ููู ููููู ูุฉู ุฃูุญูุงุฌูู ูููู ุจูููุง ุนูููุฏู ุงููููููยปุ ููููุงูู ุฃูุจูู ุฌููููู ููุนูุจูุฏู ุงูููููู ุจููู ุฃูุจูู ุฃูู ููููุฉู ุจููู ุงูู ุบูุฑุฉ: ุฃูุชูุฑูุบูุจู ุนููู ู ููููุฉู ุนูุจูุฏู ุงููู ูุทููููุจูุ ููููู ู ููุฒููู ุฑูุณูููู ุงูููููู ุตููููู ุงูููููู ุนููููููู ููุณููููู ู ููุนูุฑูุถูููุง ุนููููููู ููุนูุฏุงู ุจูุชููููู ุงููู ูููุงููุฉู ุญูุชููู ููุงูู ุฃูุจูู ุทูุงููุจู ุขุฎูุฑู ู ูุง ูููููู ูููู ู: ุนูููู ู ููููุฉู ุนูุจูุฏู ุงููู ูุทููููุจูุ ููุฃูุจูู ุฃููู ููููููู ููุง ุฅููููู ุฅููููุง ุงููููููุ ููููุงูู ุฑูุณูููู ุงูููููู ุตููููู ุงูููููู ุนููููููู ููุณููููู ู: ยซููุงูููููู ููุฃูุณูุชูุบูููุฑูููู ูููู ู ูุง ููู ู ุฃููููู ุนูููููยปุ ููุฃูููุฒููู ุงูููููู ุชูุนูุงููู: ๏ดฟ ู ูุง ูุงูู ููููููุจูููู ููุงูููุฐูููู ุขู ููููุง ุฃููู ููุณูุชูุบูููุฑููุง ููููู ูุดูุฑูููููู ูููููู ูุงูููุง ุฃููููู ููุฑูุจู ู ููู ุจูุนูุฏู ู ูุง ุชูุจูููููู ููููู ู ุฃููููููู ู ุฃูุตูุญุงุจู ุงููุฌูุญููู ู ๏ดพุ
[ุงููุตุต: ูฅูฆ]
_An Karษo Daga *Sa'eed bn Musayyib (ra)* Daga Mahaifinsa Yace: Yayin da Ajali Yazowa Abu-ฦalib, Sai Annabi (saw) Yazo Ya Samu Abu-Jahl da Abdullahi bn Umayyah bn Mughirah. Sai *Manzon Allah (saw)* Yace: *"Ya kai Kawuna, Kace La'ilaha Illallahu, Kalma ce da Zan Kafa Maka Hujja da Ita a Wurin Allah".* Sai Abu-Jahl da Abdullahi bn Abi-Umayya Suka ce: "shin Yanzu Zaka ฦyamaci Addinin Abdul-Muษallib? *Manzon Allah (saw)* Bai Gushe ba Yana Maimaita Masa Kalmar Shahada, Su Kuma Suna ฦara Ce Masa: "Yanzu Zaka Bar Addinin Abdul-Muษallib". Har Sai da a ฦarshe Abu-ฦalib Yace Shi Yana nan Akan Addinin Babansa Abdul-Muษallib Yaฦi Faษin La'ilaha Illallahu. Sai *Manzon Allah (saw)* Yace: *"Zan Dinga Nema Maka Gafara Matuฦar Ba'a Hanani ba".* Sai Allah Ya Saukar da:_
*(ู ูุง ููุงูู ููููููุจูููู ููุงูููุฐูููู ุขู ููููุง ุฃููู ููุณูุชูุบูููุฑููุง ููููู ูุดูุฑูููููู ูููููู ููุงูููุง ุฃููููู ููุฑูุจูู ู ููู ุจูุนูุฏู ู ูุง ุชูุจูููููู ููููู ู ุฃููููููู ู ุฃูุตูุญูุงุจู ุงููุฌูุญููู ู)*
_*"Bai Dace Ga Annabi da Waษanda Suka yi Imani ba Su Dinga Nemawa Mushirikai Gafara Ko da Kuwa Sun Kasance Ma'abota Kusancinsu Ne Bayan Sun Bayyana A Garesu Cewa Su Ma'abota Wuta ne".*_
_(Qasas: 56)_
*_Sannan Damuwar da *Annabi (saw)* Ya Shiga Saboda Rashin Musuluntar Baffansa, Sai Ubangiji Ya Sake Jawo Hankalinsa da Cewa:_*
*๏ดฟุฅูููููู ููุง ุชูููุฏูู ู ููู ุฃูุญูุจูุจูุชู ูููููููู ุงูููููู ููููุฏูู ู ููู ููุดุงุกู๏ดพ*
_*"lallai Kai Baka Iya Shiryar da Wanda Kake so, Allah Ne Ke Iya Shiryar da Wanda Yaso".*_
*_Har Wayau Hadisi Ya Tabbata Game da Kasantuwar Abi-ฦalib ฦan Wuta, Manzon Allah Yana Cewa:_*
ุนููู ุฃูุจูู ุณูุนููุฏู ุงููุฎูุฏูุฑูููู ุฑุถู ุงููู ุนูู: ุฃูููููู ุณูู ูุนู ุงููููุจูููู ุตููููู ุงูููููู ุนููููููู ููุณููููู ู ููุฐูููุฑู ุนูููุฏููู ุนูู ูููู ุฃุจู ุทุงูุจุ ููููุงูู: *ยซููุนูููููู ุชูููููุนููู ุดูููุงุนูุชูู ููููู ู ุงููููููุงู ูุฉูุ ููููุฌูุนููู ููู ุถูุญูุถูุงุญู ู ููู ุงููููุงุฑู ููุจูููุบู ููุนูุจููููู ููุบูููู ู ููููู ุฏูู ูุงุบูููยป*
_An Karษo Daga *Abi-Sa'eedil Khudry (ra)*, Lallai Yaji *Manzon Allah (saw)* Yana Ambaton Kawunsa Abi-ฦalib Yana Cewa: *โWataฦila Cetona Ranar ฦiyama Ya Amfane shi. Za'a Sanya Masa Takalmi Na Wuta Wanda ฦwanyar Kansa Zata Dinga Tafarfasaโ.*_
*_Waษanda Suka Fara Kawo Maganar Wai Abu-ฦalib Ya Musulunta Su ne ฦณan Shi'a Kawai Don Su Kambama Sha'anin Aliyu bn Abi-ฦalib (ra). Daga Baya Kuma Wasu Sufaye Su ka Ara Su ka Yafa._*
'''Wallahu A'alam.'''
*36)*
ganin yacca Yagana ta faษo ษakin, Malam da ke zaune kan kujera ya miฦe da sauri yana tambayarta lafiya, tambayarsa tayi lokaci ษaya da shigowar Amadu wanda ya karษo magunguna a pharmacy.
shi ma ganin yanda Yagana duk take a hargitsa ya jefa mata tasa tambayar. ta haษiye wani yawu da ya wuce da ฦyar tace,"ni Rakiya yau gane-gane na yaja min". ta faษa tana ษan haki kamin ta nuna gadon da Akila ke kwance tace,"Yama sunan wannan balarabiyar?". kan su bata amsa ta ษora da,"kai ku barni da wannan sunan mai kwalmaษa, mu tafi a Kulun dai...ku ashe duk zaman jinyar nan da muke da gawa muke tare bamu sa ni ba". a tare suka waro ido waje su na tambayarta,"gawa kuma Yagana?". ta gyaษa kai,"ฦwarai kuwa gawa...yanzu ina alwala naga ruhinta na tunkaroni da wani irin haske, ba shiri nayo ciki da gudu,