har ta firgita Jamil, nan kuwa ya tsanyare da kuka, na furta na shiga uku ina jijjiga yaron a kafaÉata, na kalli Hubbi da idanuwansa ke a warwaje nace,"don Allah kayi haÆuri".
Ya watsa min banzan kallo da ya saka yanayina sanyi, na sadda kai Æasa ina mayar da ruwan hawayen da ke shirin sakkowa. A hankali nace da shi,"don Allah kayi haÆuri kayi Æasa da muryarka kaga bamu kaÉai ba ne a gidan...".
Ni dai ban iya Æarasa maganar ba kuka ya Æwace min, Æafafuna na rawa na nemi kujera na zauna don sam bana so in fita a haka Hassana ta fuskanci matsalar da ke tsakanina da mijina. Ganin na zauna takaici ya kama shi ya kuma doka min tsawa da cewa,"dukanki nayi ko zaginki nayi da za ki sakar min kuka?". Sai kuma yaja tsaki yace,"ki wuce kije ki sallameta ta bar min gida, minti biyar na ba ki ki shirya zamu fita".
Saboda yanayin yanda na ga ya rikiÉe nayi saurin miÆewa jiki na Éari, Allah yasa ta cikin Éakinsa akwai Æofar da zata sadaka da saman bene, don haka nabi ta nan gudun kar in fito in haÉu da Hassana. Har na shiga Éakina Jamil na ta kuka ina aikin jijjiga shi, wanka na yiwa yaron na saka masa wasu sabbin kaya da na siya nacl ce zan kaiwa Maman Amatu kayan barka. ai kuwa kamar jiran wankan yake ina gama shirya shi yay bacci, nima shiga nayi na Éaurayo jikina na zo na Æara shiryawa cikin dogowar riga coffee colour, na Éauko hijab Éina yadi uku da rabi na saka sannan na Éauki liÆab na zura a jakata.
Ko da na sakko na sami Hassana tana jirana, galala tana kallona ta ce,"wai bacci yaron nan yayi?".
Ina murmushi na ce,"bawan Allah shima ya gaji, kuka ya saka ina masa wanka kuma sai bacci".
Ta karÉe shi fuskarta sai Æara fidda annuri take yi tana ta godiya da yaba kayan da na saka masa. Tana ce mun za ta tafi nayi shahadar ce mata,"a'a ai ki tsaya kawai mu fita tare sai mu rage miki hanya, kema ai sauÆin ki ne".
Bata Æi ta tawa ba cikin jin daÉi ta ce,"aikuwa na gode sosai, dama yanda yamman nan tayi sai kayi ta fama da masu Éan sahu".
Na juya ina ce mata ta jira ni gamu nan fitowa, haka na wuce gabana sai dukan tara tara yake, tsorona bai wuci inje in ce masa zamu ragewa Maimuna hanya ba ya yarfani, yazo yay ta Éaga murya yana hayagagar faÉa har mata ta jiyo mu, ni ban ma san shegen karambanin da ya kaini ce mata ta tsaya Éin ba.
Yana Éaura agogo na same shi, yayi kyau sosai a baÆin yadin da ya saka, lokaci Éaya sai naji tarin tsoro da shakkar da su ke manne a zuciyata sun bi iska sun tafi, na taka na isa gabansa, ba tare da sanin ma shigowar tawa ba sai ji yay na kama hannunsa ina karÉan agogon in Æarasa saka masa, haka maÉallin gabar rigarsa ma na saka masa sannan na miÆo masa hularsa ya saka da kansa, don ita duk san da zan saka masa sai yay min tsiyar Habibty in kika sa min hula sai ki mayar da ni kamar wani tsolon rake, ga shi kin kasa Éaukan darasin da na ke miki akan yanda ake sakata.
To yau dai bai tanka min ba, kallona kawai yay na Æ´an sakanni ya Éauke ido yana wucewa ya Éauko maÆullin mota. Sai a sannan na sami zarafin ce masa,"Hubbi don Allah zamu wuce tare da Maimuna mu sauketa a hanya". Na faÉi hakan Æirjina sai bugawa yake yi.
"to".
gaba nayi yana bayana, sai da zamu fita a Éakin naji yana cewa,"wannan hijabin ne kawai da ke?".
Na juyo na kallesa na kalli Æasan rigata da yake kallo wacca adon stones Éinta su kai bajau, in dai mai idanu ya kalla sai sun Éauki hankalinsa, dalilin hana ni saka Æaramin hijab kenan idan na saka kayan da adonsu ke bayyana har can Æasa wanda zai Éauki hankali da ban sha'awa. Muryata sanyi Æalau na ce da shi,"wai bai wanke sauran ba sai waÉannan kawai ya kawo min, ina ta jiransa ma jiya shiru bai zo ba ban san uzurin da ya riÆe shi ba, ko na makaranta ma bai kawo min ba".
Wayarsa ya zaro ya danna kiran lambar me wankinmu, yana Éagawa ya ce da shi,"kana ina?".
Ban san me Shehun ya ce masa naga ya sauke wayar yana tsaki. Kuma duk yanda aka yi uzurin da ba zai iya da shi ba ne shiyasa ya haÆura dole, banda haka ce zai yi da shi a ko'ina yake ya kawo kayan yanzu, fitar ma naga ya Éaukaketa ne amma banda haka akan na fita da wannan hijab Éin na jikina gwara mu fasa zuwa, ko kuma mu jira ko Æarfe Éayan dare ne Shehun ya kawo sannan mu fita.
Wani daÉi naji da yanda naga ya sakarwa Hassana fuska, kaman ba shi ne miskilin kwana biyu ba, cikin mutuntawa da girmama juna suka gaisa har da kansa yake bata haÆuri akan rashin zuwana barkan haihuwan Jamil, na kuwa ji daÉi sosai don ni kunya ma sawa tayi na kasa ce mata komai game da hakan.
Har muka fito farfajiyar gidan suna ta maganganunsu, yana tambayarta amma dai ba yau ne zata wuce can Wudil Éin ba, ta ce ai mota babu wuya tana zuwa tasha zata samu motar da zata ta shi.
Haka muka baro gida, ya sauko kamar ba shi ba, wanda nayi mamakin hakan matuÆa, yanda bana so Maimuna ta fahimci akwai matsala