da cewar,"me?, ke kinji yarinya zata manna min hauka...Kulu yanzu da gaske kece a cikin wannan shigar ta alfarma, a'a ke ni nama kasa ganewa, kamar fa ba wadda ke kwance hajaran majaran ba". na sake cewa da ita,"Innah wannan ba Kulu bace". nayi ƙoƙarin kallon Mami da ke bin gidan namu da kallo, sai na kasa saboda kwarjinin da ta ke da shi me kassara kallon mutum.
kaina a ƙasa na shiga mata bayanin cewar tana asibiti, a kiɗime tace da ni muyi waje, a cikin sakan ɗaya nema ta ke ta firgice daga jin batun rashin lafiyar ƴar'uwarta. direct bichi general hospital muka nufa, muna zuwa muka ji batun cewar jikin nata yay tsanani an turasu asibitin AKTH. hankalinmu duk ya ta shi, ban ankare ba naji saukar wani gigitaccen mari a saman fuskata.
"duk da ace ba ki gudu kin barta ba da ba ta shiga wannan halin ba". kuka nake sose kuma micijin da na gani ta wajen ƙafata shi yasa na razana na doka tsalle zuwa bayan Alhassan na maƙalƙale shi ina ihu, muryar Mami kuma ta fito da furucin cewa,"ba abin da zai miki a yanzu, amma ki san da cewar ni na miki ƙofinsa...kuma ki sakawa ranki matsawar ya zama kece silar kwanciyar ƴar'uwata sai na saka ya shiga jikinki, haka idan na sameta a yanayin da zuciyata ba zata ɗauka ba Maryam ba miciji kaɗai ba, sai kinsha mamakin abin da zan miki". duk sai na tsure na nemi fita acikin hayyacina, da alama dai Mami so take ta haukatar da ni da tsoronta, ban da girmanta a wajena da na kirata da sunan muguwa.
mu ka shiga mota driver yaja, kamar na san zata iya kasancewa, sai na ce da security ɗin da aka haɗomu ya bani aron wayarsa, ya miƙo min na saka lambar Ya Amadu, dan nasan ko na kira Ya Kabiru ba zai tsaya saurarona ba. yana ɗagawa kuwa na tambaye shi inda suke, bai ma shaidani ba kai tsaye ya bani amsa da, "muna international hospital".
da zuwanmu asibitin na hango Yagana a bakin ƙofar room ɗin tana alwala, tun daga nesa na ƙwala ma ta kira, ta ɗago tana dubana kamin ta kai dubanta ga wadda ke biye da ni, sai naga ta miƙe daga sunkuyen da take ta leƙa cikin room ɗin ta window, sannan ta dawo da kallonta kan Mami, kamin tayi fatali da butar da ta ke alwala ta faɗa cikin ɗakin da gudu tana zabga salati me haɗe da kururuwar ihu tana faɗin,"Yau naga ta kaina ni Rakiya, aljanar Kulu ta bayyana".
__________________________________
*Farashin MTN Data 5GB akan 400 masu tsarin Betatalk, ga masu buƙata sai ku tuntuɓi wannan lambar 09060523731.*
*Assalamu alaikum
jama'a na tallatamuku hajar mu ta online/offline business dina wanda zanrin ga sayar muku da data ta mtn a sassaukan farashi Kamar haka*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
10GB@===2,600
15GB@===3850
20GB@===5000
40GB@===9900
Dial *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Whatsapp OR
Call 08066268951*
*Plss Comment&Share.*
[7/18, 23:19] Halimahz(Anyway): *SIRRIN ƁOYE*
*NOTE:*
*_Tabbas Abu-Ɗalib Mahaifin Annabi Yana Daga Cikin Mutanen da Suka yi Tasiri Wurin Yaɗuwar Addinin Musulunci Har Ya kai Zuwa Yanzu. Ya Zamo wa Manzon Allah Garkuwa ta Yanda Duk Dukan da Za'a Kawowa Annabi Shi Yake Kare Masa, Kasantuwar Yana Daga Cikin Dattawan ƙuraishawa Yasa Suke Shakkarsa Har Suke Ragawa Annabi._*
*_Bayan Rasuwarsa Manzon Allah Ya tsinci Kansa Cikin tsananin Wahala Saboda Mai Bashi Kariya Daga Cutarwar ƙuraishawa Yau Ubangiji Ya Amshi Rayuwarsa, Da Cutarwar Tayi tsanani ga Sahabban Annabi Raunana, Sai Ya Umurce su da yin Hijira Zuwa Habasha Don Su Samu Sauƙin Wahalar da Suke Sha a Hannun ƙuraishawa. Wanda Daga ƙarshe Allah Ya Umurcesa da Yin Hijira Zuwa Madinah._*
*_Sai dai Duk da Kariyar da Ya Bawa Annabi, Ubangiji Bai ƙaddara Masa Karɓar Addinin Musulunci ba. Wato a Kafirinsa Ya Rasu. Mutuwarsa A Matsayin Kafiri Yana Daga Cikin Abin da Ya Baƙantawa Annabi Rai, Ganin Yanda Ya Tallafawa Da'awarsa. Hakan Yasa Annabi Ya Ɗauki Alƙawarin Nema Masa Gafara, Har Sai da Ubangiji Ya Haramtawa Annabi Yi Masa Addu'a Kamar Yanda Wannan Ayar Ta Tabbatar:_*
*(مَا كَانَ لِلنَّبِيِّ وَالَّذِينَ آمَنُوا أَنْ يَسْتَغْفِرُوا لِلْمُشْرِكِينَ وَلَوْ كَانُوا أُولِي قُرْبَى مِنْ بَعْدِ مَا تَبَيَّنَ لَهُمْ أَنَّهُمْ أَصْحَابُ الْجَحِيمِ)*
*_Kuma Hadisi Ya Tabbata Cewa:_*
عَنْ سَعِيدُ بْنُ الْمُسَيَّبِ عَنْ أَبِيهِ، قَالَ: لَمَّا حَضَرَتْ أَبَا طَالِبٍ الوفاة جاءه رَسُولِ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ فَوَجَدَ عِنْدَهُ أَبَا جَهْلٍ وَعَبْدِ اللَّهِ بْنِ أَبِي أُمَيَّةَ بْنِ الْمُغِيرَةِ فَقَالَ: «أَيْ عَمِّ قُلْ لَا إِلَهَ إِلَّا اللّ