ma ajalinta. mutuwar da ta kusa zautar da ni da mijina, ba mutane kaɗai da suka kasa gane kanmu ba, hatta mu ɗin mun kasa gane kanmu, dan har akai adu'ar bakwai bamu dawo hayyacinmu ba, haka kuma tun zuwanmu washe garin rasuwar bamu ƙara haɗuwa da juna ba sai ranar da zamu tafi, shima dan Baba ya takura ne akan mu shirya mu bi su Mami abuja washegari sai mu wuce gida, tunda dai zaman namu ba shi zai dawo da Yaganan ba.
kuma daren ranar da muka isa abuja na haihu, na haifi yarinyata mai kama da Yagana sak, tana dirowa duniya ni da babanta muka kirata da suna Ruƙayya, bamu ɓoye ma ta suna ba kaman yanda Yaganan ta roƙa.
Matar Ya Ahmad ma ta haihu, itama sunan Yagana ɗin ya saka, ƴarsa ta biyu kuma ya saka ma ta Maryam wai mai sunana.
yanzu haka anata shirin bikin Basma da Alhassan nan da kwanaki ƙalilan da suka rage, abu ya zama tuwona maina, auren Yayana da Ƙanwata, sai shiri nake kamar wadda zata aurar da ƴar fari.
Yarana kuwa duk sunyi wayo ma sha Allah, duk in da aka gansu yabo da tofa albarkacin baki akan kyan su ba a magana. soyayya kuwa tsakanina da mijina sai son barka, kullum sabuwa ke ƙaruwa, ji muke da ace da damar da zamu hana mutuwa rabamu tabbas da mun yi.
______________________________
*TAMMAT BIHAMDULILLAH!*
*Alhamdulillah, Alhamdulillah.*
*ina roƙon Allah ya haɗamu a alkhairin da ke cikin wannan littafi, sannan yayi mana gafara a kuskuren da ke cikinsa...amin y Rahman*
*_Finally zan tsaya anan😥...and its time to say good bye to you my people😍😥. thank you very very much for your love and support😘...thanks to all of you that took your time to read, comment, and vote for each and every chapter💋....and most crucial; thank you very much for all the prayers and well wishes that you guyz have sent my way since the starting point to the ending point💋❤...i will forever be grateful to all my wattpad family, Halima hz Palace and Fitattu Biyar Novels, i feel loved and i love you to the moon and back💖....kuna da yawan da ba zan iya lissafo ku one by one ba, akwai sunayen da idan ban lissafo su ba zan iya cewa SIRRIN ƁOYE bai kammala ba, to amma a kaɗan ɗinsu idan nace zan jero waɗannan sunayen zamu ƙara ɗaukan wasu chapters enne😅, amma dai kowanne makarancin littafin nan ya sa ni wannan page ɗin nasa ne sukutum guda na bahi🙌._*
*My headech, matar Awwaluuu, jikar Yagana and my pracetamol nace ba😂😂...bari dai nayi quite kafin na fara ɓallo sunaye😅*....ina yi mana fatan alkhairi
*Start:-15 October 2021.*
*End:-25 february 2022.*
_Please for those following youtube channel kindly search for my Channel NISHADI MULTIMEDIA, do subscribe and press the bell icon for vedio update._
_Ku tsumayi zuwan sabon labarina wanda zai fito a team FITATTU BIYAR, na kuɗi akan farashin #500, ina fatan za ku nuna min ƙauna wajen mallakarsa, a nuna min zunzurutun ƙauna don Allah a siya😍 tabbas ba za ku yi nadamar siya da karantawa ba ni na faɗa muku hakan, sai ma kun siya zaku gayyato wasu kuce su siya babu danasani🥰 ....zai zo a watan September 2023 in sha Allah, a jiraye shi, ayi masa shirin tarba mai kyau, domin da ban yake da kowanne labari, daban yake a cikin saura._
INA MAKU FATAN ALKHAIRI, BYE BYE, Son so fisabiillah😍.
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services