ta yayi mata rumfa yana sakar mata nauyinsa yana mayar da numfashi.
Sun dade sosai a haka ya miqe ya shiga bathroom din ya tsarkake jikinsa ya fito da towel yana goge jikinsa ya zauna a gefenta yana sauke ajiyar zuciya har yanzu kuka takeyi yayi tsaki kawai ya miqe ya fice bayason kuka a rayuwarsa ci masa rai yakeyi.
Samansa ya haura ya kwanta flat tare da janyo pillow ya rungume a jikinsa yana sauke ajiyar zuciya ya lumshe idonsa amma hoton ta kawai yake gani a idonsa kalamanta na dazu da safe a Asibiti suka rinqa dawo masa sautin zazzaqar muryarsa yana shawagi a kunnensa “nasani rayuwata bata da amfani a gurin kowa kamar yanda ka fada amma Allah daya hakicceni kuma na roqeshi ya dauki rayuwata tun kafin wannan lkcn yaqi dauka yana da plan akaina....." Sake runtse idonsa yayi tare da dafe kansa still mgnr Helin ta soma dawo masa “Matanka su suka shiga uku bani ba ni Idan naga dama ma daga yau shikenan amma dai koma menene yakamata kaje kaji da yar mutane kada ka kasheta da baqin cikin ka ka mutu qasa taqi karbarka wlh" sake rintse idonsa yayi yana shafa qirjinsa tare da share wasu hawaye masu zafi ya dauki wayarsa ya budo wani saqo da Helin ta aiko masa dazun bayan rabuwarsu tayi rubutu kamar haka.
_"Makauniyar kasuwa Mr Marwan matarka ta sunnah kake Kira da makauniyar kasuwa? Hmn tabbas lamarinka azimun ne saboda haka zamu daura mu dakai shege ka fasa da azzaluma uwargidanka bansan MARWANATU ba amma naji inasonta kuma zan taimaketa da qarfina da dukiyata wajan tsare Mata haqqinta tare da qwatar mata yancinta na ya mace Marwan ka rubuta ka ajiye koda ace kayi nasara a matakin farko to bazakayi a matakin qarshe ba ni Helina Mosses Nayi alqawari da girman Yessu al masihu saina taimaki matarka Marwah daka auro a gdan marayu saboda farin cikin azzalumar matakar saina nuna maka a duniya babu maraya sai rago kuma ba nakasashe sai kasasshe."_
Miqewa yayi da sauri yana qara duba saqon ai baima fahimci abinda saqon yake nufi ba sai yanzu “me... me Helin take nufi a Ina tasan rufaffen sirrin mu da mukayi nida matata me take nufi da zata taimaki Marwah wanne irin taimako take nufin zatayi Mata?" Tambayoyi ne rututu bashi da amsar ko daya wayar ya sake dauka ya danna number Helin amma kiran duniya taqi dauka Saida ya gama yaga saqonta ya shigo wayarsa tace.
_“tunanin MARWANATU da irin halin da take ciki a hannun azzalumin bawa irinka da baisan komai ba bai dauki kowa da muhimmanci ba sai kansa da muradin matar sonsa ya hanani bacci na roqeka Marwan kabimin yata a hankali tunda kace na haifi Marwah kace bazata wucce 16 to 17 ba nakejin tausayinta wlh daace nataba aihuwa a bariki da zance Marwah yatace bansani ba amma inajin tausayinta saboda ta taso a irin quntatacciyar rayuwar dana taso kuma qaddara ta sake hadata da tantirin mutum wato kai kaico da bansan yarinyar nan tun kafin kasanta ba meyasa iyayenmu basuyi mana adalci suke haifarmu su zubar damu a titi har kaso mafi rinjaye cikin al'ummarmu suke kallon mu a matsayi mafi qasqanci na tabbata da tana da gata da baka sameta a matsayin Makauniyar kasuwa ba duk da kanada hali da damar da koda tana da gatan zaka iya siye Iyayenta idan masu son zuciyane amma duk da haka da a gaban iyayenta ka aurota zatafi haka daraja Mr Marwan na roqeka ka dauki yarinyar nan a matsayin amanarka ka cetota daga fadawa irin rayuwar dana fada sanadin maraici da kyara da tsangwama wato karuwanci Mr Marwan ka barta da iyakar ciwon dake cikin zuciyarta wlh maraici kadai ciwone da yakesa mutane da yawa lalacewa balle rayuwar rashin sanin makoma irinta gdan marayu rayuwar rashin yanci takura da tsangwama rayuwar kuka rayuwar baqin ciki na tabbata Allah ubangijin Yessu al'masihu yanada manufa a cikin hadaka da yarinyar nan budurcinta kawai data tsare ta kwans da yunwa ta kwana da qishirwa ta zauna da tsimma a jikinta amma duk da haka ka isketa da budurcinta shikadai nakeso ya zame kama abin dubawa ka sassautawa yarinyar nan"_
Wasu hawaye yaji sun zubo masa yayi jifa da wayarsa da sauri tare da bude qofa ya fita da gudu har yana tuntube zai fadi ya nufi dakinta a bude yaganshi kamar yanda ya tafi ya barshi ya shiga da sauri ya dora idonsa akanta tana kwance a inda ya fita ya barta tayi rigingine ta rungume pillow a qirjinta tanata ajiyar zuciya tana fadin “Allah! Allah!! Ya Allahu!!! Meyasa baka barni da iyakar jarabawar rayuwata ba ka sake hadani zama da mugun miji Allah na roqeka ka tsaremin zuciyata kada jarabtarka me wuccewa wata rana tasani na kauce hanya Allah koda zaka rabani da komai kada ka rabani da imani na Allah ka bayyana min iyayena nima naji duminsu nasan dadinsu kamar yanda sauran bayinka zababbu suka sakani badon kabi sonsu damu ba saidon ka gwada imanin mu akan tauhidinka Allah hakan ma na gde maka"……………
More comments😍
More typing😍
*Mrs Dr M.A...✍🏻*
[3/6, 1:09 PM] MRS M.K.D: *WACECE NI?*
*(SANADIN KUKANA!)*
*Mallakar*
👇🏻
*Fauziyya Tasi'u Umar*