tasha" Ajiyar numfashi yayi ya murda qofar ya shiga dakin tun daga bakin qofa ya rinqa jiyo shassheqarsa ya qarasa a hankali ya zauna a saman bedset drower din ya sanya hanunsa ya janye blanket din a hankali ta bude rinannun manyan idanunta ta zubasu akansa kawai sai yayi qasa da kansa yarinyar kwarjini takeyi masa a baya iya jure kallon qwayar idonta musamman idan tana kuka kukan da yariga yasan shine sanadinsa a sanyaye ya zame daga kan drower yayi knilling ya matsa sosai jikin gadon yakai hanunsa zai riqota tayi saurin janyewa ta miqe da sauri har tana bigewa da gadon tayi wuf ta fada bathroom miqewa yayi yabita amma kafin yaje ta datse qofar zuciyarsa tayi mugun baqi ransa ya baci ya gaji da iskancin yarinyar dole ya dauki mataki akanta ya lura idan ya sake ba qaramin iskanci zata tata masa ba kamarshi da girmansa da matsayinsa da komai ya karya bullensa yazo zai bata hqr amma ta miqe tabar masa gurin to kansa nema aka fara neman mata ne ko kuwa saboda itane zai bari? Numfashi yaja ya miqe ya fice daga gdan ko karyawa baiyi ba kai tsaye ya nufi gdan Helin cikin saa kuwa ya tarar da ita tana shirin fita ya tsaya a bakin qofar tana ganinsa tace “aa surukina Kaine da safen nan Allah yasa ba laifi yata tayi maka ba don nagasai harbin iska kakeyi kai daya" Daga mata hanu yayi yace “kinje kin sanar da Ummuh nayi aure sannan kin fadawa Marwah ni mazinaci ne koda yake wannan koda baki fada mata ba ita da kanta ta zama shaida tunda ta kamani inacin wata a cikin gdana so ba wannan ne matsala ta ba idan kinga dama ki fadawa duniya ni mazinaci ne ita kuma matar mazinaci ce sannan ki fadawa duniya nayi aure na auri mara galihu tsintacciyar mage da bata mage sannan ki fadawa duniya nayi auren cika buri da ita yesss nayi kuma bazan fasa ba ko yau burina ya cika akanta zan qara mata gudu saboda ba ajina bace bata dace da rayuwata ba" Murmushi Helin tayi me ciwo hawaye suka zubo Mata a kuncinta tace “babu komai Colonel Marwan ko iya haka mun kafa tarihi hmmm uhmmm Marwan ko yanzu ka saki Marwah don Allah kagani zata tagayyara a rayuwa wlh ko iya haka kabar Marwah ta tsira domin ta fito daga baqar rayuwa ta rashin gata da yanci zata rayu kamar kowanne mutum me yanci" sake share hawayenta tayi ta saba Jakarta a kafadarta ta kalleshi tare da dafa kafadarsa tace “yau nice nake kuka saboda tausayin Marwah yau Marwah ce take kuka saboda tunanin rashin makomarta amma kasani gobe kaina zakayi kuka Marw
🏠