NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 81 of 98

llon gefe. nace,"Yaya Haidar Uncle yazo yana kiranka, ya kira wayanka duk baka ɗauka ba, kuma Gwaggo ma tun safe take nemanka". nayi magana a ƙalla ta kai huɗu bai amsa min, ganin yaƙi motsawa kuma bai amsa min ba yasa na matso ina cewa,"Yaya Haidar Uncle yana kiranka". na faɗa ina ɗan taɓashi dan a tunani na ko bacci yake. nan ma bai motsa ba, ina leƙa fuskarsa nake ƙara ɗan bugun hannunsa ina ƙara kiran sunansa, abinda ya bani mamaki ya kuma bani haushi idonsa biyu kawai ganin damar amsawa ne bai yi ba. naja tsaki a ƙasan maƙoshina nace,"Yaya Haidar magana fa nake maka, ai dai nasan ka jini ma, idan kaga dama karka zo". na faɗa cikin jin haushi, na juya zanyi tafiyata sai kuma naji tsoro ya kamani, dan idonsa ne kawai a buɗe amma baya motsi, anya lafiya kuwa? duk walaƙancinsa da mikilancinsa dai ba zanyi wannan maganar ba ya shareni ba. tsoro ya kuma kamani sosai na dawo hankalina a tashe, ina ɗan bugun hannunsa nake kiran sunansa. naji shiru babu alaman ma yana numfashi, ina kallon fuskarsa idona ya ciko da ruwa, saboda yanayinsa zam na matattu, idonsa a buɗe yake ya juye sama. tuni na fara hawaye na kama hannunsa ina cewa, "don Allah Yaya Haidar ka tashi". sai kuma na fara ƙwala kira, "Gwaggo, Yaya Abba, Baba". ina jijjiga shi. zubar hawayenta a ƙirjinsa yasa shi fizgota ta faɗo jikinsa. a tsaroace na shiga kallonsa, shi kuma ya tsareni da kallo da numsassun idanunsa waɗanda suka tara ruwa, gashi sun sauya kala zuwa ja kuma shimfiɗe da damuwa a cikinsu, sai zallar ɓacin rai da yake kwance a saman fuskarsa. yanayin Sabina matuƙa yana burge shi, dukkan abunda yake buƙata a wajen ƴa mace ta tara, kama daga ilimi har zuwa kyawun halittar jikinta, ga irin shagwaɓar da yake biɗa a wurin ƴa mace, haka kuma yana son mace mai saurin kuka yanda zai dinga saurin sakata kuka, ba shi da wani buri da wuce na ya mallaketa, to amma kuma baya so yarinyar ta raina shi, zai ƙwammaci sonta ya zama ajalinsa akan dai ya bayyanar mata da abinda ke ransa, a ganinsa ma ya aureta to ajinsa ya matuƙar faɗuwa. shi yanzu ma bai san dalilin da yasa abun ɗazu ya dame shi ba, so yake ya yakice soyayyarta ya watsar a gefe bare har kishinta ya dame shi amma ya gagara. kamo tafin hannuna yay ya haɗa da nasa ya damƙe kamar zai ɓallani, na sa ki ƴar ƙara ina ƙoƙarin sauka ajikinsa,"Yaya Haidar Leave me". nayi maganar cikin rawar murya. bai kulani ba sai rufe ido da yayi ya buɗe, wannan karon kallon da yake min saina tsorata da shi, anya kuwa lafiyar mutumin nan ɗaya, ya gaza controlling abinda yake ji, hakan yasa ya shiga zura hannusa a rigarta yana yawo da shi a bayanta, na haɗiyi wani yawu mai wuya na ture hannunsa, murya a ɗage nace. "Yaya Haidar wai mene hakan, babu fa kyau ni ka sake...". ban ƙarasa ba naji bakinsa a nawa, duk ƙoƙarin da nayi wajen ganin na ƙwaci kaina abin ya faskara, ya kama leɓena na ƙasa sai tsotsa yake kamar mai shan alawa, yana kuma ta yawo da hannunsa a bayana zuwa cikina, tuni jikina ya fara amsawa, idanuna suka rage girma ina kallansa cikin wani yanayi. nan da nan hawaye ya shiga reto a fuskata, ganin hakan ya sakar min baki yana goge min hawaye, jikina banda kyarma babu abinda yake, na buɗe baki zanyi magana ya ƙara sa bakinshi cikin nawa, yanzu kam harshena ya kamo, ido na lumshe sai samun kaina nayi da maida masa da martani, sumbatar juna muke sosai acikin wani irin yanayi mai wuyar fassaruwa. jin ina aikin kuka yasa ya rabu dani, a hankali ya ɗago fuskata yana kallona da idanunsa da sukai jaaa, na ƙara rumtse ido ina ci gaba da kukana, a hankali cikin magana mai kamar ta raɗa muryarsa a ɗan disashe kuma cike da ɓacin rai yake ce min. "me yasa ke ba ki san abinda ya dace ba, mene yasa....?". Yay maganar raunin zuciyarsa na neman rinjayar furucinsa. bai ƙarasa tambayar ba ya ture ni daga jikinsa ya hankaɗa ni na faɗo ƙasa. ya sauko ya wuce toilet ya barni duƙe ina kuka, har ya fito yazo yasa kaya ina nan yanda ya barni ina aikin kuka, dama na tara abuna, gaba ɗaya takaicin abinda ya faru nake, ni dai Allah yayi wadaran halin wannan mutum. tunda ya gama sanya kaya yay tsaye yana mata wani mugun kallo, har cikin ransa yake jin kukan nata, sai da tayi mai isarta tana yin shashsheƙa sannan yazo inda take, ya kamo hannunta ya miƙar da ita tsaye, tare da janyota jikinsa ya rungumeta, yana aikin shafa kanta cikin sigar lallashi. ni dai shimfiɗar da kaina kawai nayi a ƙijinsa ina fizgar numfashi. "ki min shiru". ya faɗa a cikin ɗaurewar murya. ya ɗago kaina yana duban fuskata yace,"ke wai ba'a ce miki ki bar abu ki bari ne". ni dai ban kalle shi ba sai ƙarfi da nasa zan ƙwace daga jikinsa, ya kuma matsoni yana ɗaga min kai yace, "kinji na rantse ba zan sake ki ba har sai kin bar kuka. miye ma akai miki da za ki sa ni gaba kina min ɗan banzan halinki". "ni Yaya Haidar bana son irin wannan abun da kake min, wallahi Allah babu kyau, kaima fa kasan irin haramcin da yake ciki, duk da ni ina ƙanwarka amma ai ba muharramarka bace ni. dan darajan
🏠