NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 219 of 223

ai yought zai iya shiga wannan shamulallan cikin ko?". ya faɗa with full of smile on his face. shiru nayi bance komai ba, dan ni gaba ɗaya gani nake kaman ba Ya Kabir ba, kuma komai ganinsa nake kaman a mafarki. sai ya ƙara cewa,"wannan yought din ba irin sauran bane, kisha ko kaɗanne kinji". ya faɗa yana buɗe roban yought ɗin yana kawowa bakina, na buɗe baki na sha ba wani da yawa can ba. sai naji ya matso da fuskarsa jikin tawa sose sannan ya haɗe bakina da nasa, nayi saurin runtse ido da naji yana zuba min yought ɗin da ke bakinsa cikin nawa, wanda sai bayan da ɗanɗanonsa ya hau kan harshena tukunna na tantance yought ɗinne amma da farko nayi zaton ko yawunsa ne me daɗi haka. lokaci ɗaya naji wani abu ya tsarga tun daga tafin ƙafata har tsakiyar kaina, wani abu da ke neman hargitsa min ƙwaƙwalwa...take duk wata jijiya ta jikina ta shiga juyawa, a san da naji tafukan hannunsa masu sanyi a saman cikina, yatsansa ɗaya cikin cibiyata, sai nayi saurin riƙe yatsan zuciyata na wani irin bugu acikin kunnena. a zaune na ke amma jina nake kamar zan faɗi, kawai sai naji kansa a saman ƙirjina, muryarsa na fitowa da wani irin sauti da yasa idanuwana rufewa lokaci guda, muryarsa ta fito a hankali kaman mai jin bacci da cewan, "Doll ba zan miki komai ba sai da yardarki". sai nayi ƙarfin halin ɗago da kansa da ɗan sauran kuzarin da nake da shi, a wannan lokaci idanuwansa sun ƙanƙance sun sauya launi, yanayinsa na komawa kaman wanda yay maye. sai naga yay wani irin murmushi yana cewa, "Doll ko na haƙura mu wuce wannan part ɗin?". sai kawai na tsinci kaina da saurin girgiza masa akai alaman a'a ina mai miƙa hannayena na riƙo kansa sosai na haɗa goshinmu wuri ɗaya. sannan muryata ta fito a hankali da kiran sunansa wanda zan iya cewa ya amsa minne da ƙyar, kafin nayi shiru na gaza cewa komai dan ban san me zance da shi ba, ni dai na kira sunan nasa ne kawai, sai naji yana cewa da ni. "Doll ba ki bani amsa ba, mu tsallake wannan part ɗinne? ba zan miki dole ba, ba zan miki komai ba har sai kin yarda da ni, zan iya haƙuri insha'Allah". yay maganar da yanayi na ban tausayi, sai na ƙara kamo kansa muryata a hankali nace,"a'a Yaya, kar mu wuce, indai wannan part ɗinne kar mu tsallake shi...na yarda da kai, Allah Yaya na gama yarda da kai thousand percent". sai kawai naji ya saki wata nauyayyar ajiyar zuciya yana motsa yatsansa babba acikin kunnena tare da yin hamdala ga Allah. "Yaya nima wannan jaririyar zuciyar da ke dashe a ƙirjina tana sonka tana ƙaunarka, Yaya zan zauna da kai muddin rayuwata...zan zame maka baiwa a komai, dan kai ne muradina, kai ne walwalata, kai ne farin cikina, kai ne annashuwata...Yaya duniya kanta shaida ce da cewar kai kafi cancanta da ka zama abokin rayuwata, kayi min halacci, kana da ƙima da daraja a wajena fiye da tunaninka....Yaya kai ne, only you, only you na ke so ka zama uban ƴaƴana". yaja wani numfashi bayan nayi shiru yace,"nima haka Doll". kuma daga hakan bai jira komai ba ya haɗe laɓɓana da nasa a hankali, a hankali cikin wani salo nasa na daban shi kaɗai, salon da ya sakani damƙe hannayensa saboda yanda nake jina tamkar ana jana zuwa sama, kuma a wannan lokacin ji nake dama mu tashi zuwa wata duniyar da ta ke tamu mu biyu kacal...tsawon wasu daƙiƙu muna haka kamin ya janye daga jikina ya kamoni mu miƙe tsaye a tare, har wannan lokacin ban buɗe idanuna ba, a rufe suke tun sanda ya haɗe laɓɓanmu, bakinsa a kunnena naji ya zura harshensa ciki, yay wani irin zuƙa a ciki da ya sa numfashina ya shiga kakkatsewa sannan dukkan jikina kuma ya ɗauki rawa. akan ƙafafunsa nake tafiya har muka iso bakin gado yasa hannu ya kashe light, ɗakin ya gauraye da wani irin duhu da acikinsa babu abin da nake ji sai numfashinsa. jikina ya hau ɓari da naji yana ɓalle min buttons ɗin rigata, sannu a hankali bakinsa ya sauka akan ƙirjina tsakiyar breast ɗina, a hankali yake kissing wurin tasirinsa na bin kowacce jijiya ta jikina, kawai sai naji yana bin kunnena da wasu irin kalamai, wasu kalamai da saƙonni da a lokaci guda su kai kacakaca da dukkan lissafina da tunanina. duk wani rawar jikinsa da kakkarwarsa sai naga ina nema na fishi, nema nake na fishi zaƙuwa da zalama, ban san lokacin da muka hau gado ba, ban lokacin da ya rufemu da bargo mai ɗumi ba, ban san lokacin da duhun ɗakin ya daɗa bayyana ba, haka ban san lokacin da labule ya ɗaga wata lumsashshiyar iska ta shigo ɗakin ta gauraye shi ba. abun da kawai na sa ni, a wannan gadon, cikin wannan ɗumin bargon, cikin wannan duhun mai haɗe da ni'imtacciyar iska, da ƙyar Yaya ya iya gamsar da ni, shikenan tushen wata sabuwar rayuwa ta wanzu a tsakaninmu, muka tabbata abu guda, sunanmu na *MK* ya tabbata. sanyin iskar da ke shiga hancina ne ya farkar da ni, na buɗe idanuwana a hankali cikin hasken alfijir ɗin da ya ratso ta labulen windon ɗakin, asuba ce a wannan lokacin a yanda na fahimta, sai na lumshe idona a hankali kamin na sake buɗe shi a hankali, cikin sakan ɗaya, biyu sann
🏠