NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 112 of 223

n anyi magriba ina shirin tafiya gidan Yagana Baba yace na dakata zaiyi magana da ni. a ɗakinsa na same shi Inna Amarya na zaune a gefensa, sai Ya Amadu shi ma daga gefe, na ƙarasa ciki na zauna kusa da Inna Amarya, gabana ya shiga dukan ukukun dan na san wannan zaman ba ɗaya ba, musamman dana ji Baba yace,"zauna sosai Mairo, zaman naki ne...dukkanmu da kika gamu anan muna zaune ne saboda ke". na ɗago duk na dubesu kafin na mayar da kaina ƙasa naji shi da maganar da banyi tsammani ba. "maganar aurenki ce Mairo...". ___________________________ *Assalamu alaikum jama'a na tallatamuku  hajar mu ta online/offline business dina wanda zanrin ga sayar muku da  data ta mtn a sassaukan farashi Kamar haka* *I selling MTN data with this cheap price* *MTN DATA PACKAGE* 500MB@===200 1GB@=====300 2GB@=====600 3GB@====900 5GB@====1,500 10GB@===2,600 15GB@===3850 20GB@===5000 40GB@===9900 Dial *460*260# to check Data balance. *Validity 1 month* *Airtel,9mobile and Glo* *also available.* *Whatsapp OR Call 08066268951* *Comment&Share.* [7/18, 23:19] Halimahz(Anyway): *SIRRIN ƁOYE* *©️Halimahz* *Anyway@arewabooks* *HalimaAnyway@Wattpad* *Halimahz@Bakandamiyahikaya* _Shafin Sadaukarwa Ne Ga Duk Makarancin Wannan Littafi, Alkhairin Allah Ya Isa Gareku A Duk Inda Ku ke._ *30)* naji zuciyata ta motsa, ba kalmar auren da Baba ya ambata bace ta razana ni, illa sunan mutumin da ya ke ikirarin zan aura shi ya firgitani, mijina dai! hakan yasa na ɗago na dube shi a kiɗime jikina har yana shaking, mamakin Baba yay tsalle daga zuciyata ya fito ya dira a saman fuskata ƙarara. tunani na ke anya kuwa wannan Babana ne ba wani Baban aka sauya min ba?, zuciyata ta hau tantama akan anya ƙwaƙwalwar Baba bata samu motsuwa ba kuwa?, anya Baba bai sha abin da ya gusar da hankalinsa da tunaninsa ba?, sai dai duka amsar tambayar saɓanin tunanina su ke, domin kuwa naga hakan a saman fuskar Baba, Babana ne! kuma ragagas yake, babu alamar ciwo ko gushewar hankali tare da shi. to amma a yau me yasa ya ke magana irin ta marasa lissafi?, naiwa kaina tambayar da bani da amsarta, zuciyata tayi wani ƙundun bala ta cure wuri guda, kafin sunan da ya ambata ya haska acikin idona da kyau, ya kuma zana min hoton mutumin da kyau, yana tsaye a gabana, Emanuel! Emanuel dai!, kafirin nan da ba ya sallah, zindiƙin arnan da babu hasken musulunci a tare da shi, mutumin da yay sanadin halin da na shiga, mutumin da har da silarsa a mutuwar Gwaggona, mutumin da akaf duniya babu wanda naƙi jini sama da shi, Allah ya sani ko kaɗan zuciyata bata yinsa, mutumin da zuciyata ta ƙudurta duk ranar da tayi ido huɗu da shi sai na ɗauki fansar mutuwar Gwaggona akansa. ai sai bayan mutuwar Gwaggona na yarda da maganarta na cewar Arna mugwaye ne macuta masu son kansu, ashe tafi Baba hange shi da ya ke cewa ai kamar yanda Ubangiji ke fitar da rayayye a cikin matacce, kuma ya fitar da mutanen kirki daga azzalumai a cikin musulmai, to hakama kafiran, su ma ana samun na ƙwarai acikinsu, amma ita tata zuciyar taƙi amsar gaskiyar hakan. lallai banga laifinta ba akan ƙinsu da ta ke, ashe gudun da ta ke kenan kar su dulmiyar da Ya Amadu cikin ƙazamin addininsu, da rabon ba zata shaƙi takaicin da bata taɓa kawo lissafinsa akanta ba ne, lallai mutuwa ma Rahma ce, da Allah kaɗai yasan halin da Gwaggona zata shiga idan taji cewar na rayu cikin kafirai kuma na ginu akan addininsu. na dubi inda Inna Amarya ke zaune inda ganinta ya maye min gurbinta da Gwaggona, ƙwalla ta taru a idona, Allah ya jiƙanki Mahaifiyata, da ace kina raye tabbas wannan zaman ba za'ayi shi ba, na rufe idanuna da ke min zafi, bayan dukkanin tarin ƙiyayyar da Baba yasan Gwaggona na yiwa su Obi, da wadda ni kaina nake musu a ynzu amma a hakan yake ambatar zai aura min shi, wai zai zama mijina, ta ya ya hakan zata kasance kenan bayan akwai haramcin aure ma a tsakaninmu?, amma tun a san da na kalli ƙwayar idon Baba na gano abin da ya faɗa har cikin zuciyarsa yake, kuma auren da nake tunanin ba zai yiwu ba ƙwayar idonsa na shaida min zai tabbata. ci gaban maganarsa ta katse dukkan tunanin da ya kutsa ta cikin kaina, na tattare komai na ture gefe, naci gaba da sauraron maganar da yake yi. "a cikin hankalina nake Mairo, kuma ki ture zargin da zuciyarki ta kawo miki akan ko kwaɗayin abin duniya ne yasa zan aurar da ke ga kafirin mutumin da addininmu bai halatta aurenku ba, da ilimina, nasan abinda nake...amma ina ƙara faɗa miki Emanuel shi na zaɓa miki a matsayin mijin da za ki aura idan har na isa da ke, kuma nan kusa bada jimawa ba, sai dai ko kaɗan karki zargi cewar na nemi alfarmar aurenki a wajensa ne, ko ɗaya ba haka bane, shi da kansa yazo ya sameni da maganar aurenki, kuma hatta mahaifinsa ma yazo ya sameni. su ɗin mutanen kirki ne, masu ilimi kuma manya wanda ƙasa ke ji da su. tun ranar da Gwaggonki ta mutu yaron nan ke sintirin zuwa gidan nan yana mana ta'aziyya, ko kin san da Amadu ya sanar masa da mutuwar a daren ranar
🏠