au fri 07/10/2022 muka kawo ƙarshen labarin LULLUƁIN BIRI, Alkhairan da na rubuta Allah ya haɗa mu a ladan, kurakuran da suke ciki Allah ya yafe min tare da ku da ku ka karanta.*_
_*Godiya mai tarin yawa da masoyan rubutuna a duk inda suke, waɗanda na sani da waɗanda ban sa ni ba, Musamman waɗanda Allah yake bawa ikon bibiyata a ko da yaushe, it really means a lot to me, Allah ya bar ƙauna tsakanina da ku, Allah ya faranta muku duniya da lahira.*_
_sannan ina me ƙara baku haƙuri da ta'aziyya akan rashin Maama da Fulani da muka yi. Babu yanda muka iya, adadin yanda ubangiji ya ɗibawa rayuwar bawa dole idan lokaci ya cika sai an tafi, duk soyayyar da muke yiwa mutum bamu kai yacca ubangiji ke son bawansa ba, illa iyaka mu bi mu mutum da kyakykyawar adu'a._
_hakana waɗanda ba su ji daɗin yacca asirin Fulani Azuma bai tonu ba, ina so ku tuna ko a rayuwarmu ba ko da yaushe asirin macuci ke tonuwa ba, wata shari'ar sai dai a lahira!_
_Sai mun sake haɗuwa da ku a sabon littafina in Allah ya kai mu da rai da lafiya._
_masu tambayar sunan sabon book ku dakace ni a status ɗina don har yanzu ban gama yanke sunan labarin ba, sai dai abu ɗaya da na sani zai zo ne ana kuɗi kan naira ₦300, kuma wataƙila a Arewabooks kawai zan ɗora shi amma dai ban gama deciding ba, kawai dai waɗanda basu da account a ArewaBooks kuyi ƙoƙarin mallaka sai kuyi following ena acan._
_Nagoode! Nagoode!! Nagoode!!_
Taku har kullum.
*Halima H.z*
_(Miss Anyway)_
_kuyi min dropping ra'ayinku game da labarin nan ta wannan number 08145146915, insha'Allahu idan na sami lokaci zanke dubawa a hankali ina baku amsa._
_Allah ya sadamu da alkhairinsa, a yafe ni don Allah, sai an ajiman ku._
*Tarin godiya tare da jinjina ga:-*
1-Muhammad Kareem
2-Abbas Haruna
3-Mu'az
4-Nazifi Yareema
5-Abubakar Saleh
6-Abubakar Saraki
7-Anty Nice
8-Maryam Jam'are
9-Mum Sayyeed & Noor
10-Ummu Abdallah
11-Anty Bilqees
12-Ummu Adanan
13-Gamji Book Store
14-Halima H.z Palace
15-Ummu Nabil
16-Halima Neatlady
17-Fatima S Haruna T/fulani
18-Ramat Novels facebook
19-Masarautar Billyn Abdul
20-Taskar Littafan Hausa
21-Nuraddeen Light
22-Surayyahms
23-SisNah
24-Matan Buri Fans
25-Ummu Nabil Novel groups
_Kuna da adadin yawan da idan na tsaya lissafo ku sai mun ɗauki sabon chapter, amma ku sani kowannenku na raina, kuma kowanneku bani da bakin godiya gare shi sai dai adu'ar samun Aljannah._
*For gyara ko shawara am available ta number na da ke sama.*
💃🏽Omo gantali dai ya ƙare😂😂
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more haus