NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 1 of 97

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels *ƘAYAR RUWA* October/FitattuBiyar 2023. *©️Halimahz* *halimahz@arewabooks* *Halimahz_@Wattpad* *Halimahz@Bakandamiyahikaya* __________________________________ *_BISMILLAHIR-RAHMANIR RAHIM. dukkan yabo ya tabbata ga Allah (S.W.T), ina gode masa, ina neman agajinsa da gudunmawarsa da taimakonsa. Salati da sallama da ɗaukaka da daraja, su tabbata a bisa manzonmu Annabi Muhammadu (S.A.W), cikamakin Annabawa shugaban mazanni, wanda Allah ya aiko domin ya zama rahma ga al'umma. Ina roƙon ya Maliku da ya ba ni ikon rubuta abin da zai amfanar da alumma, ya hane ni rubuta abin da zai ruguza al'umma, Ya Hayyu Ya Qayyum yanda na fara lafiya kasa in gama lafiya._* __________________________________ *_Gaba ɗaya littafin sadaukarwa ne ga Hajiya Binta Garba Saleh Daudawa, Alkhairin Allah ya isar miki, Allah ya ƙara miki lafiya da nisan kwana, ya biya miki dukkan buƙatunki, yasa ayi kyakykyawan ƙarshe._* __________________________________ *_Littafin Tukwici ga Fatima Sulaiman Mum Aysar, tabbas ke ɗin ta dabance, ina matuƙar godiya ga ubangijina da ya haɗani da ke a rayuwa, ina kuma roƙonsa da ya lulluɓe rayuwarki da rahamarsa, ya bani ikon kyatata miki da faranta miki, ya baku zuri'a ɗayyiba masu jin ƙan ku, yanda kika sanya farinciki a fuskata ubangiji ya bani ikon sanyaki sama da haka, Allah ya ja da ran mahaifa yasa ayi kyakykyawan ƙarshe._* ______________________________ *GAISUWA DA FATAN ALKHAIRI GA:-* *•Anty Habiba Abubakar Imam* *•Sadiq Abubakar(C.E.O Lafazi Writers)* *•Jamila Umar Janafty* *•Safiyya Huguma* *•Mamugee* *_Allah ya shiga lamuranku._* ______________________________ *JINJINA ZUWA GA:-* *•Muhammad Kareem* *•Jibrin Adamu Rano* *•Abu Hisham* *•MD Asnanic* *•Zaharadden Hazazi* *•Kabir Yusuf Anka* *•Rabi'u Lallan* *•Fatima Musa Anty Nice* *•Ramlat Mai Dambu* *•Da dukkan ƴan cikin group na FITATTU BIYAR LIBRARY* ______________________________ *YABO NA MUSAMMAN ZUWA GA:-* *•Ya Aisha(Mum Sayyeed & Noor)* *•Anty Bilkisu Rabi'u Ado* *•Anty Bilqees* *•Ya Nusaiba* *•Jamila M Ladan* *•Ummu Abdallah* *•Anty Halima Mabo* *•Aisha Aliyu(Maman Baffa)* _________________________
🏠