NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 273 of 323

a neman su rabata da duniyar da take ciki, wasu saƙonni da taji su na nema suyi raga-raga da tunaninta. ta ji shi lokacin da jikinsa ya fara kyarma sosai kamar me jin sanyi, taji kuma lokacin da hannayensa duka biyu suka shiga cikin rigarta suna tafiya zuwa ƙirjinta, kuma taji san da yace,"can...?". ba ta bari ya ƙarasa ba ta ɗaga masa kai da cewar,"yes, we can". abin da bata sani ba shi ne lokacin da ya cire rigar jikinta yay wulli da ita, da lokacin da ya ɗauketa suka hau saman gadon. abu ɗaya da ta san da shi shine tana mugun enjoying hot romancing ɗin da yake da ita, wanda ke dab da mantar da ita a duniyar da take. yanda ya fita a hayyacinsa haka ita ma, bata dawo cikin hayyacinta ba sai da taji yana neman wuce gona da iri, hakan yasa ta fashe da kuka sosai tana ture shi, ganin yaƙi yana ƙara maƙaleta ta tuna masa da period ɗin da take. hakan ne ya sa Turaki dawowa cikin duniyarsa, yaja dogon numfashi ya sauke yana bawa katifar naushi, ya rumtse ido gam tare da rugumeta yana sauke ajiyar zuciya. da ƙyar ya iya buɗe baki yace da ita,"i am sorry Fulani Nah, i am out of mind". ƙirjinta sai bugawa yake sosai a jikinsa, ta jima tana kuka yana aikin lallashinta, da ƙyar tayi shiru sannan ta fara ƙoƙarin raba jikinta da nasa, ya hana hakan yana faɗin,"ba abin da zan ƙara yi miki, lets sleep to gether ok". ta ƙyar da suɗin goshi ta yarda amma da tuburewa tayi ita ɗakinta zata koma, don gaba ɗaya a tsorace take da shi, yay ta begging ɗinta, yana lallashi da ban haƙuri tukunna ta yarda tayi bacci ajikinsa. washe gari da safe kafin ta farka har ya haɗa ma ta kayan da zata tafi da su acikin trolly, sannan ya dawo ya tasheta, ko da ta farka ƙin yarda tayi ta kalle shi, ta sauko akan gadon kawai ta wuce toilet kamar dai tana fushi da shi. da ta fito yana zaune a bakin gado, ta fita daga ɗakin ba tare da ta kalli in da yake ba. shi ma ɗin kuma bai bi ta ba balle ya takura ma ta, kuma yanda kowa ke da zuciya za su iya yin faɗa, sai ya miƙe ya shiga toilet yay wanka yazo yana shiryawa, dan Mum tuni ta kirasa ta faɗa masa sun ɗauki hanya. yana zaune yana saka takalmi Fillo ta dawo ɗakin, tunaninsa duk shiryawa ta tafi yi sai ganinta yay ta dawo ɗauke da tray, ta wuce ta dire akan table sannan ta ƙara fita. ɗaki ta koma don shiryawa, tuni ya fiddo ma ta kayan da zata saka, su na ajiye akan gadon, yau ma abaya ya ƙara ɗaukota ma ta blue colour kalar boyel ɗin da taga ya saka, da murmushi a fuskarta ta ɗauka ta saka sannan ta zauna duba iyakar kayan da ya haɗa ma ta, sai kace mace babu abin da bai saka ma ta acikin trolly ɗin ba, which he knows she will need. sai da ta gama shiryawa tsaf sannan ta fita ta koma ɗakin nasa sai zuba ƙamshi take yi, samu tayi har ya zuba tea a cup, yau ƙin yarda tayi yay feeding ɗinta, ƙarshe ma bata zauna kusa da shi ba, ta ɗauki soyayyan bread da ƙwai ta koma ɗaya kujerar, shi ko yaƙi bi ta kanta. ba su jima wajen yin breakfast ɗin ba saboda lokaci da ke neman ƙurewa, sannan ya kira Bello a waya ya sanar masa zai biyo ta office sai ya wuce ya kai su airpot, haka suka fito dai a gidan babu wanda ya kula wani. cikin lokacin da bai kai awa ɗaya ba suka sauka a airpot na Taraba state, su na sauka Drivern gidan su Hajiya Ramla yazo ya ɗauke su. gidan na su babban family house ne, parlon Granny cike maƙil da ƴaƴanta da jikokinta, kuma kamar zaman anyi shi ne domin tarbar su, su na shigowa aka yi kansu ana yi musu oyoyo kowa sai murnar ganinsu yake, Granny na faɗin a matsa a bawa kishiyarta hanya ta iso, Fillo sai so take yi ta ƙwace hannunta daga riƙon da yay ma ta amma yaƙi har sai da suka shigo tsakiyar parlon tukunna. Kowa sai zuwa yake yana rungumeta, da ma kowa ita ke ta so ya gani musamman waɗanda ba su sami zuwa dinner ɗin su ba, kuma kowa sai yaba kyanta yake yi kamar za su cinyeta, ana faɗin Turaki yay dace da tsaleliyar mata, ita dai sai murmushi kawai take yi, musamman yacca taga kowa na farin cikin ganinta, tamkar ita ma da ma can a family ɗin take. a kusa da Granny ta zauna wacca ta kama hannunta ta riƙe, tana yiwa wata tsohuwa bayanin ai yana da wata matar amma sun rabu, da alama tsohuwar ƙanwarta ce don sun ɗan yanayi. Tsohuwar tace,"yo wannan Tuzurun ma ai mata huɗu ya kamata a haɗa masa, sa'anninsa su na nan kowanne da yara amma shi sai yanzu yake aure, al'adar bature duk ta ɓata mana yara suyi ta zama suƙi aure". Fillo ta ɗaga ido yanda ba za'a lura da ita ba, ta sauke su akan Turaki da ke can cousin sisters ɗinsa sun baibaye shi, tayi dariya tana kallon yanda ya riƙe wata ƴar Baby yana cewa da Mamanta ta karɓi kayarta kar tayi masa fitsari ko kashi, ta karɓeta tana faɗin taga yacca zai yi ranar da aka haifa masa tasa, ba kashi ko fitsari ba tumbuɗi kaɗai ya ishe shi, Allah na tuba kwana nawa suka rage. kuma kamar ya san Fillo na kallonsa a lokacin, sai ya ɗago karaf suka haɗa ido, ya langwaɓar da kai ta sakar masa murmushi, shi ma yay murmushin
🏠