ar da ke neman juyewa zuwa na gaske tace,"to ai..".
ya katse maganartata ta hanyar ɗora yatsansa saman lips ɗinta,"ba na son musu, kiyi anan nace".
tayi narai-narai da idanu hawaye na sakko ma ta tace,"to ai zan ɗauko abu ne".
bai kulata ba ya janyo towel ya bata,"ko kiyi da kanki ko nayi miki".
ta saurin karɓa ba tare da ta yarda ta kalle shi ba.
"zan ɗauko miki ko me kike buƙata".
ya faɗa yana sakin hannunta, yana ganin yacca take ɓata fuska, bai tsaya sauraronta ba ya fita ya rufe ma ta ƙofar.
tana ta faman ɓata rai tayi wankan, idonta duk ya taru da ruwan hawaye ƙiris yake jira ya zuba, ita fa kawai saboda ya kira ma ta Umminta ta yarda suka shirya, shi ne zai wani kawota toilet ɗinsa yace tayi wanka.
sai bayan ta gama wanka ne sannan ta ɗaga towel ɗin zata ɗaura, sai ta gan shi ɗan ƙarami sai kace ɗan kwali kwatan yadi, idonta ya haska ma ta tana fita da wannan ɗan ƙaramin abun shi kuma yana ɗakin a zaune, sai kawai ta turo baki gaba tana kifa kai da bango ta saka kuka.
sai da tayi me isarta tukunna ta ɗaga ido tana ƙarewa toilet ɗin kallo, daga jikin hanger ta kalli wani towel ɗin da alama ma sabo ne, bathtube ɗin ta taka ta ɗauko shi, ta sauke ajiyar zuciya dan ya fi wancan da ya bata abin arziƙi, kuma sai da ta ɗaura taga shima bai yi ma ta ba, taji kamar ta kurma ihu acikin toilet ɗin, sai kuma tsoro ya kamata babu shiri ta nufi ƙofa ta buɗe ta fita kanta a ƙasa.
Turaki na zaune saman gado yana facing toilet ɗin, da ma jiran fitowarta yake tun ɗa zu, Nihal na ƙasa tana jiransa yaƙi fita.
tun da Fillo ta ɗago ido tai masa kallo ɗaya sai ta maƙale a inda take, taƙi yarda ma ta kalle shi, ta rumtse ido tana yunƙurin juyawa ta koma toilet ɗin taji yace,"ki na komawa zan sa nepa su ɗauke wutarsu, ni kuma na fita na bar miki gidan".
babu shiri ta dakata, ta rumtse ido sosai tana baro ƙofar toilet ɗin cikin tafiya me kama da sauri, dan duk ya saka ma ta tsoro, sai da ta kusa zuwa kusa da shi sannan ta tsaya ta rasa ya zata yi, ita ba zata iya zuwa wurinsa a haka ba, ta ɗaga kai ta kalli ƙofa tana tunanin fita, tsoronta ɗaya ne kar ta fita a ɗauke wutar da gaske.
shi dai kallonta kawai yake yi from head to toe, towel ɗin jikinta ko rabin cinyarta bai kai ba, siraran santala santalan fararen cinyoyinta duk a waje, breast ɗinta masu. cika tsayayyu sun taso ta saman ɗaurin towel ɗin, ashe duk sirantarta ce take ɓoyesu a cikin kaya, but tana da su masha'Allah daidai misali, ya lumshe idanunsa yana sauke doguwar ajiyar zuciya, lokaci ɗaya hankalinsa ya nemi ya tashi, yasa hannu ya shafa fuskarsa yana kawar da abun da ke neman hargitsa lissafinsa.
muryarsa ta fito a hankali sosai yace,"zo ki zauna". ya faɗa yana ma ta nuni da kusa da shi, sai taƙi yarda ta kalle shi balle ma ta zauna kamar yanda yace, gaba ɗaya sai yaji yana neman ya kasa jurewa, hakan yasa shi miƙewa ya nufeta.
da sauri kuwa ta juya zata koma toilet ɗin ai ko yay saurin ruƙo hannunta, riƙo ta ɗin da yay towel ɗin jikinta ya kunce ya kusa zamewa, babu shiri ta tafi zata sunkuya but sai ya hanata hakan ya kama bakin towel ɗin ya ɗaure ma ta da kansa, ta fashe masa da kuka tana janyewa,"ni ɗakina zan tafi".
bai saurari abin da take faɗa ba ya haɗeta da jikinsa yana hugging ɗinta very tight, ya ware duka five fingers ɗinsa a gadon bayanta, gently yake shafa very soft skin ɗinta, lokaci ɗaya yaji yanayin jikinsa na sauyawa gaba ɗaya, a hankali ya sunkuyo da fuskarsa yana neman lips ɗinta ya haɗe da na shi ya tsotsa, kamar wanda aka tsikara kuma sai ya fasa ya ɗago kansa yana girgizawa, ya buɗe idanuwansa da suka fara rinewa yana kallon yacca duk jikinta ya ɗauki rawa sai kuka take yi masa a hankali.
ya sarƙe yatsunsu wuri ɗaya yana ɗora goshinsa a nata goshin, murya a kasalance yace,"sorry".
ta gyaɗa kanta kawai tana ce masa,"ni ɗakina zan tafi".
ba tare da ya buɗe idonsa ba yace,"bana so ki tafi, ki zauna anan yau muna tare".
sai ta buɗe ido tana kallonsa, yanayin yanda yake maganar kamar ba muryarsa ba.
bata san lokacin da bakinta ya suɓuce da tambayarsa,"menene?".
a sannan ya buɗe lumsassun idonsa ya kaɗa ma ta kai,"nothing". ya faɗa yana sauke numfashi,"me za kiyi a ɗakin naki?, ko can zamu koma?, ni bana son zama ni ɗaya".
tana ƙifta idanu ta ce,"tsoro kake ji?". ya ɗaga ma ta kai alamar ehh tare da cewa,"da kika shiga wanka naji kamar za'a kama ni".
sai ta turo baki gaba ta ce,"ba wani nan".
ya matsa hannunta ya ce,"me kike nufi?". ba ta ce da shi komai ba sai kare ƙirjinta take yi da ɗayan hannunta.
yana riƙe da hannunta suka isa bakin mirrow, ya zaunar da ita akan stool, ita dai sai kallonsa take ta cikin mirrow ɗin yanda yanayinsa ya koma kamar na mara lafiya, ya ɗauko lotion ɗin da yake shafawa ya ajiye ma ta, baya tunanin zai iya aikin shafa ma ta dan za'a iya samun matsala, ba yanzu yake so komai ya kasance ba, zai ci gaba da daurewa zuwa lokacin da ya ɗaukarwa kansa.
ta ga y