NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 272 of 323

uban wata riga da take ninkewa. "ina kika je?". "yaushe ka dawo?". ya fizgota jikinsa,"answer me first". "kayan da zan bayar na ɗauƙa na kaiwa su Sakina". "su waye hakan?". "ƴan aiki mana". "me yasa ba ki faɗa min ba?". "to ai masallaci ka tafi". ya mintsini gefen cikinta da faɗin,"kuma daga kai musu kaya sai kika zauna hira". "ummm ina son hira da su sosai, da yake ƴan ƙauyen su Yami ne, ina son ƙauyen na su yana da daɗi shiyasa idan naji su na hira sai nayi ta tambayarsu wuraren da na sa ni". ya karɓi rigar hannun na ta,"ita wannan ɗin ya ba ki ba su ba?". "tayi musu kaɗan, waɗancan ɗin ma duk sai an buɗa musu". murmushinsa me sauti ya fito, yaja hancinta yana cewa,"ke ma kin kusa yin ƙiba ai". ya riƙe hannunta su ka wuce room ɗinsa, toilet su ka wuce ta wanke masa gashin kansa da yace yana yi masa ƙaiƙayi. su ka fito tana tsane masa kan da towel, ya zauna kan stool tana cakuɗa yatsunta acikin gashin tana sosa masa bayan ta shafa wani oil. ta cikin madubi da take kallonsa ta ce,"bacci?". ta tambaya ganin yanda idanuwansa suka sauya yana faman lumshe su. ya girgiza ma ta kai yana ƙara luma hannunta cikin sumar. "to ni idan ma baccin ne ka kore shi, ka fa ce zaka ban labari yau me daɗi". ya miƙe daga kan stool ɗin yana juyowa ya fuskanceta, numfashinsa ya shiga busawa akan furskarta. cikin kasalar da yake jin tana neman lulluɓe shi gaba ɗaya ya ɗaga hijab ɗin dake jikinta ya cire, ya dinƙa kallonta musamman breast ɗinta da suka bayyana sosai a cikin sleeping dress ɗin. sai duk taji nauyi da kunya sun kamata, ta taka zata bar wajen ya janyota, ya ɗaura kanta a ƙirjinsa ya zagayeta da duka hannayensa, yana jin wani abu na fizgarsa akanta. Fillo ta rufe ido ta buɗa hanci tana shaƙar daɗin ƙamshin jikinsa. taji ya warware gashinta da tayi parking, kafin a hankali taji ya kira sunanta da amon sautin da ya zama kamar ba nasa ba. "Fulani Nah". ta ce "ummm". ya nutsa yatsunsa cikin gashin kanta yana barbaza shi a fuskarta tare da kissing forehead ɗinta, sannan cikin taushin muryarsa yace,"I always want you very close to me Fulani Nah". maganar ta shiga jikinta sosai, tayi shiru tare da ƙara lafewa a ƙirjinsa, tare da zura hannu cikin rigarsa ta kama wasa da gashin ƙirjinsa, tana jin yacca bugun zuciyarsa ke duka acikin kunnenta. "say something Fulani Nah". ya faɗa yana yawo da yatsansa acikin kunnenta. bata iya magana ba sai kewaye shi da tayi da hannayenta. hakan ya ba shi damar ɗago da fuskarta, ya ɗora goshinsa akan na ta iskar bakinsa ta fito ta sauka akan lips ɗin ta. "say you love me Fulani". ta haɗiye yawu da ƙyar cikin mutuwar jiki tace,"i love you Turaki". murmushi ya suɓuce akan leɓansa, a hankali yace,"Turaki ko?". ta ɗaga masa kai tana daɗa mannewa ajikinsa. buɗe lumsassun idawunsa yay, ita ma ta buɗe nata, ƙwayar idonsu ta sarƙe wuri ɗaya yana jin yanda jikinta duk ya mutu, sai ya ɗanyi murmushi yace,"can i?". ta ce,"what?". ya ce,"kiss your sweet lips". ta ɗaga kanta kawai bata ce komai ba, sai ya ƙara sunkuyar da kansa a hankali ya ɗaura lips ɗinsa saman na ta. lokaci ɗaya taji tana neman barin jikinsa zata faɗi ƙasa, sai ya koma ya zauna kan stool ɗin yana zaunar da ita saman cinyarsa, ya shiga tsotsar lips ɗin tamkar wanda ya sami alawar da baya so ta ƙare. yana yi yana murza tafin hannunta, sai da yay kissing ɗinta sosai to his satisfaction tukunna ya ƙyaleta, ya saketa a sanda duk su biyun su ke mayar da numfashi, Fillo ta kalle shi da idanuwanta da kamar ba zasu buɗe ba, dan duk jikinta taji ya fara sauyawa, ta ɗan bugi ƙafafu a ƙasa kafin ta juya ta bar masa wajen, ya bi bayanta da wani irin kallo me cike da tarin feelings akanta, ya sauke numfashi yana jin yanda yanayin jikinsa ke daɗa sauyawa. sai ya miƙe ya bi bayanta cikin mutuwar jiki, tana shirin hawa gadon ta kwanta taji ya rungumota ta baya, ya shiga yawo da hannunsa a jikinta gently,"Fulani Nah this smell makes me body weak". ya faɗa yana yawo da hancinsa a wuyanta yana shinshina humrar jikinta. tuni jikin Fillo ya ɗauki rawa sosai, ta ɗan fara kuka tana faɗin,"Turaki let me". cikin muryarsa da ta sauya gaba ɗaya yace,"nooo". ya faɗa tana jin yanda ƙirjinsa ke bugawa a bayanta sosai, ta juyo a hankali tana facing ɗinsa, hannayensa na karkarawa ya tallabi fuskarta ya ce,"please Fulani Nah let's make a love this night". hawaye ya sauko a kuncinta ta ce,"what kind of love?". yasa hannu yana sauke hannun rigar ya ce,"allow me to show you". tayi saurin tura hannunsa tana faɗin,"no, i don't want". "please Fulani Nah, please don't stop me kinji, promise you i won't go deep, please let us enjoy". ya faɗa a sanda ya fara aika ma ta da wasu saƙonni, duk sai taji ya bata tausayi ganin ya koma kamar ba shi ba, kamar wanda bai da lafiya yake buƙatar taimakon gaggawa. tuni ya fara tafiyar da ita cikin salonsa da ta fara jin ƙafafunta na neman gaza ɗaukarta, abubuwan da taji su n
🏠