NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 12 of 84

*(Ummuh Hairan)* _Idan kinason cigaba da karanta wannan lbr ki biya 200 ta wannan account number: 0255526235; Fauziyya Tasi'u Umar_ _GTBank_ _Ko katin waya MTN ta wannan number:09031307566_ _Ki tabbatar kin turo screenshot na shaidar biyanki ta wannan WhatsApp number:09013718241_ _Ga masu buqatar VIP zasu biya 500 Lbrn *WACECE NI?* Koda kudinka saida rabonka_ _Tausayi jarabarawar rayuwa maraici hot love and romance daku karamci duk acikin lbrn *WACECE NI? SANADIN KUKANA!!!*_ *_Warning_*❌ *_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._* _Kalas inji balarabe_ 🤷🏻‍♀️ *Free Page* *P 8* Toshe kunnensa yayi saboda yanda kalamanta suke dukan jijiyoyin jikinsa da dukkan wata gaba me motsi a jikinsa zuciyarsa tana bugawa da qarfi ya zuba gwiwowinsa a qasa yana furta “Innanillahi wa innah ilaihir raji'un" wato sunan da yarinyar ta rada masa kenan tun kafin tafiyarsu ta fara nisa “mugun miji" me yasashi yimata abubuwan dahar suka sanya ta laqaba masa wannan sunan tabbas akwai gyara cikin lamarinsa dole yayi tsayuwar daka wajen gogewa kansa wannan baqin tabon data shafa masa. Wasu hawaye masu zafi suka zubo masa a durqushe ya rinqa jan gwiwarsa har ya isa gaban gadon yana wata irin jan zuciya yanajin haushin kansa daya kasa tausayinta ya yi mata mu'amala me sanyi wanda zata zama sadaukarwa kuma sanyi wa zuciyarta ya kamata ace shine mutum na farko da zai tausayawa Marwah a matsayinsa na Wanda yake amsa sunan miji a gareta. Miqewa yayi ya zauna a gefen gadon yasa hanunsa ya janye pillow din data rungume ta wani zabura zata miqe yayi saurin riqeta cikin rawar murya yace “bi a hankali kada kiji ciwo..." Rintse idonta tayi jikinta na rawa tace “don Allah don annabin Allah ka taimakeni kada ka kasheni banga iyayena ba shine burina na duniya Alh kafin na mutu nagansu naji duminsu koda na second dayane na roqeka ka daina yimin gori zuciyata bugawa zat...." fizgota yayi ya mannata da qirjinsa ya matseta sosai yana wani irin kuka me ban tausayi yace “na...na...nadaina Marwah insha Allahu ko wanine zaiyi miki gori zan tsaya miki kaida fata Marwah nayi miki alqawarin zan tayaki neman iyayenki indai suna duniya Allah Ina roqonka kada ka dauki rayuwata saina zama silar hada wannan baiwa taka da iyayenta inaji a jikina Marwah ba shegiya bace" Hanunsa yakai ya kunnan swech din dakin haske ya gauraye dakin ya sauke idonsa akanta I suka fada cikin nata da suka kada sukayi jawur duk da kukan ta takeyi saida yaji wani yarrrrr a jikinsa saboda sirrin maganadisun dake cikin idonta hawayene a Idanunta amma batasan sanda tayi murmushi ba saboda sosai taji dadin kalamansa tunda take a rayuwarta bata taba samun wanda ya nuna tausayawarsa gareta ba saishi, shagala yayi da kallonta ya zubawa dimples dinta da kyakkyawar fuskarta ido shakka babu yarinyar tanada sihirtaccen kyau me qawata idanu. Motsinta ne ya dawo dashi hayyacinsa ya miqe da ita a jikinsa ya nufi bathroom da ita ya direta ya nufi bathtub din tayi saurin wawurar towel ta daura ita sai yanzuma ta lura tsirara take ta durqushe a qasa saboda tsabar kunya. Yana juyowa ya ganta a durqushe ta dora hanunta akanta dogon gashinta ya zubo har qasan tiles din saida gabansa ya fadi saboda a zahiri ko a qasar turawa da larabawa bai taba katarin ganin mace me irin wannan tsayin gashin ba adan tsorace ya matsa ya dagota yaga da gaske itance hanunsa na rawa ya janye gashin daya zubo ya rufe mata fuska yace “muje na gasa miki jikinki zakiji dadi kuma Zaki dainajin zafi kinji matata" qasa tayi da kanta tare da girgiza masa kai yayi saurin dago fuskarta yayi mata wani ni'imtaccen murmushi yace “ni matsalata banason gardama da jan rai akan duk abinda nake da haqqi akai shiyasa mutane basa gane ya nake Marwah ki fahimceni zakiji dadin zama dani I nace kiyi kawai kiyi" lumshe idonta tayi kafin ta bude idonta ya zame towel din na jikinta ya dora saman anger ya sanya hanunsa zai dagata ta qara rintse idonta harda sanya hannu ta rufe idonta ba qaramar burgeshi tayi ba saboda a duniya yanason mutum me kunya. Hakanan ya sanyata a ruwan ta kuwa qanqameshi ta saka kuka tana yarfa hanu tana cije lebenta tausayi ta bashi sosai da gaske ne mgnr Helin da ace a gaban iyayenta ya aurota da koshi bai yimata wannan gatan ba da wani nata yayi mata tun gashin da yayi mata na safe shine har yanzu bata samu wani ba dole ne taji zafi ya sake tuno first night dinsa da matarsa ta farko Juwairiyyah ita da tafi Marwah ma cika don a lkcn daya aureta tayi 21 years amma shine ya zauna yayita jinyarta har tsayin sati guda ta warke kafin ya sake nemanta amma ita wannan yar tahalikar saboda rashin imaninsa yaji mata ciwo harda dinki kuma ya sake zuwa yayi fingering nata. Shassheqar kukanta ne ya dawo dashi daga duniyar tunanin daya lula ya dauke hawayen da suka sake zubo masa saboda duk iskancin Marwan da
🏠