NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 253 of 323

kuma ya lumshe ido ya buɗe sannan ya ce,"we should ask for forgiveness if we make a mistake, I made a mistake and i am asking for your forgiveness, and i know you will forgive me, please am sorry for all my wrong deed, am so sorry Fulani Nah, promise you not to repeat such a mistakes insha'llah". kamar ya ƙara tunzurata sai hawaye sha, ya dafe kansa yana faɗin,"ya Allah! what again Fulani nah?, Is there anything else you want me to do after this?, ko kalar ba da haƙurin ne bai yi miki ba na sauya?". ya faɗa duk a ruɗe dan Allah shaidarsa ko kaɗan ba ya son irin wannan kukan nata, yana taɓa zuciyarsa, kawai dai dan babu yacca zai yi ne ma yake dakewa ya nuna kamar bai damu da ita da lamarinta ba, amma can ƙasan zuciyarsa shi ɗaya ya san me yake ji. cikin kuka sosai kamar zata shiɗe ta ce,"don Allah...". sai kuma tayi shiru ta kasa ƙarasawa. yay saurin komawa kan gadon ya riƙe hannayenta duka biyu cikin nasa ya ce,"don Allah what?, say it please, i am ready to do whatever you want". sai ta faɗa jikinsa tayi masa tight hug ta ce,"don Allah kar ka auro Aisha, bana sonta karka aureta don Allah, kace baka sonta, i will do whatever you say, but for Godsake don't marry her". he took a deep breath closing his eyes ya ce,"wacece Aisha?". "wadda kace zaka faɗawa Baffa zaka aureta". "when did i say that?". "ranar da ka ji min ciwo, kana faɗawa abokinka zaka aureta wai kana sonta, har na fasa maka waya bana sane, kuma ni bana sonta don Allah karka aureta". ya cika bakinsa da iska ya fesar, ashe plan ɗinsa yayi, ya shiga shafa gadon bayanta da gashin kanta in a romantic way ya ce,"the crying is enough, kinga ba ki da lafiya". tana sassauta kukan ta ce,"to ka fasa auren nata?". ya ce,"ba zan iya fasa aurenta ba". "saboda me?". ta faɗa tare da fashewa da sabon kuka tana zamewa da ga jikinsa. "saboda tana so na, ni kuma ina so na auri wacca take so na, kuma tunda tana so na idan na aureta zanji daɗi, zata ke yi min duk abin da nake so, zata kiyaye ɓacin raina, ba zata barni da yunwa ba, zata ke yi min soyayya me daɗi. to kuma kinga yanzu ke ɗaya ce matata, ke kuma ba kya so na balle duk kiyi min wancan abubuwan...". bai ƙarasa ba ta katse shi,"who told you i don't love you?". "ke fa kika faɗa a gaban su Baffa ranar da nace na aureki, kuma ma fa har kika dage sai na sakeki, to ni bana so in takura miki shiyasa zan aureta saboda ina so in zauna da wacca take so na". sai kawai ta ƙara faɗawa jikinsa ta ƙanƙame shi tana faɗin,"Allah ina sonka, kuma zan ke yi maka koma menene, but don Allah karka auro ta". ya janyeta ajikinsa yana faɗin,"ba zan iya ba fa, Aisha tana so na sosai, ba zan iya butulce ma ta ba, kiyi haƙuri". lokaci ɗaya tari ya sarƙe Fillo, ta dafe ƙirjinta da take jin yana yi ma ta mugun zafi kamar ana hura wuta, ta damƙe hannunsa ƙam jikinta sai shaking yake yi, hawaye tamkar an buɗe famfo, abu kamar wasa kan gadon sai ya ɗauki rawa kamar yanda jikinta yake yi, sai juyi take yi da kanta tana sosa ƙirjinta da yake yi ma ta wani mugun zafi. Turaki ya ruɗe ya kamota, yanda yaga tana yi da ƙirji da yacca numfashinta ke neman yankewa sai ya tuna da maganar doctor na heart failure ɗin ta, hankalinsa ya tashi ya shiga ambaton innalillahi yana kiran sunanta, ya kasa janyota jikinsa saboda yacca ta sarƙafe, ta riƙe hannayensa sosai ta tsayar da ƙwayar idonta akansa, hoton yacca za su dinƙa shairing ɗinsa su uku ne kawai take hangowa cikin idon nasa, kamar ba zata iya jurar ganin faruwar hakan ba, kamar gwara ta mutu, kamar gwara ya rabu da ita kawai. "Fulani nah, innalillahi wa'inna ilaihi raji'un". maganar yake yi a kiɗime, ya sauko akan gadon ya bar ɗakin, ɗakinsa ya nufa cikin hanzari ya ɗauka drugs ɗinta da ya siya ya ajiye su safe gudun ɓacin rana, ya ɓallo ya buɗe bakinta ya zuba ma ta, sannan ya shiga tayata shafa ƙirjinta da take ta cewa zafi. a hankali taji ta fara samun relief, sai ta kai hannunta gefen fuskarsa ta kama tana faɗin,"Allah ina sonka, i am saying this from the bottom of my heart". ya shiga ɗaga ma ta kai yana faɗin,"yes i know, na fasa auren Aisha, ba zan aureta ba na yarda kina so na, kuma za ki min ko me nake so". ta sa babban yatsanta a gefen bakinsa ta ce,"i love you much, but ai kai baka so na, ka daina so na, ka na sa ni kuka da yawa". yana murmushi ya kamo hannunta ya ɗora a ƙirjinsa daidai saitin zuciyarsa ya ce,"i wish i had the chance to open my heart to you, you would have seen that you are the only one inside without anyone else, kece fa zaɓin Muhammad Turaki, kuma zaɓin Hajiya Madina, kuma zaɓin Hajiya Ramla". sai ya tattaro ta jikinsa ya rungume tsam,"Fulani nah i promise to you insha'Allah zan saka ki murmushi more than yadda na saka ki kuka, ki kwantar da hankalinki babu wata Aisha da zan auro, wasa nake yi, i say it just to see your reaction". sai ta janye a jikinsa tana tsayawa da kallonsa as if she have never seen him before, har yaushe ya gane tana kishinsa da ya nemi ya
🏠