NOVEL SHARES -
wai buÆatuwar ki koma gida".
"Bhai zan koma ne kawai idan naga farkawar Æ´ar mutane, sannan naga fitowar MuntaÆa daga station domin Æ´an sanda sun riÆe shi sun ce yana tuÆi ba bisa Æa'ida ba".
SJ ya kalla agogon damtsen hannunsa kana a hankali ya furta,"zata farka Maamee, zata farka ko don saboda samun natsuwar Mahaifiyata".
Ya faÉa yana tsayuwa gefen da Ya Imam ya jingina da jikin bango tare zuba hannayensa cikin aljihun wando gami da fuskantar Æofar Éakin da Sa'ida ke kwace rai hannun Allah, kuma fuskantarsa Æofar Éakin yay daidai da farkawar Sa'ida wacca ta Æwallara wata muguwar Æara da ta amsakuwa a cikin asibitin gaba Éaya kafin furucin Abbaana ya biyo baya a bakinta. Ai fa kamin Æiftawar ido cikin sauri kowa ya miÆe anyi cuncurundo a Æofar Éakin ana leÆenta ta farin gilashin jikin Æofar, tana daga kwance tana faman jujjuya kai tana kiran sunan Abbaa. Dr ya Æaraso wajen cikin hanzari shi da nurses suna a ba su hanya, sai dai sam babu ma wanda ya san suna yi. A hankali SJ ya sauke numfashi yana barin wajen da yake tsaye wanda shi Éaya ne dama bai bar inda yake ba, ya Æaraso kusa da Dr ya karÉi stethoscope Éin hannunsa, sannu a hankali ya ratsa ta tsakanin mutanen da ke ta faÉin Alhamdulillahi yana jin kansa kamar zai bindiga saboda hayaniyarsu har ya kai bakin Æofar yasa hannu ya buÉe room Éin, Dr da Nurses su ka zo suka shiga ciki kana shima ya shiga ya rufo Æofar.
Ba zuciyar Dr da Nurses kaÉai ba, hatta zuciyar SJ sai da tayi mugu mugun matsewa da tausayin critical condition Éin da yaga Sa'ida, a hankali lumsassun idanuwansa ke kallon Finger pulse oximeter da aka sanya mata kafin ya sauke Æarshen kallonsa kan Cervical Neck Collar da ya rufe har haÉar fuskarta. Ba ya jin a irin tausayin da yake da shi zai iya tsayawa kallon yanda likitoci ke gudanar da aikinsu akanta da kuma hawayen da yaga suna fitowa daga rufaffun idanuwanta suna sauka ta gefe. Takawar da zai yi ya juya ya fita yaji likita ya Éaga murya wajen cewa da Nurses,"ku taimaka ku riÆe min ita".
Kuma kafin wani yunÆuri na Nurses SJ ya riga su isa gaban gadon yayma Sa'ida rumfa tare da danne hannayenta biyu don ganin ta daina jijjigar da take yi. "Désolé(Sorry)". Ya faÉa a hankali bugun zuciyarsa na Æaruwa.
____________________________________
*_ALHAMDULILLAH! Nan muka kawo Æarshen littafi na Éaya, mu gauraya da ku cikin littafi na biyu da na uku domin jin yanda labarin zai ci gaba da kayawa. Na san akwai tarin tambayoyi a cikin kanku, haka akwai hasashen da kuke a game da Æarshen labarin da kuma Mafarin labarin, sai dai fa ku sani AlÆamin Halimahz a ko da yaushe saÉanin tunanin makaranta ne, duk da cewar a wannan karan na buÉe komai a labarin to amma still a wajena bai zama buÉaÉÉe a gareku ba. Ina da tabbaci gami da yaÆini akan littafin nan, babu danasanin siya balle nadamar karantawa, saboda haka na ke cewa kar da ku sake a barku da cizon yatsan rashin karantawa. Da â¦500 za ku mallaki littafi na biyu da na uku wanda zai fara zuwa nan ba da jimawa ba, a shirye na ke tsab wajen faranta zuÆatanku....Mun dai san SO tamkar rayuwa ne, sai dai fa ba ko yaushe ya ke zamowa abu mai sauÆi ba haka kuma ba a ko da yaushe yake wanzar da farin ciki ba, to amma menene ke yanke alaÆar soyayya cikin wata alaÆar soyayyar? Rabuwa ko yanke alaÆa na sanya rauni a jikin rayuwar wata halittar! Idan har akwai Æaddara to akwai adu'a da ke canjata, kazalika idan akwai jinkiri to la shakka da alkhairi, tsananin haÆuri matakin nasarar cinye jarabawa...Takaicin ba kaÉan ba ne, Sadaukarwar me faÉi ce, haka ma butulcin ba kamar yanda sakayyar ke zamowa ba ne, yayin da aka ce akwai soyayya me tsuma zuciya ta sami mafaka a ruhi Éaya cikin gangar jiki biyu ya tunaninku zai ba ku? HaÆuri ba ya yawa! Æunci ba ya dawwama in har da adu'a!...hallau dai ina Æara nanata muku cigaban rayuwar auren gidan Nazifi da wakanar komai a Æarshe zai zama saÉanin tunaninku ne tabbas sai dai akwai alÆawarin Happy Endingð¥°.Kafin mu luntsuma cikin littafi na biyu zan so mu haÉe a comment section da ku domin bararraje abin da ke ranmu akan littafin ÆAYAR RUWAð¥...ku tura â¦500 via 6314170140,Fidelity Bank,Sa'adiyya Zakariyya Haruna...shaidar biya kai tsaye taðð»07018098175....ƳAN NIGER KU TURA DA KUÆINKU TA Mkoudi 89356025 airtel, SANNAN KU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBA 08162576936...Sai mun haÉu da ku a paid group Æ´an Amanar Nazifið
Allah ya horewa kowa kuÉin siya...Show me love masoyana abin sonaðku girgiza akawunt Éina da kuÉin littafin ÆAYAR RUWA na san ba zaku bani kunya bað...masu son magana da ni chartup via whatsapp 07018098175._*
Siyan Na gari mai da kuÉi gidaðð¼tarin godiya ga waÉanda su ka zaÉi fitattu biyarðson so.
_________________________________
```Ya hayyu