NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 28 of 84

sauri ya dagota yace “wa...wai meye hakanne me nayi miki Marwah?" More comments😍 More typing😍 *Mrs Dr M.A...✍🏻* [3/6, 1:09 PM] MRS M.K.D: *WACECE NI?* *(SANADIN KUKANA!)* _typing_ ✍🏼 🌐 *_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_* ✍ *~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~* *ALHERI SAI DAN AlHERI* 👌 *Mallakar* 👇🏻 *Fauziyya Tasi'u Umar* *(Ummuh Hairan)* _Idan kinason cigaba da karanta wannan lbr ki biya 200 ta wannan account number: 0255526235; Fauziyya Tasi'u Umar_ _GTBank_ _Ko katin waya MTN ta wannan number:09031307566_ _Ki tabbatar kin turo screenshot na shaidar biyanki ta wannan WhatsApp number:09013718241_ _Ga masu buqatar VIP zasu biya 500 Lbrn *WACECE NI?* Koda kudinka saida rabonka_ *Warning* ❌ *_Dont read this book if you are not married. Mature content containd in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._* *16* Dagota yayi ya hadata da jikinsa ta zame ta zauna a qasa ya bita shima ya zauna yace “duk saurin fushina da ake fada Marwatuh kin fini bansan meye yasa ba kiyi hqr idan kalami na ya bata miki rai wlh da gaske nakeyi inason haihuwa Marwah kinji" luf tayi a jikinsa yana shafa bayanta har yasamu tayi shiru yayi kissing saman kanta ya miqe da ita a jikinsa ya kwantar da ita shima ya kwanta ya janyota jikinsa yace “muyi bacci kinji matata" lumshe idonta tayi zuciyarta har yanzu babu dadi kalaman Helin ne suke sata take danne abin a ranta da haka bacci ya dauketa saida ya tabbatar da tayi bacci sannan ya miqe ya shirya ya fice daga gdan ya shiga motarsa kai tsaye family house dinsu ya nufa yana shiga yaga motar Ummuh yayi ajiyar zuciya ya shiga ciki ya tadda ta a zaune a parlour qarasawa yayi gabanta ya tsuguna ya riqo hanunta yace “please Ummuh kada kiyi fushi dani don Allah wl..." Daga masa hanu tayi tace “bakayimin laifi ba Bunayyah amaryarka yarinya ce sosai kabita a hankali kaji don Allah zafin zuciyar nan taka da saurin hanun ka kada ka gwada mata duk duniya yanzu batada kowa saikai Marwan bantaba ba amma zan fara nasan Ina fatan ya kasance da kyakkyawar niyya ka aureta kada kayi aure don biyan buqatarka duk da nasani Marwan baka da kirki kuma bakada alqibla wutar NEPA ta 9ja tafika tabbas Marwan ka riqeta amana don Allah wlh haka kawai naji inason yarinyar ka zauna da ita zama na mutu ka raba kada kasa a ranka zaka rabu da ita" Jikinsa ne yayi mugun sanyi har yanzu bai yarda yanason zama na dindindin da Marwah ba kawai abinda ya yarda dashi zai lallabata ta yarda ta saki jiki dashi ya samu su haihu ya qara mata gudu Allah ma ya sani zaiji kunyar ace itadin matarsa ce, muryar Ummuh ce ta katseshi da cewa “bakace komai ba Marwan" dagowa yayi da idanunsa da suka kada sukayi jawur yace “kiyi hqr Ummuh bazanyi miki alqawari ba mubarwa lkc kawai shine zai bayyana abinda zai faru" kallonsa tayi da mamaki tace “meyasa bazaka yimin alqawari ba?" Batare da kunyar komai ba yace “saboda nayiwa Sweet alqawarin bazan taba zama da wata mace ba zama na dindindin Ummuh saida ta amince min sannan na auri Marwatuh bisa sharadin idan ta haihu zamu karbi dan mu sallameta..." Wani gigitaccen mari ta daukeshi dashi tace “Bunayyah ashe bakada tunani qaryar da allurar taka take fada maka kenan ka biyewa shadiyar matarka ku cutar da marainiyar Allah to bazance maka komai ba kaje kayi duk abinda yayi maka dadi amma nasan haqqin yarinyar nan bazai barka ba daka barta a gdan data taso sun aura mata irinta da bata shiga gararin rayuwar da kake burin sanyata a gaba ba kaiconka Marwan kayi nisa bazakaji kira ba jeka Allah ya shiryeka" Cikin muguwar kasala ya miqe ya juya ya fice daga gdan zucciyarsa nayi masa zafi ya rasa meyasa komai daya shafi Marwah yake zuwar masa a baibai wayarsa ya dauka ya kira Ummuh kiran duniya bata daga ba saboda ba qaramin haushi ya bata ba indai abu ya hada da matar mulkinsa bayajin shawarar kowa shiyasa suka sallama mata shi kawai suka zuba masa ido yau dinma daqyar ta tursasa kanta taje gdan nasa don batasan ma matarsa bata gari ba sai a bakin Helin da tace mata ita ma'aikaciya ce a gdan marayu ta kawo mata sabon form na yarjejeniyar auren da danta ya cike da Marwah wanda ita Marwah bama ita ta cike ba wanine ya cike mata. Yana fita Zuwa yayi ya karbowa Marwah passport dinta da visa saboda jibi yake son su tashi bai koma gdan ba har cikin ransa yakejin kunyar ganinta saboda yasan cewa ta sallama masa kanta a matsayin miji wanda shikuma ba haka ya dauketa ba gdan karuwarsa ya wucce ya kwanta yayi abinda zaiyi ko release bai iyayi ba yarasa meyasa tunda ya dandana Marwah bayajin dadin kowacce mace saidai kawai yayi dan rage zafi sallamarta yayi ya tafi yana zuwa gidan yayi qarfin halin shiga dakin nata a zaune ya tarar da ita tayi sallar magrib tana azkar fita yayi ya hau samansa ya cire
🏠