NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 260 of 323

wan da zata ke turo ma ta ta whatsapp, yanda take da kishiya dole ne sai ta miƙe tsaye, ta cire kunya ta jefar a gefe, ta buɗe idonta ta waye ta zama ƴar gari, ita dai duk bata ce musu komai banda ma kunya da ita rinƙa ji. tana gama damawa ta juye shi a flask, ta ɗebi iyaka wanda zata sha a silver cup me ɗan girma, dan sosai take jin daɗinsa musamman in yaji uban madara. yanzun ma madarar ta zabga masa kamar tayi magana, ta wuce ta ajiye shi akan ƙaramin dining ɗin dake nan kitchen. tana cikin wanke hannu a sink taji kitchen ɗin ya karaɗe da ƙamshin Turaki, ta lumshe ido ta zuƙi ƙamshin tana aduar Allah ya dawwamar da ita da wannan ƙamshin, ba tare da ta juya ba taci gaba da wanke hannunta, sai wani daɗi take ji yana ratsata, so take ta juyo ta kalle shi but tana jin nauyi, ta ɗauki kitchen towel tana tsane ruwan hannunta. jinsa tayi ya rungumeta ta baya yana sarƙe yatsunsa a saman shamulallan cikinta da yake kamar silifa. Ya ɗora haɓarsa saman kafaɗarta yace,"good morning". ta sauke idonta akan hannunsa dake kan cikin nata ta ce,"morning". murmushi ya yi me sauti, ya juyo da ita yana kallonta, ya shafo fuskarta ya cire hular kanta, hannunsa cikin gashin kanta yana yamutsawa ya ce,"you look so take away". tayi murmushi ta ce,"thank you but a little". sannan ta bisa da kallo, three quarter ne ajikinsa pink sai t-shirt white, kamar ya san shigar da tayi itama, yana yi ma ta kyau sosai idan ya saka kayan, yama fi kyau a cikinsu fiye da manyan kaya idan ya saka, duk kwana ukun nan da yake zaune a gida su yake sakawa. ya hure ma ta ido da iskar bakinsa, tasa hannu tana rufe fuska saboda kunya, ya ɗauke hannun yana tambayarta,"what are you prepairing for me?". ta ɗan kalle shi tayi ƙasa da kanta ta ce,"only you?". ya lukuce hancinta,"to na gyara, for us". ta buɗe hannu ta ɗaga kafaɗa ta ce,"i dind't cook anything, am waiting for you to wakeup". "then...". "then you cook for us, me i don't know how to cook". ya ce,"really?". ta kalle shi ta ce,"you forget what you said?". ta ƙwace hannunta ta wuce dining ta zauna, yana murmushi ya bi bayanta, akan table na dining ɗin ya zauna yana kallonta, ya kamo hannunta guda yace,"so now what should i eat? i am feeling hungry". ya faɗa murya a marairaice. ta juya ƙwayar idonta tare da buɗe hannu alamar ita ma bata sa ni ba. sai kuma ta ce,"kuma Maama ta ce yau kar Adda Zaytuna ta kawo abinci gidan nan". ta faɗa da sigar tsokana, hakan yasa shi yin ƴar ƙaramar dariya. ta kalle shi ta ce,"ohh you did'nt agree?". sai ya kasa ɗauke idonta a kanta yana murmushi kawai, yana jin wani shauƙinta na shigarsa, komai nata da abunda take yi abun burgewa ne, ita kuma ta gyaɗa kai tana ƙara cewa,"shikenan zaka kalla in Adda Zaytuna za ta kawo abinci ko ba zata kawo ba". ya maida hannunsa saman gashinta ya ce,"then we all stay hungry". ta kalle shi ta ce,"ai ni ina da abincina". ta faɗa tana janyo cup ɗin kunnun ta ƙara juyawa. "what is this?". ya tambaya yana karɓar cup ɗin hannunta. ta buɗe hannun alamun ba ta sa ni ba, ya dinga kallon kunun yana yatsine fuska, kamar abun amai, ganin yacca yake yi da fuska ta miƙa hannu tana faɗin,"give me, da ma Anty Nuratu tace ni ɗaya banda kai". ya janye yana cewa,"to mene wannan ɗin da ta ba ki za ki sha?, kalla fa ba kyan gani". ta marairaice tana cewa,"ni to ka ban kar ka haramta min, kunu ne fa". ya ƙara kallon kunnun yana kanne ido kamar wanda ke kallon kashi ya ce,"wannan ne kunu?, haka ake dama kunu da ma?". ta shiga kokawar karɓa tana cewa,"ni dai ka ban kar ka haramta min, a haka nake son shan abuna, kai da ba zaka sha ba daɗi ya barka, kuma ko wataran ba zan sammaka ba". ya riƙe duka hannayen nata biyu acikin nasa guda ɗaya, ya dinƙa kallon kunun, for some seconds ya ɗauke idonsa akai ya kalleta yace,"da gaske shan wannan abun za ki yi?". kai kawai ta ɗaga masa tana tura baki gaba,"please ka ba ni kar ya huce". why not ba zai sha abin da zata sha ba duk kuwa lalacewarsa?, in har zata sha wannan ƙazantar da yake gani shi ma zai sha ko da after ya sha zai yi amai. sai ya kai cup ɗin bakinsa, tayi saurin riƙo hannunsa tana cewa,"is too hot, use spoon". ya riƙe hannunta da take ƙoƙarin riƙe shi, ai kuwa yana sha yay saurin dire cup ɗin saboda ƙona masa harshe da yay, ya diro daga kan table ɗin yana rumtse ido tare da zuƙar iska a cikin bakinsa yana,"sshhhhh". Fillo ta rikice tana ce masa,"sorry". sai tayi saurin buɗe fridge ta ɗauko ruwan sanyi ta zuba a cup, ta kai cup ɗin bakinsa kamar za tai kuka sai sannu take jera masa. ya karɓi cup ɗin ya ajiye ya janyota jikinsa, cikin sauri ya haɗe bakinsu, kai tsaye harshenta ya lalubo ya zuƙo ya naɗe da nasa, kafin ya fara kissing ɗinta with passion, ya zura hannunsa cikin rigarta yana shafa flat tommy nata gently, karo na farko kenan a tsakaninsu, tuni kuwa jikinta ya ɗauki rawa ta fara ture shi, duk ta tsorata da yanda yake yi ma ta, sai da ya ɗauki kusan
🏠