lin tabar gdan shikuma biyar da rabi ya shigo gdan kai tsaye dakinsa ya shige ya shiga wanka ya fito ya zauna saman gadon yayi tagumi yanajin wayarsa tana ring ya dauka ya duba yaga number Ra'isah yayi tsaki kawai ya ajiye wayar saboda zuciyarsa da idanunsa Marwah kadai sukeson gani.
Baba Zulai ce taje ta fada mata ya dawo ta matsa Mata akan taje ta sameshi a saman batason yimata musu saboda haka ta tashi ta shiga kitchen din ta dauki lemon Apple din da Helin tasata ta hada masa a wani kyakkyawan jug ta nufi saman cikin takunta na isa gabanta yana faduwa..........
More comments😍
More typing😍
*Mrs Dr M.A...✍🏻*
[3/6, 1:09 PM] MRS M.K.D: *WACECE NI?*
*(SANADIN KUKANA!)*
*Mallakar*
👇🏻
*Fauziyya Tasi'u Umar*
*(Ummuh Hairan)*
_Idan kinason cigaba da karanta wannan lbr ki biya 200 ta wannan account number: 0255526235; Fauziyya Tasi'u Umar_
_GTBank_
_Ko katin waya MTN ta wannan number:09031307566_
_Ki tabbatar kin turo screenshot na shaidar biyanki ta wannan WhatsApp number:09013718241_
_Ga masu buqatar VIP zasu biya 500 Lbrn *WACECE NI?* Koda kudinka saida rabonka_
_Tausayi jarabarawar rayuwa maraici hot love and romance daku karamci duk acikin lbrn *WACECE NI? SANADIN KUKANA!!!*_
*_Warning_*❌
*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._* _Kalas inji balarabe_ 🤷🏻♀️
*Free Page*
*P 11*
Kallonta sukeyi da tsananin mamaki ta zauna kusa da Marwah ta kamo hanunta tace “sunana Helina Mosses ni Supervisor ce ta gidan marayun da aka daukoki tabbas da ace nasan qaddarar auren Colonel Marwan ne wanda mata da yawa sukafi sani da Majidadin pupsy saboda shahararsa a neman mata da bazan dade banzo na dubaki ba amma kuma ta wani bangaren nayi miki murna Marwah nasan mijinki da abunda yakeso fiye da yanda ballagazar matarsa tasani tunda ita bashine a gabanta ba so bana miki baqin ciki idan kin samu damar mallakarsa darajarki ta daukaka Marwah kiyi believe dina bazan cutar dake ba bazamu bawa boka kudi ba Amma zamu mallake zuciyar kwadayayye da matancinki gindinki shine makaminki na farko yess naji zafi da farko shekaran jiya da yajemin yana sex dani yana ambaton sunanki amma bayan rabuwarmu dana tabbatar da wacece ke sai naji dadi Marwah nayi miki alqawarin na yanke duk wata mu'amala da mijinki dama bawai inayi domin jin dadi bane inayi ne domin cika wani burina"
Sakin hanunta tayi ta share wasu hawaye tace “matsayinmu daya dake Marwah amma kinfini tunda ke kin I hqr da qaddararki kin riqe maraicinki kin samawar kanki makami guda wato budurcinki kuma Allah ya tayaki karewa saboda yana nufin wani abu dake tabbas bana ko shakka akwai alkhairi tsakaninki da Colonel Marwan kada ki kalli abinda mijinki yakeyi na sanar dake gsky ne saboda ban iya qarya ba sannan so nake ki gyara mijinki ki cire masa sha'awar duk wata mace dake rayuwa a doron duniya saboda wannan qazamar rayuwar bata kamaceshi ba amma tayaya zaki zama tsanin shiriyarsa?"
Ajiyar zuciya tayi ta zame qasa takai hanunta saitin Ehhhh din Marwah tayi murmushi tace “da wannan kadai da kuma addu'a sauri nakeyi mijinki baya dadewa a office ranar laraba so zanyi miki wani abu daya zan rubuta miki number na kuma zan baki wasu daga cikin sirrikkan mijinki ki cire tsoro da gidadanci ki zame masa qarfen qafa ki zamewa kowa ciwon ido saidai a ganki ayi hqr dake sannan ki zame masu qadangaren bakin tulu Marwah na roqeki ki zama jaruma wlh zakiji dadin mijinki Allah yayi masa baiwa da yawa amma fah da sharadi daya tak bandamu da yardarki ba Marwah mafitarmu nake nema dole inaso akanki mu nunawa duniya muma yayane masu daraja kuma Allah daya qaddara mana hakan yanasonmu Marwah kada ki yarda kiti ciki yanzu harsai yazo yana buqata dakansa ya hada zuri'a dake bazance ki rinqa planning ba saboda mahaifarki bata da qwari amma duk sanda ya kusanceki ki kada gishiri kisha ko ki matse lemon kisha zai wanke miki mararki tas kuma bazai bari ki dauki ciki ba”
Miqewa tayi ta zaro wata takarda ta dorawa Marwah a cinyarta tace “ki kula da kanki sosai kuma ki haddace wadannan abubuwan kin gama da Marwan har abada wlh ko asiri akayi muk saiya koma kan wanda yayishi sake fito da wasu magunguna tayi ta miqawa Baba Zulai tace ki gyaramin yarinyata ki wannan saiwowin ki nemi kazar hausa ki dafa matasu kada kisa gishiri kisata a gaba ta cinye sannan wadannan na turarene da tsuguno dan kadafi kenan nasan yanzu akwai ciwo a gurin ki rinqa yawan shiga ruwan zafi zaki dainajin ciwon bafa qyaleki Colonel Marwan zaiyi ba donshi haka Allah ya halicceshi jarababbe kuma yana nemanki kikaqi waje zaiyi ya nemi karuwa yaci kinga asararki ce bana zancen banzar ce dama asararriyar ce Marwah na rantse da ubangiji Yessu al'masihu bazan taba cutar dake ba duk abinda nabaki kiyi amfani dashi Baba amace Marwah a gurinki zan tafi ga number tanan ki