An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
[3/6, 1:09 PM] MRS M.K.D: *WACECE NI?*
*(SANADIN KUKA!)*
*Mallakar*
👇🏻
*Fauziyya Tasi'u Umar*
*(Ummuh Hairan)*
*Free page*
*P 1*
Garin Kano garine me cike da albarkar mutane da kasuwanci garine da ake alfahari dashi a nahiyar Africa gabadaya saboda gudummawar da yake badawa wajen habaka tattalin arziqi kada na cikaku da surutu bari mu gangara cikin asalin labarin mu.
Gidan marayu na tudun Murtala nanne na leqa inda na hango wata matashiyar budurwa kyakkyawa me qarancin shekaru wadda idan muka dauketa muka azata a mizani bazata wucce 16 going to 17 years ba, hanunta riqe yake da tsintsiya da alamun shara takeyi tana sanye cikin wata baqar atamfa me ratsin jan zane da dadewa yasa ta kode ta jeme ta zama toka toka.
“Marwanatu! Marwah!! ke Marwah dan ubanki ba mgn akeyi miki bane shegiya karfa me qashin tsiya arziqi yana kiranki tsiya tana maidake baya ni bantaba ganin muguwar yarinya me tamola da arziqi irinki ba" qwass ta me maganar ta zuba mata ranqwashi tare da cewa “ja'ira da idanunta irin na aljanu kije Hajiyan nan ce ta dawo taji amsarki idan kuma naji kince mata aa wlh saina kasheki saidai uwar da tayi cikinki ta haifeki a titi ta qara haihuwar wata shegiya annamimiya makira"
Sumsumsum ta shige dakin tana sharar hawaye ta cake a bakin qofar tana kuka mecin zuciya tanajin dama baa halicceta a wannan gantalalliyar rayuwar ba mara tagomashin farin ciki kona gamin gafara.
Shigowar Nanny Indo ne yasata shiga dakin da sauri ta duraw
Garin Kano garine me cike da albarkar mutane da kasuwanci garine da ake alfahari dashi a nahiyar Africa gabadaya saboda gudummawar da yake badawa wajen habaka tattalin arziqi kada na cikaku da surutu bari mu gangara cikin asalin labarin mu.
Gidan marayu na tudun Murtala nanne na leqa inda na hango wata matashiyar budurwa kyakkyawa me qarancin shekaru wadda idan muka dauketa muka azata a mizani bazata wucce 16 going to 17 years ba, hanunta riqe yake da tsintsiya da alamun shara takeyi tana sanye cikin wata baqar atamfa me ratsin jan zane da dadewa yasa ta kode ta jeme ta zama toka toka.
“Marwanatu! Marwah!! ke Marwah dan ubanki ba mgn akeyi miki bane shegiya karfa me qashin tsiya arziqi yana kiranki tsi