NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 92 of 223

zatonsa ko bacci take kamar yanda Granny ta shaida masa, nan kuwa tana ɗaki tana aikin karatun da ta saba babu dare babu rana, Obi har tsokanarta yake da Mangopark da kansa. ya hayo upstairs zai wuce ɗakinsa yaje ya kwanta dan huce gajiya, sai yaji ba zai iya bacci a yanzu ba tare da ya ga Gift ba, wata guda kenan rabonsa da sanyata a idonsa a zahiri, kuma wannan idanun nasa irin nata masu kama da bacci su na kewar ganinta, haka zuciyar da ke tunaninta a kowacce daƙiƙa tana kewarta, a vedio call kawai yake ganinta, kuma shi wannan ba ya gamsar shi, yayi kewarta sose da rigimarta, kuma dawowar nan tasa ma yasan sai sunyi rigimar, dan yana batun komawarsu asibiti ne, tunda likita ya sanar da shi idan har ta kai watanni shidda tunaninta bai dawo ba to su koma a ƙara bincike, to gashi harma an shiga wata na takwas, ba wai dan zuciyarsa naso zai aiwatar da hakan ba, bama shi kaɗai ba har Dad...sai dan basu da yanda zasu yi ne, domin ayanzu Duniya ta ɗora ido akan ƴar da ba'a san Dad da ita ba tsawon shekaru 35 da aurensa, babu wanda yasan da ita da kuma tarihinta, sai a yanzu da tauraruwarta ta haska a duniyar, dalilin da yasa Duniyar ta fara ƙalubantarsa akanta. parlonta ya shiga sai yaga bata nan, dan haka ya dawo ya murɗa handle ɗin bedroom ɗinta, fitowarta daga wanka kenan tana tsaye gaban mirrow tana goge jiki da ƙaramin towel ɗin da ke hannunta, ya kafeta da ido yana kallonta daga sama har ƙasa, kallon da ya haddasa tasirin jin wani abu ajikinsa. Shi mamakin cikar girmanta yake a yanzu, dan ba a haka ya sameta ba, lokacin ƴar siririya ce firit, breast ɗinta kaman lemun tsami, amma a yanzu ka kalleta sai ka kuma kallonta, ba'a irin surarta ne lafiyayyan namiji ke ɗora idonsa ya ɗauke ba ba tare da yaji wani abu ba, ta samu cikar diri da komai, samun ingantaccen abinci, hutu da jin daɗi da kwanciyar hankali yasa komai na halittarta ya sauya. a zatonta ko Obi ne ya shigo saboda haka ba tare da ta juyo ba ta jefa tambayar,"what my brother need?". yay murmushi ya ƙarasowa ciki, yay tattaki zuwa inda take ya rungumeta, babu wanda ya taɓa mata haka so a tsorace ta buɗe baki zata saka ihu yay saurin saka hannu ya rufe bakin. haɓarsa akan wuyanta yace,"Beb its me". jin maganarsa yasa ta sauke wata nauyayyar ajiyar zuciya, sannan ta ɗauke hannunsa da ke kan cikinta, ta gyara ɗaurin towel ɗin da ya kunce yake neman faɗuwa, ta fuskanto shi tana kallonsa da shagwaɓewa tace,"ka bani tsoro". ya bawa kumatunta light kiss sannan yace,"am so sorry". ya faɗa ɗumin iskar bakinsa na sauka a saman breast ɗinta da suke a cike suka yo sama tsagar tsakiyar na neman burkita lissafinsa. hakan ya haddasa jin wata iriyar kasala ajikinta me tattare da wani irin yanayi, yanayin da ta saba jinsa a lokuta da dama, yanayin da tun bata gane masa ba har ta gane masa a matakin da ta ke kai a yanzu, na samun gogewar karatunsa daga wurin ƙawaye. tun ɗaukewar last two period nata ta fara jin wanzuwar abun, taji tana so ta fitar da abun da ke ƙunshe a mararta, ta hanyar ɗanɗanar wannan daɗin da ta ji su Sarah su na faɗa. ta daki ƙafafu a ƙasa da sakin tsaki alamar ƙorafi, Emanuel ya ƙara matso da ita ya rungumeta a jikinsa tsam, gogayyar da aka samu tsakanin ƙirjinsa da albarkatun nata ƙirjin sai ya haddasa masa ɗarsuwar wani babbu abu, saboda haka ya lumshe ido a yayin da yake ɗora haɓarsa saman gashin kanta yana shafa gadon bayanta. "menene ya taɓa min Beb?". ya faɗa sautin muryarsa na sauyawa. tana cikin matsala ne a yanzu amma shi ba zai gane ba, ba zai fahimci wannan ƙamshin turaren nasa yana jefata cikin wani yanayi na daban ba, Yayanta ne shi dan haka bai kamata take jin abun da take ji a game da shi ba, amma ta rasa me yasa? me yasa akansa ne shi ɗaya tal? wani ƙwayan mutum da addininsu ya haramta mu'amalar da take so ta kasance a tsakaninsu?. hawaye kawai taji na sakko mata, domin ta samu sauƙin raɗaɗin abun da take ji ta kewaye shi ta matse tsam ajikinsa, ba shi kaɗai ba da mazantakarsa ta motsa ta miƙe ba, hatta ita sai da taji tsikarin abu ajikinta. a hankali ta sauke ajiyar zuciya sannan ta sake shi, amma har yanzu bata bar jin wannan baƙon yanayin ba da ke zuwar mata lokaci zuwa lokaci, yake kuma neman cakar da ita, ta janye daga jikinsa tana duban idanunsa da suka kafe breast ɗinta da kallo, kallon irin yanda ƙirjinta ke hurowa sama yana sauka, da ƙasƙantun idanunsa ya figo hannunta ta dawo gab da shi, ya sunkuyo da fuskarsa yana laluben laɓɓanta da yake matuƙar buƙatar tsotsa a yanzu. hakan ba komai bane a wurinsu, dan haka tayi dariya tana buɗe bakinta kamar yanda taga ya buƙaci hakan, kissing nata yake passionatlly har sai da yaji ya gamsu da hakan tukunna ya ƙyaleta, su ka kalli juna su na sakin murmushi. "zancewa Dad kana son mace a kusa da kai, ai dama Granny ta faɗa". ta faɗa da sigar zolaya. bai ce da ita komai ba ya juya ya fice a ɗakin, domin idan yaci gaba da tsayuwa tare da ita wannan sirrin zai iya fallasuwa, komai kuma ya iya faruwa, d
🏠